DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Thanks
1/5/21, 8:22 PM – Ummi Tandama: 22💚â¤ðŸ’œðŸ’™ðŸ§?
Damata ta biyu
💚â¤ðŸ’œðŸ’™ðŸ§¡ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
Ahmed was so shocked and surprised by the hug she gave him, Bai San yanda akayi Bai San sanda ta dawo gabanshi ta durkusa ta rungumeshi ba, ita kanta Bata San ta hakan yafaru ba, she’s so happy and overwhelmed, ta kasa boye farin cikin da take ciki, she’s so happy da bakinta ba zai iya furta abinda zuciyar ta keji ba, kukanta da ya faraji ta maidashi hayyacinshi, he was so gone jin jikin Amira jikinshi, she was in between his legs daga inda yake zaune, she hugged him so very tight and she was crying,
“Pls…ki…daina…” Ya samu ta fada da kyar as she fits perfectly on his body,yanda ta lafe a jikinshi sai kace Kar ta sake barin jikinshi, hannunshi biyu ya dafe kujeran da yake zaune a kai ya rike gam holding on to it as ita Kuma Amira hold on to him,
“Yaya…Dole… inyi…kuka…” Ta fada cikin kuka Sosai yayinda shi dai Ahmed Bai riketa ba ya rike kujera maimakon ita, kanta Kan chest dinshi hannuwanta biyu zagaye da ribcage dinshi
“Yaya nagode…” Ta fada still tana rungume dashi, Ahmed is really feeling so uncomfortable,
“Am..I…ra…” Ya fada Voice dinshi na rawa sosai as Allah kadai yasan how he is feeling right now but it seem she doesn’t care, yasan happiness ne yasa ta hakan don ita ba yarinya bace da zatace Bata San illah hugging namiji Mai lafiya kaman shi for this long
“Yaya.. nagode…”ta fada tana kuka,
“Ba…komai….it’s… nothing…”ya fada holding the chair Gam as mood dinshi ya dinga sauyawa cikin ranshi Kam adua kawai yake Allah ya rufa mashi asiri Kar asirinshi ya tonu don gani yake mutuncin shi xai zube a idonta, it’s a good thing for a guy to use tight boxers masu kyau da rufa asiri, yanda take in-between his legs he prays Kar tayi feeling his hardness, ahankali ya Dan matsa baya gami da kokari Dan hada kafarshi pushing her away a bit, kou kadan Amira da happiness yayi Mata yawa Bata damu da how he is trembling ba because she’s trembling too and she feels it’s normal, ahankali ta daga kanta ta kalleshi da very wet face dinta, duk Idanuwan shi sun kankace ya sakar Mara murmushi daga inda take durkushe a gabanshi ta kura mashi Ido tana cewa
“Yaya…ya zaayi…ka dauki…nauyin…dan. wani….Dan da akayi mashi lakani da shege …”hannunshi dake rawa ya daga ya Dora Kan bakinta ahankali yace
“Ai…da…na kowa ne…” Ya fada trying to sound ok
“Amma ai ba kowa zai iya Haka ba. ” Ta fada mashi Tana kallon yanda ya kafeta da idanuwa Bai kou kiftawa,
“Ni ba kowa bane…my heart is different from the others…Kuma am so glad you love what am doing…” Ya fada Mata Yana kallonta Yana magana ahankali cikin tattausar murya,
“Yaya nagode…” Ta sake fada mashi, hannu ya Kara dorawa Kan lips dinta before yace
“Pls..stop kin gode din Nan…” Ya fada calmly,
“I can’t stop thanking you…” Ta fada mashi new tears na fita daga face dinta, daya hannunshi dake rike da kujera kaman mai labor ya daga ya Dora Kan very soft face dinta, hawayen yasa hannu ya Fara goge Mata yaji her skin is something else, hannunshi sai sulbewa kawai yake daga face dinta, her skin is so tender and smooth,
“Stop crying…pls…” Ya fada Mata ahankali Yana goge face dinta, Kai ta daga mashi alaman ok, ahankali ta Mike sai Ahmed yayi sauri game knees dinshi aduar Kar ta ganoshi, da sauri Amira ta dauki form din Nasir tare da ledan kayan daya saya Mata tana cewa.
“Bari in nunawa mummy…” Ta fada da sauri tana kwashe kayan, kou kadan Bai nuna Mata baison hakan ba because he really needs a lone time, tana Dita yayi Saurin mikewa ya shiga bathroom dinta, da sauri ya kunce belt dinshi ya kunnawa abun nashi daya Mike sosai ruwa tare da dafe bango Yana lumshe idanuwa
“oh gosh…”ya furta Yana sakin wani irin naughty moarn, Haka ya rike abun har Saida ya samu ya sauka da kanta Sannan ya saki ajiyan zuciya Yana cewa
“Just trying to mind my business and she wants to raise the devil in me . “Ya fada ahankali Yana juyawa yayinda yake gyara belt Dinshi, Nan yaci Karo da pants da bra din Amira da take shanyawa a Nan cikin toilet, he was so shocked da yanda suke a tsofe kaman na mahaukata, yanayin face dinshi sauyawa yayi as he looks at the rags in the name of underwears, Wannan ya nuna mashi Amira was totally abandoned, she was jilted don wasu daga cikin pant din Nan are so old, he feels in shine it’s better ya dinga Zama Babu pant din da ya zauna da wnanan rags din, pants din suna da yawa sosai Amma Sam Babu Wanda yake da lafiya cikinsu, Bayan ya Gama saka belt Dinshi ya sa hannu ya dauki guda daya Yana kallon yanda ta huje gaba da baya sabida wanki, wasu tsumma ya gani an yankasu kaman guda hudu an shanya su gefe guda sai ya tsaya Yana tunanin what does she use this for sai Kuma ya tuna kilan she use the rags for her monthly period, bra din duk sunyi sagging ba sauran roba a jikinshi, he wondered yanda akayi Ismail ya barta Haka sai Kuma ya tuna kilan she never asked for it, now he knows why she’s crying, she’s so over joyed, Dole tayi kuka as it was unexpected to her, Ashe Yar gata takan komawa haka sabida situation din rayuwa, just wondering her well dressed with a beautiful face but deep inside she’s wearing an old clothes, Bai damu da yanda zata dauke shi ba he is going get her another set of underwears, duk yanda ta daukeshi is ok but he will buy her another one.
Amira da gudu ta shjga bangaren mamanta ta taddata zaune da nazifa sai asiya a dakin, cikin serious excitement ta Shiga dakin tana Cewa
“Mummy Kinga abinda Yaya Ahmed ya kawo min…” Tafada Tana kallon face din mamanta to know if she’s welcome or not, hajiya Bata amshi ledar ba Balle taga abinda ke ciki sai tace
“Ya kyauta Allah ya biyashi…” Ta fada atakaice not looking at her at all, nazifa da asiya saj wani irin kallo suke Mata kaman ba yar gidan ba, Yar gidan ma yayar su, ahankali Amira tace
“Mummy…har da form din makaranta ya Saya mashi…” Ta fada ahankali don tasan the main source of her happiness not the cloth but the love he is showing to Nasir
“Tou Allah ya biya shi…” Hajiya ta sake fada Mata ahankali, Amira miss this, she misses staying in the bedroom da mom dinta gisting she remembers sanda in suna labari su nazifa da asiya sauka shigo sai mamansu tace
“Baku ganin magana muke zaku zo ku Yi min zaune?..” take fada Masu anytime she is discussing something important da Amira, tasan wannan na daga cikin reason daya sa Suka tsaneta sosai, ganin mum din ta Bata Kara cewa komai ba Kuma Bata kalli inda take ba Yasa ta juya ahankali da ledar hannunta, she’s ok with this, ai before Bata samun hakan so it’s ok
“Ai Baki fada Mata kina da waya ba…kinsan mummy har waya gareta ..katuwa Mai chatting…”inji nazifa,wani irin kallo hajiya ta Watsa Mata yasa tayi Saurin yin shuru Bata karasa Maganar ta ba, Amira Kam Bata tsaya ba ta fita zuwa dakinta, to her surprised tana shiga sai taga Babu Ahmed, tasan ba fita yayi ba don ba dadewa tayi a dakin mum dinta ba, ruwa taji cikin bathroom sai ta zaro idanuwa sosai tare da ajiye kayan hannunta, her bathroom is one of the most secretive place da bazata so kowa ya Shiga ba but sai ga whole Ahmed a bathroom dinta, hannuwa ta Fara yarfawa cikin fargaba da Kuma kunya sosai dukda ba Wai ya fito ta ganshi ba, kawai she knows he is going to see her old underwears and ba karamin Abun kunya bane a gareta,
“Wayyo Allah…why do you have to enter my toilet…”fa fada kasan makoshinta with the assurance cewa he will surely see them, they’re almost everywhere a bathroom din so tasan Vai taba yuwa ace Bai gansu ba, she wish zata iya suma Kafin ta fito, gashi bata da inda Zata iya boyewa ya fita ya tafi kafin ta dawo dakin Amma ba karamin kunya zata ji ba, Zama tayi bakin gadonta kanta kasa bayab kaman minti goma sai aka bude kofsr bathroom din, kanta kasa Bata kou iya daga Kai ta kalleshi at all, kallonta yayi wondering kou yanzun ma another old rag ne a jikinta.
“Yaya…mummy tace…allah ya biya ka…”ta fada mashi kanta kasa,
“Oh.. it’s nothing…” Ya fada with a smile,
“Am sorry na Shiga bathroom dinki…I have to pee ne…”ya fada Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa tana Wasa da yatsun hannunta,
“Ba komai yaya…”
“Yanzun Zan tafi…kinsan try and fill that form gobe Zan zo in amsa Kuma Ana bukatar passport dinshi biyu da Kuma birth certificate dinshi…da akwai?” Ya tambayeta
“Aa…duk Babu…”ta fada kanta kasa
“Ok…Zan fadawa ismail ya taimaka ya kaishi a Yi mashi passport ssi Kuma birth certificate din Zan yiwa sister murja magana kilan zsra iya samo Mana…” Ya fada Yana tsaye gaban mirro ya bawa mirror din baya
“Ok Yaya… thanks…” Tafada mashi, Bai kara cewa komai ba ya fita, yau Kam Bata rakashi ba kaman yanda ta Saba, before she will follow him har kusa da falo sannan ta koma ciki, yau Kam tana zaune kanta kasa with a very huge shame one, she knows abun kunya ne namiji ya gan pants dinka balle Kuma ya gansu old, old din ma na beyond words, Yana ficewa ta Dora hannu bisa Kai Tana Mikewa don ganin condition din pants dinta, har ta nufi kofar bathroom din sai Kuma ta tuna Yana iya dawowa sai tayi Saurin zuwa ta kulle kofar dakinta sannan ta dawo ga bathroom din ta bude, Nan taga all pant da bra dinta kasa, Babu kou daya inda take shanyasu, ba ganinsu kadai yayi ba he made sure she knows he sees them, ya nuna Mata he sees everything
“Wayyo Yaya…”ta fada cikin matsanacin tausayin kanta, kawai sai tafara Kuka sabida yanda takeji cikin ranta. Ya zatayi ta sake Kallon shi kafin ta mutu ta bar duniyar nan, wannan abun kunyar yayi Mata yawa, tana zaune tana kuka sai ga message ya shigo wayarta da sauri ta dauka thinking it’s Costumer Amma tana dauka sai taga it’s Ahmed
“What the size of your pant and bra…” Ta turo Mata, da sauri ta ajiye wayar tana cewa
“Wayyo kaicona… kaicona…Amira kinji kunya…kinji kunya…kin Gama tozarta…Wanda kikewa kallon Wanda Bai da single matsayi to get close to you gashi ya Zama Wanda zai Saya Maki pant and bra…” Ta fada Tana kuka sosai, kou kadan Bata da niyyar replying dinshi sai gashi ya sake turo Mata
“Wallahi kou ki fadamin kou Kuma a bar maganar aikin…Kinga na rantse ban kaffara..” ya sake turo Mata
“What did you want from me…”ta fada Tana kuka,
“Nidai ban iya turawa…” Ta fada Tana ajiye wayar ta, Bai Kara turo Mata Komai ba sai bayab sallah ishai ya kirata, kin dagawa tayi don tasan it’s about the inners, he gave her good 5 miscalls Bata dauka ba, Dole ya shirya ya Kama hanyar gjdansu, Daman it’s just 30 minutes drive zuwa gidan, Bai Shiga ciki ba iyakan shi falo ya gaida mum dinta sannan ya kalli nazifa ta fada Mata taje ta Kira mashi Amira, Yana kaiwa Nan ya koma cikin Mota, kou da nazifa ta fadawa Amira sai da taji gabsnta ya mugun faduwa,
“Na dai Lura so kake ka tozarta ni…”ta fada tana Mikewa, hijab ta dauka ta saka ta fita don Daman Nasir ta Riga yayi bacci, she’s so happy data taka compound dinsu yau but the situation at hand won’t let her show how happy she is, she’s so ashame of herself, Ahmed na ganinta ta fito ya fito daga cikin Mota ya tsaya a jikin Mota face din shi daure kaman Bai taba Dariya ba,
“Ke Baki gan message Dina ba ?..” Ya fada sounding very Angry at her
“Na gani…” ta fada kanta kasa wondering yanda he can change into many colors, he just talked to her like he is her father
“Kin gani shine Kika sa na fiti bayan a very hectic day?..kou ban Isa in tambayeki Abu bane… kou kunyata kikeji..” ya tambayeta sounding very Angry
“Aa…” Ta amsa mashi
“Then now tell me…”
“Zan rubuta maka.. ” tafada cikin kunya
“It’s kind of late for that…tunda har Kika Sa na zo Nan da kaina sai kin fadamin…or ki Shiga Mota muje mu sayosu…”ya fada Mata, da sauri tace
“Aa Yaya pls…am sorry…kayi hakuri…wallahi Zan rubuta maka ta text message…” Kai kawai ta dinga girgiza Mata alaman Sam Bai yarda da hakan ba, dole sai da ta fada mashi sannan yasa ta rubuta mashi date of birth din Nasir da sauransu before ya tafi, she just wondered wane iri ne wannan bawan Allah.