DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/15/21, 2:29 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
3
Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Hannu biyu cikin aljihu faiz ya fita, shidai kawai ya koma magulmacin karfi da yaji, he feels like flying home don ya bawa mum dinshi labari, he wants to tell her that girl they were talking about yesterday slit her wrist, he wants to ask her if she knows why a beautiful young girl will decide to kill herself, Mota daya Suka Shiga faiz yace
“Da mun fita bakin titi ka tsaya in samu a daidaita in hau… you really need to get back to your girlfriend…”ya fada mashi atakaice
“Aa Bari in ajiye ka a gida…kasan wajen zan kwana ai…”ya fada mashi meanwhile deep down yasan da wuya mum dinshi ta barshi ya sake fita don tunda tasan Amira is hospitalized yanzun she will be watching all his movement, she’s so good in doing that, yayi Dana sanin fada Mata Amira is in the hospital. Faiz sakin Baki yayi Yana kallonshi cike da haushi,
“Lallai… hospital zaka kwana da danginta?. gaskiya you’re insane…” Ya fada mashi tare da kauda kanshi gefe
“Do you have problem with that?…” Ahmed ya tambayeshi
“Why should I have a problem with that…kawai dai abun naka da akwai alaman hauka a ciki…ya zaayi yarinyar dake da uwa da uba kazo ka kwana a hospital  tare dasu?..” fajz ya fada taking it a bit personal,
“Toufa…Ina ruwanka…kaifa sa Ido ne matsalar ka…”Ahmed ya fada Yana Mai tuki
“Ba wani sa Ido…Kai mugun munafuki ne.. I saw the way you were shouting at her yesterday…now you’re kissing her hands don a ganj ace love dinku nada karfi…if your love is really strong she shouldn’t have try committing suicide…” Faiz ya sauke mashi abinda ke ranshi, shuru Ahmed yayi Yana tunanin kilan he is over acting ne, he knows for sure he is over acting Amma he can’t help it at all,fajz Yana son ya zame mashi opponent because he knows faiz da I don’t care attitude and now he is talking about her,
“Oho dai kanka ake ji…and mind you ba don ni tayi abinda tayi ba..”Ahmed bai karasa ba faiz yace
“Then there’s is someone more important than you…”faiz ya fada mashi atakaice feeling free
“Kaidai you’re jealous… jealous of what?…orie da…ode…nidai abeg drop me Anan…”faIz ya fada da suka Isa bakin titi, ko ba komai ya fada mashi abinda ke ranshi,
“Anki a ajiyeka a Nan din…” Ahmed daya Zama speechless ya fada mashi Yana tuki, shuru be ya Dan biyo baya for a moment before faiz ya kawo wani labari daban breaking the silence,
“I think am progressing fa…kaga jiya da ban daga kwalba ba…alhamdullilah I slept though ba sosai ba…ban taba bacci if I didn’t drink ba sai Daren shekaran jiya…”faiz ya fada mashi
“Alhamdullilah… you’re over coming it…. ahankali zaka daina…” Ahmed ya amsa mashi,
“Wallahi Kam…all thanks to you…I wish I can stop entirely before ayi bikin Nan… it’s the only problem I have now…”inji faiz
“Kar ka damu… insha Allah… you will over come it…”ya fada mashi,
“Allah yasa…”inji faiz. Hanyar office Ahmed yayi driving ahankali, still he feels faiz ya Sha dashi da maganar daya fada mashi dazun na cewa love dinshi da Amira is not strong, yasan in har yayi Shuru he will break him, soon he will get to know basu da wani relationship sai na jini, Sam Vai son Haka,he can’t believe ya fada mashi they must be someone in her life who is more important to her, he have to correct that before it’s late.
“Kasan jiya…we left home normal…”Ahmed ya Fara breaking silence,kallonshi faiz ya farayi as he hears him talks in strong voice sounding real, he really wants to hear abinda zai fada mashi
“She was so happy…and ok…sai wata Yar wajen aikinna dake damuna ta kirani…. she’s disturbing me and Allah knows am not the type that do two timing…kawai I stick to Amira Kuma har ga Allah I have been hiding it to her…ban taba fada Mata wannan Yarinyar tana damuna ba…” Faiz sakin bakin yayi Yana kallon Ahmed daya dage Yana sharara mashi karya Yana sauraron abinda yake fada mashi Kuma he can’t wait to hear the end of this,
“So when she called me yesterday nayi kokarin in boye Kar ta gane…but she still understood…” Bai Karasa ba faiz yace
“Understood what?… kunyi magnar love daita me kou wani Abu?…”
“Aa…kawai daga taji muryar Mace fa shikenan she started acting out… serious kishi gareta… yanzun tsakani ga Allah Kama ganin it’s ok for me to date a girl a office Dina with all the ladies in town?…” Ahmed ya fada Yana kallon faiz ta wutsiyar Ido, faiz Kira mashi Ido yayi tare da daga gira daya yace
“What does that mean?..”ya Tambayi Ahmed Kai tsaye
“What does what mean…”
“Your story sounds off point…ka Fara magana Kuma ka kawo wata magana ciki…”
“Aa ba Haka bane…I just want you to understand cewa kawai she’s jealous for nothing ne if not ya zaayi inyi dating Yar wajen aikinna ta Raina ni….” Ahmed yayi adding,
“There’s nothing bad in that…kawai dai kice you don’t want two timing dinta…amma office love Kam it’s the best ba kaman if both of you are inlove and bad…they can even make out in the bathroom…” Wani irin harara Ahmed ya watsa mashi Jin abinda yace
“Yes Mana… you can smooch each other at anytime you want… you can go have lunch together ku dawo…in sau goma zata wuce gabanka you get to look at her ass as many times as you want…ba kaman if you’re the boss… you can intentional drop a pen one the flow and ask her to bend over and pick it up…” Ya jerowa Ahmed daya kumbura yayi fam kaman zai fashe,
“Hmmm sannu Dan iska…tunda Kai ka shahara a fagen iskanci then my baby is not coming back to your office…”Dariya faiz ya farayi yace
“Nifa don’t misquote me.. Kaine fa ka kawo wannan Maganar…kawai am showing you the benefit dake tattare da office love ne…”
“Eh naji… shikenan…” Ahmed ya fada mashi atakaice
“If you like ka kawo ta if you don’t keep her it’s your business…but on a serious note ka daina Yi Mata abinda zai Bata Mata Rai… you should adore her… remember it’s because of abubuwan da ka fada min yasa zan auri yarinyar da am not crazy for….I don’t really love her amma to avoid problem Zan aureta …balle Kai da kake sonta tana sonka…don’t let such bad thing happen to her again…”faiz ya fada sounding serious and calm.
“Ok… thanks…” Ahmed ya amsa mashi. Suna Hira kadan kadan har Ahmed ya maido faiz office before ya tafi gida inda shi Kuma faiz ya shjga Mota ya bar office, he wanted to go to gjdansu bintu Amma kawai sai ya wuce gida, Yana parking ya tafi bangaren mum dinshi gulma na cinshi kawai Yana Shiga ya gaidata before shi yayi magana ita ta Fara Cewa
“Ayo ya wannan Yarinyar…hope she’s alright now…”idanuwa faiz ya zaro Yana cewa
“Iyami… alright?… chabdin…ai yanka jijiyar hannunta tayj kawai ta mutu…”
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun…. suicide?…”ta fada cikin tashin hankali as she have developed some likeness for her even without Meeting her,
“Yes mummyna…saidai Allah ya rufa asiri Bata gangara ba.. it’s so unfortunate… iyami do you know what will make a girl want to commit suicide?…”ya tambayeta tare da zura Mata idanuwa waiting to hear what she will say don kou kadan he is not convinced by what Ahmed said, inda Bai tsallake maganar ba he would have believed him Amma Kuma sai ya dawo yana wata magana daban,
“Allah Mai iko…ni abun ma yayi min tsaye a Rai…oh my goodness… something bad must be eating her up…shi over poccessive lover dinta didn’t tell you anything…” Hajiya kadijatu ta tambayeshi sounding so sad about it.
” Ai mummyna takaicin Ahmed is too much…da farko ya fadamin inda take yacs he can’t describe that he is not good at description….mummy did you know hanyar wajen is the simplest place…I feel Bai son inje…I don’t know what is wrong with him…”faiz ya fada bakinshi na sauri as in he really wants to talk about it to his mom, ita kanta hajiya tayi sensing Saurin shj a cikin wannan maganr, shifa is someone that doesn’t care about what you do, tunda take dashi hardly ya kawo maganar wata kou wani wajenta balle suyi hiran abun, Yana da I don’t care attitude towards issues din mutane, at times when something happens in the family ta fada mashi he gives her the shortest response ya nuna no single interest Kan zancen. But he seems interested in this one, in this particular one,
“Oh ni Ahmed…kou me yasa yake hakan…”
“Oho mashi…I don’t know…kilan he is thinking zanyi soyayya daita ne…. alhalin if I want to he can’t stop me…kawai hauka yake…”ya amsa Mata, before mom dinshi tayi magana sai ya saki Dariya yace
“Mummy yanzun ki saurari wanna maganar kiji…Wai da akwai wata yarinya da take sonshi a office dinsu…so she called him yesterday da zai kawo madam secretary office…” Bai Karasa ba mum dinshi tace
“Who is madam Secretary again…kou su biyu ne…”
“Wannan yarinyar Mana… itace madam Secretary… it’s what I call her…”ya fada Yana Dariya
“Allah ya shirye ka… continue Ina jinka…”mum dinshi ta gyara Zama having so much fun of her life, she really loves this, Bata taba San he can be such a huge talkative who will come back from office without hesitating to rush to his apartment like he always does,
“Yauwa mum…Wai data kirashi Sai ita madam Secretary ta Fara fushi…the next thing Ahmed was saying ai soyayya da Yar office dinka kou someone below your standard a wajen aiki Yana kawo raini…don’t you think he is directly talking to be because of his girlfriend?…”ya jero Mata Wannan bayanin,. Dariya sosai mum dinshi tayi tace
“Kai Kuma me kace mashi…” Ta tambayeshi
“Kawia na nuna mashi there’s nothing bad in office love. I told him the benefits of it…” Ya fada mashi
“Gaskiya Ahmed is the jealous type.. Kai kana jin so much jealousy Kan Bintu?..” yanayin face dinshi Dan sauyawa yayi yace
“Nifa mummy ba wani son bintu nake ba…kawai Zan aureta ne because it’s what both of you want…” Ya fada Mata cikin the sanyimurya. Bata son ruining this moment sai tace
“But two of you have been together for a while now…if really you don’t love her why be with her…”ta tambayeshi,
“Maganar gaskiya mummy tana da hakuri…she bares all I do to her…I don’t really have her time but she have mine…so that’s what keeps the relationship….Amma not because I really love her…”ya fada Mata
“Ikon Allah…well yanzun dai you should learn to love her…bintu is a wonderful girl…”
“Yes mummy…”ya amsa Mata
“Now about your secretary…when zaka kaini in ganta a hospital….”
“Ba dai ni ba…kawai Zan kwatantawa driver sai ya kaiki…”
“In Haka ne tou ban zuwa…in naje me Zan fada masu…”
“Then mummy relax ba sai kinje ba ..I don’t want any problem at all…”ya fada ,dariya mum Dinshi tayi tace
“So it seem you’re afraid of Ahmed kou…”
“Aa Sam…kawai banson hauka…he is insane sosai…If you see yanda ya dingayi Mata da muka je hospital sai kin rike Baki…” Ya fada Yana tabe Baki
“And hakan Yana Bata maka Rai…Yana baka haushi kou…”ta tambayeshi
“More than haushi ma…I hate such attitude…nasan kou if am madly in love bazanyi behaving Haka ba…”” Ya amsa mata Yana turo baki
“Anya Ayo…Anya dai…”
“Mummy meye Anya Anya?…”
“Ba komai…. nidai yanzun am waiting ka kaini chan…” Ta fda mashi as he is standing,
“Ai don’t worry…Zan bashi haushi.. gobe zanje without telling him…sai daga Baya in fada mashi naje…inji abinda zaice…I will tell you…”ya fada Yana Dariya,
“Aa Banda jam fada fa… saidai in da akwia abinda baka fada Mani…”mum dinshi ta fada mashi Tana dariya itama,
“Nothing at all…mummy Bari inje inyi wanka inyi sallah… Zan dawo cin abinci…”ya fada tare da mikewa rike da suit dinshi.
“Ok…amala akayi…”mum dinshi ta fada mashi, idanuwa ya lumshe tare da shafa tummy dinshi Yana cewa
“Da akwai shagali kenan…Bari in dawo…”ya fada Yana ficewa.