DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Wace gari ya kawo Mata 2 dozens na pant da bra sai Kuma perfumes kala uku da Kuma kayan gyaran gashi sai takalma don ya amshi size dinta,Nan ta fada Mata ta shiryar ranar Monday zatayi resuming office Kuma. Ranar Friday ya amso uniform din nasir Bai shiga ciki ba ya bada aka Kai Mata don ta lura kou kadan Bata son Yi mashi magana tun ranar da aka samu pant case din Nan, shi Kuma ya bar matsa Mata ya barta..

Fajz Kuma cikin halinshi babu Wanda ta fasa especially yanda yake treating bintu, har yau baiyi unblocking dinta ba, Kuma duk layin da zata Kira dashi in har ya daga yaji voice dinta zaiyi blocking layin, shidai Bai ce Kar ayi auren ba Amma Kuma he won’t give her face da kou me zata gani game dashi tayi broadcasting, zai dinga ja Mata aji in a way that she will be afraid to do anyhow when she gets to his house..
Bintu ta shiga damuwa Amma duk yanda mum dinta zata tambayeta abinda ke damunta Bata taba fada Mata har mum dinta ta dinga tunanin kilan fargaban aure ne ke maidata Hakan say Kuma ta dinga tunanin ai she’s too big ta dinga ramewa saboda zaayi Mata aure, Kuma she is so much inlove with faiz to be thinking otherwise. Har babanta hajiya tayiwa magan Kan ta tambayeta why she’s loosing so much weight sai alhaji yace a kyaleta maganar auren ne.

Hajiya da alhaji haruna keep praying for faiz kan Allah ya kawo sauyi a rayuwar shi don sun hada Baki sun fita Harkan shi dukda alhaji yasan he comes to the office anytime he wish and leave and time he wants. Amma kou ya sakar mashi komai na office din yayi yanda ya gandama dashi in yayi Ida liquidating office din shikenan. Hajiya kadijatu Bata da abunyi sai adua especially da safe when zata tsaya a window dinta looking kou ta fita, kullum Kan idonta yake fita Kuma its way to late ace maaikaci Yana fita Amma Bata cewa komai iyaka tayi mashi adua, Bata Samun kwanciya hankali sai taga ya fita daga gidan, she knows alhaji means lot of goodness for him as his first son Amma he is loosing the love alhaji have for him and hakan Yana kona Mata Rai sosai.

Yau Monday and it’s a very very very big day for Amira as she’s going out today in years, kou bacci fa batayi ba, Ahmed yayi texting dinta she should dress early yanda Kar shi ya dinga makara a wajen nashi aikin. She’s so anxious about it and she stood up my 3:30am ta fita zuwa kitchen as she knows zata hada abinda zata ci ita da Nasir, she knows today is going to be a very long day for both it’s da Nasir especially him da Bai taba fita kou taba barin inda take ba hours ba, she knows suna bukatar lunch box da abun ruwa Amma she will tell Ismail ya Saya masu, ta shjga kitchen ta tsaya tana kallon kitchen din kou zata samu container daidai da zata iya saka mashi abincin shi da Kuma ruwan Sha. before ayi sallah asuba Amira a Gama komai har tayiwa Nasir wanka ta hada mashi tea ta kawo Mashi imdomie da kwai, Yana da cin abinci don dukda early aka tadashi sai da yaci ya koshi ta dorashi Kan poo yayi easing kanshi yayi tayj mashi tsarki sannan ta maida shi daki, sai hamma kawai yake alaman he wants to sleep again,
“You have to start getting use to this Habibi…”ta fada tana ajiyeshi Kan gado kawai sai ya kwanta, tasan kilan zsi Kai another hour kafin Ahmed yazo so she just let him sleep again. Daya daga cikin jallabiyar days Saya Mata ta saka tayi sallah ta fita zuwa bangaren mum dinta,. Bayan ta gaidata take fada Mata yau zata Fara zuwa office,
“Allah ya bada saa…” Ta fada Mata, ahankali Amira ta Mike sai mum dinta tace
“Make sure kin Shiga wajen babanki…”ta fada Mata, cikin fargaba Amira ta fita zuwa bangaren babanta,. She really missed him Amma Kuma she’s afraid of going to him Amma Bata da choice, Haka ta nufi bangaren shi, tana Shiga Yana dawowa daga masjid, da sauri ta durkusa ta gaidashi ya amsa mata, Nan ta fada mashi zata Fara zuwa aiki yau yayi mata fada Sosai sanna Kuma ya fada Mata if batayi learning lessons dinta ba she should misbehave again, adua yayi Mata sannan ta Mike ta koma bangaren mum dinta looking so happy, today is indeed a very great day a rayuwar ta, dakinta ta koma ta zauna karfe 7 sauran 20 minutes Ahmed ya kirata ta fito, da sauri ta dauki Nasir dake bacci ta sabashi ta dauki lunch package datayi cikin small foodwarmer din mum dinta ta fito ta sake Shiga bangaren mamanta tayi Mata sallama sannan ta nufi bakin gate as he is outside the gate waiting for her.

Thanks
1/5/21, 8:22 PM – Ummi Tandama: 23🧡💙💜❤ðŸ’?
Damata ta biyu
❤💛💚💜💙�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣3️⃣

Ahmed dake zaune cikin Mota Yana jiranta kura Mata Ido yayi as she steps outside,. She’s so beautiful, kayan sunyi Mata Kyau ba kadan ba, he just pray faiz shouldn’t  look at her beauty, inshort Yana son ya dinga gurza Mata rashin mutunci kaman yanda ta sabayi,hakan zaifi    faranta mashi, Bai son ya nuna Mata niceness balle yaji tayi mashi har ya Fara Nuna interest a kanta, she’s so  good looking today. Kallon yanda ta tsaya ya lumshe idanuwa gami da shakan wani irin   iska yayindda take Mai farin cikin yau gata a waje after lokaci Mai nisan gaske, she’s so happy, she’s super duper happy, wani irin murmushi ta saki yayinda Ahmed ya zuba Mata idanuwa Yana kallonta kaman madubi, Amira Bata iya furta yanda take ji cikin ranta, yau gata waje, tun tana zaton they Will let her  out again ta fidda Rai, Amma now she’s out,kallon Ahmed dake kallonta tayi ta saki murmushi before heading close to the car,
“Yaya… good morning…” Ta fada tana bude mota,
“Morning young lady… ya kike….” Ya fada Mata Yana kallonta, Amira shiga tayi cikin Motar  tace
“Lafiya lau Yaya…” Tafada with a smile saidai Sam Bata iya kallon idanuwanshi, har yanzun Bata mance he saw her secret ba, she’s still shy of him, she wants to say thank you Amma it’s enough, gani take she should show him her appreciation, first salary dinta will go to him, she will spend it all on him, tasna iyaye are number one Amma right now baby Wanda takeson farantawa kaman Ahmed,
“Madallah…” Ahmed ya fada Yana kallon Nasir dake lafe a jikinta,
“Hope you’re ready for the day ahead…” Ya tambayeta Yana tada Motar,
“Yes Yaya…” Ta amsa mashi
“It’s alright…all the best…and I have some advice for you…” Ya fada mata,
“Ok Yaya…” Ta amsa mashi cikin serious excitement
“Wannan da kike cewa Zaki dinga treating kowa kindly it’s not done that way…Kinga ke macece…Kuma dukkansu maza ne…bazaki Yi masu magana ba sau sunyi maki…kou boss dinki ba zakiyi mashi  magana ba Sai ya Zama Dole…Kar ki sake ki saki jiki dasu…am I clear?..” ya fada Mata,
“Ok Yaya. .na gane.  ” Ta fada mashi, Daman she’s not someone da ke yin anyhow kawai situation din rayuwa ne ya maidata Hakan yanzun, she’s someone that kou mazan course mate dinta Bata gaisawa dasu, she’s so reserved Amma now here she is.
“Kuma Kar ki yarda kowa yasan kina da yaro…don Kar su Raina ki…”ya sake fada mata, shuru tayi kanta kasa,shi Kam Nasir ya lafe Kai a jikinta, daga gidansu zuwa school din Bai da nisa at all so bayab kaman minti Sha biyar suka iss school din, parking yayi ya fito ya amshi Nasir da abincin shi daga hannun Amira in the process hannunshi ya dinga taba nata, she’s going to miss him sosai,
“Kar kayi kuka kaji kou…”ta fada mashi sounding very calm, yaron dai kallonta kawai yake, cikin school suka nufa da Ahmed ita Kuma Amira ta kurawa Nasir Ido har suka shige ciki, Bayan kaman minti biyar ya fito sai sauri yake. Basu sake tsayawa koina ba sai office din faiz, lokacin karfe takwas da Yan mintuna, duk workers are busy Amma faiz baizo ba, office din secretary is open Amma the main office is closed,
“Kinga Nan ne office dinki…and nashi na Nan cikin..” Ahmed ya nuna Mata suna isowa, heading yayi straight to inda kofsr office din faiz yake sai yajishi kulle,
“Shegen Bai zo ba…” Ahmed ya fada Yana fiddo wayar shi, Amira dai is so silent kaman Babu ita wajen, office dinta na dauke da very beautiful office chair guda daya sai desk dake dauke da computer.daga gefe Kuma da akwai wasu office chair guda biyar,wato inda zaa dinga waiting to meet the CEO, Babu wasting of time Ahmed dake gudun Kar ya makara ya Kira faiz.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button