DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira Kuma tana waje ta kasa kou ci abincin ta as tsoro ya ratsa zuciyar ta as she’s thinking her boss is going to be mad at her sosai dukda Bata San abinda ke ciki ba Amma the look Ahmed ya shjga dashi is the look of someone who is surprised and shocked, she wonders what it could be sannan taga ya Dade ciki, another thing is that batayi sallah ba and she just can’t wait ya fito in fada zaiyi Mata yayi Mata a wuce wajen ta samu sukuni don tasan he will definitely say something about it, he clearly told her not to open it and now ba only opening akayi ba sai da aka Kai mashi ita bude, all she’s Waiting for is ya fito yayi sparking dukda he is kind of soft today compare to other days. While she sits there Waiting ya fito yayi nagging a wuce wajen su Kuma suna ciki Ahmed yaci ya koshi sannan sukayi alwallah, suka fito, suna fitowa Amira tayi Saurin mikewa tsaye, kallonta Ahmed yayi Yana kallon package din abinci daya kawo Mata da Bata ci ba har yanzun, faiz dake faman gyara hannun rigar shi ya fito ya wuce kaman ba kowa wajen, yayinda Ahmed ya damu Yana tambayar Amira why har yanzun Bata ci abincin ta ba,she didn’t say anything har Saida ta tabbatar faiz ya wuce tace
“Yaya he was mad kou?…” Ta tambayeshi looking so disturbed, yanda take nuna tana tsoron faiz is so annoying,
“Wai ke Ina maki maganar why Baki ci abinci ba ke Kuma kina wata maganar daban… You’re not serious…”Ahmed ya fada Yana ficewa.
Suna fita tayi Saurin mikewa ta nufi office din faiz don tayi sallah sai taga table cike da food warmers, ahankali ta leka cikin bag din da faiZ ya Bata dazun, she saw expensive bottles Amma Bata dauka ba Balle taga an saka alcoholic drinks a jikin shi,. Da sauri ta Shiga bathroom tayi alwallah ta fito tayi sallah sannan ta dawo.
Ahmed da faiz suna tare har karfe biyar na yamma sannan sukayi sallama bayan Ahmed ya dauki alcohol din duka, rokanshi faiz ya dingayi Kam Kar ya dauka, he knows if he takes them all away he will surely go back and get more, Nan Ahmed ya samu robar ruwa ya zuba mashi kadan,
“Pls add more mana…i beg of you…”ya fada mashi kaman wani maraya,
“Aa…and ka rantse da Allah bazaka Saya ba…” Ahmed ya fada mashi sounding totally uncharge
“Wallahi bazan Saya yau ba…na ranste da Allah…Amma wannan yayi min kadan…add a little….” Faiz ya fada mashi Yana Dan kallon Wanda Ahmed ya zuba mashi roban swan,
“You have to manage this…kadai San you’re trying to stop…kawai kasha wanna yaji taste din a bakinka…. shikenan…” inji Ahmed dake magana kaman he is the master here. Shuru faiz yayi for a moment before yace
“Ok…shikenen….let me manage…” daita ya fada calmly, sakawa yayi cikin briefcase dinshi yayinda Ahmed ya rufe sauran ya dauka, suna daf fita daga dakin faiz yace
“Pls…kar ka fadawa kowa…Kar ka tonamin asiri…” Ya fada mashi cikin sanyimurya,
“Ina na tona maka Nima Allah ya tonamin nawa …” Ahmed ya amsa mashi. Nan Suka fita Amira da ta gaji and wants to go home najin an bude ta kalli wajen taga Ahmed, mikewa tayi, Nan dai sukayi bankwana da juna kowa ya tafi gida. rashin baccin jiya have makes him so weak hakan yasa Yana zuwa gida ya shjga bangaren mum dinshi suka gaisa she answered him with a smile and ask abinda ke damunshi saboda how dull he looks.
Bayan wata guda. Q bangaren gidansu Bintu suna ta shirye shiryen biki, an sayi most of abubuwan da bintu zata bukata a gidan mijinta, dukan kayanta Babu na banza as her parents are people of class, tsakanin ta da faiz Babu laifi unless in rashin mutuncin shi ya kado. Sai faman gyara kawai with the best kayan harka in town, komai nata cikin tsari as she knows Wanda zata aura is a man of high taste. Murna wajenta haa Magana don dukda she’s very busy Kan ashobi da sauran abubuwa she still learn more cooking, ta koyi different varieties of food as she’s ready to be a full house wife,tanason tayi mashi breakfast, lunch, and dinner with lots of snack da zai dinga kaiwa office, she’s so ready to make him fall deeper inlove with her don tasan tafi sonshi for now and she’s so ready to turn that around.
Abangaren faiz Kuma ba laifi he is trying to quit his drinking Habit Amma Ina it’s totally impossible for him saidai kawai ya rage Sha na hauka kaman yanda yakeyi, every night zaisha Amma sba sosai ba, sannan Yana kokarin skipping some days without it at all. Duk ranar da Bai Sha ba yakan shi kanshi in a bad mood Amma hakan yake hakuri, ya Fara kokarin zuwa office da wuri but coming early dinshi is by 10am, dad dinshi have seen the some good Change in him especially when it comes to yanda yake Dan lekawa gidan gona da Kuma meeting da yake hadawa which he is having fun with don ya lura Babu abinda yafi interaction da staffs Dinka Dadi, Nan you get to learn lots of other things about your company and su ma, duk it’s because of Amira Wanda hakan yasa ya rage Mara fada when she does something wrong, he would have been friend with her inda Ahmed is not over poccessive Amma Yana nuna he is totally in control of her, some times in bintu Bata kawo mashi abinci ba kou yayi fushi yace Bai cin abincin ta zai fita restaurant he would have loved to go with her not because he cares about her but because he wants to show be is not that a bad boss, Amma yasan if Ahmed gets to know about it would be bad, he is more than a friend to him, yaga kou first salary dinta account Dinshi aka tura, it seem love dinsu is very strong to him, yasan Ahmed is in real love and he prays he gets same some day don yasan for now Bai dashi. He only has someone who is madly in love with him.
Yau Wednesday and as usual Ahmed ya ajiye nasir a school yayinda Suka kaman hanyar company da Ahmed, yanzun many people dake ganinsu tare will think they’re in serious love yayinda Sam ba Haka bane, har yau Bai fada Mata he still loves her ba ita Kuma Bata nuna da akwai love ba dai dai the Love you have for a wonderful brother like Ahmed, wayarshi ne yayi ringing ya duba yaga baj San number ba ya ajiya har ta Gama Ringing, the second time da wayar yayi Ringing sai Amira tace
“Yaya ka dauka Mana…it might be important…” Ta fada mashi, Nan ya daga wayar ya jona head phone a kunnenshi, muryar Habib yaji from the other side Yana mashi hello, duba wayar Ahmed yayi yace
“Shege yaushe kazo Nigeria Naga you’re using Nigeria line…” Was abinda Ahmed ya fada
“Last week na sauka…”Bai Karasa ba Ahmed yace
“Lallai ka cika Dan iska…wato kana kasar Nan tun last week and nobody knows…don Ismail Bai fadamin kazo ba …tell kana Ina yanzun…”Ahmed ya tambayeshi
“Ina Lagos gidan wani abokina…Amma nayi booking flights Ina Nan shigowa gari yau…”habib ya amsa mashi,
“Lallai…Allah ya kawo ka lafiya…”ya amsa mashi
“Ina tuki in na Shiga office zamuyi magana…”Ahmed ya fada mashi Yana kashe wayar tare da adding
Shege Habib…”ya fada Yana Dariya, Amira dake zaune ji tayi kaman an soketa da something worst than arrow
Alhamdullilah
1/11/21, 8:27 PM – Ummi Tandama: 31💜💙💚💛â?
Damata ta biyu
🧡💜💙💚💛â?
Zuwairat ummumaryam
3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Ahankali ta dafa chest dinta in a slow motion saboda yanda taji wani Abu ya danne Mata zuciyar ta, she couldn’t breath for good one minute, lokaci guda ta saki nishin tare da sakin wani irin ajiyan zuciya, juyowa Ahmed yayi yace
“Are you ok…”ya tambayeta calmly as he heard yanda tayi ajiyan zuciya,
“Yes….”ta amsa mashi atakaice, she is happy she could reply him don Bata San kalma zai iya fitowa daga bakinta ba, yanda shock ya kamata ji tayi heart dinta yayi Mata wani irin nauyi na gaske, she feels absolute hurt right now and she’s about to break down, Habib…Yana garin Nan har sati guda, she heard Ahmed said it, he have been on the country for a week, and Bai damu ya ganta ba, wani ajiyan zuciya ta sake saki this time louder than the first one
“Wai mrye…”ya sake asking dinta Yana ganin yanda ta bankaro chest dinta taba sakin ajiyan zuciya,.
“Are you ok?…”ya tambayeta slowing down a bit,
“Yaya…”ta fada bakinta na rawa tare da shafa chest dinta don what she’s feeling yafi karfin a boye, the pain in her heart is way to heavy for her to hide it, ajiyan zuciya ta sake saki this time tana Dan shafa chest dinta,
“Wai meye…hope you’re alright… bangane Kan wannan ajiyan zuciya Kai Kai ba…in baki da lafiya let me take you back home…”Ahmed ya fada Yana ta kallon yanda yanayin ta ya sauya lokaci guda, sam ta manta maybe it’s because of Habib,
“Ba…komai…”ta fada voice dinta na rawa Sosai cikin tashin hankali, inda zaa bude jikinta agan what she’s going through da he will rush her to the hospital don duk wani tsoka a jikinta is shaking because of fear, tunawa yayi da kilan maganar da sukayi da Habib ne
“If it’s because of Habib kike wanna nishin ki sani kilaj Bai da number ki ..shi yasa Bai kiraki ba ..masu lovers…”ya fada Yana hade Rai, kokari tayi ta danne abinda take ji har suka isa gate din company,
“What do you want to have for lunch…”ya tambayeta,
“Any… thing….”ta fada Tana fita da sauri,she needs to shed some tears and she can’t do it in his presence, Wai har yanzun Bata yarda Habib ya dawo kasar Nan for a whole week without coming to see her and the baby they made together ba, who knows kilan ya Dade a Nigeria, me hakan ke nufi, faduwar gaban da take ji is something else, har Mai gadi yasan something is really wrong with her today, she normally greet him with a broad smile on her face, yau Kam shi yayi Mata magana which kou kadan Bata ji ba ta wuce kaman walkiya, kou kadan Bata lura da motar faiz dake tsyae ba kasancewan jiya Bai Sha ba at all so he came out early like he use to duk ranar da Bai Sha ba, yesterday is among the day da Bai Sha ba, yau suna da meeting and he wants to be in the hall first before anyone. Yanda Amira ke tafiya ya nunawa duk wayanda suka santa a company din something is wrong with her, she’s in so much pain and she wants to get away from all eyes don tayi kuka ta samu sukuni, in har Bata zubda hawaye ba sai ta samu matsala, for the pass two weeks her boss Bai zuwa da wuri so she thinks she have enough time to cry her eyes out, she wants to shout and scream ta samu sauki, in ma ba wata manufa gareshi ba she will still cry Amma now she’s afraid, she’s so scared of why he will even be in the country for a whole week without seeing her, why bazai kirata ba, in ma Bai da number ta Bai Kiran ismail, she knows in har Yana son magana daita daya Kira Ismail zai kawo Mata waya, kaman walkiya ta shige office dinta ta ajiye bag din hannunta sai kuka, kaman an bude tap Haka hawayen ta ya fara zuba, she was crying out loud da kanta Kan desk because she feels she’s free Babu Mai zuwa inda take for now, tasan yau suna da meeting so he might come earlier but she will still cry don taji sanyi ranta, imagine a man da yayi maka ciki, yasa ka boyewa kowa don kawai ya samu yayi karatunshi lafiya ya dawo Kuma Bai nemeka ba, she was thinking kou karfe dayan dare zai iso kasar Nan he will rush to her without any hesitation,
“Wayuo zuciiyata…” Kawai take maimaitawa as she cries sosai.
Faiz dake zaune a office dinshi yaji kaman hayaniya a outside office, he was checking some files about expenses dinsu na wannan satin Kam kayan da suka Saya a gidan gona like su chemicals da Kuma fertilizer, he wants to know if har the money da aka rubuta and numbers da aka Kai yayi Tallying, he is a bit serious about his job now and Allah knows it’s because of her, sabida ita ya fara accounting da kanshi and yaga many things have been going wrong, cikin wata Nan daya he have seen lot’s of what’s going wrong, in aka bada kudi su sayi abu Basu sayan yanda aka Basu. So many lapses, babanshi yasa ya sake maido most of wayanda ya Kora as he told him ya Basu second chance Amma he have to fire some again as suna mashi corner da kudi. Kasa kunne yayi Yana sauraron what is really happening Yana jin tiny noise daga chan dayan office din,
“Kilan she’s here…” Ya fada Yana cigaba da duba file din Amma the tiny noise continues, ahankali ya Mike ya nufi kofar waje, kafin ya bude sai ya kasa kunne yaji it’s a cry, bending yayi Yana lekawa ta Dan mirror dake wajsn don tabbatar da abinda kunnenshi keji Amma sai ya kasance Bai Gani sosai, sake maida kunne yayi Yana jin serious cries kawai sai ya bude kofar at once, Amira ce face dinta jage jage da hawaye da majina, Yana bude kofar Amira tayi Saurin kauda kanta gefe guda yayinda take Saurin goge face dinta da Vail dinta, abun ya Kara Mata yawa as she wasn’t expecting to see him, kou kadan ranta Bai kawo Mata Yana Nan cikin office dinshi ba, abun ya mugun sakata kunya,. Damuwa Bai Bari ta duba inda yakr parking ba, faiz was so shocked to see her crying Like this, she’s a strong lady, he sees her as a very strong person and he knows what is making her weep like this da wannan sanyin safiyar must be huge, ahankali ya taka zuwa gaban desk dinta yayinda Amira ta boye fave dinta sai faman gogewa kawai take Amma hawayen ta knows no boundaries, inda ta San Yana Nan she would have swallow her pain and just be quite,
“What’s wrong with you…why kike kuka Haka…” Ya tambayeta calmly, Amira data boye face dinta gefe guda tana fama kiciniya da face dinta in the process Vail dinta ya sauka daga kanta ya rage babu komai kanta Because Daman Vail din jallabiya is what she have been using ta rufe kanta, yanda take goge face dinta kaman Yar yarinya,bbai taba Mata wani kallo daban than that of his secretary and his bestys girlfriend ba, her hair is packed at her h back, she have back of her head filled with very slippery hair, she have very long fingers, ta chukwuikwuya Vail dinta sai goge face dinta kawia take,
“Me akayi maki…” Ya sake asking dinta deep down yana tunanin kilan sun samu sabani ne da Ahmed, maybe on their way here sukayi fada, Amma the way he saw her cries ya dameshi sosai, he is stubborn Amma Yana da tausayi when it comes to mace, asalima tausayin yasa zai auri bintu, Bai son wani Abu ya sameta da sunanshi, Yana kallon yanda take shesheska,
“If you’re having a bad day you can go back home… banson kuka….”ya fada Mata Yana mikewa, bakin kofar office din shi ya koma Yana kallonta, wata dabara ce ya fada mashi, ahankali ya bude kofar office dinshi ya maida ya rufe kaman ya shige ciki meanwhile Yana Nan wajen Babu abinda yake sai kallonta, she was still cleaning her face and he is watching her, Amira dake kukan zuciya jin ya bude kofar office dinshi ya shige ya yasa bayan ta gama goge face dinta ta zare Vail daga face dinta, tana maidawa kanta, sabon tears ne ya zubo Mata tayi Saurin gogewa again, Babu Wanda zai it’s ganewa why she’s crying sai ita da kanta sake cikin damuwa, when you’re a good innocent girl, yarinyar da Bata ketare umarnin iyayenta, then someone will talk sweet things, very sweet lovely things to her, then show her he can’t leave without her,then take your viginty away, sleep with you over and over again then leave you with pregnancy, Kai Sha duka kasha tsinuwa Amma because kanason boye asirinshi kaki Fadi, yanzun that same person is in the country for the over a week Kuma Bai nemeka ba, dole kayi kuka, da akwai so much pain and kou ya zo yau yayi hugging dinta ya Bata hakuri for not coming as soon as possible sai tayi kuka because duk duniya Babu wnada take jira kaman Habib, duk kindness da Ahmed zai nuna Mata is a bonus Amma she believes Habib is her real source of joy and happiness. Faiz na tsaye Yana kallon yanda hawaye na zuba tana gogewa, he is very sure she’s so hurt, Haka Nan sai yaji tana bashi tausayi dukda Bai San abinda ya sameta ba, he knows how it is for a heart to be hurt, his it’s is to be heart broken, not as if he have tasted it before but we all know how it feels, ahankali yayi taking steps, dafa Idanuwa tayi ta kalleshi taga Ashe Bai bar wajen ba, kujera da ke gaban seat dinta ya jawo ya zauna before yace
“Wa ya tabamin secretary…Dina…” Yayi adding last word din kasa kasa, Amira da kanta ke kasa hawaye na zuba tana gogewa Bata ce komai ba, Babu Wanda zata iya fadawa the real reason she’s crying, kou dukanta zaa Yi she can’t tell anyone she’s crying because the man who impregnated her is back and didn’t bother to come and see them. See the son he have never set eyes on,
“Ahmed ne kou?..” faiz ya sake asking dinta calmly, shuru tayi ba response, shima Shuru yayi ya kura Mata Ido for about two minutes ya rasa abinda zai ce sai ya Mike ya sake cewa
“Kina iya tafiya gida… just go home… you’re permitted…”ya fada Mata, this time shigewa yayi office Dinshi sai yaji Sam Babu Dadi, wayarshi ya dauka ya Kira number Ahmed, Yana picking yace
“Wai me yayi zafi…me ya hadaka da babe dinka…” Ya tambayeshi Kai tsaye,
“Ban gane ba…me akayi ne…” Ahmed ya tambayeshi sounding confused don yanda faiz ke Magana kasan he is serious,
“You’re asking me kenan…. anyways let me stop poking nose in other people’s affairs….Amma anytime kuka samu misunderstanding ba sai ka kawo ta ba… just leave her at home…this is an office and not an emotional company…”
“Ikon Allah….pls what are you talking about…nifa Sam ban gane abinda kake nufi ba…me ya faru…wani Abu ya samu Amira…” Ahmed ya fada cikin tashin hankali don har ya Isa office Bai daina tunanin yanda ta dinga sakin ajiyan zuciya on and on ba dazun, he knows something serious might have been happening to her
“I caught her crying…like seriously crying…na tambayeta what happened tayi shuru…I asked her to go home…”faiz ya fada mashi
“Subhanallah…Daman she looks sick dazun…Amma believe me I did nothing to her….Bari gani Nan zuwa…pls Kar ta tafi Bari inzo in maida ta gida….” Inji Ahmed.
“Bari in sa motst company ya maida ta gida…” Inji faiz, da sauri Ahmed yace
“Aa .. am coming…. just don’t let her go…gani Nan zuwa…” Inji ahn
“Ok…Bari in fadamata to wait for you…” Fajz ya fada Yana kashe wayarshi, lekawa office din secretary dinshi yayi yace
“Ki jira Ahmed ya maidaki gida…”ya fada Mata atakaice Yana maids kofar ya rufe. Kan kujeran shi ya koma ya rufe file da yake dubawa dazun ya maida ya rufe ya tura file din gefe guda ya dafe for head dinshi looking disturbed, he wish zata fada mashi ga abinda ya faru, maybe he can tell her sorry,. Yanda take kuka abun tausayi ce ga duk Wanda zai gan yanda take hawaye, ta koma abun tausayi, kaman ya sake komawa ya sake asking dinta why the tears Amma he have to stay out of it, she’s just his secretary, shafe face dinshi yayi waiting Ahmed yazo ta fada mashi why this girl is crying, shidai abun ya dameshi, kawai Yana tunanin kilan tana Chan trying to stop the tears Amma the pain won’t let it stop, yaga yanda take kokarin hana hawayen Amma sam ta kasa, kafarshi ya Dora Kan desk Yana jiran Ahmed.