DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Ahmed na waje rungume da Nasir feeling so bad,. Cikin motarshi ya koma ya zauna tare da daukan wayarshi, number da Habib ya kirashi dashi da safe ya Fara nema because baiyi saving ba, Yana ganin number yayi Dailing,. Sai da ta kusa tsinkewa yayi picking
“Wai kace zaka zo kana Ina…”Ahmed ya tambayeshi Kai tsaye
“Sorry na koma…kasan ban fada maka ba na samu aiki…so I can’t stay long…”Habib ya amsa mashi
“Ikon Allah…har kazo ka koma?…then why did you call me to tell me you’re coming if kasan we can’t meet…” Ahmed ya tambayeshi,
“Am sorry…Zan dawo kawo maku invitation card…am getting married…Nan da wata biyu…”Habib ya fada mashi, shuru Ahmed yayi sounding so sad and a bit of happiness,
“So aure zakayi…Wai Kai wane irin mutum ne… zakayi aure har sunyu fixing date Babu Wanda ka fadawa?…kou dai ka ajiyemu as family ne…”
“Aa ba Haka bane…kawai dai it’s urgent ne…”inji Habib
“Ka kyauta…but what did you do to Amira…”was the last question Ahmed asked Habib, shuru yayi Yana sauraron shi don he knows by now ta fada masu he is the one that impregnated her, kou ganin mutane baiyi ba, he only calls them to tell them yazo Kuma Bai taddasu ba and he is going back to Lagos don ya samu aiki Kuma an bashi kwana daya, this is exactly what he told baban Amira and he was so happy for him, kou kadan Bai nuna fushi na Saurin da yake ba, asalima he told him da yayi zamanshi chan yayi duk abinda ya kamata  kafin yazo that he understands, Bai San cutarshi yayi yake tsoron su hadu ba
“Me ta fada maka nayi Mata…” Ya fada cikin dubiyanci
“I asked you and you’re asking me…nace what did you tell her…what did you do to that girl….”ya daka mashi tsawa, Habib yasan tunda he is asking this yasan Bata fada mashi ba because he knows Ahmed sosai and he always hit the nail at the head
“What bullshit… pls stop shouting at me…I said uban me ta fada maka…” Shima Habib ya hayyakowa Ahmed sounding more huge than Ahmed,
“She slit her wrist and I know it’s because of you…pray she doesn’t die…If she does you’re in trouble…”Ahmed Bai Karasa ba yace
“Arant nonsense…so she didn’t even tell you anything ka kirani kake Mani ihu?…if she decides to die let her die a makabarta Bai cika ba…nasan banyi Mata laifin da har zaiyi warranting suicide ba…I told her to move on as I have found someone else…is that a crime?…naga masu aure ma suna karawa…” Ya fada Babu single remorse cikin ranshi as he thinks he does nothing wrong, shidai yasan kou duk duniya sun San he is responsible for her baby he is not going to marry her because he already get what he wants,
“So abun Haka ne… you know yanda Amira ta dinga wulakanta kowa saboda Kai…I know you Habib… you’re a Casanova…Amma ba…” Baj Karasa ba Habib ya hantareshi da
“Don’t you dare call me Casanova…in short I don’t blame you…duk ranar da na sake picking call dinka  do what ever you want…” Yana kaiwa Nan ya kashe wayar shi, Ahmed kallon Yaron hannunshi yayi ya saki ajiyan zuciya tare da Dora Kai Kan staring, Kai ya daga ya kallo yanda Bakin yaron ya bushe ya tada Mota ya bar inda yayi parking ya nemi freshyo ya Saya mashi Mai strawberry, kaman Yana jira ya amsa ya Fara Sha.

Faiz na komawa gida ya wuce bangaren mum dinshi ya gaidata ta amsa mashi as now they’re in good terms daita sabida yanda yake maida hankali Kan aikin, the look of his face yasa ta gane something is wrong with him, tambayar shi tayi what’s wrong yace ba komai,
“Ayo what’s wrong…I know that face..”ta sake asking Dinshi.
“Iyami….kawai it’s my secretary…na fada maki Ina da female secretary?.
“Ya tambayeta, Zama mamanshi ta gyara before tace
“Aa…baka fadamin ba… what about her…”
“Nothing  much.. kawai da safe I caught her crying so loud…sai ta bani tausayi…I feel for her…I have been wondering what could make her cry Haka…did you have any idea why a young girl will be crying at her working place?…” Ya fada cikin damuwa,  tunda ya Fara magana mum dinshi ta kafa mashi idanuwa tana kallon yanda yake magana cikin damuwa sosai
“Ai da akwai abubuwan dake saka mace kuka da yawa…why not call her and check on her…”ta fada mashi,da sauri yace
“Chabdin…ai mummy ban fada Maki ba… budurwar Ahmed ne fa…asalima shi ya kawo ta…i don’t want to do anything that will cause problem between us…”ya fada Mata Yana daure face
“But you can call as her boss…. it’s good to care for others ai…”
“Kai mama aa…Kinga how over poccessive Ahmed is kuwa?…inda shi celebrity ne kowa ma duniya sai ya San suna soyayya…at times he will be asking what’s wrong with you…meye damuwar ki…meye matsalar ki…kuma fa lafiyar ta Lau…”Dariya mum dinshi ta farayi saboda yanda yake magana,
“You’re funny my Ayomide…”ta fada tana dariya, shima Dan Dariya yayi yace
“Mummy you won’t understand how annoying his behavior is ne….inda kika San kwai Haka yakrwa wannan Yarinyar…sai in Kira…nidai ba ruwana… besides ban ma da number ta…If I call him to ask about her now he might start having a negative thoughts…” Ya fada Yana turo baki kaman wani small child, most Yara shna da wnanan behavior din when suna tare da uwayensu, he is feeling childish kawai, it’s so much fun chatting with her and with her attention,
“Kou dai kou dai…”mum dinshi ta Fara fada
“Aa ba wani kou dai iyami…kawai dai she’s a wonderful person…if I tell you what that girl have been doing a office din Zaki Sha mamaki and you will like her too…” Ya fada Mata,
“Menene takeyi share it with me…” Mum dinshi ta fada tana gyara Zamanta ta,
“Well mumy she’s the best secretary…at first I was thinking kilan sun hada Baki da daddy ne….don she starts organising things…and it’s all in the best interest of the company….”
“”Toufa…like what…” Mamanshi ta fada looking so interested in the story
“You see na farko tace we must be doing meeting…sau uku a sati….sai tayi maganr zuwa gjdan gona… Sau biyu a sati…Kuma tayu maganar accounting,….abun ya bani mamaki…it was like a set up because it’s so unfortunate yanda akayi secretary tayi wnanan abubuwan…then the most Amazing part is that I have been trying to do all she listed…kaman she have jazz a bakinta fa…. Sannan Ina jin kunyar Kar inyi ba daidai ba don kar tayi min Dariya….gashi a cause of the accounting data sani Ina danyj na gane most of kudin da ake badawa cinyewa suke Basu sayan kayan yanda ya kamata….and Kuma fa ban shiga deep into the accounting din ba…”ya fada Mata,mum dinshi was feeling so good, kullum cikin Yi Mashi aduar Allah ya kawo Wanda zai taimaka mashi take Sam batayi tunanin that person might come in the name is secretary ba a lady, she’s so happy and da akwia smile Kan face dinta Tana sauraron what he is saying, already ta kamu da sonta, she feels the girl is a God sent to her son,
Gaskiya I love that girl already…pls I will like to meet her…”mum dinshi ta fada, idanuwa yayi rolling yace zance fadawa Ahmed ya kawota ku gaisa…or better still ba sai Kun gaisa ba…” Ya karasa maganar
“You’re insane… oti ya weyrey…”
“Nidai mummy Kar ki ja min…I just pray she’s alright…”ya fada Yana mikewa,
“Nidai kou ma waye make sure an kawo min ita….did you know what she have done for me?..what she did for your future…”
“Nidai naji…Amma bani Zan kawota ba…i don’t want Ahmed thinking am taking his girlfriend from him…”ya fada Yana Mikewa, binshi tayi da kallo Saida ya fita tace
“Alhamdullilah… alhamdullilah…. alhamdullilah….”ta fada sounding happy tare da Kara cewa
“Ya rabbi bring more positive people into his life…ya hayyu ya qayyum bring more blessings his way….kasa ya zama more responsible…”ta fada cikin excitement. She just can’t wait to see this girl, she will personally thank her for what she did for him.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button