DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Ahmed binshi yayi da kallo as he watch him walk away sannan ya sake juyawa ga Amira Yana cewa
“Haba sister… what’s wrong with you…”ya sake fada mata sounding very serious, Kai Amira ta sadda kasa feeling lot of relief as ya rage daga ita sai shi a wajen don her boss have this strong spirit that in Yana waje he will be everywhere,
“Yaya..kawai mu tafi kawai…” Ta fada Mashi
“Naji Amma tell me why you’re holding your tummy… you’re making me feel bad now…”Ahmed ya fada Mata, kanta kasa ta Dan saki murmushi, she don’t know how to tell him that the more they waste time the more fitsarin dakr damunta ke Kara matsa mata, mararta ya Kara Mata nauyi and she feels Kaman ta duka tayi instantly don tsayawa doesn’t heltp at all, tunda take zaune a gida data ji fitsari kadan xata Shiga bathroom tayi, Bata delaying din fitsari at all, she knows Babu kyau rike fitsari don mum dinsu na warning dinsu Kan illar dake tattare da mace ta danne urine a jikinta, Yana cursing cututtuka kala kala ga mutum,
“Yaya…”ta fada tana matse legs dinta daga inda take tsaye, kafin Ahmed ya bude Baki ya amsa kiranta har tace
“Yaya..fitsari zanyi…”ta fada kaman an fixgi magana daga bakinta,
“Kije kiyi Mana…” Ya amsa Mata as he watch her act so childish sosai don sai matse legs take tare da rike gaban Rigar ta,
“Ina?..” ta tambayeshi jikinta na rawa sosai
“Ki Shiga bathroom dinshi…” Ya amsa Mata, Bata jira ya Kara wata magana ba tayi Saurin juyawa ta Shiga ta maida kofar ta rufe aikam da gudun tsiya ta Shiga bathroom dinshi, tana cire undie dinta tayi bending sai taji fitsarin bai zuba sosai sai matsanacin ciwon Mara, she spent about 10 minutes ciki sannan ta fito bayan taji Normal, Ahmed was waiting for her tana fitowa yace
“Daga yau ki dinga shjga nan Ciki kina easing kanki sannan ki dinga sallah if ya tafi masjid…am I clear?..”
“Eh..”ta amsa mashi, suna fita daga company Bai tsaya koina ba sai a restaurant because he believes tana jin yunwa sabida yanda bakinta ya bushe Kuma yasan ba lallai a ajiya Mata abinci a gida ba, Yana parking a gaban restaurant din tace
“Yaya…da mu tafi kawai…” Ta fada not because she doesn’t want to eat sai because she wants to go don su dauki nasir, Bai tanka Mata ba ya fito ya bude Mata kofa ta fito, suna Shiga yayi masu order abinci Mai Rai da lafiya da Kuma very good exotic drink, she’s very shy Amma Ahmed made it clear in Bata ci ba Babu inda zai kaita, hakan yasa ta nutsu tana cin abinci, Bayan sun Gama suna Kan hanyar dawowa gida yake tambayarta how the is office
“Lafiya…Lau Yaya…” Ta amsa mashi
“Ya boss dinki.. hope he’s not bad…”Ahmed ya sake asking dinta,
“Yes…he is not…” Ta amsa mashi don even if he is bad she’s not going to leave the job, so Bata gan reason to complain ba,
“So tell me did you like the job?..” Ahmed ya sake katse silence din
“Yes Yaya…” Ta amsa mashi kanta kasa
” Am glad you love it…hope aikin ba wahala kou…”Ahmed ya sake asking dinta
“Aa Yaya Bai da wata wahala… it’s very simple…nifa bangan wata aiki Nan ba…kawai zaune nake…har na gaji da Zama…kou irin organising abubuwan da akeyi a office Babu ….kowa dumm…” Ta fada mashi Dariya yayi yace
“Sai dum…well you can make it more active ai…like making difference…. abubuwan da kike ganin yakamata ayi da baayi sai kiyi inventing dinsu…” Idanuwa Amira ta zaro tace
“Yaya…banson inyi abinda zaa dinga ganin kaman I want to show myself ooo…” Ta Fada tana tunanin irin halin Wanda takewa aiki,
“Ai there’s no harm in trying….tell me kaman me da me kike ganin ya kamata ayi…” Ya tambayeta don jin if she’s on the right track sai ya Kara Mata karfin gwiwa
“Well kaga ya kamata su dinga meeting…duk abubuwan Dana duba banga minute na meeting ba…I saw suna da gidan da ake producing palm trees dinsu…ya kamata ace Yana ware Time da zai dinga zuwa…like sau uku a sati…or if possible ya dinga zuwa kullum Yana duba wajen like hours biyu ya dawo Amma I doubt if Ana hakan don ban gan wani abu a rubuce Kan Hakan ba don ya kamata ace duk sanda zaice a dinga rubuta what happened that day da Kuma improvement kou problem da aka samu… atakaice dai sai a slow…kilan Kuma anayi ban sani ba tunda am a new comer but da gani wannan abokin naka Bai son aiki…yau Sai kusan karfe 12 yazo aiki. .har na gaji da Zama bacci yayi gaba Dani…”ta fada tana Dariya kasan makoshinta,
“Kinsan me ..ki zuba ido for a week…if Kinga all what you said is not happening then kawai implement it. “Da sauri Amira tace.
“Nidai Yaya aa…”Bata karasa ba Ahmed yace
“Don’t say aa…Baki San it’s a great opportunity to set a pace ba?…ai Yana da kyau ace kinyi kokarin gyara a organization…set a pace so that others will follow…ba Wai nace kiyi more than once ba…kiyi sau Daya in Bai yarda ba shikenan…but give it a try…ok?..” ya fada Mata calmly Yana tuki
“Ok…Yaya…amma…” Hannu ya daga Mata Yana cewa
“No Amma…kawai kiyi shi ..make your proposal…. organise what he should be doing everyday… that’s why you’re his secretary…but don’t get too close to him..” ya fada Mata atakaice.
“Ok Yaya…” Ta amsa mashi calmly thinking about what he said. She pray she should have the courage to do it as Bata son abinda zaisa agan zakewan ta at all.

Alhamdullilah
1/5/21, 8:23 PM – Ummi Tandama: 26💚💜❤💙ðŸ§?
Damata ta biyu
💜❤🧡💙💚�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣6️⃣

Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,

Wannan novel din na kudine and har yanzun you’re still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.

Hira ya dinga janta dashi har Suka isa kofar gate din school din nasir, she just can’t wait to see him, she wants to see yanda ya koma, tayi missing dinshi sosai kaman ta kwana da yawa Bata ganshi ba, suna zuwa Ahmed yayi parking ya fita ya Shiga cikin school din, bayan kaman minti biyar sai gashi ya fito da nasir rungume da jikinshi sai kuma dayan hannunshi rike da food warmer da aka zuba mashi abinci ciki, Amira was looking at yanda ya langabe Cikin shi, Yana zuwa ya Bude Mota ya Mika Mata shi sannan suka tafi gida, to her surprise sai taga Bai ci abincinshi ba, he looks very tired and weak, godiya tayiwa Ahmed zata Shiga gida
“Amira…”ya sake kiranta, ahankali ta juyo rungume da nasir Kan jikinta
“There’s no harm in trying…”ya fada Mata calmly looking at her,
“Yes Yaya…”ta amsa mashi,
“Allah ya kaimu gobe…kiyi sallah ki samu hot bath ki kwanta….”ya sake fada Mata wearing a smile
“Nagode yayana…”ta fada mashi, motar ya tada ya bar kofar gjdan jta Kuma ta shiga cikin gjdan. Motar dad dinta ta gani ta nufi bangaren, tana zuwa kofar dakij sai ta ajiyeshi ba don komai ba sai don Kar a ganta dashi, duk abinda zai Hana a daina nuna Mata little so like aka Fara she will stop it, ajiyeshi tayi tana cewa
“Kar ka je koina…” Tayi whispering a kunnenshi before ta shjga da sallama,. Sai ta tadda mum dinta da dad dinta,nesa dasu ta durkusa ta gaidasu Suka amsa normal,
“Sannu da dawowa…hope your day went well…”alhaji ya tambayeta wani irin sanyi taji cikin ranta before tace
“Eh daddy…”
“Good…”ya amsa mata, bayan kaman minti biyu ta Mike ahankali ta fita feeling so happy, she have missed this, she’s so grateful to Ahmed, tasan it’s because of him. Tana fita ta dauki Nasir Suka shiga ciki, a falo ta tarda nazifa da asiya tayi masu sallama duk masu amsa ba kaman Babu kowa, hanyar dakinta ta nufa sai da ta wuce taji nazifa na cewa
“Allah yasa Kar ta karayin wani…tunda ta samu sake…”ta fada, banza Amira tayi daita ta shige dakinta, the first thing she did was pray sannan tayiwa danta wanka ta bashi abinci ya ci ya koshi sannan ya kwanta, sallah tayi ta dauki wayarta tana replying mutane, Saida tayi sallah ishai tayi baccin ta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button