DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira tana office dinta kanta kasa ta dafe goshinta, shes feeling sick and Bata daina sakin ajiyan zuciya time to time ba, duk kokarin ta na daina kuka yaci tura har Vail dinta ya jike saboda yanda take goge face dinta da hancinta dashi, Bayan kaman minti arbain sai ga Ahmed ya taho cikin matsanacin damuwa Yana ganinta yaga Idanuwanta sun kumbura,
“What’s wrong…me ya sameki Kike ta kuka…”was abinda ya fada Mata Kai tsaye Yana shigowa, he saw how swollen her eyes are
“Tell me..” ya daka tsawa, da sauri Amira tace
“Ba…komai…”ta fada kanta kasa tana sabon hawaye,
“Wani irin ba komai… it’s because of habib kku….so you’re still madly in love with him kou ba Haka ba..” Ahmed ya fada cikin matsanacin damuwa and he was talking so loud that faiz dake zaune office dinshi yaji shi, da sauri ya bude kofar daidai sanda Ahmed ke cewa
“You’re such an ingrate…. wallahi Amira kin cuceni…. you can’t even hide it a bit… for my sake….kou kadan ne…” Ya fada cikin serious anger and jealousy, faiz bai San Kan maganar ba Amma Kuma yaga fushi tattare da shi, he wondered why she’s crying and he is still nagging at her, Bai taba ganin Ahmed na magana Haka ba, Bai San shima Yana da temper ba, Yana kallon yanda Ahmed ya rike waist dinshi da hannu daya ya Kuma dafa goshinshi da second hand dinshi ya tsaya a gaban ta looking very angry and disturbed
“Yaya…ba Haka..bane…bazaka… Gane ba…”
“Ki ganar Dani!!. “Ya daka mata tsawa har Amira da ja baya sabida tsoro,. Cikin fushi ya Fara cewa
“Is…he…the…fa…” Ya fara fada Mata sai Kuma ya dakatar da maganar Yana cewa
“Tashi in maidaki gida…” Ya fada, shi dai faiz ya Zama Dan kallo, Amira was still crying tana zaune inda take tana goge rolling tears dinta
Dalla malama tashi stop wasting my time…” Ya sake daka Mata serious tsawa daya sa faiz cewa
“Kana haika ne… have you gone mad or something…ya zaayi kana ganin she’s having a bad day Kuma kazo kana Mata ihu… what has come over you…” Faiz ya fada cikin high tune sosai that looks he is angry, Ahmed daga Idanuwa yayi fajz yayi mamakin yanda Idanuwanshi Suka sauya,.”
“Stay out of this… it’s none of your business…” Ahmed ya fada idanuwanshi kaman zaiyi kuka sabida bakin ciki, he have stood by her, she should have showed him the contesy of hiding her feeling for Habib even if it’s a bit Amma ta nuna mashi he is totally useless
“Haka kace…then ku bar min office Dina…ban son ihu… just take her and get out…” Faiz ya fada Yana nuna mashi hanyar waje, afusace Ahmed ya fita daga office din yayi da Amira da idanuwanta suka kumbura tabi bayanshi suna fita faiz ya maida kofar office dinshi ya rufe da karfi looking so sad, kalaman Ahmed still stick to his brain, it seem there’s a third party, yanda Yani Yana Kiran is he, yasan da akwai wani, but who, daman yasan there’s something about her, yasan if there’s nothing Bai yuwa takiyin karatun ta tazo ta dinga aiki karkashin shi, he is totally confused and anger da Ahmed ya nuna yanzun shown something is really eating him up. Amira shiga motar Ahmed tayi ta kalli Ahmed daya hada Kai da tsaring tace
“Yaya…” Bata karasa ba yace
“I beg you in the name of Allah…Kar ki sake kiyi min magana…. barni inji da abinda ke damuna…” Ya fada Mata cikin serious anger,”
“Wallahi it’s not what you think…kawai..bazaka Gane ba…”ta fada mashi kanta kasa
“Ai ni ba mahaukaci bane…ki ganar Dani If you think there’s something I need to know..” ya fada Mata Yana kallonta da idanuwanshi da suka sauya color Sosai. Shuru dai tayi not saying anything, she won’t say anything da zai Bata relationship dinta da habib, not now,she can’t, jin tayi shuru yasa yaja tsoki ya fada motar, if you see yanda Ahmed ke tukin motar sai kayi mamaki, he is driving kaman someone is chasing him, dukda amira tana cikin damuwa sai da taji tsoron Kar yaja suyi accident don he was running very fast. Tafiyar kusan minti arbain cikin minti ashirin da yan Kai sukayi ta, Bai tsaya koina ba sai kofar wata super market, he bought lots of drink and snacks sai biscuits kala kala for her ba don komai ba sai don he knows ba lallai ta samu abjfna zata ci a gida yanzun ba,. Sai daga Nan ya ajiyeta a kofsr gjdansu ya koma office. Amira ji tayi she wants to see Nasir, she knows walks daga gidan su zuwa school dinsu Nasir a kasa, she wants to see yanda yake karatu, tana zuwa ta fada masu she’s elder sister, Basu barta ta shjga ba Haka ta juyo, she still walks back him wnada both tafiya zuwa da dawowa takes more than an hour Amma she’s not in a hurry because kou taje gjda Babu abinda zatayi Sai kwanciya ta Ida kukan dake cikinta, tana zuwa suka gaisa da maigadi, taba Shiga falonsu taga mum dinta zaune sai Kuma nazifa da asiya tare da Habib.
Alhamdullilah
1/11/21, 8:27 PM – Ummi Tandama: 32â¤ðŸ§¡ðŸ’›ðŸ’šðŸ’?
Damata ta biyu
💛â¤ðŸ§¡ðŸ’›ðŸ’šðŸ’?
Zuwairat ummumaryam
Suna hiran bayab saduwa ta shigo, duk shuru Sukayi da ganinta, mum dinta Bata kou kalleta ba Balle ta tambayeta why she came back early today ta Mike ta bar falon, nazifa da asiya kallonta sukayi Suka dauke Kai, Habib was staring at her yaga ta sauya sosai, she have changed kaman ba Amira ba, seeing her remind him of yanda ya mori jikinta, she didn’t even see him at first, she was going straight to her room when he said
“Haj…Amira…Hala Baki ganni ba…”ya fadamata, tsaye tayi chak as her heart stop beating for few seconds before ya Fara beating again, cikin karfin Hali ta Dan juya taga Habib, he stares at her yayinda yayi balancing Kan kujera, she can’t stop looking at him as ya koma wani babba ya Kara haske yayi over kyau, he was staring at her as she stares at him, it’s so unbelievable ga Habib Nan zaune Yana kallonta, taga ya mugun hadu, the love she have for him lokaci guda ya Kara girma don when she loved Bai Kai hakan ba and seeing him a hakan yanzun blow her mind, shi Kuma Yana tunanin why she have changed so much, ga swollen eyes, she looks sick to him, nazifa and asiya sai kallon yanda suke Kallon juna Suke
“Yaya…kasan abinda ya faru Bayan tafiyar ka kuwa…”nazifa ta katse silence dake dakin, ahankali ya sauke idanuwanshi ya maida Kan nazifa yace
“What happened…” ya tambayeta cikin voice dayasa Amira lumshe idanuwa, Da sauri nazifa tace
“Ai karuwa muka samu.. .”ta fada referring to Amira, ahankali Habib ya juya ga Amira da har lokacin Bata daina kallon shi ba yace
“Karuwar me kenan…”ya fada cikin sweet voice while staring at Amira. did you know maza Yan duniya sunfi kowanne namiji iya lafazi da Kuma kwantar da murya, they take their time to twist voice dinsu kafin suyi maka magana, yanda yake magana direct into brain din Amira, she’s already dying for him and hearing his voice again make her feel different,
“Ai haihuwa akayi gjdan Nan…Kuma Dan shege…”nazifa ta fada, Amira juyawa tayi gareta ta kalleta with her eyes dake cike da kwalla, harara nazifa ta wulla Mata before tacr
“Wannan kallon fa…kou na Fadi abunda ba daidai bane…” Ta hantareta da karfe Tana zaro Mata idanuwa,. Sauke idanuwanta tayi ta wuce ciki kawai, mikewa Habib yayi yabi bayanta, tana shjga Yana Shiga, she was crying,
“Amira…”ya sake kiranta, him calling her by amira is something else, Bai taba Kiran sunanta directly ba tunda suka Fara soyayya,he calls her by different varieties of sweet names,
“Ya kike ya bayan saduwa…”ya tambayeta sounding so formal,he didn’t sounds like someone who misses somebody, irin maganar Nan da mutum keyi when you know you have been feeling so eager to see someone, kawai he talks kaman they see each other yesterday and not about 3 to 4 years ago, ahankali ta juyo ta kalleshi before saying
“Amira…ya Bayan saduwa?…is that all you could ask me at this moment?…”ta fada Tana kallon shi, gira daya ya daga before yace
“You’re kind of change…kaman ba ke ba…tou tell me Amira ya zance… correct me…”ya fada Mata Yana takawa zuwa wajen stool da ke dakin ya zauna, he is ready for this day, it takes him years to develop the courage to meet her again after what happened, sabida ita ne Bai dawo straight ba har Saida ya gama Kammala komai and now he knows nobody can do anything to him, ya samu aiki and have started for over two weeks, he is getting married to the daughter of a millionaire yoruba man in Lagos, they met few months ago in abroad, their love is strong and he lied to her about not having anyone that will help him in getting married to her or getting him a job, she have to force her father to give him a job in their company a lagos where he will be getting a fat salary with a house and a car, Daman shi Bai da intention din cewa zai auri Amira even for a second, he can’t marry her because for him it’s not love as it is for her, all he wants is her body, and he enjoyed it to his satisfaction, the sex wasn’t much but ya mori fatar jikinta for long, before he met his love who is named aduke but Ana kiranta da Aisha Bai da yanda zaiyi ya dawo gida da sabida Kar a hadashi auren Amira Dole,he is afraid she might tell her father shi yayi Mata ciki kuma Ana iya daukan serious mataki kanshi,Yana tsoron dawowa gida don lokacin da su Ahmed Suka dawl ya kamata ya dawo shima Amma tsoro da fargaban abinda zai biyo baya Bai barin shi because he will rather stay unmarried da ya auri Amira,he is bigger than her class now, sai gashi Allah ya bashi Aisha, the lady that is very sexy and hot, Allah kadai yasan Matan da ya kwanta dasu Amma kou kadan baiyi gigin taba aisha ba, his humbleness yasa ta amince zata aureshi, right now ai damuwa ta fadawa kowa he is the father of her son that won’t change anything because in tafi Basu sanin inda yake balle su damu rayuwar shi, she was just looking at him,
“Nidai Kar ayi fushi Dani…Naga kaman you’re mad…”ya fada Yana Zama tare da Dora kafa daya kan daya Yana kallon yanda ta kafe shi da idanuwa Alaman she’s looking for something to say to him, Amira rasa abinda zata fada tayi, she’s so boiling, she thought zai zo da looking so sorry, she thought zaizo yana tausaya Mata Yana fada Mata things to make her happy like he use to lokacin in tayi fushi dashi, Amma Sam ba hakan tare dashi,
“Pls calm down…Naga kaman Zaki dinga tashi sama…” Ya sake fada Mata Yana kallon yanda bakin Amira ke rawa Amma nothing is coming out of this,
“Calm down Habib?…ban gane calm down ba…what happened…me nace…” Ta fada sounding so insane,
“Pls ki zauna…” Ya fada Mata, kaman Yar yarinya ta zauna bakin gado, ajiyan zuciya Habib ya saki before yace
“Hope Kuna lafiya…” Yafada not knowing exactly what to tell her right now, shi fa kome zai faru yanzun he won’t go back in his decision,
“Nagode da yanda Kika rufa Mana asiri…” Was abinda ya fada Mata, Amira da take ji kaman zuciyar ta zai fito saboda yanda zake magana, she feeling so much pain in her chest, wani irin haushi kawai take ji, yanda yake Mata magana ne kawai ke Bata Mata, it seem ba single affection cikin kalaman shi, he showed no single sign if that love da yake nuna Mata before now, Babu irin yanda zai dinga lankwasa harshe kafin yayi Mata magana, kou ha komai yafi da neat da clean, gashin kanshi abub kallo ne, she wondered Mata nawa ke hauka kanshi out there,
“Kinsan komai sai da yardan Allah….I want to tell you something…and pls take it in good faith…”ya fada Mata Kai tsaye, kafe shi tayi da idanuwa Bata kou blinking, the more he opens his mouth to talk the more the her heart beat faster,ta rasa why take fuskantar difficulty in breathing, she knows it has something to do with him, the way he is talking alone Yana mugun gada Mata gaba.
“What happened between us is a childish act…wnada hakan Bai kamata ya faru ba…Bamu San ciwon Kan mu ba…we think it was love but it isn’t…”ya fada, idanuwa Amira ta lumshe jin abinda yake fada Mata, wasu irin zafafan hawaye ne Suka gangaro face dinta,
“It’s not a mistake…to …me…. it’s…real….it… still…is…” Amira ta fada bakinta na rawa tana shaking from head to toe
“So I thought…but it isn’t…” Ya amsa Mata not minding her tears
“It is!!!..”ta daka mashi tsawa Sosai kaman ba ita ba
“It is to me….if it isn’t too you it is to me….” Ta fada tana mikewa da karfinta, sadda Kai kasa yayi unable to look at her don kou mahaukaci yasan daidai, insane person knows Amira is going mad right now
“If isn’t ya akayi ka yaudareni….ka cuceni…ka lalata min rayuwa…. you left me with a child…now it’s all a mistake….kou ba Haka ba… it’s all childish kou…” Ta fada Tana takawa zuwa gaban shi, kanshi kasa ta kasa daga Kai ya kalleta,
“Tell me…da kake rabani da mutunci na baka San mu Yara bane….Habib me nayi maka….I suffered because of what you put me in…. you have finished me….”take fada jikinta na rawa, kasa daga Kai yayi
“Pls…don’t…blame me…Haka Allah….” Bai karasa ba tayi bending kasa gabanshi tace
“Haka Allah yaso ka lalatamin rayuwa….Haka Allah yaso kasakani cikin damuwa da wahala…. shikenan….” Ta fada Yana duke a gabanshi sai faman kuka take
“Zan…dinga turo da kudin kula dashi..”
“Shut up!!!!…he is a mistake to you…he is not to me….ba sai ka kawo komai ba…” Ta fada cikin ihu, bakin kofar ya kalla don Kar wani ya shigo, yasa. Daman zaayi hakan, yasan zata tona mashi asiri, that’s why baizo da niyyar kwana ba, Sam ya mance irin hallacin mahaifin Amira alhaji Muhammad yayi mashi, ya mance irin yanda ya dauke shi tamkar shi ya haifeshi, Bai rage shi da komai ba, he give him the comfort of everything, ba amanar Amira kadai yaci ba har Dana iyayen ta, they deserve better, they deserve more kindness from him, Sam ya mance yanda alhaji zai kirashi ya tambayeshi if Yana bukatar wani abu, yanda baa hanashi komai ba, yanda baayi mashi iyaka da komai na gidan ba, kawai right now is maganar da zaa fada mashi shine abinda yake ji, if he likes he can deny it, she have nothing against him,yasan they might ask for DNA test and he won’t stay for that.
“Pls ki kwnata da hankalin ki… we’re one family…and am getting married very so…”Bai Karasa ba tace
“Marriage!…”ta fada tana zamewa kasa tare da Dora hannu bisa Kai,
“Aure?…I love you…” Ta fada gwanin ban tausayi,
“Kaicona…ni wa zai aureni yanzun….”ta fada cikin matsanacin tashin hankali,
“Who will marry me….who will understand my cousin brother took the best of me…..the brother my parents pay his bills…”ta fada cikin matsanacin kuka tana zaune kasa,
“Pls bands Gori…”tafada Mata atakaice cikin halin koh in kula da abunda wannan Yarinyar ke fada, he expected more,he thought she will hold him and shout at him but sai abun yazo da sauki, yasan she will cry and yasan with time she will heal, he felt he has all now so Bai bukatar wata family kou abinda zasu ce a kanshi,
“In zakiyi hakuri…I will take you as second…” Ya fada bai karasa ba tace
“Go….get out…”ta fada mashi tana nuna mashi hanyar waje, ahankali ya Mike with saying anything ya Kama hanyar waje tana tunanin it’s over with her, Yana ganin kawai ya jira abinda danginsu zasu fada because he thought she’s going to say it all to him, da sauri ta daga Kai tace
“Yanzun Habib tafiya zakayi?…da gaske it’s not real for you…wayyo Allah na…”ta fada cikin kuka Sosai Amma Habib ya fice without turning back, shuru Amira tayi taba zaune kasar dakinta idanuwanta duk wajen ciki matsanacin tashin hankali, it’s a shock of lifetime,. If you see yanda ta zaro manyan idanuwanta sai ka tsorata, she’s so traumatized, it’s like a whole hope slip through your hands, it’s like Wanda ka sakawa sai a duniya ya yaudareka, when you put your hope on someone and the person failed is the worst thing that can ever happened to you, be showed her serious love,. The kind of love that look so real to be fake, irin son dake kawar da duk wani zargi, irij kaunar da zakayiwa mutum ka yarda dashi 💯, she’s totally going insane there’s no one she can talk to, no single friend to share her pain and agony to, she will need someone to hold tight tayi kukanta Amma nobody, janye kanta tayi zuwa wajen gado ta rike katakonki gadon gam, this is the same way she hold it when she’s bringing their son into this world, when Bata gan Wanda zata rike taji sanyi ba, kafin nurse tazo ta Gama Shan wahalal ta, she knows a duniya Babu Wanda zai taba koya Mata lesson yayi kaman na Wanda Habib ya koya Mata, Habib that made her ignore all guys is telling her the feeling is not real, habib dake Mata kalaman so da kauna now is saying it’s not real, if you see yanda ta rike gadon zaka iya Yi Mata kuka, she’s totally broken daga ciki har waje, ta mimmike legs dinta gaba yayinda ta rike gadon gam ta cije bottom lips dinta, ta zaro idanuwa sosai Amma this time Babu single hawaye da zai zubo Mata, she’s feeling Bata da sauran hope a duniyar nan so she see no reason to live, she have nothing to leave for, her son has no father for as long as she’s concerned, lokaci guda ta fasa Kara da karfi not minding who will hear her, she have nothing to hide anymore, she have no one to cover for anymore, all she know how is pain and agony. Voice dinta shake yake so her scream didn’t go a long way, she wants to scream again Amma Bata samu Daman hakan ba ba don komai ba sai don throat dinta is totally dry. Sabon kuka ta farayi Babu hawaye, kwance tayi kasa ta dinga kuka Amma fa ba hawaye, when you’re in pain and no single person to hold you the pain become unbearable. She cried and cried and cried, she almost cried her eyes out, she feels like rushing to her mother and tell her everything Amma Kuma what good will that bring to her now,, she beg,beat, torture her to say who is responsible batayi ba, sai da disappointment ya shigo ciki, Saida ya nuna Mata shi na namiji ne?, She shouldn’t have believed him, da ta sani da ta fadawa mum dinta, data fada masu abinda ya faru, inshort da Bata yarda dashi ba in the first place, da Bata yarda ya dasa Mata son shi kadai cikin ranta ba, now he showed her nobody is worth your trust sai iyayenta,Bata San Habib zai iya kallonta ya fada Mata irin kalaman data fada Mata yau ba, tamkar tana mafarki Haka take ji, it’s as if someone will wake her up From this dreadful dream. Yanzun Haka zata rayu da wannan pain din,?, Is this day way she’s going to live for the rest of her life with this pain and dark secret?, Can shi cope, can she keep living, can she survive this?, She doubt if she can cope, she was strong enough to take all pains, strong enough to endure all insult, turtore, agony not because she’s really strong but because he gave her huge hope of love that is coming, ya nuna Mata zasuyi wani irin rayuwa Mai ban shaawa, ya nuna Mata rayuwar su will be something else that zata manta da duk wahalal da ta Sha,
“Ka yaudareni…” Ta fada under her breath.