DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira Kam duk jikinta yayi sanyi da maganr da Ahmed ya fada Mata,she Sense anger a muryar shi dazun, he is calm Amma he is angry, she wants to call him back Amma me zata fada mashi, what will be her excuse for not given him a chance to have a relationship with her, kou sau Daya Bata taba bashi dama ba and it’s because of Habib, Habib yayi dominating rayuwarta that ba kowa takewa magana ba especially if he is watching, saboda shi ta dinga wulakanta duk wani namiji daya nuna Yana sonta, sai yace zai iya kashe kanshi saboda ita, he made it clear she’s his and his hers, Bata San Ahmed is this kind ba, da ta sani da ta bashi Daman dukda she’s so much inlove with Habib don kou yanzun she’s really ready for him to come back and marry her, tasan babu irin kindness da Ahmed zai nuna Mata that will make her love him like she loves her Habib, Habib with the most magical touch, yanda yake tabata is something nobody can do,daman the relationship started with tabe tabe, ita dai tasaj yanda cousins suke, she knows how evil cousins can be, duk sanda zai tarda ta it’s kadai ba kowa sai ya taba wani part na jikinta, in kitchen ya Shiga yaga babu kowa sai ita sai ya latsa chest dinta, at first Bata yarda ba but when he shows it’s love and she gradually fall for him, irin son da batawa kowa take mashi, son da take mashi ya fada Kan nasir, kou sau Daya Bata taba tsanar shi kou jin haushin shi ba, she calls him habibi like she always calls Habib habibi. Duk ta rasa abunda ke Mata Dadi.
Bayan tayi sallah magrub tana zaune dakinta looking very dull as she’s suppose Tobe happy Amma the reason for her happiness is sad, and she’s becoming sad too, bawai she’s inlove with Ahmed ba Amma zuciya ba son Mai kyautata Mata, ya Zama very important person a rayuwar ta yanzun that slightest change in him will affect her, da sauri tayi picking wayar ganin he is the one calling
“Yace Ana iya saka jallabiya zuwa office…”ya fada Mata atakaice,
“Ok…Yaya…” Ta fada mashi, zata bude Baki tayi magana yace
“Have you started checking goggle Kan secretary?..” ya tambayeta Kai tsaye
“Aa Yaya…banyi ba tukun…”
“What are you waiting for…”ya sake asking dinta
“Ba komai…zanyi…”ta amsa mashi cikin sanyimurya savkda yanda yake magana kasan he is not ok
“Then kiyi…make it fast don kilan zuwa jibi sai ki Fara zuwa…gobe in Allah ya kaimu Zan nemi school inda Nasir zai dinta zuwa yanda da safe zaa kaishi in kin taso Kuma zaki dinga daukanshi…”
“Am sorry…”Amira ta fada mashi jikinta na rawa
“Sorry Kuma.??for what?…” Ya fada calmly
“Dazun…kace…”Bata karasa ba yace
“Forget about what I Said dazun… it’s a just a joke… nothing more ..”
“Yaya… wallahi ban taba kinka ba…kawai …” Ta fada mashi despite he said it’s a joke she’s not a child she knows he is serious about what he said dazun
“Nace maki it’s a joke kou… why are you still talking about that…I mean it it’s a joke Kar ka damu kanki pls…”ya fada Mata sounding ok than dazun
“Aa Yaya… you’re not joking…nasan da gaske kake… wallahi I never rejected you…kawai dai…”
“You have a boyfriend kou…Habib…well ba komai… yanzun tell me vamu sake wata new costumer ba?..” ya fada Mata sounding very free yanzun, ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
“Eh Yaya… mutane biyu sunce zasu turo kudi…na Basu account number din….in kagan alert sune…” Ta fada mashi cikin sanyimurya still feeling disturbed
“Ok Allah Yasa su turo…and pls ..ba Wai because you have a job zakiyi wasa da business dinki…keep doing both…ki dinga ware time for your business…Kinga salary dinki is just 55k…” Da sauri Amira tace.
“Yaya 55k din ne just?..”
“Eh mana… it’s just Mana…in kina business dinki Zaki dinga samun extra money…so Kar kice Zaki daina business don with time Zaki gan wanna kudin Bai isan ki…” Ya fada Mata
“Daman Yaya vazan fasa business ba tunda it’s online…Zan dingayi both insha Allah..”
“Allah ya sakawa abun albarka ki zama babban hajiya…” Ya fada Mata with a smile
“Amin Yaya…” Ta fada mashi sounding glad
“Yauwa meye size din jallabiyarki….”da sauri tace
“Yaya ..Kar ka damu…pls…Ina da wasu Nan da Zan iya using before in Fara amsar first salary dina…”
“See your mouth…who told you ke Zan sayawa jallabiya…ni wata babe Dina nake son sayawa Kuma ban iya tambayar ta size don Kar tace Bata so…Naga tsawonku daya so tell me your size…” Ya fada Mata Yana Dariya itama dariya ta Saki tace
“Yaya don’t forget I sell those items oooo….kou lefe zaka hada am here you can shop from me…”ta fada tana Dariya
“Lallai business lady… you have started talking like people in business…Kar ki damu… Wajenki Zan hada lefe… yanzun dai it’s urgent ban iya jiran ayi delivery so pls tell me.. ” ya fada mata sounding very serious,.
“Ok 56…”
“Ok gotcha… seeing tomorrow in na dawo daga office Amma pls make sure you search what I told you…”
“Ok…Amma Yaya maganar saka Nasir school…I think a barshi tukun mu nemi inda zaa…”
“Good night…” Ya fada katse ta kawai tare da kashe wayarshi.
Thanks
1/5/21, 8:22 PM – Ummi Tandama: 21🧡💛â¤ðŸ’šðŸ’?
Damata ta biyu
🧡💛â¤ðŸ’šðŸ’œðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Murmushi ta saki tana ajiye wayar, now she feels better that he talks nice unlike dazun da ya jefeta da magana ya kashe wayarshi, all of a sudden happiness and sadness din Ahmed matters unlike before da Bata damu kou Yana da Rai or not ba, yanzun Kam he matter alot to her,. Allah kadai yasan how she feels dazun but now she’s ok, datan wayarta ta kjnne ta Fara searching about secretary, tun dafa wannan lokacin Bata Kara komai ba sai sallah ishai ta dawo ta dinga duba abubuwan da ya kamata ace secretary tayi, irinsu conducting meeting dinshi da arrangements na appointment dinshi da saka komai na office dinshi in order, wajen karfe goma tayi texting Ahmed ya fada Mata sunan company she prays he is not asleep don today kou kadan Bata jin baccin, she wants to learn alot about the company and what they do dukda Bata Tambayi Ahmed ba as she already believes he will not lead her Astray, this is her only chance and the only reason why she’s allowed to step out again so she have to give it her best, kou minti daya baayi da ta tura mashi message din ba sai gashi yayi replying dinta da sunan company din, murmushi ta saki rubuta mashi
“Yaya idonka biyu kenan…Hira kake daita kenan…” Ta rubuta ta tura mashi sai gashi yayi replying da
“Ke da Baki kwanta ba Hira Kika da Habib?..” ta turo Mata, shuru tayi tare dayin jimmm tana kallon message dinshi, she wonders why he always talk about Habib this days kaman he knows something strong is between them, Babu wanda ake maganar Habib tunda ya tafi sai Ahmed,
“Hmmm Yaya kenan…kana yawan maganar Habib..ni Kuma damuwata is different…” Ta tura mashi a message,. Bayan kaman minti biyu yayi replying dinta da
“Ai duk wata damuwar da kike ciki yabi bayan son da kikewa Habib tunda har danki have his eyes…” Ya turamata, wannan message din yasa Amira zaro idanuwa ta Kuma Dora hannunta Kan bakinta ad she’s so scared of what he said, Haka Nan sai gabanta yafara faduwa tana tunanin kilan Habib have told him about what happened between them,. Duk gidansu babu wanda ya taba wannan maganar in ba Ahmed ba, jikinta ne ya Fara rawa sai ta Fara tunanin kilan Habib ne yasa ta dinga taimaka Mata,
“Yes…kilan shine…if not ya zaayi…ya dinga taimaka min…dukda …yasan abinda ya sameni….” Ta fadawa kanta tana zaro idanuwa tare da mikewa tsaye,
“Kinyi shuru…” Ahmed ya tura Mata vayab kaman minti biyar da batayi mashi replying ba, still Amira couldn’t reply dukda she wants to ask him if Habib told him anything Amma hakan zai Zama Kaman tonawa kanta asiri in har Bai fada mashi ba, she wants to reply him Amma what will she say, kiranta ya farayi ta hadiye saliva sannan tayi picking ta koma ta zauna ta saka wayar a loud speaker ta ajiye Kan kafarta yayinda Ahmed yace
“How far..muna magana kinyi shuru…kou nayi karya ne…” Ya fada sounding very very calm kaman he is finding it difficult to talk to her
“Yaya…ban Gane ba…” Tafada voice dinta na rawa as so many things suna Mata yawo cikin kanta
“Nace kina son Habib sosai that Nasir have his eyes…kou Baki lura Yana da idanuwan Habib ba…”ya sake asking dinta Kai tsaye sannan her silence is giving him Time to reflect on something
“Yaya…ka Bari Mana…I want…to study about the… company…” Tafada jikinta na rawa sosai,. He can hear the tension in her voice, shuru yayi for a moment before yace
“Ok…na Bari… yanzun me zakiyi da sunan company din…” Yayi diverting zancen to another angle, da sauri tace
“I want to know abinda company din is all about…”ta fada sounding a bit free don maganar daya Fara dazun frightens her
“Ok ai da kin tambayeni Zan fada maki… anyway kin duba about the secretary da mukayi magana dazun?..” ya tambayeta sounding very peaceful,
” Yes Yaya…”
“Ok tell me what you have learned…” Ya fada yana lumshe idanuwa daga inda yake kwance,damab he was thinking about her sannan he was thinking ya samu babe, real girlfriend da zata dauke hankalin shi daga Kan Amira, she’s driving him insane, kawai yasan already yayi huge mistake da ya farayiwa mamanshi Maganar, daya sani dayayi shuru da bakin, yau daya ganta ta Kara shiga kanshi because she’s more rediant and beautiful than sanda ya dawo ya ganta Kaman wata tsohuwa.
“Well first shine Shiga, your dressing really matters…” Ta fada mashi Bata karasa ba yace
“Wane irin dressing akace ya dace da secretary, ?” Ya tambayeta Dariya tayi tace
“Ai Yaya suna da yawa, Naga pictures din some dressing Amma ai Bai dace damu ba so I thank Allah Zan iya saka jallabiya… secondly da akwai zuwa before boss dinka yazo…sai Kuma good conduct da Kuma good human relationship da duk wani bakon da zai zo office din boss dinka… sannan ajiye…”. Bata karasa ba yace
“So Zaki dinga wacewa duk Wanda yazo office din hakora kenan…” Ya tambayeta sounding very jealous, Dariya Amira ta sakeyi before tace
“Wayyo Yaya wacewa mutane hakora kaman Mara hankali?..” ta tafada Tana tale Baki kaman Yana kallonta
“Yo na sani…naji kince Good human relationship da duk wanda zai zo office dinshi…”
“Ai Yaya Yana nufin kayi masu kirki Banda rashin kunya da sauran su kou…” tafada mashi cikin bit of shagwaba
“Hehehe tou good secretary…what next..”ya tambayeta Yana Dariya chan ciki kaman Yana jin bacci
“Yauwa da akwai ajiye good record na Bakin da suka zuyarceshi…sai arranging meeting dinshi da Kuma making appointments dinshi…sai kuma Bai kamata kana barin Ana Shiga anyhow without you notifying him ba…da dai sauran su… gaskiya with what I see aikin secretary Bai da wani wahala… there’s nothing hectic about it….” Ta fada mashi,
.”already… gaskiya Allah yasa Kar kiji wahalal aikin… sannan inason ki saka abun Nan a adua…in da akwai alkhairi a cikinshi rabbi yasa ya dore in Kuma Babu Allah yasa Kar ma ki Fara… you have been through a lot and I don’t want more stress for you…” Ya fada Mata calmly
“Yaya kasan dazun I was like kou ba alkhairi bane Allah yasa a amince kawai?..” ta fada Tana Dariya, shima Dariya yayi yace
“Then kije ki nemi yafiyar Allah….na dai fada maki Babu ruwana…”ya fada Mata
“Nima Yaya ka tayani adua… wallahi I was so desperate ne…did you know what it means to be indoors for years…hmmm”
“I know babe… yanzun you know what…muje muyi sallah two rakaat each and ask for Allah’s forgiveness…sai mu dawo muyi Hira… kou zakiyi bacci…”ya tambayeta praying she shouldn’t say she wants to sleep don at least he should get more closer to her, at least itama ta damu dashi kou kadan ne don it won’t look as if he the only one suffering
“Yaya wane bacci…ai it’s like someone in prison for hundred of years zai fita…Ina ni Ina bacci…” Ta fada cikin excitement,.
“ok then…muje muyi sallah ..Nan da minti ashirin Zan kiraki..”
“Ok Yaya…” Tafada mashi, kashe wayar yayi ya Mike yayinda ita ma tayi the same, itace tayi sallah ta nemi yafiyar Allah Kan maganar datayi dazun Kan kou aikin ba alkhairi bane ya Bata…she prays if ba alkhairi bane ya sauya Mata da abinda yafi alkhairi,. Shi kuma Ahmed prayed Kan Allah yasa Kar Yasha wahala Kan Amira, he prays Allah ya iyakance mashi sonta.. daga Nan suka cigaba da wayarsu, sai kusan karfe 12 ya kwanta as he knows dole ya tashi as early as possible Kuma yasan he have lots on his Head tomorrow in Allah ya kaishi. Ita kam Amira Bata kwanta ba sai da tayi bincike Kan company din da Kuma abinda suke producing, she did that for har wajen karfe uku ta samu bacci ya dauketa.