DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz Kam was still deep asleep, as usual Bai san gari ya waye ba Balle ya tashi, he was sleeping peacefully Amma karar wayar dake tashi ya hanashi sukuni, kou daga Kai baiyi ba Balle ya bude ido ya dinga neman wayar da hannunshi, ahankali hannunshi ya Kai Kan wayar ya latsa ya Dora ga kunne without opening his eyes
“Wai kana Ina Haka ..”was abinda Ahmed ya fada mashi, shuru faiz yayi Yana bude idanuwanshi gradually, he wants to talk Amma bakinshi yayi mashi nauyi sosai that to open it and talk seem difficult,
“Hello…” Ahmed dayaji shuru ya fada Yana kallon face din wayarshi to make sure it’s connected, saliva faiz ya hadiye before saying
“Hello…”faiz ya fada Yana shafa face dinshi looking very dull saboda baccin da Bai isheshi ba,
“Kai Wai are still asleep?…” Ahmed ya fada cike da mamaki dayaji muryar faiz so heavy and sleepy
“Eh… Ahmed…Kaine?..” faiz ta fada Yana shafa kanshi
“Yes…” Ahmed ya amsa mashi Yana kallon Amira dake tsaye Kanta kasa
“Oh…how far…” Faiz ta fada cikin kasala
“Fine…na kawo maka ita…”Ahmed ya fada
“Whtt??.” Faiz ya tambayeshi Yana Nishi kasa kasa
“Ka manta kenan… well your new secretary is here…”ya fada mashi,
“Oh… it’s ok…ta nemi cleaner ya Bata keys din office Dina… anjuma…Zan shigo…bacci Bai isheni ba wallahi” Faiz ya fada Yana lumshe idanuwa
“Bacci Bai isheka ba by this time… lallai…”Ahmed ya fada mashi
“Wallahi ban kwanta da wuri bane….” Ya fada Yana aduar Kar Ahmed ya sake wata magana ya kashe kawai don ya koma ya Dan kwnata don kou kadan Bai kalli agogo ba and the sleep is much on him right now that nothing will make him go to office now.
“Anyway..Zan dawo da lunch…” Inji Ahmed
“Ok…” Faiz ya fada ahankali Yana sauke wayar daga kunnenshi. Ahmed kallon Amira yayi yace.
“Ki zauna…yace he is not coming now…let me ask who the cleaner is sai in amso maki keys din office dinshi…”
“Aa Yaya…Bari in zauna Nan…sai yazo…tunda Daman kace Nan ne office Dina…” Ta fada mashi kanta kasa, zuba Mata idanuwa yayi for a moment before yace
“Ok…ki zauna Nan…” Ya fada Yana nuna Mata kujeran da ke na secretary,
“Nidai Bari in zauna Nan…” Ta fada mashi tana heading to wajen kujeran masu son ganin CEO,
“Alright dear…Bari in tafi Kar in makara…am working under someone shi Kuma he is working under himself…” Ya fada Mata Yana Dariya
“Ok Yaya…”
“Zan dawo later…” Ya fada Mata Yana juyawa da sauri as he works with time. Ahankali Amira ta zauna waiting for her boss, ita dai she prays he is not bad , Bata son tashin hankali at all, she have been through a lot and she wants to work quietly and go back home, tunawa tayi da nasir, she prays his teacher su Zama very nice to him don tasan he is very fragile, Bai taba cudanya da Yara ba, tasan he is going to feel very lonely. Kunya ne ya hanata bin Ahmed dazun ta fadawa malaman su Bai taba fita ba don Haka pls Kar a Bari ya ra su zalunce shi, she knows saying that will make Ahmed Yi Mata kallon Mara kunya, hakan yasa ta hakura ta zauna ya kaishi.
Faiz komawa baccinshi yayi Amma not a heavy one, he slept for about another hour and half before ya tashi, goma sauran kadan ya Mike ta Shiga bathroom yayi wanka ya fito daure da towel, wayarshi nata Ringing, small towel dake hannunshi ya wulla Kan kujera ya nufi wayar ya dake Ringing ya dauka Yana ganin vau San number ba yace
“Hope it’s not you…” Ya fada Yana picking tare da saka wayar a loud speaker don ya samu ya dinga shiryawa Yana maganar, kuka ne ya Fara tashi, idanuwa yayi rolling Yana cewa
“You kou…” Ya fada Yana kokarin kashe wayar sai bintu ta Fara cewa
“So you hate me this much…. wayyo kaicona….am…” Kashe wayar yayi Bai Bari ta Karasa maganar ta ba, Kira ta sakeyi ya Yi banza da wayar ya cigaba da dressing abunshi, the phone keeps ringing amma Bai dauka ba sai da ya shirya kanshi cikin expensive suit ya wanke kanshi da perfume sannan ya dauki wayar ya kashe completely ya nufi waje da car key dinshi da briefcase dinshi, Bai Shiga bangaren mum dinshi ba ya Shiga Mota ya bar gidan. Kou da ya fita Bai tsaya koina ba sai a Bristol yayi breakfast sannan ya tafi office. Amira Kam ta zaunu, kawai she’s thinking Haka yake zuwa office kou Kuma wani Abu ya faru, tun Tana zaune sai ta Fara zagaye a office din Tana latsa wayarta, posting new items tayi a status dinta tare da Kuma replying wayanda ke neman kudin Kaya, komawa tayi Kan kujeran dake nata dayake Yana da desk a gabanshi, Zama tayi sai ta Dora kanta Kan desk din tana lumshe idanuwa, she didn’t sleep well at night kawai sai bacci ya Fara daukanta, she tries to stop it Amma it’s above her, ga sanyi ac sannan ga quiet place, bacci ne yayi gaba daita doh kou sands faiz yazo office she’s asleep and she didn’t hear him come in, faiz ba bude kofar ya ganta ta Dora Kai Kan desk, Sam yama mance da maganr secretary, sai da ya taka zuwa kusa da desk din ya tuna itace Ahmed ya kawo,
“Lallai ma…” Ya fada under his breath Yana leko kanta don ganin face dinta, Bai gani ba because her head is down,  gashin kanta na nade cikin Vail din jallabiya dake jikinta, gyaran murya faiz yayi don ganin if zata tashi Amma shuru Bata tashi ba, massenger ne ya Shigo ya bude mashi office ya Shiga ciki, ajiye briefcase dinshi yayi ya fiddo wayarshi daga cikin aljihunshi ya kunna yayinda yake Zama, wayar na Gama booting ya Kira Ahmed, Saida Ahmed yayi picking yace
“Kace ka kawo min secretary Amma ni ban gan kowa ba…” Faiz ta fada mashi atakaice
“Bangane baka gan kowa ba .. she’s there…” Ahmed ya fada mashi,
“Nidai ban gan kowa ba…sai wata dake bacci…am sure she’s not the one don Bai taba yuwa ace tazo office the first day ta Kama Yi min bacci a office…” Faiz ya fada waiting to hear abinda Ahmed zaice
“Bacci Kuma…wait let me call her…” Ahmed ya fada Yana Dariya ya kashe wayarshi, Zama faiz yayi tare da cire suit dinshi, still bintu ce ta sake kiranshi da other number ya dauka
“Wai ke leave me alone…na fada maki wani Abu ne da Zaki addabeni da Kira…” Ya fada Yana Mata ihu sosai,
“I want to see you…” Bintu ta fada Mashi cikin matsanacin kuka
“Then see me…” Ya fada atakaice tare da kashe wayarshi.
Ahmed Kuma number Amira yayi Dailing, Amira da bacci Mai mugun nauyi ya dauketa sai taji karar wayarta kaman a mafarki, a gigice ta mike tana daukar wayarta, Ahmed ne ke kiranta, da sauri tayi picking tana San juya Kai sai taga office dinshi bude, idanuwa ta zaro yayinda Ahmed ya Fara cewa
“Wai ke ce kike bacci a office?..” ya tambayeta, Amira da jikinta ya Fara rawa tace
“Yaya… Wallahi it’s a mistake…jiya ban samu bacci ba…kawai Ina…Dora kaina…Kan desk…sai bacci ta daukeni….am sorry pls.. ” ta fada cikin rawar murya,
“Lol… you’re funny… wannan ba damuwa bane sai kiyi mashi bayani…” Ahmed ya fada Mata.
“Wayyo yayana…Kai ka Fara fada mashi…am shy… it’s my first day a office Kuma an kamani Ina bacci…I don’t know what to tell him…”ta fada sounding so ashamed of herself
“Aa kiyi mashi magana he is now your boss… you have to learn to confront him…” Ya fada Mata,
“Wayuo…” Ta fara fada Bata karasa ba Ahmed ya kashe wayarshi. Da sauri Amira ta Mike walking like kazar da kwai ya fashewa a ciki ta nufi office dake bude, her eyes are so red sabida baccin Bai isheta ba, Saida ta kusa zuwa bakin kofar sai ta tsaya ta saki ajiyan zuciya gami da gyara Vail din rigarta ta nutsu sannan ta nufi office din, wani saurayi da fadin kyauwun shi is a waste of time ta gani zaune, kanshi kasa kaman Bai San wani ya shigo ba dukda ya San someone steps into his office Sai yayi kaman Bai sani ba, face dinshi look very calm and gentle, dakewa tayi tare da sallama, sai lokacin faiz ya Dan daga kanshi ya amsa sallaman, kou kadan bai kalli face dinta ba, iyakan idanuwnshi Kan jallabiyar ta Kuma ta gane she’s the one, the new secretary,
“Sir…kayi.. hakuri…” Bata karasa ba yace
“Who are you?.. introduce yourself…” Ya fada Mata atakaice Yana daga gaze dinshi zywa face dinta, Nan shima yaga she’s pretty Amma kuma he have no any single intention what’s so ever cikin kanshi, kowa yasan Abu Mai kyau, kowa zai iya cewa she’s beautiful, not because you have the intention of falling inlove with them or because you want to date them, kawai zaka ce suna da kyau,and she’s beautiful, sadda Kai kasa Amira tayi as he was staring at her looking straight into her red eyes
“Sunana Amira…nice…Yaya.. Ahmed yace…zanyi…maka aikin… secretary…” Ta fada kanta kasa,
“And you’re sleeping in my office?…well tell me what’s your qualifications…” Ya fada kaman bashi yace a kawota kawai without asking if she’s educated or not ba
“Ni…ban da .. qualifications….na Fara degree ban…kammala ba…” Ta amsa mashi with a cracking voice, faiz dake rolling cikin kujera kura Mata idanuwa yayi wondering why this girl is working and why her parents will let her work as a secretary in the first place while she should be in school, shidai he feels da akwai some behind this whole thing da Bai sani ba and with time he will know
“Why baki kammala karatun ki ba …” Ya sake asking dinta, Amira rasa abunda zata fada mashi tayi, Bata San he will ask such question ba,
“Anyway… that’s by the way…why are you sleeping in my office…” Ya tambayeta Kai tsaye, face dinshi kaman Bai taba Dariya ba sabida yanda ya gumke face,shuru Amira tayi tana jin yanda yake magana with serious force alaman dai da Wasa, face dinshi ke Kama da na Mai Wasa Amma Sam voice dinshi sounds so serious, sai ka rantse the words are not coming out of his mouth because bakinshi Dan karami Amma words sake fita Kuma Loud.
“Zan Baki second chance ne kawai because of Ahmed if not I don’t tolerate non sense…. Bai yuwa office Dina ya Zama inda Zaki kwnata kice zakiyi bacci… it’s never done that way…. you can ask people around I don’t give people second chance Amma because of Ahmed na baki another chance…” Ya fada sounding a bit calm but the words are coming out clearly and it sounds like a real warning
“Nagode…” Was abinda ta fada,
“You’re welcome…” Ya amsa Mata atakaice sounding so corporate before adding
“Dauko files din Nan…it will tell you what our company does…” Ya fada Yana nuna Mata inda wasu files suke,da sauri ta nufi wajen, idanuwa ya daga ya bi bayanta da kallo na second guda before ya sauke idanuwanshi ya dauki wata yar paper dake Kan desk dinshi ya rubuta wani Abu ciki, Saida ta dauko file din ta juyo gareshi sanns yace
“Gashi password to the computer…” Ya fada Yana Mika mata takardan, da sauri ta matso ta amshi takardan daga hannunshi tun kafin ta rike sai ya saki takardan da sauri ta Kama don Kar ya fadi kasa,
“Ga wasu files chan…it contains all the details of your job….da wasu abubuwan…and hope you can operate a computer…”ya sake asking dinta, ahankali ta daga mashi Kai, tasan how to use her laptop before mum dinta ta daukeshi from her just the way she took everything.
“Good… you can leave…” Ya fada Mata atakaice, juyawa tayi ta fita ya dinga binta da kallo, sai da ta fita yace
“Ode… kin shigo office din maza and you feel free to sleep…Baki da hankali…”ya fada Yana buds wata file dake gabanshi. Simi Simi Amira ta fita ta koma inda yake office dinta ta ajiye file din da ta tahk dashi ta bude ta Fara dubawa, she spent good one hour tana duba files din while bintu ta shigo, kamshi perfume din data faraji yasa tayi Saurin daga kanta, bintu ce ta shigo sai kallon Amira take from head to toe, she is wondering who she is, Amira ma kallonta take, yanda bintu ta hade Rai yasa Amira hadewa itama because Daman ita ma chan ba kanwar latsa bace, bintu jin wani irin abu tayi ya taso Mata kaman zata mutu saboda kishi,she felt shikenan wannan ce dalilin daya san faiz ke wulakanta ta, Daman these days Bata shigo office dinshi ba,she felt maybe he is involve with this girl don ita bijtu taga kyawun Amira sosai, komai nata look so unique to her, she ssaw the beautiful layer but doesn’t know how trashed she is from inside, Bata San not all that glitter is gold ba, kallon up and down bintu ta watsawa Mata as in she’s so angry at her, Amira was so surprised da yanda ta dinga kallonta don har ta Fara tunanin where did she know me da take Mata irin wannan kallon, she knows Bai taba yuwa ace first haduwar ka da mutum ka dinga mashi irin wannan kallon Haka, Kai tsaye bintu ta nufi office din faiz Bayan ta gama watsawa Amira kallon kishi, ahankali Amira ta Mike tace
“Excuse me sister…who are you looking for?…” Ta tambayeta Kai tsaye,tasan it’s part of her job to know who goes in and out of the office, juyowa bintu tayi ta kalli area din before ta kalli Amira tace
“Are you talking to me?..” ta fada cikin iko da Isa
“Yes…” Amira ta amsa mata tana tsaye a gaban desk dinta.