DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Shi Kam faiz yaji Dadi sosai ba don komai ba sai don yanda Amira ta rufa mashi asiri, dad dinshi called him Yana tambayar shi Ina yaje dazun sai yayi mashi karyar yaje gani wani costumer dinsu ne inda alhaji yacs ya bar barin office dinshi don ganin single costumer tunda wasu that are more important might come in, ya fada mashi, faiz yaji Dadi sosai don ya mance rabon da yaji dad dinshi yayi mashi magana cikin such calmness, kullum sai nagging da Kuma fada, it occurred to him that she saved him from long time if nagging today, yau yayi deciding ya je gidansu Bintu don ya kwana biyu baije ba, he wants to show her it’s alright now so Yana barin office ya wuce gjdansu bintu straight, he didn’t tell her he was coming so Yana zuwa ya tarda ta zaune falo Babu dankwali sannan she’s not too decent don Tana sanye da doguwar riga iya gwiwa and her legs are so hot, he never see her legs before, hankalin ta na Kan wayarta that kou kadan Bata San Yana Nan tsaye Yana Kare Mata kallo ba,
“She’s not so bad?…” Ya furtawa Kanshi calmly before yayi sallama
Alhamdullilah
1/6/21, 8:42 AM – Ummi Tandama: 28💛💙â¤ðŸ’šðŸ’?
Damata ta biyu
â¤ðŸ’šðŸ’œðŸ’™ðŸ’›ðŸ§?
Zuwairat ummumaryam
2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
Bintu na ganin faiz ta saki wani irin kasaitaccrn murmushi tana mikewa tsaye tare da maida gashinta Bata looking more sexy to him, faiz na tsaye inda yake yace
“Is mummy around?..” ya tambayeta cikin little bit of whispering Yana kwantar da murya kaman Mara gaskiya, ahankali ta girgiza mashi Kai before saying
“Aa…taje unguwa….” Ta fada mashi calmly trying to make herself look more alluring to him,
“Ba kowa gidan?…” Ya tambayeta Yana kashe Mata Ido daya looking naughty and not taking another step from where he is standing, ganin irin kallon da yake mata yasa ta sadda kanta kasa with a very beautiful smile on her face, the smile that’s showing yau she’s happy faiz Yana Mata kallon so da kauna, irin murmushin dake nuna you’re very much excitement about something, she’s so happy he is looking at her Haka, wato da gaske sexy dressing Yana daukan hankali namiji duk yanda yake ji da kanshi don ta lura her dressing is getting him Insane, gyara gashin kanta dake wajen kunnenta tayi tace
“Eh…” Ta amsa mashi kaman she’s so shy of him as all her knees downward is open and Bata da bra so her not to peeky breast is looking at him, now she knows yanda zata dinga kamashi, this is the best day of her life as his eyes on her is making her so joyful, ahankali da faiz da yakura Mata idanuwa Yana kallonta from her head down to her toes ya ware Mata hannuwanshi before yace
“Pls zo ki rungume ni…”ya fadamata,Babu musu kanta kasa ta dinga takawa kaman Bata son tafiya ta Isa gareshi tayi hugging dinshi ya lumshe idanuwa tare da sakin wani irin ajiyan zuciya before yace
“Sai naji…inama…a gidan mu ne Nan….kawai sai naji…I want to marry…”ta fada rungume daita Gam, bintu dake rungume dashi ranta Kal, tasan inda asiri tayi she will be so happy and glad to say the boka did well Amma sai ka kasance Babu wani Abu kaman hakan, idanuwa tayi rolling as he rub her hair, ai gobe zata Shiga kasuwa for more sexy dresses Wanda bazata saka daga Nan gida ba sai in taje gidanshi, tunda suke tare bata taba ganinshi Haka ba Sai yau,.
“My king kenan…”ta fada cikin matsanacin farin ciki, .
“Hmmm…”faiz da mood Dinshi ya sauya lokaci guda yace
“Queen…” Ya fada Yana Dan loosing hold dinshi, ya rasa why lokaci guda yake shaawar ta, asalima Bai taba jin mood Dinshi ya sauya because of her, sakinta yayi, tare da Saurin samun waje ya zauna tare da Dora kafa daya Kan daya,
“My king me Zan kawo maka…” Ta fada mashi tana dawowa ta zauna kusa dashi, faiz da manyan idanuwanshi Suka koma ciki yace
“Tashi daga kusa Dani Kar ki jamin sharri…Baki San yanda nake kokarin daurewa ba…”ya fada Mata with a little smile Kan face dinshi, Bata ce komai ba ta Mike, if you see yanda wannan Yarinyar ta dinga tafiya sai da ta barshi Yana kallonta with his mouth open, she was intensionally twisting her body because of him, faiz ji yayi wani abu na rumbling a cikinshi, tana dab da shigewa kitchen ta juyo ta kalleshi suka hada Ido sai ta saki murmushi, Kai ya girgiza yana cewa
“Zaki ci ubanki ne…ki cigaba…” Ya fada Yana relaxing Kan kujeran da yake yayinda ya Dora kafa daya Kan daya kaman wani basarake tunanin she’s trying to turn him crazy, he is trying to be so nice to her, da akwai abinda ya faru daya tsaya mashi cikin Rai, the way Ahmed yake treating secretary dinshi is something else,. At times sai yaga he is trying to make him jealous kou Kuma Yana nuna mashi indirectly how to treat a woman, or he is showing him how to show someone your really loves them, shi dai yasa he is not in a crazy love, abun Yana mugun bashi haushi,. He will carry her bag, kou Kuma in sun fita tare zau bude Mata kofa Yana Mata wani irin kallo so da kauna. Drink bintu ta kawo Mashi ya amsa Yasha kadan. Dan hira ta dinga janshi dashi Yana Bata amsa daidai maganar ta,
“My king…yauwa Wai wacece wannan Dana gani a office dinka…” Ta samu courage din tambayar shi bayab long time of trying to ask him Amma Bata samun wnanan face din, yau kam ta samu fuska sosai so she thinks it’s the right time to talk about her and duk sanda ta tuna ta sai ta ji wani irin tashin hankali daita don she knows ba ita kadai zata mutu Kan faiz ba other girls are free to fall for him dukda he is not an easy fish to catch.
“My secretary…”ya amsa Mata atakaice, Baki bintu ta turo before saying
“Wayyo babyna…nifa banson kana aiki da mace…Kar su kwashe min Kai…” Ta fada cikin tsantsan shagwaba, Dan murmushi ya saki tare da girgiza Kai yace
“Hmmm my queen kenan…in inason yanmata kinsan Kou banyi aiki dasu ba Zan samesu a raga raga…so relax ..ban da case daita… besides she’s not just any girl… she’s the girl friend of my besty… wnanan Ahmed din…”ya fada Mata, wani irin sanyi taji cikin ranta but she have to say
“Wannan Ahmed din da kuka taba zuwa Nan gidan?.. ta tambayeshi sounding surprised, ahankali ya daga Mata gira alaman yes,
“Kam Amma sai ta bar babe dinshi tana aiki cikin company din maza…Kuma as a secretary?…” Ta fada cikin mamaki, kafada ya daga Mata alaman oho
“Ai baby nasan bazaka yarda ni inyi aiki ba kou…”ta fada tana turo baki as she’s among those lazy women da suna imagining how working life is, she’s the type of lady da Bata iya aiki at all, irin matan Nan that just see kansu suyi aure kawai su haifi few children while husband pays all their bills, duk yanda kike classy, duk yanda yake sonki muddin zai kasance he is the one doing all the business, ace shi kadai ne zai fidda duk wata penny da zaa kashe gida then kina ruwa, Baki taba serious daraja idanuwanshi, bazai dinga shawara dake ba because he feels naki is to collect from him and nothing more, zai dinga boye maki wasu abubuwan when it come to his income because yasan you might demand from it ba kaman matan da kullum cikin requesting kudi suke
“It’s nothing bad… working woman is also good…”faiz ya amsa Mata after long silence kaman bazaiyi magana ba
“Nidai ban son aiki…in tashi da safe kana shiryawa Ina shiryawa?…wa zai kula da gjda…”ta amsa mashi cikin shagwaba
“Ai I didn’t say you must work..kawai dai Ina fada maki yin aiki is not bad….and did you know a wajen aiki Mata are more likely to be smart than men?…I think they’re more devoted to their job…”ya fada Mata calmly Yana lumshe idanuwa, wannan kalaman ya Dan tsotsa Mata Rai as she thinks his statement have something to do with his secretary, Baki ta tale before tace
“Why did you say that?..”ta fada tana kallon yanda yake lumshe long lashes dinshi kaman yayi babban aiki from office ya gaji
“Kinsan I have had about 5 secretary Amma Babu Wanda ya kawo single sign of change to my work sai ita…”ya fada telling the truth about how he feels about abinda ya faru yau,
“Hmmm…”bintu ta fada sounding very jealous, zata Kara Magana faiz yace
“Wai maganar secretary ya kawoni Nan kou ganinki….Bari in tashi in tafi…”ya fada yana kokarin mikewa, da sauri bintu to tashi daga inda take zaune ta zo waje fajz da har ya Mike ta kama mashi hannu tana cewa
“Wayyo my king sorry ka zauna…”ta fada mashi,
“I want to go home now…nasan before in Kai gida anyi magrub…” Ya fada Yana tsaye,
“Baka fa Dade da zuwa ba..”ta fada Kama zatayi mashi kuka,
“Nayi laifi Dana zo Kenan… shikenan bazan Kara ba…” Da sauri tace
“Aa…ba Haka bane… sorry…” Ta fada tana magna da kyar, zagaya hannunshi yayi a shoulder dinta before yace
“I want to thank you for those delicious meals…Allah ya bar min ke…. you have make it easy for me…kinsan yanzun ba sai na fita zuwa restaurant ba tunda mummy dake sa a hada min is mad at me…”ya fada Yana shafa shoulder dinta, wani irin Dadi taji as the most important man in her life is appreciating her little effort don ita Bata dauki Yi mashi girki komai ba, she can do it over and over again because she loves him, a gjdansu Mai aiki ke girki Amma ita take dafawa faiz abinci, did you know da akwai irin wanna yanmata, wayanda Basu aiki gidansu Amma da zaran ance saurayin su Wanda suke haukan so zai zo zasu dinga rawar jiki suyi mashi girki to their best efforts?
“It’s my pleasure my king…”ta amsa mashi cikin so much happiness, daya hannunshi ya saka cikin aljihunshi ya dauko wasu kudi that seem he counted them from office ya Mika mata Yana cewa
“Baby manage it…”ya fada Yana Mika Mata kudin, bintu da tunda take Bai taba Bata sisi ba ta zaro idanuwa as she looks as the money da zai Kai a kalla 40 to 50k tace
“Ka barshi…ban amsa ..” ta fada tana lafe da jikinshi,
“Nidai Zan Baki kudi kice Baki so kou?…lallai…ai shikenan…” Ya fada Yana maida kudin aljihunshi, Bata Kara cewa komai ba but she’s thinking yanda he didn’t even beg her to collect the money, tasan some men that really wants you to collect the money will beg you Amma faiz Bai Kara cewa komai ba ya maida kudin shi aljihunshi, da ganin shi zaiyi mugun rowa sosai, rakashi tayi har zata fita ya Galla Mata harara before yace
“Wato Daman kina fita a Haka kenan…” Ya fada cikin somehow kishi, da sauri ta koma tana cewa
“Aa…sai munyi waya…Zan kiraka anjuma…”ta fada mashi don tasan he won’t call
“Aa…jiya you didn’t let me sleep well…Kuma gashi mungan juna yau…so suspend the call to next tomorrow… Kinga yawan baccina Yana son afara challenging Dina a office Dina…”ya fada referring to what Amira said dazun, yanda tace inda zai zo da wuri da zaayi kaza da kaza, it touched him Kuma hakan ya bashi kunya Amma dayake Dan duniya ne Bai nuna hakan ba but he wants to surprise them, yasna ba ita kadai take mashi kallon lazy boss ba, yasan it’s all of them and he will really try his best don ya dinga zuwa da wuri kou da it means ya dinga zuwa office Yana Rama baccinshi a Chan. Bai da sauran alcohol and he is not going to buy it today like he use to, daya Kare yake sayan wasu, kou da kuwa bazai samu bacci ba yau he will sit a Haka har garin Allah ya waye ya tafi office. Yasan it’s going to be a very long night but he is ready, kou gobe kawai yaje office da wuri ta ganshi kafin ya koma halin shi zai fi mashi. When things is women it’s complicated, in namiji ne yayi mashi irin abinda Amira tayi mashi yau da zai kora shege ne kawai with damuwa, Amma she’s a woman so Dole ya nuna Mata he is the man and the boss.
“My king har sai jibi…yayi yawa fa…”bintu ya fada mashi
“Aa baiyi ba…” Ya amsa mata atakaice
“Nifa ban son gardama…in ba so kike mu Bata ba…”
“Na daina…”tayi Saurin amsa mashi, dawowa yayi kusa daita yayi Mata kiss a goshi tare da hugging dinta na second kaman biyar sannan ya taka zuwa inda motar shi take ya Shiga ya bar Gidan heading straight home dukda he is feeling ya kamata yaje ya sayi kou daya ne yanda if yaji Bai iyawa Yasha kawai, Amma sai ya dage ya wuce gida, Yana shjga ya tarda babanshi da siblings Dinshi sun dawo daga masjid, dad dinshi tsayawa yayi ya kalleshi bayab ya fito daga cikin Mota ya nufoshi,kafin ya karaso inda yake tsaye sai ya shige part dinshi faiz yayi rolling idanuwa Yana cewa
“Maimakon yayi saving Dina from the stress ya tsaya…”ya fada under his breath yana Shiga kofar da dad dinshi ya bi, Zama alhaji haruna yaui shima ya durkusa har kasa ta gaida shi, amsawa yayi sounding ok unlike before da in ya gaidashi say ta amsa looking very Angry at him, coming to his office Kuma ace yaje ganin client sounds so nice to him and he is happy danshi ya Fara daukan responsibility, Babu abinda mahaifa keso kaman ka dinga abinda zaka faranta masu, tunda ya Fara aikin a wannan office din Bai taba zuwa ya tarda shi Kan kujeran shi ba kullum sai ya tarda baizo ba Amma yau sai akace ya je ganin wanj so it seem he is coming back to his senses,
“Ina ka samu secretary mace…” Alhaji haruna ya fada mashi sounding calm
“She applied…” Ya amsa mashi Yana Dan Zama Amma da ganin irin zaman dayayi kasan he wants to go to his own apartment he is tired.
“Madallah…she looks smart… hope tasan me takeyi.. “alhaji ya tambayeta, shuru yayi for a moment thinking imagine ya fada mashi what she wrote today he won’t mind making her his assistant instead of his secretary..
“Yes daddy…”ya amsa atakaice
“Madallah… it’s up to you ka maida hankali ga aikin ka… you know Mata a office can be a pain in the ass…”Bai karasa ba faiz ya ce
“I believe you…”ya fada kaman an fixgi maganar daga bakin shi, Dariya alhaji yayi faiz ya daga Kai Yana kallon how he is laughing, shi fa ya mance rabon da yagan babanshi Yana Dariya, it has been a while. Sai yaji he is happy. Hira sukayi Na Yan mintuna sannan ya Shiga bangaren mum dinshi ya gaidata, he is not respecting her to answer don she’s still Angry and she have promised not to care about him until he have changed his way. Bangaren shi ya shjga yayi wanka yayi sallah waiting for the long night ahead, the good thing is Babu single alcohol a gida balle ya sauya raayi yace zai Sha, he was looking for something to take his heart away from the addiction Amma it’s too strong and powerful, tamkar yahi kuka Haka yakeji,Banda rashin bacci it’s like kana neman abinda in baka samu bazaka rayu ba, sai ya kasance in the whole world Babu abinda yake son yayi tasting kaman alcohol, juye juye ya farayi harzuwa karfe 12 yaga Babu alaman bacci at all,wayarshi yadauka ya Kira bintu sai yaji her phone is switched off. He really regret abinda ya fada Mata dazun Kan Kar ta Kira shi, rasa inda zai saka Kanshi yayi ya Mike ya koma falo ya kunna kayan kallon daya mance rabon da ya kunna, searching channel din kallo ya dingayi yaga Babu abinda ya dauki hankalin shi, he is not a fan of watching movies, he is not a fan of anything but alcohol, wannan Daren ya zame mashi the longest night of his entire life, it was the first night da ya gan dare as yaga Rana. Kou kadan Bai jin baccin. It come to the extent he stood and start praying begging Allah to help him out of this. Kallon agogo ya dingayi waiting for lokacin sallah asuba, Ana Kiran assalatu ya Mika ya Shiga wanka yayi alwallah ya fito ya saka jallabiya ya tafi masjid. Suna dawowa ya Fara Shirin office. By 6:30 ya Gama shiri but Babu abinda ke damunshi like headache, he is feeling yanda kanshi ke bugawa da karfi. Yana fita ya nufi bangaren mum dinshi yaga Bata Nan, bangaren dad dinshi ya Shiga ya tardata tare da Hajiya Fatima, the way she looks at him shows she’s so happy, amsa gaisuwar shi tayi cikin farin ciki
“Are you off to the office kou da akwai inda zaka?..” alhaji ya tambayeshi cikin mamaki,
“Eh…inason..duba gidan gona ne….yau.”ya fada kaman it was his idea in the first place, the look of proudness Kan face din dad dinshi make him want to continue doing this everyday Amma it’s totally impossible to him as shi kadai yasan what he is feeling right now, as he stands there he decided something, what he decided was Babu abinda zai sa ya Kai danshi karatu wata kasar, Babu abinda zai sa ya Kai danshi kasar turawa that Basu San wrong From right karatu, right now he believes inda Yana gaban iyayenshi kilan bazai Shiga irin wannan matsalar da ya Shiga ba. Him alone knows what hell he is going through right now. Barin su yayi bayan yayi masu sallama hajiya Fatima saj kirari take mashi tana dariya. Hajiya kadijatu Kuma koma bangaren ta tayi tasa masu aiki su hada mashi good meal. His favorite don she wants to give him lunch today.