DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Dr dake kula da Amira Bai fito ba sai bayan hour guda inda yayi assuring Dinsu she’s going to live insha Allah. Duk baa barsu suka Shiga ba, Nasir yayi bacci hajiya ta amsheshi hannun Ahmed cikikn ranta tana Mai danasanin yanda ta dinga treating Amira, she feels she’s went to far Kan yanda ta dinga treating dinta, she was thinking kilan it’s because of her, kowa na blaming kanshi for what happened to her. She remembers yanda ta shigo dazun looking disturbed and yanda ta bar falon with asking what happened to her. Nazifa da Suka zo hospital din daga baya Tana tunanin kilan it’s because of her words that push her,tana tunanin kilan she’s fed up and she’s tired of it all which led her to killing herself,. She’s just praying she wakes up ta Bata hakuri, she’s so scared of what will happen if she dies because she will live with the thought of killing her sister with her hurtful words. Ahmed dake wajen har ya wajen karfe Tara na dare wayarshi yayi Ringing, ganjb mum dinshi ke Kira yasa ya Mike daga inda su nazifa ke zaune ya fita waje before yayi picking. Kai tsaye ta tambayeshi inda yake, Nan ya fada Mata what happened with Amira Kuma yazo wajenta hospital,
“If har ni nahaifeka ka dawo gida yanzun Nan…” Ta daka mashi tsawa tana kashe wayar ta.

. alhamdullilah
1/13/21, 2:51 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

2

Did you muna da set din maganin sanyi a Kan farashi Mai rahusa wato 4500 kacal? In Baki gwada ba ki gwada,

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Idanuwa Ahmed ya lumshe jin yanda tayi magana sounding so hard and so serious,
“Haba mummyna…kinsan Kou ba wannan maganar danayi maki…. she’s my sister fa…I just told you ta kusa kashe kanta…she slit her wrist mummyna…”Bai karasa ba tace
“Will you shut up?…I don’t care in mutuwa tayi….all I know is I want you home now….kou dare baiyi a inda kake ba…”ta daka mashi tsawa sounding so piss of.
“Mummyna it’s not fair ooo…” Ya fada kaman zaiyi kuka
“What’s not fair Ahmed…me trying to give you the best ne unfair or what…bana son dogon story…come back home…” Ta fada mashi
“Ok mummy…gani Nan zuwa…” Ya fada Mata
“If you like Kar ka dawo…ka dai San what I told you…if har I hear anything silly about you and that girl you’re in trouble…. ban ma son a samu any silly idea…such girls always take any slightest opportunity da suke dashi…banson a lalata min Kai…”ta fada atakaice, goshi ya dafa Yana cewa
“Kash…” Ya fada feeling sad, he wonders why parents of nowadays Basu bawa mutum opportunity, shi da yake son Amira Bai da matsala da problem dinta sai ita da all she needs is to have a daughter in-law, tana kashe wayar ya ajiye tare da jingina da bango hospital din Yana tunanin he is obviously suffering himself Yana kishinta tunda ba barinshi aurenta zaayi ba, kou kadan Bai son kowa yayi Mata magana when it’s a male, he gets so hurt when be sees her with a another man, just the imagination of her getting married to another man kills him, maybe sai yafara ciwon karya zaa barshi ya aureta, or better still Yana iya zuwa ya fadawa dad dinshi dukda his mom warns him against that. Shidai yasan he loves Amira and marrying her is the only thing he wants, he will make sure she gets to a certain level in life, life no family will rejects her, position da duk inda ta Shiga people won’t talk about her past sai dai suyi maganar success dinta, all he needs to do is to be with her, be so close to her chasing anyone in her life away from her until he is lucky to have his mother’s acceptance, Aduar da yake is Allah yasa Kar tayi mashi iyaka daita, he prays she doesn’t swear on him. All he wants is for the Dr to allow them access to her before ya tafi. He wants to see her face, Bai son ya tafi gobe ya samu bad story,Bai son yaji ance something went wrong,. Komawa ciki yayi ya zauna kaman minti biyar before ya mike ya nufi wajen hajiyar su dake rungume da nasir dake bacci ya fada Mata zai tafi tayi mashi aduar sauka gida lafiya ta Kuma fada mashi ya gaida kowa da Kuma Yi mashi godiya for being the real reason Amira is saved because sunsan inda don su ne saidsi a dauki gawarta, duk babu wanda ya lura da message din Amira da wuri sai Ahmed, sauran sai daga Baya Suka gani, shi kanshi alhaji daya gani Bai dauki abun serious ba kawai yace a Kira mashi ita. Alhaji na cikin Motar shi Ahmed ya je wajen ya fada mashi zai tafi alhaji dakr tunanin Amira almost committed suicide because of yanda sukayi neglecting dinta yayi mashi godiya. Alhaji Muhammad have been feeling so bad,he remembers sanda ta amshi salary dinta na farko she brings the money to him Kan ya saka Mata albarka and he didn’t collect a dime from it, likewise mum dinta too didn’t collect a dime from the money, Haka suka barta da kudin ta maidawa Ahmed ya maida account Dinshi kasancewan she didn’t open account har lokacin, she felt very bad Amma he told her Kar ta damu da hakan, shima Bai so ya dauki kudi ba but she almost cried and he have to take 1k out of the money ya sayi card before returning 49k to his account, he told her to open an account and she made it clear ya cigaba da rikesu a account Dinshi tukun. Now she have about 65k a account Dinshi har da ribanta na Kaya da ake Bari a account din. Ahmed na cikin Mota Yana tunanin ta.

Faiz Sha yayi as usual Amma Bai bacci bai dauke shi da wuri ba, Yana zaune Kan gado yayinda laptop dinshi an zaune a gabanshi, now it’s really getting better as he is drinking kashe uku cikin Wanda yake Sha lokaci guda before, Haka Nan he wants to call Ahmed maybe he will tell him something about his secretary, wayarshi ya dauka ya Kira Ahmed, lokacin Ahmed na Kan hanyar shi ta zuwa gjda har ya kusa zuwa wayarshi yayi Ringing,. Headphone ya saka a kunnenshi before yayi picking,
“How far…” Was abinda faiz ya fada cikin very low voice na natsuwa,
“Alhamdullilah…”Ahmed ya fada atakaice Yana aduar Allah yasa Kar wannan Dan iskan ya Kira Amira wata Rana sounding like this don voice din is so calm and gentle and he is handsome too. Ahmed ma is a classic guy dake da nashi kyau sosai. He is elegant and classy, duk inda zai Shiga sai an kalleshi because he is ebony black is one in town, jin Ahmed yayi Shuru Bai sake cewa komai ba sai faiz yace
“Kawai don yau babe dinka Bata office shine bake biyo ba kou…” Inji faiz trying to start a conversation,
“Yes…kawai dai I have to go home don inyi wanka in huta…” Ahmed ya fada mashi
“That’s great…” Faiz ya fada Yana lumshe idanuwa tare da sakin hamma kaman abun ya Fara kamashi,
“Yes…” Ahmed ya amsa mashi Yana Wondering why did he call him by this time and at the same time yaja tunanin kilan it’s because of Amira Amma Kuma kou kadan Bai kawo wata maganar Amira ba Balle yayi digging into the issue.
“Anyways…nace hope you are not angry about how I walked both of you out dazun….” Fajz ya fada sounding so calm
“Haba it’s nothing…ni nama mance da wannan zancen…” Ahmed ya amsa mashi
“Ok thanks…”fajz ya fada sannan yyi karfin halin cewa
“Hope she’s ok now” ya fada idanuwanshi rufe waiting to hear amsar da Ahmed zai bashi, he just hope he didn’t make a big deal out of what he just said
“Anzo wajen…”Ahmed ya fada under his breath before yace
“Let me park my car pls… yanzun Nan na dawo gida….I will call you back…” ya fada without waiting for his reply ya kashe wayar shi, faiz couldn’t help it but smile before
“Shege…” Ya fada Yana ajiye wayar Yana kwanciya Yana lullube kanshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button