DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Thanks
1/5/21, 8:21 PM – Ummi Tandama: 20💛💜💙❤ðŸ’?
Damata ta biyu
❤💛💚💜💙�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣0️⃣

Not edited.

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man’s heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

About slimming pills zaa sayar da each bottle dubu 8k Mai saye daga 3 Kuma 7k so Kar ki bari a barki baya look unique and elegant again.

Did you know we have royal honey syrup da chocolate irin na jaruma?, Well it’s available, in kin saya baiyi maki ba ki maido, har da zuman maza Yan minti biyar. Ki bashi Kisha mamaki but Yana da dan kudi fa.

Be Hala reader by paying 500, cikin darinki biyar da Zaki biya da akwai na mabukata ciki, endeavor to pay, make others grow, support others.

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it’s nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It’s not easy and it’s my longest novel ever. Insha Allah you won’t regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Yana shiga falonshi ya zauna ta Dora kafa daya kan daya because he have the feeling zata shigo, if you see yanda ya hakimce sai kayi Dariya face dinshi kaman Bai taba Dariya ba at all, cikin natsuwa bintu tazo bakin kofarshi Amma ta rasa courage din da zata Shiga ciki, she’s so scared and she can’t just go without talking to him don daman saboda shi ta zo, ganin dai kou ma meye ba dukanta zaiyi bayasa ta bude kofar faiz har sakin ajiyan zuciya yahi because har ta Fara tunanin bazata zo ba and in har ta tafi Bata zo ba ta Gama dashi don yanda ta guma mashi bakin ciki yau shima sai ya rama,. Kaman Mara gaskiya bintu ta shigo da sallama,. Da sauri ya Mike Yana cewa
“Me kika shigo Yi….I thought kinzo kin hadani fada da iyami…ai sai koma wajenta…and let me make something clear to you…. wallahi Kika Bari akayi auren Nan gangan jikina Kika aura….kar kice ban fada maki ba….duk abinda Zan fada maki yanzun is the last…I won’t say anything to you again…. if you want ayi….” Kuka da bintu takeyi sosai yasa yayi shuru, ahankali ta zame tayi kneeling a gabanshi tana kuka Tana cewa
“Tunda baka Sona….do me the favor of telling daddy…. Wallahi kou sonka zai kashe ni….na hakura da Kai….a duk  kawayena da zasuyi aure…mijin da zasu aura are happy….” Bata karasa ba yace
“Don’t just compare me with any idiot… situation dinsu is different from mine…I can’t kill two bed with on stone…ga aure ga Kuma stolen kudin company that ke rataye a wuyana….why won’t you just understand….ban taba cewa banasonki….I da akwai Mata da yawa a garin Nan Kuma I choose you…why won’t you understand ki fada masu Baki son aure wnanan year din sai next year… lokacin na Gama komai na bar masu company dinsu na samu wani aiki sai mu samu a fulfilling life style…”ya fada kaman the whole problem lies with the company, shi kanshi yasan he is not making any good point don Ana karatu ma ayi aure, he is hoping before then yayi quiting drinking Habit dinshi yanda Koh kadan asirinshi bazsi tonu ba  don yasan zaa dauki hukuncin Bai Dan banzan tsauri kanshi in har aka gano he is drinking, it has become the part of his life that Dole sai Yasha da daddare, imagine ango drinking alcohol, yasan she will surely tell his parents, she will tell her friends,
“In nace…banyi auren… wannan shekaran daddy will ask why and what will be my reason….Amma Kai ka fadawa daddy with your own reasons kilan ya yarda….pls ka bar fushi Dani…”ta fada mashi still kneeling down and still crying, she used what hajiya kadijatu told her, that if ya Isa shi yafadawa nashi uban that he shouldn’t use her,
“Naji…tashi ki bani waje…Daman you intentional come to my apartment don ki ja min sharri last time…now Kuma you’re here again…in an ganki yanzun Ana iya maida auren 1 month instead of 4… just go…” Yafada Yana komawa ya zauna tare da kauda kanshi gefe guda not looking at her, bintu dake kuka rarrafawa tayi zuwa kusa dashi tana cewa
“Just tell me you don’t love me….I promise I won’t come back again…” Ta fada cikin kuka, ahankali faiz ya juya gareta remembering what Ahmed ya fada mashi Kan feeling din wasu, he wish zai iya fada Mata why he is doing this, inda she will promise him duk attitude din da zata ganshi dashi she shouldn’t tell anyone da shikenan,
“Please just don’t make it look as if am a bad person…am the victim here..gashi ke bakinki kaman running tap da Bai da control….komai zaayi chan gidan Zaki iya fadawa mutane..” ya fda Mata Yana kallon yanda face dinta ya cike sharkaf da hawaye
“Nidai ba Haka bane…nasan baka Sona…Daman Ana fadamin baka Sona Amma I love you and I can’t control myself…”Bata Karasa ba yace
“Nidai ban ce ban sonki ba…do you know how many girls ke hauka kaina?..I choose you…all the way from UK to Nigeria I choose you bintu Amma don’t be stubborn…if only you will do what I ask you to do shikenan…but I love you…” Ya dada Mata sounding very serious ba Wai don he really care ba sai don kilan ya iya yaudaranta taje ta fada masu words that he is putting into her mouth,
“Nidai ban iyawa…” Ta fada cikin hawaye
“Ok…” Ya fada Yana Mikewa, Bai sake juyowa ba ya Shiga ciki, hasken wayarshi yaga a kunne Wanda hakan ya tabbatar mashi da an kirashi, daukan wayar yayi yaga miscall daga wani abokin shi, dailing number yayi ya zauna bakin gado yayi wayar dashi
Sannan yayi alwallah ya fita yaga bintu ta tafi.

Ahmed masjid ya tafi ya dawo ya zauna Bai Kira faiz ba, kawai wani iri kishi da haushi yakeji,Haka Nan sai yakeji she is mocking him waj he is the best guy while she rejected him, ta nuna mashi Sam Bata kaunar shi, tunawa yayi da cewa ai duk abinda zaiyi yayi should be because of God and nothing else tunda mum dinshi tayi mashi iyaka daita, sannan yasan his good work have come a long way that he shouldn’t back down now,
“It’s not easy…”ya fada kaman zaiyi kuka voice dinshi na cracking, wayarshi ya dauka yayi Dailing number faiz ya zauna Yana jiran ta dauka ya fada mashi she’s coming for the job, Saida wayar ta kusa tsinkewa faiz ya dauka, gaisawa Sukayi Ahmed yace
“An yarda…”ya fada atakaice,
“Anyarda dame?…” Faiz ya fada sounding confused don kou kadan Bai San abinda yake nufi da an yarda ba
“Maganar da mukayi dakai dazun Mana…” Ahmed ya fada sounding so calm alaman Vai son magana at all
“Wai what are you talking about… nifa ban gane inda ka dosa ba…what are you talking about….” Faiz ya fada sounding a bit feed up with the way he is talking
“Ba dazun munyi maganar kanwata zatayi aikin Nan ba?…har na fada maka vari in fada gida in sun yarda…tou sun yarda…” Ahmed ya fada sounding very weak
“Oh…so wannan maganar kake?..ok… shikenan…when is she resuming….” Faiz ya fada mashi,
“Hmmm ai so nake inji if Kuna da dressing code kou she can come in any kind of dress she wants…” Ahmed ya fada kaman Yana jin bacci
“Wai what’s wrong with you..why are you talking kaman an shake maka wuya…”inji faiz
“Ba komai…kawai dai ban jin dadi ne…” Inji Ahmed
“Meke damunka… dazun da ka so office you look ok…” Inji faiz
“Nothing serious…kawai dai kasala nakeji…tell me what are you company’s dress code kou dai Normal ne…” Inji Ahmed dake magna har lokacin sounding very dull
“Teachers ma suna da dress code balle whole company”inji faiz Dariya Ahmed yayi yace
“Ba manja kuke saidawa ba…” Ya fada Yana Dariya
“Ai ka manta ba manja bane…itace muke sarawa….” Faiz ya maida mashi magana Yana Dariya,.
“Lol…naji… yanzun tell me meye dress code dinku…”inji Ahmed
“Kawai she should dress coprate ban da atampa kou dressing kaman zaa gidan biki…ban da saka hijab saidsi Wanda ke iya shoulder din Nan…” Bai karasa ba Ahmed yace
“Amma yanzun ka zauna kayi forming wanna order din kou…don nasan ba Mata a company din balle kace the law have been there…”
“Oho… kanka akeji… nidai Kar tayi min shigar hauka…she can use jallabiya and wannan Vail din that comes with it ..kou tayi using suit..” Dariya Ahmed yayi yace
“Nawa ne dressing allowance dinku da zata dinga saka suit…a dai bar jallabiya din… it’s ok…” Inji Ahmed
“Oh so kaine kake fadan what she will wear kou….lallai sannu boss…”faiz ta fada mashi Yana Dariya.
“Nidai I beg you don’t be harsh on her…. don’t be hard again… she’s a girl…” Ya fada calmly sanann yayi adding dacewa
“She’s my babe…” Ya fada mashi Kai tsaye kawai don kishi don ya nuna mashi she’s taken
“Allah yasa matarka ce ni Ina ruwana… kawai she should do the right thing.”.
N
“Naji Amma be easy on her…I beg you…Kuma warn duk wasu Yan iska a Nan office dinka to stay away from her…”Ahmed ya fada sounding very serious Kuma he feels ok telling him she’s his girlfriend yanda he won’t think of anything when he is with her,
“Kai fa kace zata kawota cikin maza tayi aiki… nidai kasan Mata ba matsala na bane….kawai ta Kama knata … shikenan… as for me am taken…ni matar dake rayuwata ma ta isheni…” Ya fada Yana Dariya
“Dan iska…who knows kilan you’re impotent don nasan babu healthy man da zai ce Mata ba matsalar shi bane…saidai kawai na wani yafi na wani…” Inji Ahmed
“Tou ni Mata Basu dameni ba ..am not a Casanova…kawai what I love is different ..am addicted to something else ba Mata ba…” Wannan maganar yasa Ahmed yin shuru, he was out of words for seconds Yana tunanin what could his friend be addicted to da yafi harka da mata Dadi, yasan babu abunda yafi Mata Dadi duk duniya, shi ba yaro bane da bazai San pleasure that comes with being with a woman ba
,”Are you gay?..” Ahmed ya fada cikin matsanacin damuwa
“A’uzubillah…Amma ka Gama Dani wallahi…ka cuceni… inshort Allah yaisa…”faiz ta fada kaman zaiyi kuka
“Ai Kaine kqce you’re addicted to something else ba Mata ba, m…nasan duk Yan addiction still love women…so Dole inyi wannan tunanin…”Ahmed ya fada Yana Dariya
“Ka cuceni kawai…gay fa… subhanallah…Allah ya raba zuriar mu da mugun Abu…”
“Amin…now tell me what are you addicted to da har yafi Mata…nasan kowa na shaawar mace…nor matter how they’re…”inji Ahmed
“Nidai…a bar maganar kawai…and take note ba Mata nace maka ban so ba…if I will have naked woman Dole i will love to dive in…”
“Dan iska…”Ahmed yayi interrupting dinshi while faiz ya cigaba dacewa
” Kawai sai nafi shaawar wani abun damab Kan Mata Amma ba Wai ban shaawar Mata ba…I wake up with erection every morning…so am healthy…”
“Naji…tell me what are you addicted to.. “
“Aa ban fada maka…kawai dai if it’s about me feel free your babe is safe…” Fazi ya fada calmly
“Aa don’t divert what we’re talking about… you can count on me…kou me zaka fadamin will be between us…”Ahmed ya fada mashi calmly
“Kar ka damu… it’s nothing serious…not serious…kawai wannan Yarinyar da Zan aura might just put me In trouble…shi yasa Sam ban son auren…ban son abinda zai tona min asiri…”ya fada cikin sanyimurya,
“Ikon Allah…Dan Allah meye…tell me ..kilan I can do something to help you… nidai trust me…”Ahmed ya fada mashi
“Nothing…Bari inci abinci…”faiz ta fada mashi before Ahmed ya Kara wata maganar har faiz ta kashe wayar, wnanan kalaman na addiction yasa Ahmed fita daga cikin nashi damuwa ya Fara damuwa da maganar da faiz ya fada mashi, yanda yayi maganar shows it must be very serious, sake kiranshi yayi sai wayar ta Fara Ringing, shi Kuma faiz he regrets telling him anything, kawai he felt da ya Sani da kou kadan Bai fada mashi ba, da Bai bada single hint da zai sa a dinga tambayarshi what or why kou Kuma zargin what really wrong ba, yasan he can trust Ahmed don Bai taba kawo Mashi maganar kowa tunda suke tare ba, duk Wanda kuke tare dashi for a very long time bakaji ta kawo maka zancen koww wani ba then for sure bazsi Kai naka wani wajen ba,. Bai taba fadawa kowa he can’t sleep until he drinks to stupor ba and he won’t now, Bai son abinda zai sa a dinga mashi waazi ko a dinga tausaya mashi ba, he will figure the way out of this mess himself and insha Allah he will try to do that as soon as possible tunda ya lura auren nan ba fasawa zaayi ba, Yana kallon wayarshi ta gama ringing Bai dauka ba ya tsinke Ahmed Bai Kara kiranshi ba but he is not over the issue he will really love to know what his addiction is all about.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button