DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Week later

Live is good a bit for Amira don going out and coming back everyday is really wonderful, Sam wannan kadaicin ya ragu, she seem happy saidai Nasir is depressed don yanzun kullum in Ahmed zai kaishi school sai yayi kuka, in zaa zo daukan shi he looks weak and tired and he complained to the school head akace it’s because he is new a Nan that with time zai Saba. Amira ta maida hankali Kan aikinta sosai dukda there’s nothing much to do, kaman yanda Ahmed ya fada Mata there’s no harm in trying tana ta planning yanda zatayi mashi organising wasu abubuwan, Bata daina nunawa Ahmed she’s afraid ba inda shi Kuma ya nuna Mata Babu Harkan tsoro when it comes to neman nasara, he told her Mai tsoro Bai taba samun cigaba as they never take risk. Ya fada Mata most of the influenced people are risk takers, sun San it’s both side either you win or you lose and she should be ready to be like that. She should be broad and shouldn’t complain instead she should do more. Her online business is doing well dukda faiz warned her Kar yaga waya a hannunta if ba lokacin lunch break ba. Ahmed is one in a zillion as kullum zai kawo Mata lunch Wanda Bata iya sakewa taci sosai sai in ba kowa kusa da inda take, taga matarshi tana kawo Mashi abinci don har yanzun Bata San he is not married ba and she didn’t ask Ahmed such thing about him don Bata son ya Zama Kaman she’s getting to know more about his personal life. In ya fita masjid zata samu ta Shiga ciki tayi sallah kaman yanda Ahmed ya fada Mata ta dingayi, Yana spending upto minti ashirin in ya fita kafin ta dawo and it’s enough for her to do all she wants before ya dawo, Babu stress a aiki dashi as Bai wani sakata aikin komai, she feels kou kadan Bai bukatar secretary dukda shi kanshi doesn’t seem ready for the job to her, inda data biye irin halinshi da yanzun zata iya kaiwa karfe goma kafin tazo office don tunda ta Fara aiki dashi Bata Ganin yazo as early as 12 ba sai after 12, zaizo looking so bossy and in control, one thing she noticed about him is Bai cika son hayaniya kou Long story ba, she calls him
“Chair warmer..” Amma cikin ranta as she sees nothing be does a wajen da yake zaune. Kullum in zata office zata je tayiwa mum dinta sallama sannan taje tayiwa dad dinta sallama Kuma. Suna amsa Mata lafiya lau, it’s part of her happiness, su nazifa da asiya won’t stop talking shit about her Amma right now they’re not her problem, kawai yanda zatayi Organising something that won’t make her boss judge or discriminate her is her problem, ranar Friday da Ahmed zai ajiyeta sai da yace she should make sure she comes up with something before Monday.
Jiya Sunday batayi aikin komai ba daga wankinta Dana Nasir sai aikin office, she came home with lot of plain sheets da zatayi rubutu Kai,tun 12 ta zauna bata tashi sai indai tayi sallah kou in Nasir ya nemi wani Abu ta bashi, all she’s doing is doing her plan and Kuma tana browsing wasu abubuwan da zasu taimaka Mata, she called Ahmed ya fada mashi ta gama wasu abubuwan that yazo ya gani yace
“If it’s about your office ba sai na gani ba…let your boss be the judge of that…”ya fada Mata. Yau as usual da wuri Suka fito ya ajiyeta a office Bayan sun ajiye Nasir a school, fita tayi ya kirata tare dacewa
“What are you having for lunch?..” ya tambayeta, murmushi ta saki ta kura mashi Ido thinking of the amount this guy is spending on her and her son on a daily basis don ya sayawa Nasir very expensive lunch box da Kuma abun ruwa, school suna bashi shoes Amma he added two pairs of shoes, this guy is more than kind to her. She stares at him as he stares at her, her eye balls is something else, shi dai gani yake he won’t see anyone with her kind of eyes, her eyes suna sauya mashi moods, he prays she shouldn’t go looking at people Haka, idanuwa kaman zatayi bacci in Kuma ta zarosu kaman an zana su,
“Hey…”ya fada ahankali, da sauri Amira data Shiga wata duniya daban tayi Saurin sauke kanta before saying
“Yaya…pls…yau Kar ka sayomin komai… you have done enough pls…”
“Toufa…kinji matsala ta dake kou… you know I hate this…banso…”ya fada Yana daure Rai
“Kayi hakuri…”ta fada rungume da file dake hannunta, tare da gyara Vail dinta
“Good… yanzun what do you want to have for lunch…”ya sake asking dinta,
“Yaya komai ma is ok…”ta fada mashi. Nan yaja motarshi ya tafi ta tsaya tana kallon motar har ya bace mata, she just wondered why she didn’t fall for him in the first place, tasan habib is caring and have a very gentle touch, she knows he won’t beat Ahmed to kindness don tasan in shine ya zo ta tardata ta haifawa wani da out of wedlock ba lallai ya sake Kallon inda take ba but see Ahmed ya dauki nauyin su tamkar he is responsible, another thing that is making her happiness blurry is the fact that har yau tana da number Habib but can’t talk to him, she wants to speak to him, she wants to tell him how helpful Ahmed have been to them Amma she can’t because his line is not going, Yan wajen aikinta are nice as suna gaisawa sosai Amma she can’t ask for anyone’s phone to try his line, she wants to know why since he heard her voice Line dinshi Bai Kara Shiga ba, she knows how much he showed her love so she doesn’t want to think of any negativity. Kou kadan Bata son takurawa brain dinta into thinking bad about Habib don tasan babu Wanda zai nuna Mata so kaman shi and she believes har yau it’s so, Amma she wants to talk to him before Ahmed ya sace Mata zuciyar ta with kindness dukda yanzun she knows he have some portion of her heart Amma still Habib have 70 percent of it. Babu Wanda zaayiwa such kindness da bazai damu da Mai Yi mashi ba, our heart choose who to love and like, who to cherish and care for, kawai heart na sauyawa if it get disappointed by whom it choose, kou kadan Bata wani damu da shiga cikin company da wuri ba as she knows kou ta Shiga her boss is yet to come. Sai da ta tsaya ta Gama sake sakenta ta shjga cikin company, gaisawa sukayi da masu aikin wato few that are present don ta lura most of them Basu zuwa da kaman ita. Nata office din tawuce zauna going through what she have written. Kawia sai tayi tunanin she should drop it on his table sai Kuma tayi tunanin maybe she should hold on to it har sai yazo, tana ta tunanin what to do har kusan 10 sai tayi deciding kawai ta ajiye mashi Kan desk dinshi, Mai ajiye keys ta nema ya jawo Mata keys din office Dinshi sannan ta Shiga ta ajiye mashi daidai saitin gaban shi, inda Yana zuwa zai gani, gabanta sai dukan uku uku kawai yake saboda abinda zai biyo baya sai Kuna ta tuna words of encouragement and wisdom da Ahmed ke fada Mata, she knows nor matter how bad it’s going to be bazai taba dukanta kou zaginta ba, so she’s ready
“Bring it on…”ta fada tana juyawa walking gently out of the office back to her own office.

Shi Kuma faiz as usual he is late today,Bai tasgi data bacci ba sai wajen 11, yau he is extremely late, yayi waya da bintu jiya and she disturbed him don Vai kwanta da wuri ba, sai wajen 11:30 ya kwnata after the usual. Now ya rungumi kaddaran auren bintu ba don komai ba sai don tsoron Kar hakkinta ya kamashi,. Bai son wani Abu ya sameta because of him, she loves him madly and he knows it, shidai Allah knows he is not happy about it Amma he can stand her, the worst part is a hada ka da wnada you can’t stand, someone you can’t touch, he is ok with it Amma yasan inda zaa bashi zabi da ba yanzun zai aureta ba, yasan inda wani waje ta sameta yake friendship daita aka ce ya turo ba lallai ya tura gidansu ba( that’s how it is for duk samarin ku da zaku ce su turo kuji shuru, at times ba irin hot love din nan suke maka ba balle suji suna ita Zama da da Kai, kawai some a attracted to you but not deeply in love with you, duk Wanda is in love with you won’t hesitate to marry you kou da kuwa Bai da kudin hakan,kou da manage ne he will marry you for as long as Zaki yarda mashi da hakan, so stop misquoting attraction for love ba daya bane) da gudun tsiya ya shjga bathroom yayi wanka ya fito a guje Yana fitowa ya Kira bintu Yana picking yace
“You see what you have done kou…am just waking up…am so late that I can’t go to the restaurant…pls ki kawomin abinci da wuri…I beg you…”ya fada aka Jean trouser yayinda wayar ke kunnenshi ya makale da shoulder Dinshi. Bintu da wani irin mahaukaciin Dadi takeji tace
“Ok my king…ka bani few minutes…” Ta fada mashi
“Ok queen…sai kin Aiko min…I will be waiting.. bye…”Bai jira abinda zata ce ba ya kahse wayar shi ya ajiye sai faman sauri ya Shiga neman rigar da zai saka cikin jerin t-shirt dake jere cikin closet Dinshi. A hargitse ya bar gidan don ya San zai Bata time sosai kafin ya isa office saboda hold up. Most of the time by this time Yana wajen Breakfast and it’s not far from his office.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button