DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Ahmed na zuwa guda ya Kira mum dinshi ya fada Mata he is back, Nan ta kirashi, Yana zuwa ta dinga mashi fada Kan why zai je chan,
“Nifa ba Maganar soyayya ya kaini ba… unguwa naje sai Ismail ya kirani ya fada min abinda ta sameta…sai ince ban zuwa…ai abun ma said ya jawo alaman tamvaya mummy…”ya fada Mata
“Kaine Dr…at least daya Kika sa ka fada mashi kana wani Abu…sai kazo ka fadamin…we can go there together…nidai kawai banson kana yawa zuwa inda take don ma Kar tava sarbadden saurayi ta samu hope…”yanda tayi magana yasa Ahmed Dan sakin murmushi yace
“Mummy ita fa Amira Bata Sona…kou kafin inyu tafiya na fada Mata Ina sonta she refused me…so Kar ma ki damu…” Ya fada Mata sounding a bit bitter
“Ai before and now ba daya bane…the. She was decent and innocent…now Kuma she’s a mother of a bastard…so don’t even compare that…nidai stay far away from her …am clear…” Ta fada mashi
“Ok mum…Bari inje in kwanta…kinsan kullum da wuri nake fita…” Ya fada Mata don ma Kar tayi suspecting wani Abu. Nan ya shjga bangaren shi.

Wace gsri Yana fita Bai tsaya koina ba sai hospital, then ya tardasu mum dinta a hospital cikin dakij da Amira take kwance, he asked if ta bude ido aka fada mashi Bata tashi ba,. He spent about 15minutes sannan ya wuce office dinshi.

Abangaren faiz Kuma sai wajen karfe goma da Yan mintuna ya Shigo office dinshi, he was so shocked da Bata zo office ba, wucewa yayi ya Shiga nashi office din ya zauna, wayarshi ya fiddo zai Kira Ahmed sai Kuma yayi tunanin Ahmed might start thinking he have some sort of affection for her,. Bai son abinda zai Bata relationship dinsu at all, now he never called if you didn’t come to work, all he do is terminate your offer because in har baka zo office ba Kuma Babu wata excuse kou wani Abu shikenan you’re gone, so tunda he is feeling bad about her absence he have to act like he use to. number Ahmed yayi Dailing number Ahmed, Ahmed na picking faiz yace
“Na Kira in fada maka tunda your girlfriend is not ready to work I hereby terminate her appointment…Daman ban fada maka I need a female worker ba it’s because of you na Bata aikin…” Ya fada sounding so harsh and Angry like he does with all his workers,
“Kai banza ne wallahi…baka da wallahi…mtsww…”Ahmed ya fada mashi Amma cikin ranshi he feels ok don maganar dayayi mashi have shown him Amira is not more special than rest of his workers,
“Stop insulting me…ban Wasa da aikina…I don’t tolerate nonsense…”
“Ai Kaine nonsense din…in ba rashin wayau ba ai ka Tambayi why Bata zo ba…”Ahmed ya fada mashi sounding mad at him
“I don’t ask questions…so in worker Dina Bai zo ba ni Zan Kira in tambayeshi why baizo ba…kou shi zai Kira ta fada why Bai samu zuwa ba?..haba…”faiz ya fada sounding more angry but he is so sad daga ciki
“Well your secretary slit her wrist yesterday…so kaga ba bacci ta kwanta gida tana Yi Bata zo ba…”inji Ahmed, idanuwa faiz ya zaro cikin tashin hankali yace
“Ban gane ba… you me yanka jijiyar hannunta?..” ta tambayeshi sounding so surprised,
“Yes…Allah ne ya rufamin asiri Dana rasata…da kai Kuma ka rasa secretary dukda I see baka damuwa da workers dinka…”
“Hasbunallahu waniimal wakil!!… what’s wrong da zatayi yunkurin kashe kanta… it’s so unfair…”inji faiz
“Hmmm…”inji Ahmed
“What happened..me kayi Mata…of should I say me akayi Mata…”faiz ya tambayeshi
“It’s just a little misunderstanding…shine kawai zata kashe kanta…”Ahmed ya fada making it look as if it’s about him
“Subhanallah…ai we have to be very careful da matan Nan…Ina cewa Bintu Bata da hankali Ashe taka tafi rashin hankali… it’s so bad…pls stop yelling at her…”
Ni ban Mata wulakanci ai…so na fika hali…” Inji Ahmed
“Hmmm kowa dai da abinda ya dameshi…nidai saboda tsoron Kar wani abu ya sameta gashi Zan aureta dukda I don’t want to…so Dole muyi abunda zai dinga pleasing dinsu…pls Kar ka Bari hakan ya sake faruwa…”
“Ok thanks for the words of advice…” Inji Ahmed
“You’re always welcome… yanzun tana Ina…”
“Hospital…”Ahmed ya fada mashi
“Wanne …” Faiz ya tambayeshi
“Ni banma San sunan hospital din ba… it’s one of those hospitals in their area…” Ahmed ya ki fada mashi sunan hospital din don Kar yaje, yanda yake kishi da faiz sai kace he is the only guy In town, he valued Amira sosai. And Bai son wani ya tayashi vakueing dinta,
“I would have love to go and see her …tare da bintu…” Ya fada mashi
“Ok… in na bar office Zan je…sai in kiraka…Zan kwatanta maka wajen…” Ya fada mashi,
“Ok thanks…in ka tashi ka biyo mu tafi tare …” Inji faiz
“Alright…sai nazo…later…”Ahmed ya fada tare da kashe wayarshi.
“Ikon Allah… slitting wrist?… Wannan rayuwar Mai dadi?…”faiz ya fada cike da mamaki what will lead to such non sense. Har yanzun Bai gane why someone will decide to end their lives ba, gani yake there’s no good explanation that will warrant that nonsense.
“Allah ya sauke… Haka nan Kati wasting life dinka da hannunka… chabdin…” Faiz ya sake fada out of shock don shi har yanzun kaman ba da gaske bane da akace she almost committed suicide, it’s so surprising
“Ai yanzun sis a dinga takatsantsan dake…I no want wahala .. weyrey…” Ya fada Yana komawa bakin aikinshi.

Shj kuma Ahmed really can’t wait taje hospital, Bai good one hour Bai Kira ismail yaji how she is ba, he have been asking if ta tashi and the reply is still no, he really wants to see her talk, she must tell him what happened, why she wants to end her own life, me yayi zafi Haka. Sanann Yana ta tunanin what Habib said yesterday, ya mugun bashi mamaki da Kuma haushi on the other side Kuma he is happy and relieved that Bai da opponent when it comes to her,. Daman he has been afraid if Habib ya dawo ya nuna Yana son Amira he will surely get her don kowa yasan how they’re together, he is a bit disappointed in Habib because kowa yasan real love don’t die easy. Yana tashi daga office ya wuce office din faiz da all he have been waiting for all day is for Ahmed yazo su tafi hospital tare dashi, yanda faiz ya nuna so much interest Kan zuwa ganin Amira ya tsotsawa Ahmed Rai, fai ya lura da hakan and if he wants to b v make him mad he knows what to do, he feels it will do him a great good if ya rage kishinta, some people will use it against him in har he let it continues, suna zuwa hospital faiz yace
“Haka Nan kace baka iya describing Wajen Nan… it’s easy to discribe ai…” Ya fada Yana fita daga cikin Mota,
“Gareka kenan…am not good at description…”Ahmed ya amsa mashi, suna shigowa Ismail da Nasir na fitowa daga cikin hospital din, gaisawa Sukayi da ismail inda Ahmed yayi introducing faiz as his friend and boss din Amira, gaisawa sukayi da Ismail sannan Ahmed yace
“How is she feeling…”
“She’s ok…tana numfashi normal…saidai har yanzun Bata tashi ba…” Ismail ya amsa mashi, faiz kallon Nasir yayi cikin ranshi Yana tunanin mamansu Amira is still young tunda tana da small child Haka because the boy looks just like amira,kou kadan Bai kawowa ranshi cewa he might be Dan Amira ba saidai he thinks he is her younger brother who is exactly like her, kurawa Yaron Ido yayi Yana kallon yanda yake da very thick eyebrows da Kuma eye lashes,. He can’t look at his secretary like this but for sure he can look at the boy with being questioned by her crazy boyfriend.
“Amma what exactly are the doctors saying…why Bata tashi…” Ahmed ya fada cikin damuwa sosai
“Yace it’s alright…Wai kou ta tashi she might still repeat same act because the thing that made her try to kill herself is still within her…. Don haka tashin ta yanzun is not really a good idea.. ” Ismail yayi mashi bayanin da Dr yayi masu, shuru Ahmed yayi yayinda shi kuma faiz is busy looking at Nasir Yana Dan dauke Kai time to time don Kar a gano kallonshi yayi yawa
“Hmmm it’s alright..Bari mu Shiga ciki…su waye ciki…”
“Nazifa cw kawai… yanzun Nan mummy da asiya Suka tafi gida…Inason in Kai Nasir gida ayi mashi wanka…” Ismail ya amsa mashi,
“Ana shiga ciki yanzun kou?”
“Yes…” Inji ismail, hannu Ahmed yasa ya Dan Kama kumatun Nasir sannan suka wuce, kofar dakin da Amira take Ahmed ya bude yayinda faiz na biye dashi, nazifa dake latsa wayar ta ce ta daga Kai gami da amsa sallamar su, Amira tana kwance da Karin ruwa a hannunta look so ok, she breaths normal, her hair is a bit scattered and she looks kaman she’s sleeping saidai dukda idanuwanta rufe her eyes look swollen, gaidasu tayi Suka amsa,ta kalli faiz tayi Saurin sadda Kai kasa wondering who this is,
“Ya Mai jiki…” Faiz ya tambayeta,
“Da sauki…” Ta amsa mashi kanta kasa, direct bakin gadon Ahmed ya nufa tare da Zama ahankali yayinda shi Kuma faiz ya zauna Kan wata kujera dake cikin dakin, Ahmed was staring at her sosai, hannunta da ta yanka da akayiwa aiki ya Kama ahankali tare da Dora dayan hannunshi, he was staring at her like a mirror inda shi Kuma faiz daya kalleshi for few seconds sai ya kauda Kai gefe ta tabe Baki cikin ranshi Kam sai rera mashi zagi kawai yake Yana cewa
“Assuming it’s real as you pretend to she wouldn’t have try to take her own life by herself…” Yake fada cikin ranshi.
“Am sorry for your pain…”Ahmed ya Yana shafa hannunta ahankali, Baki faiz ya sake tabewa Yana cewa
“Agbaya…” Under his breath, shidai ganin takaicin halin Ahmed yayi mashi yawa don har kiss ya dinga jera Mata a goshi gami da Yi Mata magama cikin kunne kaman tana jinshi ya Mike
“Guy Zan tafi gida…”ya fada Yana mikewa
“So soon…”Ahmed ya fada mashi
“Yes… inason inje gidansu Bintu in fada Mata what happened don tazo ta ganta…”faiz ya fada Mashi
“Ok…Bari mu fita tare zanje guda inyi wanka in dawo ..”ya fada mashi Yana sakin hannun Amira tare da sake Yi Mata kiss a goshi Suka fita tare.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button