DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Lokaci data Kira Ahmed Yana bangaren mamanshi suna labari daita, Yana Bata time dinta dukda he have a very tight schedule, in ta dawo daga office ya samu yayi wanka yayi sallah yaci abinci zaizo part dinta susha labari sosai before ayi sallah magrub, Yana ganin call dinta yayi ignoring har saids mamanshi tace
“your phone is ringing” yace
“Mummy ban son katse hiramu… it’s your moment ban son wani Abu ya ratsa” ya fada Mata kasancewan yasan it’s Amira because her Ringing tune is different,
“In wajen aiki ne fa…pls pick.
.” Inji hajiyar shi
“Karki da damu mummy…ba wajen aiki ba…” Ya amsa Mata Yana murmushi, yasan in har ya daga wayar zata iya jin muryar Amira, Kuma in hakan ta faru Bata da sauki kan in ka karya dokanta, kou kadan Bai son Bata wannan good mood din,
“Kou dai kou dai Dana zaayi min daughter ban sani ba…” Ta fada tana Dariya, murmushi ya saki yace
“Mummyna kenan…nidai bance ba…” Ya fada calmly
“Bamu Yar haka da Kai…tell me is she the one…” Ta tambayeshi tana dairya tana kallon yanda ya sadda Kai kasa alaman he is shy,
“Nidai mummyna no pls.. ” ya fada lokacin da wayar ya ta katse aka Fara Kira again,
“Pls tashi and go and answer her…in yayi tsami ai dole muji…Allah yayi maka albarka..” ta fada with so much love for her son, mikewa yayi Yana cewa
“Amin Amin mummyna…” Ya fada Yana barin dakin da sauri Yana fita ya daga wayar Yana cewe
“Babe how far…” Ihun Amira yaji from the other side har Yana dafe kunne saboda yanda ihunta ya Shiga har cikin kanshi,
“Yaya…Yaya!!!sun yarda!!!!” Ta fada cikin matsanacin farin ciki tana tsalle sosai a cikin dakinta, idanuwa Ahmed ya lumshe saboda Jin dadi tare da sakin ajiyan zuciya yace
“Am so happy sis…” Ya fada sounding very calmed and fulfilled,
“Yaya…how can I pay you…pls tell me…me kakeso…Yaya kou Raina kakeso sai in baka…. wallahi you have made a very serious Impact in my life…Yaya nagode sosai…” Ta fada cikin ihu sounding so crazy,
“Hmmm it is well sister… yanzun bazan iya zuwa gidan ba yau sai gobe…Zan tambayeshi dress code dinsu sanann ki Shiga goggle ki nemi characteristics of a good secretary da Kuma sauransu… yanzun Bari in Kira Dan iskan Ina zuwa…” Ya fada Mata, Dariya Amira tayi tace
“Yaya waye Dan iskan Kuma…”ta tambayeshi sounding a bit surprised
“Boss dinki Mana .. believe me he is hard nut to crack and he is hard to please Amma kuma he is nice…” Wanann maganar yasa taji wani iri, shuru tayi Bata ce komai ba
“Nasan ke ba ruwanki so I know lafiya lau zaku rabu dashi…” Ya fada Mata dayaji tayi shuru deep down he is even jealous of what is happening right now, Amira in office daya da faiz, yasan faiz is not a Casanova and he is very very hard to please but what if he likes her, what he even take care of her, what if he finds the beauty in her, what if he starts taking her out for lunch,
“Ouch….” Ya fada under his breath
“Yaya nidai duk yanda yake Zanyi aiki dashi…in har zan samu Daman fita daga guda in samu wajen zuwa wallahi yaya nayi maka alkawarin zanyi aiki dashi…” Ta fada mashi calmly
“Ok sister…ai he is not bad totally but he is a jackass,..Bari in Kira shi…bani minti biyar….” Ya fada Mata Yana kashe wayarshi heading to his part, Yana shjga ya rike waist looking very confused, Haka Nan Kuma sai ta fara Dana sanin nema Mata aikin,
“Oh…” Ya fada Yana shafa goshinshi looking very disturbed, shidai he is so jealous and right now he is regretting talking about the job in the first, Bai San zakayi abu Kuma yazo ya zame maka abun Dana sani tun baa je koina ba, Zama yayi ya dafa chest dinshi Yana cewa
“Allah Kar kasa taimako ya Zama sanadin wahala a gareni….ya rabbi make this whole thing easy for me…” Ya fada cikin damuwa, wayarshi ya dauka zai Kira faiz sai Kuma zuciyar shi ta ayyana mashi Kar ya kirashi kawai yace aikin Bai samu ba,
“A’uzubillah…” Ya fada Yana hada Kanshi da gwiwarshi, he wondered why all this right now, why this bayab shi ne yaje Yana begging har da karyar zai aureta aka Bari ta Fara aikin yanzun kuma he is feeling somehow, sai Kuma ya tuna da sonta da yake tun ba yau ba, tun Bai San meye so ba he adores her, komai nata is unique,kou sanda take yarinyar karama she’s the only one he adores among all little cousins, kyauwun ta is so different from all, her eyes is like an zana, in ta daga idanuwa sai kace she’s giving you a naughty look alhalin ba Haka bane, sai kace Yar iska ce with the kind of look she will give you, yasan kilaj har da idanuwanta yaja akayi raping dinta, idanuwanta kaman tana jin bacci, kullum kaman she’s sleepy, in Kuma ta zaro su ta baka tsoro, murmushi ya saki Yana shafa goshinshi
“Amira manya…in da rabo then what will be will be insha Allah…” Rufe Baki ba sai wayarshi ta Fara Ringing again,
“Talk of the devil…” Ya fada Yana picking
“Yaya ka kirashi…” Ta fada mashi,
“Oh ni har minti biyar din Dana fada yayi sister?..” ya fada Yana murmushi,
“Eh mana..sai da Naga minti bakwai yayi baka kirani ba ba kiraka…”ta fada mashi
“How time flies…Ina Nan Ina tunanin wani Abu…Ina tunanin wata har lokaci ya wuce…let me call him…” Ya fada kaman zai kashe wayar
“Lahh Yaya… soyayya kake kenan…wacece ka fadamin in je inyi Mata congratulations ta samu the best Miji ever…” Ta fada with laughter
“Hmmm did you think am the best?..” ya tambayeta sounding very cool,
“Yes Mana… you’re more than the best yayana…” Ta fada mashi
“Amma Kuma da na nuna maki inason ki ai Baki amince ba…” Ya fada sounding very serious, shuru Amira tayi as she heard seriousness a voice dinshi babu joke or laughter,
“Yaya…” Ta fada calmly
“Ba wani Yaya…ai gaskiya na Fadi…Amma yanzun you’re saying she’s lucky she have the best Miji…ke Baki son best Miji Kika nunamin baki Sona?… you choose Habib over me…” Ya fada kaman he is angry about that
“Yaya..kayi hakuri pls…” Ta fada voice dinta na rawa
“Ba komai…let me call him…”ya amsa mata atakaice Yana kashe wayarshi, ajiye wayar yayi ya Mike looking very angry, she dai Bai San what came over him ba.

Faiz Kuma Yana Chan ya cika yayi fam Wai saboda me bintu zata Kai karar shi wajen mum dinshi, shi a rayuwar shi Bai iya Zama da matar da zata Kai karar shi, yasan hakan ba komai bane illah zai ja a dinga ganin bakinka, yasan they’re not on good terms da mum dinshi Amma kuma she have added salt to the injury, he knows kou kadan baisan if zai iya zaman aure da wannan Yarinyar don kou irin dokin Nan da ake in zaayiwa mutum aure shi baiyi, asalima he wants the way out of this mess, he sees the marriage as a mess and nothing more, wanka ya Shiga ya fito ta saka jallabiya yayi relaxing Yana jin yunwa, instead yaje bangaren mamanshi yaci abunci sai ya tafi bangaren hajiya Fatima, Yana zuwa ya gaidata ya wuce kitchen dinta ya debo abinci ya kwace kusan almost the meat in the stew ya dawo ya ajiye kan dining, fridge ya bude ya dauki ruwa Yana cewa
“Mummy Wai ke Baki sayan drinks ki ajiye cikin fridge sai ruwa?..duk kudin dake gareki?…” Ya fada Yana daukan ruwan ya dawo Kan dining ya zauna, Kallon dining din hajiya tayi tace
“Ina fama da diabetes wane drinks Zan ajiye cikin fridge…” Ta amsa mashi Tana kallon yanda plate dinshi yayi soro saboda nama,
“Ai mummy mu bamu fama da diabetes…ai kou don mu kin saya…” Ya fada Yana Kai nama Bakinshi,
“Duk Wanda ke so ya Saya Yasha bani ba…” Ta fada tana kallon irin katon Naman da yake kaiwa bakinshi, cikin ranta Kam Bata son duk sanda yazo cin abinci Bai cewa a bashi sai dai ya shiga ya kwashe duk abinda yake so,
“Ai shikenan…ni da kyar ma inci abimcin naman kawai zanci in koshi…” Ya fada Yana tauna Naman dake bakin shi,
” Sai kaci…” Ta fada mashi atakaice. Nan ya zauna ya cinye Naman tas kou rice din Bai ci ba ya Mike ya bar bangaren ta, zai Shiga bangaren shi sai ga bintu ta fito, wani irin kallo yayi Mata ya Shige bangaren shi, jiki ba kwari ta nufi part dinshi praying karya karta Mata rashin mutunci because it’s the easiest thing he can do.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button