DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bangaren Amira ma Bata samun baccin kirki ba don she’s so much afraid of how today is going to be, gashi she have nobody to talk to about it. She’s just imagining herself in a very big farm land da Babu mace kou guda sai ita, walking in-between palm trees, she’s lucky bacci ya dauketa around 2 before you know it her alarm ranged and she’s ready to go the kitchen don hadawa Nasir abincin shi. As usual sanda suka Saba barin Gidan Ahmed yazo ya dauketa, Saida suka Ajiye nasir a school suka wuce wajen aikinta. Kallon Ahmed tayi tace
“Yaya…yau zamuje gidan gona…”ta fadamashi calmly not because she wants to tell him but because Bata son ya Fara tunanin kilan she’s hiding something From him, yanda tayi maganar shows she’s ok and ready for it but deep down she’s so petrified. Bemused look ya watsa mata before yace
“Gidan gona Kuma. .me zakiyi chan..'”
“Ba komai…kawai Zan raka boss Dina ne…”ta fada feeling ok.

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,hawi,sandal flex,kuskus,kajiji, bakar humra na zuwa wurin maigida,farin humra,brown humra,humra ne hadaddu zasu kama kayanki a bedsheets dinki,zasuyi kwanaki a jikinki da kaya,kaduna nake da zama ina aikawa ko ina insha Allah,ga man kitso hadadde daga maiduguri,yana hana karyewan gashi kai yayi ta kamshi ,tsawo da laushi,akwai special pepper n cin tuwo da kuma na garlic,duk yanda ya siya zai dawo insha Allah a tuntubeni ta number waya 080836987344

Alhamdullilah
1/9/21, 8:56 AM – Ummi Tandama: 29💜🧡❤💚ðŸ’?
Damata ta biyu
💙💚❤🧡💜�

Zuwairat ummumaryam

2️⃣9️⃣

“Ikon allah masu boss…”Ahmed ya fada cike da takaicin abinda tace, Bata sake cewa komai ba but she Sense the anger on him kou Dan yanda yake tukin,
“Yaya ni nace Zan bishi…basgj yace in biyo Shi ba…”ta fada mashi ba don komai ba sai don Kar ya tambayeshi why he is taking her to farm house, Kuma she’s so praying that Kar ace shi zai kawo Mata lunch yau yazo ya gan shi a office yayinda ita Tana gidan gona, tana Aduar Allah yasa Kar tafiyar yazo da delay ta dawo da wuri,. She wants to do her job for as long as Bai da Haram ciki, she wants to be a strong lady so that maybe one day she will have a good story to tell after the bad one,
“Kinyi kokari ai…the best secretary…”Ahmed ya fada atakaice Yana tuki da gudu, Dariya tayi don ta nuna mashi it’s nothing
“Yaya… gaskiya abokin ka Bai da matsala…Kuma Bai fiye sakawa mutum Ido ba…in na shigo da safe na gaisheshi Babu abinda zai Kara hadani dashi sai if yayi Baki kou if something important happened…”ta fada mashi don ya kwantar da hankalin shi don she Sense he is angry about what she told him, assuming ta San hakan zai Bata mashi mood Dinshi this early morning da Bata fada mashi ba, saidai taga yanda suke da kusanci da boss dinta he might tell him and kou kadan Bata son yace she’s hiding something from him
“Ai ba kowa ke namamajo ba…”ya amsa Mata atakaice. Ta dai Lura mood Dinshi won’t be ok nor matter what she will do Wanda hakan yasa tayi shuru bata sake cewa komai ba har Suka isa gaban company din, Yana parking yace
“Do you have any specific food you want to have for lunch?…”ya tambayeta not looking at her
“Aa…Yaya…” Ta amsa mashi. Saida ta saka leg dinta daya waje ta tuna da maganar wata data ce Tana son Kaya,
“Yaya…kana iya ganin alert…wata tace zata turo kudi yau…”
“Ai Daman in Naga alert nasan it’s yours…tunda kinsan am not using the account…”ya fadamata still atakaice, Bata dai Kara cewa komai ba ta sauka daga motar shi ya ja motar ya bar wajen. Tsayawa tayi for some minutes sannan ta Shiga, to the shock of her Life sai taga Motar faiz.
Faiz came so early that Bai tarda kowa ba sai maigadi, the last time he came this early he was still drunk so Yana zuwa bacci yayi Bai kula ba Amma yau idanuwnshi bude Kuma he is ready to deal with some people yau especially da yake cikin bad mood, most of the workers Basu zuwa da wuri as the boss Bai zuwa da wuri, wasu will come in at 8, wasu 8:30 wasu 9 wasu har 10am don sun San Bai zuwa sai ya wuce 11am it’s kind of known to everyone that he doesn’t come early at all. Kou da yazo ya kalli agogon hannunshi it was 7:18am, koina shuru, shi kanshi maigadi da daya bude gate din was very shocked to see him, securities Kam suna bacci Basu tashi ba, Yana fitowa daga cikin Motar shi ya Kira maigadi, Nan ya taho da gudun tsiya kaman zai tashi sama
“Ina sauran masu gadin…”ya tambayeshi
“Suna ciki…” Ya amsa mashi
“Oh…Ashe ciki aka kawo su suzauna kenan….” Ya fada mashi face dinshi daure hade da matsanacin ciwon Kai sake damunshi,
“Kirasu…”ya fada yana maida hannuwa cikin aljihunshi, da gudu Mai gadin ya Kira sauran masu gadin dake kwana a company, da gudu suja dinga fitowa duk yawancinsu Babu wnada yayi sallah, wasu har da sallabar bacci a face dinsu, if you see how disgusted faiz is sai kace he is an angel, wani irin kallon kazanta kawai yake masu, gaidashi Suka dingayi duk sunyi wuri wuri da Idanuwa kou amsawa baiyi ya Kira maigadin daya bude mashi gate yace ya kawo Mashi kujera, da sauri ya kawo Mashi ya ajiye mashi gefe guda ya zauna ya Dora kafa daya Kan daya, wayarshi na Fara Ringing yaga bintu yaja tsoki ya ajiye wayar Yana cewa
“When I wanted to talk to you Baki bani Wannan Daman ba…”ya fada Yana maida wayar aljihunshi. Bai Dade da zuwa ba wasu daga cikin masu shara Suka zo, kallon agogon hannunshi yayi yaga su Basu makara ba, Bai tsaida su ba suka wuce duk suka Fara aikinsu. A cikin 100% na masu aikin Yan kadan ne sukazo before 8am cikinsu har da Amira, she was so surprised and stunned for seeing his car, kou kadan Bata ganshi ba tana Sauri zata wuce kaman ance ta juya sai taga Yana zaune Yana kallon ta, da sauri ta wuce. daga karfe 8am ya Fara tsaida duk wayanda suka zo. Amira na cikin office dinta tana jiran yace ta tafi. She wonders why he came early Haka yau, she’s thinking kilan he have decided to go to the farm land, tunani dai kala kala ta dingayi waiting for his next line of action. Karfe Tara daidai faiz ya fadawa Mai gadi ya rufe mashi gate din company Kuma ya fada mashi ya fadawa duk waynda yazo daga baya he is fired, cikinsu Kam har da Mister bamaiyi shima Bai zo ba, wayanda suka zo ya tarasu kaman wasu soldiers yace
“Yau shine dama ta karshe gareku….duk waynda ya Kara maganar zuwa wajen aiki ya San he is fired…if it’s because Kuna ganin ban shigowa da wuri kuke zuwa sanda kuka gandama mu zuba ni daku…”ya fada masu atakaice before yayi hanyar cikin office dinshi. Yana shjga Amira ta Sha jinin jikinta, da shiganshi da fitar shi kou minti biyar baayi ba, he kind of happy doing this tunda zai samu respect a idon workers dinshi da Kuma iyayenshi, it’s so difficult for him right now, abun baa cewa komai. Yana son ya barta Nan office din don kou ta je babu tsiyar da zatayi a chan but she brings it up in the first place so she should be involved in all, Yana fitowa yace
“Muje…”ya fadamata Yana ficewa daga office din, Babu waisting of time ta fita daga office din tabi bayanshi. Motar company ya Shiga ya zauna baya yayinda driver da sai yayi wata bajyi aikij komai ba saidsi ya amshe salary dinshi yana zaune gidan gaba, Amira na zuwa ta Bude baya, wani irin kallo faiz dake zaune gefe daya ya watsa Mata tayi Saurin maida motar ta rufe ta koma gidan gaba ta bude ta Shiga ta zauna kanta kasa Nan driver ya jasu Suka bar company, wayarshi sai Ringing kawai yake Amma kou kallon wayar baiyi balle ya daga, ita dai Amira Bata da personal case da faiz but Bata sonshi, bawai saboda wani Abu ba sai sabida halinshi he is so full of himself, inda Bata ganshi ba she will say see handsome guy Amma zaman datayi dashi na few days yasa ta gano he is not even worth admiring at all, halinshi sai shi,ganj take matarshi ma tana kokari da take zaune dashi dukda batasan ya zamansu yake ba she’s sure he will be doing anyhow a gida, relaxing faiz yayi a Bayan Mota Yana aduar Allah yasa ya samu bacci kou na minti talatin ne kafin su Isa kou ya samu saukin abinda yakeji, wannan ciwon Kai dake damunshi ya haddasa mashi over red eyes Wanda ba Haka idanuwanshi suke ba, Dan relaxing yayi tare da lumshe idanuwa praying he have some sleep. They drive in absolute silence har Suka isa makeken gonan that is about 10 to 20 hecters of land. Amma anyi mashi fence that akayiwa sign da keep away. Gate din aka bude masu driver ya Shiga yayi parking Amira ta Fara fitowa while it take faiz about 5 good minutes ya fito, ba don Bai son fitowa ba sai don ciwon kanshi is weighing him down. He is feeling very bad Sosai, da kyar ya samu ta fito ya gyara kayan jikinshi, wayanda ke aiki wajen na ganinshi duk suka Fara kawo gaisuwa, da akwai motar da ake yawo dashi a farm land din shi ya hau aka Fara taking dinshi round, tafiyar duba wajen alone is something else, Yana da girma da kou nawa zaa baka bazaka ita zagayata a kasa without getting tired ba, tare suke da Amira and duk sanda ya daga Ido Suka hado Ido sai ya Galla Mata harara don he is thinking she’s the one that made him want to come to office as early as possible, Bata cewa komai sai ta sadda kanta kasa thinking kilan he hates her as much as she dislike him saidai he is the boss so he can show his own attitude while ita Kuma have to hide her feeling because she wants to keep her job, inda zaayi competition na iya harara da tasan she zai lashe competition din because he can eye someone kaman mace.
“Wai wait a minute…Haka Nan Kika biyoni Baki d a abunda Zaki rubuta?…did you think you’re on a tour?..” ya tambayeta kaman he is just seeing her with any jotter for the first time, shuru tayi Bata ce kala ba,
“Kar in Kara ganin hakan… you take note of everything that happens…madam Secretary…” Yayi adding cikin serious rashin mutunci, kallonshi tayi na second guda Suka sake hada Ido ya sake Galla Mata harara
“Stop looking at me…” Ya hantareta
“Toufa..” ta fada under her breath, baji abinda tace ba but yaga bakinta yayi motsi
“What did you say?…” Ya tambayeta Kai tsaye,
“Are you insulting me?…” Ya fada cikin fushi yayinda motar sake dauke dasu Yana yawo dasu,
“Aa…”ta fada da sauri, he feels like launching his anger on her right now, knowing she’s the girl friend of his friend won’t let him handle her the way he should, inda ba budurwar Ahmed bane Babu abinda zaisa ya raga Mata at all, especially when when poke her nose in the company’s affair. Kou rabi basuyi ba yace a juya, suna juyawa aka maidasu wajsn gate Nan yace duk masu aikin wajen su taru, yasan suna da over 300 to 400 workers a wajen Amma mutanen dake wajsn Basu da yawa, suna taruwa yaga shi Bai gan shugabansu ba, Kuma mutanen dake wajen Basu Kai mutum hamsin ba, he asked Ina sauransu wasu suce suna cikin gona wasu Kuma suce ai sun fita da sauransu, Nan ya fada masu a bashi list din masu aiki aka bashi daga office din Shugabansu. He called attendance kaman in secondary school, he is feeling sick Amma bazai Bari zuwanshi Nan ya Zama in vain ba, he have to make a little change since he is here, duk wanda Bai Nan saidai ya saka mashi cancelled, Saida ya Gama Kira ya fadawa wayanda suke Nan cewa su fadawa wayanda Basu Nan daga yau Basu da aiki a gidan gonan. One thing about how he makes his statement that ba alaman Wasa kou alaman he will take his words back, Amira dake tsaye gefe was wondering wane irin mutum ne Wannan da Bai da mutunci, firing over 300 people at a time Kuma he doesn’t care, abun Yana Bata mamaki,. Most of those people are older than him, Babu Wanda zai bashi advice kan abinda yake Yi, tunawa tayi da dad dinshi ma Bai da sauki so is his wife so she thinks he live in a circle where what ever he will do is ok with the people around him, she wish zata iya fada mashi ka Basu wata dama, at Least kou sau Daya ne,Amma who is she to say a word to the good looking but bad habit dude. Kallon su yayi yace a kawo Mashi accounting na wannan gidan gona. Haka Nan he wants to know Ina problem din makudan kudin da suka bace yake, Nan mataimakin shugaban wajsn ya dauko ya bashi ,
“A sakamin a mota…”ya fada mashi atakaice Yana juyawa. Nan mutumin ya Kai cikin Motar shi,
“Daga yau Kaine shugaban wajen Nan…ka samo new workers…”faiz ya fadawa mataimakin shugaban,
The man look excited for he seem happy with the position.
Bai Kara Bata lokaci ba Suka koma cikin Mota, faiz dafa goshinshi yayi ya saki
“Washhh…”ya fada under his breath with his two eyes closed, Dan kallonshi Amira tayi through mirror deep down tana cewa
“Ba Dole kace washh ba…small aikin dakayi har ka gaji…lazy fellow kawai…” Ta fada cikin ranta as driver Yana jan Mota. Suna shigowa cikin gari faiz ya fadawa driver sunan wani waje ya fada mashi, Nan driver yayi parking a gaban wajen lokacin karfe daya sauran few minutes. Babu wasting of time faiz ya fita ya Shiga wajen. It’s where he buys his alcohol, Babu alaman Ana saidawa wajsn as it’s a big super market Amma duk masu Sha sun San where to get it. Bayan kaman minti biyar zuwa goma ya dawo da well package abu cikin wata Leda da baka iya sanin abinda ke ciki,. Ji yake kaman ya bude ya Shiga,. Haka ya shjga Mota ya Dora abun Kan kafar shi Yana shafawa ahankali, his body is shaking, all he wants is to have just a sip, just a taste of it, gani yake bazai iya jurewa ace sai ya tashi daga office Yasha ba, he knows yau dad dinshi will call him to ask him what happened, he will have to explain, if he is drunk he won’t be able to do that, Haka dai suka Isa office, da sauri ya Shiga office dinshi jikinshi na rawa, Yana zuwa ya tarda abunci basket har biyu a office din secretary, Amira shigar mashi tayi da abincin su biyu, Zama yayi looking very tired and sick, Yana ganin both basket ya gane it’s from his mom and bintu, wato she’s happy with him today and she’s sending him meal, tana ajiyewa ta fita ya Dora Kai Kan desk dinshi, if you know what he is going through zai baka tausayi, trying to fight addiction without any help is not something that is easy to do, his parents happiness is at stake, his own work is at stake, komai is at stake,ya rasa yanda zaiyi, idanuwanshi sun koma kaman garwashi, gani yake kou me zaa bashi a duniya in har ba giya Yasha ba he won’t be satisfied, he is not someone that is drinking and happy to be drinking, he is drinking because he can’t do without it at all, he is feeling Kaman zai mutu, hannunshi na rawa ya dauki giyan daya sayo Yana kokarin bude package din, yanda suke wrapping dinshi daga chan inda ake saye is so secretive, kaman an dakatar dashi ya Mike ya bude kofar office din secretary Amira tayi Saurin daga Kai, idanuwanshi sun mugun Bata tsoro,. Sauke idanuwanta tayi tana mikewa tsaye, giyan hannunshi ya Mika Mata still wrapped, .
“gashi….ki ajiyemin…. don’t give…me sai…in kin tashi…”ya fada Mata, ahankali Amira ta taka zuwa wajenshi, kafin ta amsa yayi adding
“Nace ki bude?..” ya tambayeta Kai tsaye, Kai ta girgiza mashi
“Good…yanda na Baki Haka Zaki bani…”ya fada Mata Yana Mika Mata, amsa tayi taji abun a bit heavier than it’s suppose to be, juyawa yayi zai shige ciki yayinda Amira ta koma seat dinta gami da ajiye abinda ya Bata Jan desk dinta, tsayawa yayi ya juyo gareta yace
“If kina bukatar abinci…. kina iya zuwa…ki dauki…dayan… basket din…” Ya fada Mata,
“Aa… nagode…” Ta amsa mashi calmly,
“Kije… company clinic…kice nace a Baki Panadol…” Ya fada Mata kaman ba shi ba don she’s really wondering what’s wrong with him, this is the ever calm statement heard from him, yau maganar shi ba sama sama ba, but calm, inda zai dinga magana Haka always da ba karamin kyau abun zaiyi mashi ba, komawa yayi office dinshi yayinda Amira ta fita don zuwa clinic da sunan shi it written boldly kanshi. Faiz bude basket din abincin mum dinshi yayi ya Fara ci Amma kaman Yana taunar paper as kou kadna Bai mashi dadi, duk wani Dadi yanzun yabi bayan Shan giyan shi. Yana cikin ci ta kawo Mashi yasa ta Ballar mashi ta zuba mashi ruwa Tasha sannan ya Kara da
“Thank you…” Ya fada Yana cigaba da cin abincin to fill the empty space. Amira na fita Ahmed da tun safe kishi ya hanashi sukuni na shigowa, he have to bring her like lunch himself ba don he have enough time ba sai don yaga if sun dawo or not,
“Yaya…” Ta Kira shi with a smile,
“Naam…har kun dawo kenan…”ya fada Yana kallon ta Yana tunanin it’s a very big mistake letting this beautiful girl work in this office,
“Yes tun dazun ma…” Ta fada Mashi, abincin ya ajiye Kan desk dinta before yaga wannan abun da faiz ya Bata,
“Meye wnanan akayi rapping Haka…”ya tambayeta
“Boss ya bani in ajiye mashi…and he said I shouldn’t give him har sai na tashi…”ta amsa mashi tana daukan abincin ta don ta she’s hungry, Ahmed feels sun Fara shakuwa da faiz tybda har zai Bata Abu ta ajiye mashi,
“Menene tou…”ya tambayeta
“Wallahi Nima ban sani ba…” Dauka Ahmed yayi da sauri Amira tace
“Yaya…ka ajiye ..yace Kar in bude…”
“Ai ke yace…ni Kuma daban…” Ahmed ya fada Yana kokarin bude abun, cikin matsanacin tashin hankali Amira ta Fara cewa
“Yaya…pls don’t open it…ni ya bawa…Kar kasa yaga bakina…” Ta fadawa Ahmed that is almost done with the opening,
“Ikon Allah…it seem yanzun kinfi ji da boss dinki kaina kou…” Ya fada Yana kallon yanda damuwa ya bayyana Kan face dinta saboda abun hannunshi,
“Aa Yaya ba Haka bane…ban son yace ya bani Abu Kuma na bude kou na baka ka bude…” Ta fada cikin damuwa,banza yayi daita ya Dan samu bude small part cikin Abun, Nan yaga rubutun cikin daya daga cikin kwalban dukda Bai fiddo ba Balle Amira ta gani he knows what this is, Bai Kara cewa komai ba ya nufi kofar office din faiz da abun hannunshi despite he is in extra deep shock that faiz ya Bada a rike mashi, Amira ji tayi ta Daina Jin Dan yunwar dake damunta saboda damuwa, Ahmed nabude kofar faiz ya juya gareshi,ganin abinda kehannun Ahmed yasa faiz dafa goshinshi tare da cewa
“Fuck…”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button