DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz ji yayi duk Babu Dadi, kou meeting din yau baiyi ba, it’s as if he is doing somethings just to show he is not waek, he is trying to prove himself to her, her alone, Haka Nan sai yaji he wants to go back home or leave office, she’s a strong spirit to be around,kou don ita he will try to act as a good person, tamkar ya Kira Ahmed yaji how she’s feeling yakeji Amma Kuma he can’t, sai ya tuna he told them to get out of his office,then sai ya Kama tunanin Allah yasa Kar Ahmed ya dauki hakan personal ya hanata zuwa aiki tunda damab he brought her here, he still feels kaman ya Kira Ahmed Amma asking him how his girlfriend is might make him think otherwise, Allah knows bashi da wata muguwar manufa kou wani Abu, any man can appreciate a girl Amma that doesn’t mean kana da wani intention, Ahmed is over possessive and in ya kirashi don tambayar how she is yasan suna iya samun matsala, he might feel maybe Yana da interest kanta, he feels dazun da Bai saka Baki cikin lamarinsu ba tunda Bai San what really happened between them ba, shi gashi Nan. Karfe uku ya bar office ya tafi yawo cikin gari. It’s good to have the contact for your workers, da akwai bayanan duk wasu workers dinshi Amma ban da nata Because she didn’t write an application. Inda Yana da number ta he would have called yaji how she is because he feels wannan kukan dayaga tanayi dazun haven’t come to and end. Feels wannan kukan will continue for a long time because da gani something is eating her up.
Shima Ahmed Yana office ya kasa samun sukuni and kishi da bakin ciki won’t let him call her yaji ya take. Haushi kawai yake ji, he thought Yana da darajan da in wata alakar dake tsakanin ta da Habib ya yanke bazata damu ba, Ashe Bashi da wnanan darajan a wajen ta, kin kirarta yayi har lokacin tashi yayi ya dauki Mota, gidansu ya tafi yayi wanka as yasan su Nasir Basu tashi sai karfe shida, Saida yayi wanka ya samu abinci yaci kadan don Kar mum dinshi ta damu because bashi da appetite, daga Nan ya fito ya wuce school ya dauki nasir ya wuce gidansu, daukan shi yayi ya Shiga cikin gidan dashi, kaman ya shjga ciki kawai sai yayi deciding ya ajiye shi falo ya komawarshi kawai. He is angry and he won’t want to see her, seeing her won’t help matters, ynaa dire yaron ya juya ya fice daga gidan kasancewan Bai gan kowa ba. Amira dake kwance kasa inda take tunda her world came to an end najin motsi ta Dan daga kanta sai tagan Nasir, hugging dinshi tayi sosai shima ya rungumeta ta. Duk abubuwan data saba mashi yau batayi ba, ahankali taja wayarta ta ta zauna, number Ahmed yayi searching ta Shiga wajen message ta Fara rubuta mashi message kaman Haka
“Yaya…am sorry…I want you to help me with something…Dan Allah…ka taimaka min ka Kai yaron Nan motherless baby’s home…and pls…ka dinga checking on him Time to time… nagode Allah ya biyaka da alkhairi… sorry for all the disappointment…”ta tura mashi. Same message ta turawa Ismail. Sai Kuma ta rubuta
“Mummy…ki yafemin…nayi maki laifi…kin soni Amma soyayya yasa na boye maki sirrin dake Raina…ki yafemin… sorry for all the pain and agony I caused you…I love you so much…pls pray for me…”ta turawa mum dinta,tayi editing ta turawa babanta. She have lay here thinking of solution to her problem and the only thing is to end it here and now. Tana Gama rubutawa tayi hugging Nasir again tare dayi mashi kiss before ta dauki sabuwar razor data ta dauko cikin Wanda takewa kanta da Nasir gyaran fingers ta Dora Kan jijiyar hannunta ta yanka without any hesitation or second thought.
Assalamualaikum sisters,. Ya kuke yashagali, ya harkoki .
Tou alhamdullilah Free page dinmu ya Kare a Nan, mun Gama free page wayanda suke son karantawa in halal way zasu iya tura 500 ga wannan account number din wato 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, sai kiyi min screenshot ta WhatsApp ta number na 08106102727, pls in Baki da Hali Kar ki karanta don daga wannan page din in Baki biya kudin karatu ba Kika karanta ban yafe ba, kuyi hakuri Ina yawan using Allah yaisa, in har ku Baku taimaka mana Kan wahalal typing da muke ba bangan dalilin da zai sa mu tausaya maku ba, gobe is my birthday so duk wayanda zasu Shiga group din karatu daga 12am na 12 ga watan 12 wato Sha biyu ga watan January 2021 na bashi ya biya 300, kowa sai iya biya har zuwa 11:59 na Daren 12/jan/2021, pls it’s because of my birthday Kuma masu Kyauta ku wullo min kawaiðŸ™ðŸ™. Wannan novel yayi tsawo da yawa, Dana sani Dana maidashi part 1 and 2. I love you sosai sisters don ban iya fadin yanda kaunar ku ke sakani farin ciki. Allah ya barmu tare don soyayyar Manzon rahama Amin.
Alhamdullilah
1/13/21, 2:51 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
1
Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Cikij wayanda ta turawa text Ahmed is the first to notice as he is the type that doesn’t ignore text, kou ma mtn ne sai ya bude sai daga Baya yaja tsoki,ya tsnai tarin message a wayar shi, hakan yasa da message ya Shigo mashi zai bude a wuce wajen kou da kuwa it’s not important. Yana jin vibration ya fiddo wayarshi daga cikin aljihunshi, ya kunna yaga it’s from Amira, baiyi hesitating ba yace
“Annoying fellow…”ya fada Yana karanta text dinta, da farko Bai gane Kan abun ba sai da ya koma ya sake reading,
“Toufa…”ya fada Yana kara da cewa
“It sounds bad to me…” Ya sake fada Yana Maimaita rubutinta for the third time, gefen titi ya koma yayj dailing number ta Bata dauka ba, gabanshi ne yafara dukan uku uku ya sake kiranta yayi Ringing still Bata dauka ba,
“This looks like a suicide note to me….”ya fada voice dinshi na rawa sosai, cikin rawar jiki ya Kira ismail, bayan Ringing kaman biyar sai ya dauka
Before Ismail yayi magana har yace
“Kana Ina…”Ahmed ya tambayeshi cikin tashin hankali,
“Lafiya kake magana Haka?… what’s wrong…” Bai karasa ba Ahmed yace
“Pls kana Ina…talk to fast…”ya fada mashi ya ihu, wannan godiya da Amira tayi mashi sounds so weird to him, it doesn’t sound right at all,
“Gida…”
“Then pls…Kar ka kashe wayar….kaje wajsn Amira…pls do that now ..”Ahmed ya fada cikin total tension,
“Me ke faruwa ne…”ismail ya fada Yana Mikewa sabida yanda Ahmed ke Magana ya mugun daga mashi hankali,
“Just go…gani Nan zuwa…”Ahmed ya fada mashi, ismail na fita sai ga dad dinsu,
“Kai kiramin Amira….”babansu ya fada rike da wayarshi Alaman shima ya gan message din, Ahmed najin abinda alhaji ya fada, shidai Ismail Bai duba message din ba Balle yagan abinda Amira ta rubuta mashi, da sauri Ismail yayi cikin Gidan ya shjga falon ba kowa ya ce dakin Amira. Irin salatin dayayi ne ya sake kadawa Ahmed zuciya,
“What…”Ahmed ya tambayeshi Yana sweating despite ac dake cikin Motar,
“Amira…”ya fasa Kara Yana sakin hannun wayar hannunshi, Amira na kwance kasa jini na faman zuba daga wrist dinta data yanka sai Kuma danta tsaye kanta Yana kallonta as her eyes are open Amma Bata Ganin komai,
“Amira….jamaa….mummy!…daddy….”Ismail ya fada cikin tashin hankali Yana jawo zanin gadonta don ya rufe Mata hannu, hannunta ya Kama ta rike inda ta yanka don jini ya daina zuba,
“Mummy!…”Ismail ya sake kwadawa mum dinsu Kira as he feels she’s closer,ganin zanij gadon ba zaiyi ba kawai ya dauketa ya fito falo cikin tashin hankali mum dinsu dake jin ihuns ta fito da gudu taga Ismail rike da Amira jini sai zuba kawai yake, hannu ta Dora bisa Kai Idanuwanta duk waje tana Kiran
“Amira….” Ta fada tana fashewa da kuka as she thinks already ta mutu don Idanuwan ta bude suke but not blinking or moving, duk cikinsu Babu wanda ya kai Ahmed dake tahowa Shiga tashin hankali, he is driving kaman zai tashi sama and he is sweating, kawai he is imagining her dead,
“Rike hannunta…”Ismail ya fadawa hajiyar su yayinda yake Kama hanyar waje daita, ihu ta dingayi tana Kiran Amira suka fiti waje su nazifa suka fito a guje ganin Amira a hannun Ismail yayinda Hajiyar su ta rike Mata wrist yasa duk Suka Fara kuka, that’s life for you, da akwai wayanda kuke tare dasu that see you as less important sai in wani Abu ya sameka sai kaji suna maka kuka, let me tell you something don’t love someone when they’re dead, show them love when they’re alive is better, let them know you care, Amma yanzun mutane kana tare dasu Basu damuwa da Kai da duk wata matsala da zaka Shiga ciki sai in ka mutu duk kaji suna cewa ayya, if you see yanda hankali nazifa ya tashi sai ka rantse she’s not the one that have been calling her all sorts of names, she was screaming and jumping har compound da Ismail ya fito da Amira, da gudu babansu ya fito jin irin ihun da ake
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…” Was abinda ya fada Yana sauri ya nufi wajen Mota Yana budewa ismail, kou kadan hajiya ta manta Bata da Dan kwali balle Vail Haka ta shjga motar rike da hannun Amira sai kiranta take tana cewa
“Kar ki kuskura ki barni…. don’t do this to me pls….I love you yata…I was hard on you but I love you…”kawai take ta maimaitawa, Nasir binsu ya dingayi da school uniform dinshi not saying anything but staring at the way people are crying, Bai Fara kuka ba sai da aka fita compound Yana biye dasu yaga an saka mum dinshi cikin Mota Ana kuka, kuka ta farayi sosai nazifa dake kuka ta daukeshi ta sabashi a kafada tare da Dora Kanshi Kan shoulder dinta tana shads kanshi still crying, ana budewa alhaji gate motar Ahmed na shigowa, if kaga yanda Idanuwanshi ya sauya color sai ka rantse ba shi bane, Ahmed Yana da wani irin matsanacin hasken idanuwa Amma lokaci guda sub sauya sub koma ja jir kaman ba nashi ba, matsawa kawai yayi da motar don motar alhaji dake waya ya fita, da gudu driver ya Shiga gaban Mota ya bar gidan a guje to the nearest hospital dake unguwar su na yan gayu don a fara Bata the care she needs, Sam alhaji Bai lura da hajiya Bata da dankwali kou Vail ba,he was busy making calls Yana Kiran family Dr dinsu Yana fada mashi abinda ya faru inda shi kuma yace a Fara kaita hospital kusa don Kar ta rasa ranta, wajen nazifa Ahmed ya tafi tana asking dinta what happened sai kuka nazifa take ta kasa magana, she was so traumatized, Ahmed dake hannunta na ganin Ahmed ya Fara Mika mashi hannu, hannu yasa ya amshe shi daga hannunta , Yana cewa
“`what happened to her…”ya tambayeta cikin damuwa voice dinshi na rawa sosai kaman he is about to break down,cikin kuka nazifa tace
“Ni..ma..ban sani…ba…kawai…Naga wrist dinta na zubar..da jini…” Ta amsa mashi, Bai sake wasting more time gidan ba ya tafi rike da Nasir ya Shiga mota dashi ya ajiyeshi Kan kafarshi ya ja motar ya bar gidan don bin bayansu. Kallon yaron yayi Yana cewa
“Why will you do that..why will you try to take your own life…”ya fada hawaye na gangaro mashi, he knows it will definitely have something to do with Habib, kou da ya dauko ta da safe she was looking vibrant, she was ok, why the sudden Change, what happened da har zatayi kokarin kashe kanta
“Pls…be ok… don’t die…da me zakiji…da kashe kanki kou da zunubin haihuwa without a husband…” Ya fada Yana goge hawayen face dinshi, ranshi ya mugun baci,he prays she’s alright, he should her let her confide in him, dukda baida laifi he is feeling so bad yanzun, dazun da take ta kuka he would have asked her what happened, he shouldn’t have judged her, da ya tambayeta abinda ya faru take kuka unstoppable. Da gudu ya dinga bin bayan motar har ya taddasu, hospital din is an elagant hospital na masu kudi dake cikin unguwa, tsakanin gjdansu da Kuma hospital din is just 5 to 7 minutes drive, it’s trekable daga gidansu zuwa hospital din, Ana fiddo ta daga ckij motar Yana zuwa, da sauri ya fito Yana kallon yanda ake kaita ciki, Babu Wanda ya Kai min dinta sgiga tashin hankali don Saida aka isa wata maaikaciya ta Bata dankwali ta rufe kanta dashi, sun sansu as suna zuwa hospital din Sosai, Babu wasting of time aka Fara aiki Kan Amira that is about Taking her last breath.