DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/17/21, 3:35 PM – Ummi Tandama: Dawn of new beginning

5

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Haka ya koma ya zauna with a smile Kan face dinshi and his head down, Ahmed kallon Amira da tun kafin a Bata tea din ta Bata face kaman taga madashi
“Now ki Sha…”ya fada Yana Dan diban tea din da spoon Zan Kai bakinta, da sauri ta kauda kanta gefe tana cewa
“Ban…Sha…ban..iyawa…” Ta fada Tana fashewa da kuka again,
“Kina son mu Bata kenan…” Ya fada Mata, da sauri ta girgiza mashi Kai before saying
“Yaya…pls…bazan ..iya Sha ba…am sorry…” Ta sake fada mashi tana kuka tana goge face dinta da Bayan hannunta,. Faiz dake zaune ta hada hannuwanshi waje guda Yana Dan daga Idanuwa Yana kallon drama da suke, shi dai wannan abun ta isheshi, his face is looking normal Amma he is disturbed, ya gwammace ya tashi yayi tafiyar shi Amma what will Ahmed think, probably it’s because of him suke hakan. Maybe it’s because he is here ne Bata son Tasha, Yana kallon yanda Ahmed ya dafe bayan kanta dake dauke da lot’s of unkept hair Yana cewa
“Kou ki Sha kou in tashi inyi tafiya ta…” Ya fada Mata sounding a bit angry at her. Lokaci guda faiz ya Mike Yana cewa
“Let me help…”ya fada Yana nufan wajen gadon, hannu ya mikawa Ahmed yace
“Kawo cup din ka gani…” Ya fada mashi,Babu musu Ahmed ya Mika mashi cup din waiting to see  what will happen, Ahmed na mika mashi faiz ta saka spoon dake ciki ya dinga juyawa yayinda Amira dake zaune ta lumshe idanuwa tana tunanin kilan tarsr Mata zasuyi Tasha.
Saida faiz ya tabbatar it’s cool enough for her ya Mika Mata cup din Kai tsaye Yana cewa
“Oya drink it…” Ya fada Mata cikin wani irin iko da Isa, ahankali Amira ta bude idanuwa ta kalli Ahmed yace
“Dake ake…” Ya fada cikin sounding a bit hard, ahankali Amira ta daga hannunta Mai lafiya dake dauke da carnular ta Mika ta amshi cup din daga hannunshi,
“Now drink…” Faiz ya fada kaman suna office like he use to boss her, she have something for him, and what she have for him is so much fear, Yana da wani irin kwarjini sosai da kou wuka xai Mika maka ka yanka kanka sai kayi, tana kuka ta Kai cup din bakinta tayi sipping Dan kadan,
“Kar ki sauke sai if the cup is empty…” Faiz ya fada Mata Kai tsaye Yana tsaye kanta, har lokacin Ahmed Bai sake Bayan keyanta ba, kallon Ahmed tayi, irin kallon Nan dake nufin pls help me, kauda kanshi yayi Yana cewa
“You heard him…be fast…” Yayi adding, ahankali Amira ta Kafa Kai ta dinga Sha tana daga red eyes dinta tana kallon faiz dayayi tsaye kanta kaman if Bata Sha ba he will beat her, Babu alaman Wasa kou sauki a face dinshi he looks so serious as if he is hard from inside, kaman Wasa Bata daga Kai ba Saida ta shanye tea din ya amshe cup din daga hannunta ya mikawa Ahmed
“You dey here dey do sme sme…” Faiz yayi adding Yana komawa baya, Dariya Ahmed yayi yace
“Ai ba kowa ke hard irinka ba…”ya amsa mashi,
“Ai Naga wankin hula zai kaimu dare…”faiz ya amsa mashi
“You have really tried…she haven’t been eating anything since…”inji ahmed dake ajiye cup din.
“Yanzun dai zo ka rakani…I have to go…” Faiz ya fada Yana juyawa with his two hands in his pocket,
Amira goge bakinta tayi ta koma ta kwanta. Fita faiz yayi Ahmed ya bishi Bayan yayiwa Amira sallama. deep down yana tunanin he is never coming back to this hospital Ever again, kawai if she resume office shikenan in Kuma Bata  dawo ba shikenan he will get another secretary, infact baison ta dawo, tayi Zamanta, he wonder why is thinking like that now shidai baisan why all this thought ba, har bakin motar shi Ahmed ya rakashi sannan ya shjga ya tafi shi Kuma Ahmed ya koma ciki, Bai tafi office ba ya wuce gjdansu bintu ya wuce,kofar gidan ya tsaya yayi zaune cikin Mota, he is feeling kind of weird, tsoki yaja ya tada Motar shi sai gida, Yana zuwa ya Shiga Bangaren mum dinshi yaga tana da bakuwa, kallo daya hajiya tayi mashi ta gane something is wrong with him,gaidata yayi ya gaida bakuwar ya Mike zai fita
“Ayo yau ba labari ne… you look dull…”ta fada trying to know what’s going on with him right now
“Nothing much iyami….am tired…and feeling somehow ne…” ya amsa Mata Yana magana kaman Yana jin bacci
“Oh…ka shiga ciki ka kwanta I will be joining you shortly…”ta fada mashi calmly, kaman dai Vai so ya Shiga Amma don Kar yayi Mata gardama ya shjga dakinta ya kwanta Kam gadonta  Yana lumshe Idanuwa, Yana dakin kusan hour guda sannan mom dinshi ta shigo
“Ayo yau ka dawo da wuri fa…hope all is well…”ta fada mashi tana Zama
“Yes mummy…kawai na gaji ne don’t feel like working today…”ya dada Yana kwance Kan gadon ta
“Ok…jiki da jini ai…so tell me how your day went and tell me what’s wrong with you don I see it In you..”ta fada tana relaxing a inda take zaune
“Nothing much…kawai dai ni I want to find love ne…in na tuna am getting married Kuma am not in so much love with the person am about to marry Yana batamin Rai…” Ya fada Yana murtuke face,
“Toufa….but you haven’t been saying anything since.. yanzun Kuma da bikin ta gabato kana irin wanann maganar….”ta fada sounding a bit disturbed
“Kar ki damu am not going to say anything about it…kawai it’s out little secret…I feel in ban fada maki ba  bani da Wanda Zan fadawa…but it’s ok…” Ya fada kaman Bai cikin wata serious damuwa
“In har Kaga zaka cutu you can tell your father…”da sauri faiz yace
“Aa…maganar gaskiya I didn’t know am not in so much love with her sai yanzun…the good thing is I can manage her …tana da hakuri,. She’s a nice cook… she’s beautiful and elegant. It’s ok…”ya dada Cikin sanyimurya kaman Yana tausayawa kanshi ba don komai ba sai don he thinks he see real love with Ahmed and his secretary
“A maganr aure Babu managing da…o don’t want any complain bayan aure.. Because in baka son yarinya Babu abinda zatayi Bayan aure da zata burgenka…I don’t want any problem fa…I wonder why now ..why the sudden Change…it seem da akwai love tsakanin ku…why are you talking about managing now…” Ta tambayeshi,  kaman ya fada Mata it’s because of Ahmed and Madan secretary said Kuma yaga hakan ba wayewa bace it’s better kawai yayi shuru Kar tayi misjudging dinshi
“Tell me…why sai yanzun ka Gane baka son bintu”.
“Nothing… it’s just a matter of time…ai Ina ganin masoya kala kala…so I see nasu ya ba irin nawa bane…”ya fada cikin sanyimurya,
“Naji…now tell me kaje ganin wnanan yarinyar yau?..” ta tambayeshi,
“Ai naje…I went to look for trouble and I get it…”
“Bangane ba…” Inji mum dinshi tana kallon yanda yake magana, murmushi ya saki before yace
“Kinsan mummy dazun nace Bari Inje ganinta inyaso sai in Kira Ahmed in fada mashi naje don ingan abinda zaiyi…”ya fada with a smile Kan face Dinshi,
“Wai Ina zuwa sai na gansu tare… they’re really in love…love dinsu if Making me feel lonely…” Yafada kaman zaiyi Mata kuka
“Hmmm but I see nothing wrong with you meeting him there….kou dai you’re into her too…”da sauri ya Mike zaune Yana cewa
“Ni aa…iyami Kar fa ki dasa min wani Abu a zuciya ta…I have nothing for her oooo…ah…”ya fada Yana kokarin Mikewa don barin dakin, Dariya mum dinshi ta farayi tana cewa
“Ina zaka Kuma…ka zauna mana muna magana kuma zaka gudu…kou nafadi gaskiya ne…”da sauri ya koma ta zauna Kaman Mara gaskiya Yana Cewa
“Aa mummy… remember we’re talking about babe din Ahmed fa….I have nothing for her pls…. she’s my secretary…and his girlfriend… that’s all…”ya fada yana goge forehead dinshi dake zufa a bit
“Calm down son…keep calming down…” Ta fada Tana Dariya saboda yanda ya susuce daga cewa kou Yana sonta, maybe he is maybe he is not ita dai she knows da akwai wani Abu. Hira dai Sukayi ma Yan mintuna ya Mike ya Shiga bangaren shi yana Mai jin haushin kalaman mum dinshi, he wonders why she will even say such words,
“Wai why will she ever say that…”ya fada Yana cire kayanshi Yana wurgarwa kaman something bad is really happening to him.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button