DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Around karfe goma na safiya naji
“Wai wane irin abune Wannan…tun safe in dinga Kiran mutum Bai dauka?…i know banyi mashi komai ba…” Wata budurwa dake sanye da skirt da riga ta fada yayinda take parade a wata katuwar bedroom hannunta daya rike da iPhone yayinda dayan Kuma na rike da waist dinta sai Kai da komo kawai take cikin dakin looking so disturbed, number datayi saving da My king ta sake dailing sai ringing kawai number take Amma still baa dauka ba,
“What sort of thing is this…”ta fada jikinta an rawa sosai kaman zatayi kuka, she loves this guy, she can give her life to him saboda haukan sonshi da take, Amma this guy ba hankali gareshi ba, basuyi fada ba and now he is not picking her calls, kou kadan Batayi tunanin kilan the phone is not with him ba or something, kawai she’s thinking he is ignoring her ne as he normally do sometimes, har Ringing din yazo karshe baa dauka ba wular da wayar tayi ta wulla kanta Kan gado tana Dora pillow Kan face dinta tare da buga legs dinta,
“Wallahi na gaji…” Ta fada out loud when she’s about to break down, kofar dakin aka bude wata babban mace ta shigo tana cewa
“Jewel why duk yau ban ganki ba… it’s 10am and Baki damu kiga halin da nake ciki ba…” Matar ta fada tana shiga dakin,
“Mummyna…am sorry…ni wallahi yau Raina bace yake….tun safe nake ta Kiran king Bai dauka…ban sani kou nayi mashi laifi ba…” Ta fada tana mikewa zaune tare da turo Baki kaman zatayi kuka sabida yanda idanuwanta suka sauya launi
“Babu abinda kikayi mashi…kilan Bai tare da wayar…. you know faiz da shirirta…” Ta fada tana tana Zama bakin gadon da yarta take
“Ni wallahi in ba magana nayi dashi ba ban samun sukuni…pls inje…” Bata karasa ba matar ta Watsa Mata disgusting look tana mikewa tare dacewa
“You’re insane..ke kenan kullum yawon office dinshi…sai ya Dade Bai Shigo gidan Nan ba Amma ke Kuma in baki ganshi kwana daya ab sai ki tada hankalin ki…Anya ba son Mason wani kuke dashi ba kuwa…” Ta fada tana nuna yarta, Baki yarinya da Bata zata wuce 24 zuwa 25 ba ta tale Kaman wata small girl tace
“Ayya mahaifiyata…babu kowa a rayuwar shi sai ni…pls mummy let me go and see him…if not Zan tafi hunger strike…” Ta fada cikin tsantsan shagwaba, tsoki matar taja tana cewa
“I don’t have time for your stupidity this early morning…” Tana kaiwa Nan ta bar dakin, kuka yarinyar ta farayi Tana cewa
“Ohni bintu..I miss you my king…pls answer my call Mana..nifa I didn’t do anything.. ” ta fada still carrying the phone she threw away, number shi ta sake dailing Bai dauka, Zama tayi dakin for almost an hour thinking of how to sneak out of the house,sai ta tuna kawarta Hindu, da sauri ta dauki wayarta ta kirata ta fada Mata what she wants her to do for her, she’s her number one friend, so tana fada Mata plan dinta sai gashi tazo. Wannan itace Fatima, the daughter to kanin alhaji haruna, she’s betrothed to faiz, Yana sonta and she loves him more, far more than she cares, Bai da lokacin Mata so she’s ok for him, she’s a pretty lady with a degree and masters, she’s the second daughter of her mother, elder sister dinta tayi aure she’s next online, very soon zaa Kira ranar aurenta da faiz as family dinsu Basu saka biki for long, especially if both yaran are from same family, both parents dinsu sun San suna son junansu, tun last month alhaji haruna ya Kira faiz Kan maganar aurensu da Fatima Amma sai yace shi Bai kaiga shiryawa ba, he knows inda tasan ya fadi hakan da ba karamin tashin hankali zaayi ba don Babu abinda take cewa sai suyi aure kawai ba don komai ba sai don most of her friends are married, inda Bata son faiz da tuni tayi aurenta as she have many suitors wayanda kou kallonsu batayi balle tace zatayi soyayya dasu, wajen karfe 12 kawarta ta shigo gidan, Bayan sun gaisa sun Gama plan dinsu Hindu da bintu Suka je dakin mum dinta bintu, Nan Hindu tace
“Mummy Dan Allah …so nake bijtu ta rakani hospital ganin uncle Dina da bai da lafiya…” Bata karasa ba maman bintu tace.
“Ku bani waje ban son rainin hankali…” Ta fada as she knows it’s a plan, between the two ladies,
“Pls mummy…ba Wasa bane ..ki Kira mamana kiji…in karya nake zata fada maki…ban son ni kadai inje…” Hindu Ta fada kanta kasa sounding real, bintu was shocked da yanda take cewa a Kira mamanta, bintu tasan for sure mamanta can call maman Hindu,
“You mean in Kirata?…” Maman bintu ta tambayeta,
“Eh wallahi…tun last week yake ICU…kou da na baro gida ma mama ta tafi hospital…” Ta fada sounding real,
“Naji bani wayata…” Hajiya maimuna ta fadawa bintu, bintu da fargaban Kar a kartosu ya sa tayi suku suku ta taka ahankali zuwa inda wayar mum dinta take ta dauko, kallo daya zakayi Mata ka Gane she’s in mess don Bata son abinda zai hanata ganin faiz, hajiya amsar wayar tayi, bintu da Hindu Satan kallon juna sukayi, hajiya ajiye wayar tayi gabanta before saying
“Kuje…Amma ban yarda ku Dade ba…Kuma ban son gudun banza Kan titi… drive carefully.. ” ta fada masu, Simi Simi Suka fita aikam har wani irin tsalle bintu ta daka tana Shiga dakinta don shiryawa.

Thanks
1/5/21, 8:16 PM – Ummi Tandama: 4❤💙💜🧡ðŸ’?
Dama ta biyu
(Second chance)
💜💙💚🧡❤�

Zuwairat ummumaryam

4️⃣

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it’s nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It’s not easy and it’s my longest novel ever. Insha Allah you won’t regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Did you know yanzun muna da Kaya kala kala,kayan gyara, gyaran na hakika, da akwai na Danko Wanda zai taimaka maki wajen gane sanyin gaba gareki kou kuwa normal gaba, Sannan da akwai zabon mallaka da hajiya agadaz take yowa 12k duk rowar mijinki sai ya sauya, tana kawo ciccibi at 7k da akwai gari kala kala Wanda ya kamata Kar ki Bari su Kare maki a cikin gidan ki, Ina wayanda zaayiwa kishiya, ki kwantar da hankalin ki, in har Zaki rike Hajiya agadaz Baki da matsala don amarya Bata nuna maki komai sai da chest, Baki wulakanta, Yar uwar ki fidda kudinki ki gyara aurenki, yanzun baa yayin boka kou malam don in kin Kai mashi kudi shi yaci Dadi ya kwanta, kece Zaki ci abunki da kanki Kuma yayi maki aiki, Yar uwa try ki maida kanki Yar gata da kayan hajiya agadaz, I was so eager to get back to you ladies saboda kayanta. I want duk ya mace tayi amfani da kayanta, ki gwada kiji ya abun yake,da akwai virgin again, maganin da in kin matsa wajen gam zaiyi a sale sabuwar first night, yanzun zamani ya sauya, zaman lafiya yafi Zama Dan sarki, the way to a man’s heart is through your pussy, yanmata ma sun Saya balle ke na halal. Mata ku rage rowa ku mori aurenki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button