DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/9/21, 8:56 AM – Ummi Tandama: 30â¤ðŸ’œðŸ’šðŸ’™ðŸ§?
Damata ta biyu
â¤ðŸ’œðŸ’šðŸ’™ðŸ§¡ðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Yanda yayi magana da Kuma yanda ya dafe goshinshi tare da sadda kai kasa kasan he is in so much shame and anger, inda yasan asirinshi zai tonu da Bai gan abunda zai hanashi ya boye shi da kanshi,he is afraid he might end up drinking gashi Kuma abun yazo da matsala, Ahmed Bai yarda da abinda ke faruwa ba, inda faiz zaiyi mashi karya da cewa wani nayiwa seizing zai yarda Amma his actions yanzun ya nuna nashi ne, ya nuna he is so guilty, ahankali Ahmed ya Karasa inda faiz daya dafe goshi yake zaune da abinci gabanshi, daya daga cikin kujerun da ke cikin office din ya dauka ya kawo kusa da faiz ya zauna before yace
“What is this?…” Ahmed ya tambayeshi Yana nuna mashi abun hannunshi, fajz kasa daga Kai yayi saboda kunya ba,
“Pls tell me…what is this….”Ahmed ya sake asking Dinshi sounding very calm, still faiz Bai ce komai ba, ahankali Ahmed ya Ida warware package din ya Fara daukowa daga cikin bag din Yana ajiyewa Kan table,. They’re about 7 different bottles of alcohol cikin package din, ba masu girma bane Amma kwalban su alone ya nuna masu tsada ne,
“Kasan I have been praying….nace what is this my Friend is addicted to…har Ina rokan Allah in har da akwai Dan little help da Zan iya baka Kan abinda ke damunka Allah ya baka ikon fada min…in Kuma ba abinda zanyi maka sai Kara salt to injury Allah yasa Kar in sani…now I know…”Ahmed ya fada sounding very calm Babu alaman critic kou guda cikin muryar shi, he is not sounding judging, yanda yake magana cikin kwantar da murya ya taimakawa faiz wajen samun kwarin gwiwa as his fear ya Dan ragu, he is stubborn but Yana da tsoro sosai, ba kaman yanda ya dinga kokarin boyewa,yanda ya dage babu Wanda zai Sani dagashi sai Allah, now Ahmed knows, and he thinks his girlfriend knows too. Kou kadan Bai jin Yana iya daga Kai yanzun,
“How comes faiz…baka San illah wannan kayan ba…” Ya tambayeshi cikin calmness, faiz shuru yayi Bai ce komai ba, sauke hannuwanshi daya dafa goshinshi yayi ya hadesu waje guda Yana murzawa ahankali, sai kallon giyan da Ahmed ya ajiye kawai ya ta wutsiyar Ido, he feels like grabbing one ya bude ya Sha, Ahmed yaga yanda yake kallon kwalban, ahankali ya bude bag din daya fiddasu daga ciki ya Fara maidawa because he sees yanda faiz ya dinga kallonsu Bai kou kiftawa, Saida ya Gama ajiyewa yace
“Baka ce komai ba ..kou am disturbing you…”Ahmed ya tambayeshi, kaman wani karamin yaro ya Fara girgiza mashi Kai alaman aa
“I don’t know what to say…”faiz ya fada voice dinshi na rawa Sosai kaman zaiyi kuka
“You should say something…am not going to judge you….I won’t say harsh words to you…kowa Yana da matsalar shi…so it’s only a fool that judge others Kan matsalar rayuwa….”Ahmed ya fada mashi, ahankali faiz ya daga idanuwanshi da suka koma kaman garwashi ya kalli Ahmed before yace
“It’s above me… it’s totally above my power…I can’t stop it….na kasa daina Sha…I have been drinking to stupor for the past few years….” Faiz ya fada idanuwanshi cike fal da kwalla,
“Subhanallah…”Ahmed ya fada cikin matsanacin damuwa sosai don yasan doing something for good 3 years Kuma Babu tsayawa is not easy to abandoned,
“Su daddy sun sani?…” Ya tambayeshi
“Aa…Babu Wanda ya sani…I have been hiding this….I can’t tell anyone….I can’t share such heavy secret da kowa….” Fajz ya fada Yana Saurin goge hawayen daya Fara zubo mashi, a zahurin gaskiya tausayi ya bawa Ahmed, If someone is doing someone is doing something Kuma Yana da alaman damuwa that means yanayi ne because Bai da zabi, wasu will be doing bad things Kuma they will be ok with it, wasu Kuma sunayj Kuma Yana damuwa.
“Amma ka taba yunkurin dainawa…kou da sau Daya ne?…”Ahmed ya sake asking Dinshi
“I can’t…I tried but i can’t…jiya ban Sha da dare ba…I have to buy now because I feel kaman na mutu…”faiz ya fada Yana hawaye, mikewa Ahmed ya Yi ya dauko mashi tissue ya Mika mashi, amsa faiz yayi ya bude ya goge face dinshi dashi Amma still the pain and shame he is feeling won’t stop him from shedding tears,
“Amma inda zaka dage…kaman yanda baka Sha ba jiya kayi hakuri Kar kasha at all kilan da ka daina….” Ahmed ya fada mashi
“I can’t…ban iya dainawa….I can’t stay without drinking it…”ya fada new tears na rolling Yana gogewa
“You can’t fight this alone …bazaka ita fighting addiction a lone ba… you need help…. you have to trust someone… you have to trust me…” Ahmed ya fada Yana dafa shoulder dinshi
“Did she know?…did she see what’s inside?..”faiz ya Tambayi Ahmed don yaji if Amira ta gani then abun kunyar yafi mashi yawa.
“Aa…she didn’t see…” Ahmed ya amsa mashi, idanuwa faiz ya lumshe yace
“Am in deep shit… yanzun ya zanyi… advice me pls…help me…I Wish Zan iya dainawa…”
“Zaka iya Mana… nothing is impossible…”
“Bazaka Gane ba… just daga yesterday zuwa yau da ban Sha ba…am feeling kaman Zan mutu…” Faiz ya sake fada mashi Yana goge face dinshi sabida Bakin ciki da Kuma takaicin yau gashi Yana Wannan maganar gaban abokin shi, he feeling so ashamed of himself,
“Let me tell you something….a secret…I was fun of playing with myself until I have satisfaction…”Ahmed ya fada mashi nashi darkest secret, abinda Bai taba fadawa kowa ba a duniya, yaga they’re on the same page dashi so he feels telling him zai taimakawa faiz, ahankali faiz ya kalleshi jin abinda ya fada mashi,
“Yes…” Ahmed ya fada mashi cikin sanyimurya,
“Kasan how it is if kana kasar waje…with all sorts of naked girls everywhere… it’s new to people like us that are from the North…bamu Saba da ganin Mata haka ba…so in sau goma Zan gan naked Mata…I have to satisfy myself…”ya fada mashi Yana Mai jin kunyar abinda yake fada mashi, faiz daina hawaye Yayi feeling lot and lot better hearing he is not the only one in deep secret shit, Amma yaji he used the word was that means kilan ya daina
“Kuma going straight to girl and tell her you want to sleep with her is not an easy task for people like me….gani nake bazan iya kusantar mace da kazamar magana ba dukda I know it’s nothing over there…” Ahmed ya fada Yana kallon yanda faiz ya kafe shi da idanuwa Bai kou kiftawa, it feels so good to know that ba shi kadai ke mugun abu a boye ba, he feels like hugging him for sharing this with him, yaji dama dama, Ahmed is indeed a great friend as he knows da Daman mutane will hide theirs while dig into your own secret,
“Zuwa kasar waje really get me messed up…” Ahmed ya fada calmly faiz yace
“Me too….kou kadan ban gan alkhairi da zuwa kasar turawa karatu yayi min ba….it ruined my life…”faiz ya fada mashi
“Wallahi me too…nasan if har na Fara saduwa da Mata kou gida na dawo bazan iya dainawa ba tunda ba aure gareni ba…so I feel satisfying myself is ok but daga baya ya Fara zamemin balai…kou kallo nayi in har zanga Mata da Miji suna kissing sai na biyawa kaina bukata….I searched online how to stop masturbating Amma nothing really helped…daga baya the only thing that helped me was tunawa da irin azaban dake jira na muddin ban tuba na daina ba….”Ahmed ya fda mashi, faiz kallonshi yayi Yana jiran yaji how he really fight it,
“Ahankali na dage…na cije…kou naji inason inyi sai in dinga adua..with time na daina…”da sauri faiz yace
“You’re not addicted to it….naka ba addiction bane…Kuma naka da sauki kan nawa…. drinking ya Zama jinina….duk sanda van Sha ba I won’t sleep…”
“Ahaka zaka dage…zaka dage and remember what await you if you die drinking….if you die in your sleep after drinking…kayi kokari ka daina….am not going to say ka daina lokaci guda….ka dinga limiting dinshi…. ahankali zaka daina…” Ahmed ya fada mashi, idanuwa faiz ya lumshe knowing too well how he tries to what he just said, several times zai dauko yacs sipping kawai zaiyi Amma at the end sai ya koma ya shanye shi duka
“It’s not as easy as it sounds…I have tried that Amma Sam ban iyawa….komawa nake in shanye duka….sai nasha nayi tatil nake bacci…”
“Kq bae ajiyewa da yawa…in har zaka ajiye da yawa Dole zaka Sha da yawq…and you should know how it damage your system…. alcohol is is dangerous to health.. you can keep hiding it but believe me if har baka daina ba people will get to know some day…kou ya sakar maka wani ciwo da dr will have to tell your parents drinking ne yaja maka…pls for your own good try as hard as possible to Stop it… just imagine inda daddy ne ya kamaka haka yau did you thinkhe will take it likely with you….”Ahmed ya fada mashi cikin very calm tune, faiz shuru yayi yana tunanin Kan rayuwar shi, yasan for sure dole asirin shi zai tonu someday,
“That’s exactly why kaga bana son auren Nan… because am scared zaa gano ni…how will I have a wife when. I have to drink…oh my gosh…rabbi help me out of this…”faiz ya fada
“Kai zaka Fara helping kanka tukun… you should help your self by trying to stop it…” Ya fada Yana duba agogon hannunshi,
“Kai…yau am going to be late a office fa…”ya fada Yana kallon faiz, da sauri faiz yace
“Pls Kar ka tafi ka barni…pls don’t go…”ya fada kaman karamin yaro, Dan Dariya Ahmed yayi yace
“Ban son in makara dawowa daga lunch break…ni kou abinci ban ciba nace Bari in Fara kawowa Amira in yaso sai in sayi nawa in Kai office inci…”
“Pls ka Kira kace something came up at home…pls…ga abinci Nan sai kace…Dan Allah kar ka bar ni kadai at this moment…I have never discussed this with anyone and talking to you about it helps alot…” Faiz ya fada Yana marairace mashi,
“Kadai san ban Dade da Fara aikin Nan ba…don’t let me loose my job ooo…” Ahmed ya fada Yana dariya tare da fiddo wayarshi, faiz dai Vai ce komai ba but Bai son ya tafi at all. Wani Ahmed ya Kira Yayi mashi karya Kuma mutumin ya yarda, Nan ya kashe waya faiz ya Mike ya dauko mashi dayan basket din abinci ya fiddo mashi food warmers din ya Fara ci, Amma kaman wani maye faiz sai kallon wannan alcohol din kawai yake.