DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Hajiya Fatima ta mugun Shiga damuwa da taga abinda taji ya bambamta da abinda ke faruwa, for sure she heard what alhaji said and she knows ba mafarki tayi ba, Amma sai taga Yana zuwa office lafiya Lau, abun ya mugun Bata Mata Rai Amma alhamdullilah she’s not the kind of person that do jass, ita dai kawai she’s not happy Amma kou sau Daya Bata taba zuwa koinw ew sunan w Bata mashi rayuwa kou ayi wani Abu that will change his destiny ba, kawai dai she’s jealous and it’s not only her it’s all women, very few woman are happy with the success of the children of their cowives, wasu ma face to face suke nunawa yaranka Basu sonsu but in her own case she’s different, Bata nunawa at all.
Bintu ta Shiga damuwa tayi kuka har ta koshi, inda leaving faiz is easy da tuni ta barshi, Hindu gave told her in har Bata bar faiz ba ta aureshi wahala zata Sha and it’s obvious she’s saying the truth don already ta gane Bai sonta,. Tasan duk masu son juna zumudin auren juna Suke Amma in his own case Yana nuna Mata Sam bai son ta, she just hate why love will do this to her, why love will let her care about someone who doesn’t love her, she can’t just control her pain Amma Sam Bata fadawa mamanta abinda faiz ke fada Mata ba because tasan her mother have endured enough because of faiz, in har ta fada Mata tasan she will tell her daddy and her daddy will talk to alhaji haruna, so Bata son loosing faiz and fushinshi is hurting her, like now ta fadawa mamanta zata salon Amma tazo gjdansu Hindu sai kuka take tana fada Mata how she misses faiz da Bai daukan wayarta Kuma Bata ganin shi, takaici da haushi ya Hana Hindu magana kawai kallonta ta tsaya tanayi,
“Kilan kashe kaina kawai zanyi in huta. In hae ban auri faiz ba ya auri wata wallahi mutuwa zanyi…I can’t endure the pain…” Bintu ta fada cikin kuka,
“Tou?…sabida namiji?…kice ni da ban da saurayi inje in kashe kaina…ai kina mutuwa zaice alhamdullilah my chewing gum is dead. Then zai auri wata… instead of you to try to forget about him ki samu Wanda yafishi ki aura ya dinga cizon yatsa,… wallahi this guy is not worth it…” Hindu ta fada Mata,
“Wa Zan samu kaman faiz…wa zanso kaman faiz…naki case din is different… you’re not inlove with anyone…. you won’t understand what am going through…” Bintu ta fada cikin matsanacin kuka,
“Nidai ki daina kuka haka Nan kisa sakani cikin damuwa…kawai kiyi adua.. kina iya ganin wanna faiz din da Kika ta kwakwa kanshi doesn’t even deserve you…kina iya ganin sai kin aureshi ki gwammace Baki aureshi ba…not all that glitter is gold…”
“I wish Ina iya mantawa dashi…I wish Zan iya fadawa iyayena ban sonshi…Amma wallahi it’s easy Said than done…” Bintu tafada,.
“Ok…kilan don Vai wulakanta ki bane…in yayi maki wulakanci Mai zafi Zaki fita harkar shi…” Hindu ta fada Mata
“I miss him. .” bintu ta fada
“Then go to him kaman yanda Kika Saba Mana.. “
“Da gaske Ina iya zuwa ganinshi. “Bintu that is totally in love ta fada kaman insane person
“Ikon Allah… toufa ..”Hindu ta fada tana mikewa tunda ta gaji da Jin wannan maganar nata
“Ina Zaki…”bintu ta fada Mata,
“Barin ki zanyi.. in kin Gama deciding what to do let me know…” Ta fada Mata, Bata kara kallonta inda take Bata fice daga inda take. Bintu na kwance Kan gadon Hindu sai tunanin what to do kawai take Amma Sam babu maganr leaving faiz, kou dukanta zai dingayi in sunyi aure she prefers it da ta rabu dashi, kou me zaiyi Mata she won’t care if har he agrees to marry her. Tana gidan har karfe hudu tayi sallah sannan tace zata gida Amma tana fita ta juya Kan motar ta zuwa unguwar su faiz.
Bangaren hajiya Fatima ta Fara Shiga ta gaidata Nan Hajiya Fatima je tanbayar ta what’s wrong with her don taga kaman ta rame, Daman hajiya Fatima is someone da zata dinga asking Dinka question ba don she cares about halin da take ciki ba sai don tasan what’s going on in your life taji if na farin cikin ta ne kou Kuma na Bakin ciki, ta iya nunawa as if she cares but doesn’t care, Nan dai Fatima ta fada Mata she’s sick ne Amma she’s better now
“Tou Allah ya baki lafiya my daughter and my daughter in-law…” Ta Fada Mata, zama tayi a bangaren for like minti goma sanann ta fita zuwa bangaren hajiya kadijatu, she knows faiz Bai dawo ba sabida babu motar shi wajen parking, bangaren hajiya kadijatu ta Shiga da sallama ta tarda babu kowa a falon, tasan bedroom din hajiya don ba tun yau suje zuwa gidan ba tun tana Yar yarinya so she knows almost koina na cikin gidan, da sallama ta shiga bedroom din hajiya, amsawa hajiya dake fitowa daga bathroom tayi tana kallon bintu da how swollen her eyes are, she knows dole something is wrong somewhere,
“Meke damunki…” Ta fada Kai tsaye Bata amsa gaisuwar ta ba,
“Ba komai mummy…” Bintu ta amsa Mata kanta kasa.
“Ba komai…and your eyes are swollen… shikenan…in har ayo ne ke Bata maki Rai Kuma kina shuru kanki Zaki cuta…” Ta fada mata tana wucewa inda cosmetic dinta suke tana daukan handcream dinta, shuru bintu tayi tana zaune kasa kanta kasa,
“Mummy…Wai…yace…” Ta fada don taji what she will say don tunda maganr Nan Bata taba fadawa babba ba sai Hindu
“Yace me…” Hajiya ta tambayeta
“Wai…in fadawa… Daddy..ba wannan shekaran zanyi aure ba…Wai…sai next year…”ta fada kanta kasa yayinda voice dinta ke rawa sosai
“Shi yace maki Hakan?…” Ta tambayeta tana Zama Kan kujera
“Eh mummy…yace …in ban fada…ba…na Bari akayi auren…Nan…wahala …zansha…” Ta fada Mata kanta kasa, wani irin yarbanci tayi Wanda ke nuna she’s insulting faiz sannan tace
“Ai sai kice mashi shi ya fadawa nashi daddy ba sai ke Zaki fada ba tunda Bai da hankali…Kar ki kuskura hakan ya Bata maki Rai…barni dashi…” Ta fada Mata. Bata Dade da shiga ba faiz ya dawo daga office Kuma direct bangaren mamanshi ya Shiga, Nan ya tarda bintu zaune, hade Rai yayi kaman Bai taba Dariya ba, gaida mum dinshi yayi ba don yana expecting zata amsa mashi ba kawai ya Zama Dole ya gaidata Kuma Bata amsa mashi ba, bintu gaidashi tayi yaki amsawa yazo zai fita,
“Come. Back and tell me what you tells her…” Hajiya ta fada mashi, kallon bintu yayi yace
“What did I tell you…” Ya fada Yana tsaye kanta kaman zai harbata, da sauri tace
“Baka… fadamin komai ba…” Ta fada gwanin ban tausayi, da ka ganta kasan she’s so afraid of him,
“Tou mummy me na fada Mata…” Ya fada cikin Rainin hankali,
“Ore e ope… orire darun… wallahi ka kiyayeni..” tafara mashi fada don ta lura he is manhandling her,
“You see what you have caused…ban aureki ba kina kawo karata wajen uwata… hope you’re now happy da ake Raining insult on me…” Bai karasa ba hajiya ta Fara mikewa tana cewa
“Keep quiet kafin inci ubanka…”barin dakin yayi ya fita daga bangaren ta afusace not looking back dukda tana ta kiranshi, ficewa yayi kaman zai tashi sama. Haka ta fita daga dakin ita Kuma bintu ta Fara kuka.
Wajsn karfe shida da Rabi Amira da take ta aduar Allah yasa Kar suce aa na  rike da wyasr ta tana replying waynda ke tambayarta kudin Kaya aka buga kofarta, kou kadan Bata Batayi tunanin it’s one of those who never came to her door step tunda ta samu matsala bane, kawai she was thinking it’s Ismail because she wasn’t expecting Ahmed again today, ahankali ta ajiye wayar ta Mike, tana tunanin kilan ismail ne ya maido nasir don tun dazun da Ahmed ya fita dashi baa maidoshi ba, ahankali ta Kai bakin kofar ta bude, nazifa ta gani tsaye ta hade gabas da yamma kaman Bata taba Dariya ba all her life, tana bude mata kofa ita kanta ta Zama shock, wani irin kallon wulakanci nazifa tayi Mata Tana Dan leka dakin taga waya Kan gado
“Hmmm” ta fada under her throat tare da tabe Baki tace
“Mummy tace…kije…” Tana kaiwa Nan kaman wata robot ta juya without waiting for her reply kou Kara wata magana sai ta juya ta bar wajen, wnanan kalaman yasa Amira gigicewa, she’s not sure of what she heard but it’s as if she heard her Said mummy tace kije.