DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Ahmed na zuwa gida ya Shiga bangaren shi yayi wanka yayi sallah sannan ya shjga Bangaren mum dinshi ya gaidata ta amsa mashi, kitchen ya Shiga ya dauko abinci yaci ya koshi before ya koma wajen mum dinshi dake kallo yace
“Mummy…zanje ganin Mara lafiya…”Bai karasa ba ta Watsa mashi annoying look before tace
“You’re insane… jiya ba kaje ba…”
“Haba mummy yanzun bazan je ganin sister Dina ba…kinsan in daddy yaji he will be mad at me…”
“Ban son iskanci…bani waje…” Ta fada mashi atakaice, cikin fushi ya fice daga bangaren ta ya koma nashi. He won’t make her angry by going without her permission. Kiran ismail ya Yi Yana tanbayar shi how she is yayi replying da she’s ok. But still Bata tashi ba.

The following day kowa ya Kama Harkan shi Amma Amira is still in the hospital, Bata bude Ido ba sai wajen karfe goma na safe, she didn’t want to he save as her pain is still fresh, she was crying bayab ta gano she’s in hospital bed, mum dinta was like
“Am sorry for your pain… forgive us…Sam ban kyauta maki ba…pls don’t try to leave me again…”ta fadawa Amira dake kwance tana kuka with her two eyes closed, Banda tears babu abinda ke zuba daga idanuwan Amira, she wants to tell her mother the real reason of her pain Amma what good will that do now, she didn’t tell her the fact tun farko sai bayan deception?, If an sani they may force him to marry her which will be over her dead body,. Right now she don’t want to live because she will surely kill Habib, kou kadan she won’t let him go away with what he did to her, never, it’s better ta kahse kanta da ta Bari ya rayu yayi rayuwa da wata, she can’t watch, the pain is unbearable for her, tana jin kalaman mum dinta as she Pampers her like she does before Amma that doesn’t help matters, kou kadan Bata son Ana magana kusa daita, she talks to her for over an hour tana rarrashin ta telling her she’s going to be a better mother from now henceforth.
“Mummy…”ta fada with her eyes closed,
“Naam…Yar mumminta…”hajiya ta amsa Mata Tana rike da hannun ta,
“Kiyi… hakuri…Amma… ban son… rayuwa…”ta fada cikin voice da Bai fita sosai
“No pls…ki rayu don ni…pls…” Mum dinta ta fada kaman zatayi Fara sabon kuka as she have been doing since Amira ta kusa kashe kanta, shuru Amira tayi Amma close eyes dinta Basu daina pouring ba, if Bata mutu ba when will she stop crying, when will the pain of deceit ever go away,the pain of being decieved tunda ta bude ido Babu abinda take ji sai kalaman Habib, right now the only thing that will give her joy and happiness shine ta ganshi anyi gunduwa gunduwa dashi, taga Mota yabi ta kanshi time and time again, she wants to see him burn to ashes, she’s never going to be happy until she see him suffer, if she’s living then she’s living to see him suffer, she’s living to see him crumble on his knees begging to feed, yanda ta gumke baki shows the she’s planning something in her heart, nazifa ce ta kawo abinci itama tana begging Amira for the way she treated her, ahankali hajiya ta mikar da lta zaune ta Bata tea a Baki amma kinsha Amira tayi, asalima she can’t just imagine seeing any in her mouth, Bata Ganin zata iya hadiya daidai da ruwa, hajiya tayi magiyar duniya amirata dinga girgiza Mata kai, kanta kasa hawaye na zuba, wajsn karfe 12 asiya tazo da Nasir,Ana kawoshi ta daga idanuwa tana kallonshi, kawai she pities herself and her son, yanzun bashi da Wanda zai dinga Kira daddy. She’s going to be a mother and her father to him, Yana ganinta a zaune ya rugo da gudu zuwa wajen ta. She can’t hold him as he hugs her legs, sabon hawaye ta farayi cikin bakin ciki.

Ismail ne ya Kira Ahmed ya fada mashi Amira have woken up, Nan ya fada mashi gashi Nan zuwa.
Shima faiz Yana zuwa office yayi tunanin it’s good ya Kira Ahmed don yaji yanda ta kwana, he feels he May start over acting sai yayi deciding he won’t call her instead zai je wajen don ganin ta, shi kadai Yana tunanin how Ahmed is going to act when he tells him yaje ganin Amira, kawai Yana son jashi fada and it’s going to be fun, shi kadai na zaune sai Dariya kawai yake,. Kana ganin yanda yake Dariya kasan he is up to something funny. Yana sallah zuhr ya fita. The first thing he did was go to a near by super market and get he’s some things, Nan yaje yayi shopping cike da manyan leda guda biyu, yanayi fave dinshi dauke da dariyar keta, kawai all he is waiting for is for him to call Ahmed and tell him he went to see her yaji irin sabon haukan da zaiyi mashi.

Alhamdullilah
1/15/21, 2:29 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

4

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

Faiz fitowa yayi da leda cike da Kaya, he spent kusan 25k a wajen sayan kayan ciye ciyen, cikin Mota ya koma ya zauna with a smile Kan face dinshi, kana ganinshi kasan he is really up to something, relaxing yayi cikin motar Yana tunanin if yazo ya gan wannan uban chocolate din he will ask who brought them then zaa fada mashi he is the one, then maybe he will call him to thank him, Zama faiz ya gyara tare da sauya yanayin face dinshi before yace
“But why should I do this…is this really necessary?…am faiz AKA ayomide…I shouldn’t have time for this kind of nonsense…” Ya dada yana kallon ledan dake Kan dayan sit din sai Kuma yayi adding
“Now I spent a lot just to annoy someone…”ya sake fada kaman he is kind of insane, shuru yayi for a moment before ya saki murmushi yace
“But it’s going to be so much fun…”ya fada Yana sake sakin Dariya, he wants to see yanda Ahmed will react then he will rush home and tell his mum about it’s going to be so much fun. Mota ya tada ya bar wajen heading to the hospital.

Shima Ahmed Ana fada mashi Amira ta tashi ya samu yayiwa boss dinshi karyar Bai da lafiya without hesitation ya bar wajen zuwa hospital, Yana zuwa ya bude kofar ya Shiga Amira dake zaune ta jingina da bango bude idanuwa tayi ta gan Ahmed,ji tayi duk tausayi kanta ya kamata sai sabon kuka ta farayi voice dinta ma Bai fita at all, wani irin tausayin ta ne ya kamashi, maida idanuwanta tayi ta rufe ta cigaba da hawaye, gaida mum dinta dake zaune yayi nazifa da asiya Suka gaidashi,. Ahankali ya karasa bakin gadon da take zaune ya zauna kusa daita while he watches tears rolled down. He wish zaa bar masu dakin don yayi magana daita, he wants to talk to her and make sure she confide in him,
“Mummy ya Mai jiki…” Ya fadawa mum dinta, hajiya da duk abun duniya ya isheta tace
“Alhamdullilah…da sauki..” hajiya ta amsa mashi cikin sanyimurya,
“Amira…” Ya kirata sounding very calm and cool,Amira dake jingine da bango Bata bude idanuwa ba Amma hawaye Basu daina zuba ba, she didn’t answer his call, what will she say if she answered, she knows he is going to ask her what happened, why she did it, me zata fada mashi, what will be her explanation, she have nothing to say, the real pain is being in a mess and don’t have anyone to share it with, inda zata iya fadawa mutum daya tall da zata samu Saukin abinda takeji
“Amira…” Ya sake kiranta, still Bata amsa mashi ba, hajiya dake zaune Mikewa tayi rike da hannun Nasir ta kalli nazifa tace
“Zan tafi gida….I will come back later…” Ta fada Mata
“Mummy nima Zan biyo ki…” Bata karasa ba hajiya tace
“Wa zai zauna daita…stay in na dawo sai ki tafi…” Inji mum dinta,
“Mummy ku tafi kawai… Zan jira har sai kun dawo in tafi…” Ahmed that wants to be left alone with her yafada masu, Nan dukkansu suka fita leaving both of them, ahankali Ahmed ya Kama hannun Amira cikin nashi before yace
“Haba kanwata…why will you do such…why will you try to take your own life…kina ganin duk matsala da kike ciki zai iya kaiwa Wanda Zaki Shiga inda kin mutu?…” Ya tambayeta Yana shafa hannunta calmly, Amira sai kuka kawai take not saying, .
anything,
“I don’t know what happened…I don’t know what you’re going through..Amma I can be a shoulder you need Amira…if da akwai abinda ke damunki da har zakiyi yunkurin kashe kanki Kuma Baki fadawa kowa ba it’s not Fair…tell me kanwata…tell me what your pain is…share it with me…pls…” Ya fada Yana kallon yanda closed eyes dinta ke zubda hawaye sosai
“Ban…son…rayuwa….I want to…die…” Amira ta fada cikin voice da Bai fita Sosai,
“Amira we will all die…we don’t have to beg to die…but let’s die for a good cause… killing yourself won’t solve your problem saidsi ya kara mashi yawa…now tell me who hurt you…waye sanadiyar hawayen ki…kinsan ni mai iya Rama maki duk abinda akayi maki ne…pls tell me…” Ya fada Yana shafa hannunta ahankali tare da goge Mata face dinta, ahankali ta girgiza mashi Kai tare dacewa
“Baka… iya rama…min abinda.. akayimin…Yaya…” Ta fada cikin kuka da Kuma zafin zuciya
“Kou ban iya Rama maki…I can help…pls tell me…if har Ina da single daraja…if har kin yarda Dani kou miskala zaratin ne tell me…share it with me…”ya fada Mata Yana gyara Mata gashin kanta Sannan Yana goge duk hawayen dake zubo mata,
“Pls…aa…ba sai na fada maka ba…”ta fada cikin kuka
“Aa…i insist….tell me my beautiful kanwa….pls…”ya fada Mara rike da hannun ta,Amira kuka ta dingayi heart dinta feeling very heavy, Bata San ranar da zata dawo normal ba, she feels she can never be alright again, she can never forget the pain she’s feeling,
“I know it has something to do with Habib…tell me what did he do to you….”ya tambayeta, ahankali ta bude idanuwanta tace
“Yaya…ya .. fada maka…wani…Abu?…”ta fada tana kallonshi idanuwanshi da swollen eyes dinta and he stares at her too
“Aa…he told me nothing…but tell me abinda yayi maki…and I will tell you something about him that will give you peace of mind…” Yafada mata
“Pls… Yaya…I can’t tell you…kou na fada maka…I won’t change anything…” Ta fada
“Aa…try ki fada min Tukun…”ya fada Mata calmly still rike da hannun ta
“Yaya…I can’t pls…”ta fada Yana hawaye
“Tell me…I feel it’s about your child…” Bai karasa ba ta kalleshi Tana kallon shi
” Yaya..” tafada tana kallon shi
“Yes…I feel it…kou ba komai…he have his eyes…”Ahmed ya fada Mata sounding very calm, Amira daga kanta tayi ta Dora Kan shoulder din Ahmed cikin matsanacin kuka, free hand dinshi ya zagaya shoulder dinta Yana shafa cheek dinta ahankali
“Yaya…he ruined my life….yya…yace he loves me….he told me am the only woman in his life…Yaya ya fadamin…Yana da matsalar ciwon ciki…and am his remedy… wallahi yayi da farko ban amince ba…” Ta fada tana kuka Tana daga kanta daga. Kan shoulder dinshi don ganin face Dinshi, ahankali ya maida kanta Kan shoulder dinshi, .
“Wallahi it’s not my fault…” Ta fada cikin kuka
“I know baby…I know kanwata….nasan baki da laifi kou kadan…kou duk duniya Basu yarda dakr ba ni na yarda dakr…I know it’s not your fault…” Ajiyan zuciya Amira ta saki tace
“Yaya…he keeps forcing me…Yana fadamin…in har ban bashi hadin Kai ba…he will go out…I was so childish…i.was stupid…I was in love with him….and I accepted…I accepted because he told me in har ya fita kasar waje zai samu wata ta bashi tunda ni na hanashi” Ta fada cikin wani kukan daban Wanda ya fi na farkon ban tausayi, hannu ta Fara shafawa a bayanta.
” I thought he is real… I didn’t tell anyone balle a bani shawara..I loved him…I let myself Free to habib…Habib ya cuceni…he gets me pregnant…ya fadamin Kar in fadawa kowa he is responsible for the pregnancy in ba Haka ba he won’t marry me .. still I suffered and I never tell any he is the one…Yaya…Habib ya dawo…yace…Wai what ..we had is a mistake…Wai it’s out of childishness..Wai it’s not real Yaya.. tell me…ya zaayi in nemi rayuwa…why will I ever want to be alive while the man that ruin my life is getting married to his own woman…Yaya wane namiji zai aureni…kowa kallon karuwa sukemin…” Bata karasa ba Ahmed yace
“Ban Dani….ban taba maki kallon karuwa…I know you’re decieved…many steal not because they’re thief,..many are armrobbers not because it’s what they want to be….and I know you have a child not because you’re a harlot…. it’s because of destiny Amira… you shouldn’t cry because of habib but because of what he did to you…kin San kou bakiyi kuka ba Allah zai saka maki…hwo will you even want to die instead kiyi aduar Allah yasa ki samu tsawon Rai ki ganshi a wulakance…Habib is not worth your tears…he doesn’t even deserve you… you deserve better…” Yafada Yana shafa bayanta ahankali,. Shuru ne ya biyo baya yayinda Amira Tana ta shesheska kawai, Ahmed Shuru yayi with his eyes closed Yana tunanin abinda ya dace da Habib, ahankali yace
“Habib is a big Casanova da baj dace da irinki ba…tunda muka bar kasar Nan Babu abinda Habib yake sai bin mata, it’s like he is cursed don always cikin Mata yake. Wasu lokutan sai yayi sati Bai gidan da muke zaune ..he always screw from this woman to other women,. Da akwai lokacin da mukayi deciding zamu fada a gida and he begged that bazsi Kara ba ..but kaman tsinanne Haka ya cigaba da bin matan turawa Yana samun hadin kansu…in yaje club bai dawowa sai da mace,..da akwai certain time Dana Fara tsoron Kar ya kwace STDs because nashi yayi yawa…Babu irin advise da bamu bashi Amma sam bai ji…so tell me Amira is that the kind of man you need?…kou da duk duniya Kika Haifa mashi did you think you can be with such person?…Amira Habib is not someone you should cry for… right now you should be happy da Allah yasa bai aureki ba…ya kamata ki dinga godewa allah…Nasir Kuma he won’t lack anything… zancen Miji Allah zai Baki Wanda ya dame habib in everyway of life…” Bai karasa maganar aka bude kofsr, Amira dake lafe da jikinshi Bata lura da wani ya shigo ba, kou kadan she’s not close to this room, she’s far away, just imagining what Ahmed told her about habib, kawai tana imagining yanda yake nuna Mata duk duniya Babu irinta, so now it’s not only her, she felt more hatred than ever before,. She hates him, sabon kuka ta farayi tana lumshe idanuwa tare da sake lafewa jikin Ahmed, shi Kam Ahmed zubawa faiz dake shigowa yayi, sallama faiz yayi cikin sanyimurya feeling some how sabida yanda ya tadda Ahmed da Madam secretary, murmushi ya saki yayinda shi Kuma Ahmed yayi mugun farin ciki da faiz ya taddasu a Haka ya sakar mashi murmushi shima, Amira was still crying with voice sai hawaye kadai, her heart hurts, dukda faiz da Ahmed sun gaisa har ya Tambayi Ahmed ya Mai jiki Sam vata ji ba, she’s so gone, her heart is so far away, in har maganar da Ahmed ya fada Mata gamr da Habib gaskiya ce then he doesn’t deserve her, she should give thanks to Allah don she can’t marry a Casanova, she can never be with a chronic womanizer, a rayuwa ta tsani Mai kwashe kwashe, hannu Ahmed yasa Yana Dan shafa cheek dinta tare dacewa
“Enough…” Yafada Mata cikin whisper, ahankali Amira da Idanuwanta ke rufe ta girgiza mashi Kai tana cewa
“No…it hurts…so hurt…” Tafada cikin voice da Bai fita sosai
“I know…but ya isa Haka Nan…”ya fada Mata in a very calm voice yayinda shi Kuma faiz ya samu waje ya zauna Yana kallon su with a smile a face dinshi but deep down he hates coming, kawai Yana danasanin zuwa dayayi wajsn Nan, he came to make fun of Ahmed ya zolayeshi Amma he saw something very real, gani yake duk magnar da Ahmed ke fada mashi ba Wasa bane is real, now he see love, he is suppose to be happy, he is not, kawai he feels friend dinshi have find love and he is yet to, gani yake bazai iya Zama bintu ta Dora mashi Kai visa kafada haka, he won’t even let it happen. He won’t feel comfortable, Amma su Kuma they feel comfortable, he see the tears a eyes dinta,he wonder what it could be,
“It’s not my fault…”Amira ta fada cikin kuka, hannu Ahmed ya Dora bisa bakinta faiz ya zuba masu Ido Yana kallonsu face dinshi dauke da murmushin da kou throat dinshi Bai Kai ba,
“Shush… your boss is here…” Inji Ahmed ya fada Mata cikin whisper and faiz na kallonsu, ahankali ta bude idanuwa ta kalli Ahmed before ta daga kanta ta kalli faiz, idanuwanshi ya zuba cikin nata with a little smile a Kan face dinta yace
“Ya … jikinki?…” Ya fada Mata, hannu tasa ta goge face dinta Ahmed ya sake saka hannu ta goge Mata da kyau, sadda Kai kasa tayi without saying anything, gashin kanta Ahmed ya dinga gyara Mata yayinda suke zubowa, ledan daya kawo Yana gefen shi Bai ce masu ya kawo komai ga,
“Ya office…” Ahmed ya Tambayi faiz
“Yana Chan na baro shi…” Faiz ya amsa mashi calmly
” Madallah…ya bintu…ya shirye shiryen biki Kuma ..Wai wane shagali zaku hadamana…”Ahmed ya fada as he sees the silence yayi yawa
“Hmmm Ana chan Ana Yi.. “faiz ya fada mashi calmly with a smile, ahankali Amira ta Dan janye daga jikin Ahmed ta kwanta bayanshi, she always wanted to know how marrtal status,she have never asked and now da suke maganar hankalinta na wani wajen daban, kawai Babu abinda take tunawa sai maganar Habib, wato she should have been happy this happened, tasna she’s a good person,deep down she knows herself, Bata da single problem da kowa, the only the person that messed her up is Habib, he ruined her perfect life, he ruined her completely, sabon hawaye ta farayi not even minding or paying attention to the discussion going on around her
“Gaskiya chasu zaka hada Mana…kasan mun Dade bamuyi bikin friends ba… yours should be eleborate….” Ahmed ya fadawa faiZ,
“Hmm ai ko nawa is not elaborate naku sai ya Zama elaborate…tunda ku love birds ne…. Juliet and Romeo…” Inji faiz Yana Dan Satan kallon Amira dake kwance taga hawaye on her cheek, Ahmed zai bude Baki yayi magana yaji shesheska Amira dake kwance bayanshi, juyawa yayi gareta, idanuwa Amira ta daga ta kalleshi tare dacewa
“Nan ma yanayi?..”kafin ta karasa Ahmed ya Dora hannu a bakinta Yana cewa
“Kinga abinda ke hadani dake kou…if you don’t want me to stay let me go…”da sauri Amira ta girgiza mashi Kai tana cewa
“Na daina…”ta fada tana goge face dinta
“Wai what’s wrong with her ne?..” faiz daya kasa Gane abinda ke faruwa ta Tambayi Ahmed, sai lokacin Amira ta tuna da he is around,
“Don’t mind her…kawai rigima ne kawai…” Ahmed ya fada mashi
“Sister kiyi hakuri Mana..ki barwa Allah damuwar ki and he will surely see you through…it’s not good mutum ya dauki komai da zafi because it seem mutum Bai San it’s all from Allah ba…so pls relax…” Ya fada Mata calmly
“Ka fada Mata kilan taji zancen ka…” Ahmed yayi adding, wayar Ahmed ne yayi Ringing ya fiddo yaga Ismail, picking yayi da sallama,
“Wai mummy tace in fada maka taki cin komai kou da kuwa you will talk her into eating…” Ismail ya fadawa Ahmed,
“Ok… shikenan…”Ahmed ya amsa mashi before ya ajiye wayar shi. Mikewa yayi ya dauki cuo dake saman flask dinruwa zafi yayi dispensing ruwa ciki ya zubda before ya dawo ya Fara zuba another ruwan
“Kasan what happened ya dameni that I told my mom…”inji faiz ya fada Yana kallon reaction din Ahmed dake hadawa Amira tea,
“Oh…ai abun ne da ban mamaki…”Ahmed ya amsa mashi not looking at him as he knows right now he has nothing to be angry at don position din daya gansu da Amira is enough to tell him what they are having which is not real, shidai he should know she is his that’s all he wants him to know dukda shima Yana cikin chakwakiya da mum Dinshi, he knows in har tazo yanzun ta ganshi Nan she will surely give him the disgrace of a life time,.
“She even said in kawo ta ta ganta. “Da sauri Ahmed ya daga Kai faiz yaji gabanshi ya Fadi praying he shouldn’t think anything negative, he doesn’t think twice if he wants to hurt you Amma Ahmed is different, he is like his psychologist right now, the person that is helping him fight addiction,
“Oh really…ayya that’s so nice of her….”Ahmed yayi surprising faiz daya zuba mashi idanuwa da very calm voice
“Yes…so yaushe zaka zo daukanta…ka kawota…” Faiz ya fada cikin less fear
“Anytime take so ai sai in daukota….or Kai ka kawo ta Mana…but pls yanzun da take cikin wnanan state din Bata sanin in anzo or not…” Ahmed ya fada mashi
“I see… shikenan…ha damuwa…” Faiz ya fada yayinda Ahmed ya mike da cup din hannunshi ya dawo bakin gado, faiz na kallonshi ya dafa shoulder din Amira before yace
“Tashi Kisha tea…” Ya dada Mata cikin whisper which goes straight into faizs ears,
“Aa…pls…ban…iya Sha…” Ta fada mashi kaman zatayi kuka,
“Kinga mummy tace a Baki…so pls in baki son Raina ya baci…sit up and drink while it’s a bit hot…” Ya fadamata holding her head up, Idanuwa faiz yayi rolling before ya mike Yana cewa
“Guy…Zan tafi…kasan I left the office to come and see her….I wanted to call ma Amma I know you will be here…”
“Pls ka Bari in Gama Bata in rakaka…pls…” Ahmed dake rike bayab Kan Amira don ta zauna ta fada mashi,
“No pls…ka Bari in tafi…ba sai ka rakani ba…” Faiz ya fada heading to the door,
“No I insist…wait for me…ka bani minti biyar kacal….I know you don’t work under anyone balle kace your boss will be mad…so ka jirani….”Ahmed yayi insisting ya jirashi. Shidai Allah na gani he doesn’t want to Amma he have no choice, Haka ya koma ya zauna kanshi kasa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button