DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bayan sati biyu.

Alhamdullilah Amira ta samu lafiya sosai but Babu ranar da Bata kuka, her mother always checked on her, yanzun kullum asiya tana ajiye Nasir a school. They’re all trying to correct their wrong don har yau Babu Wanda yasan ainahin abinda ya faru sai Amirs da Kuma Ahmed, she told him not to tell anyone or talk to Habib Kan abinda yayi Mata, shidai yace he will surely look for away to handle him Amma tace ya barshi, he shouldn’t do anything, tana Aduar Allah ya saka Mata and she knows insha Allah zai saka Mata, she’s so much broken by what he did to her that the love she have for him have turned into serious hatred, bataga abinda zai sameshi da zataji ta yafe mashi ba, she hates him bastardly, shi yasa akace if you will love people ka so su saisa saisa, she loved him passionately and now the love have turned into the kind of hatred she never felt for anyone on her whole life, she is ok now Amma ta rame tayi duhu sosai dukda parents dinta suna kula daita sosai, jiya Ahmed ya kirata ya fada Mata she should get ready to koma aikinta yau Monday and she asked if Bata so shikenan, she told him she will be ready to go to work dukda she do cry most of the afternoon, tasna going to work will help her heal fast with her annoying boss around. She told her mother zatayi resuming aikinta gobe,she told her in her taji Bata iyawa Kar taje, Nan Amira tace zata je she loves the work.
“Tou shikenan… Naga kina b
Dafa abinci da safe sai kiyi list din abubuwan da kike bukata sai a sayo maki…” Inji mamanta that knows duk sin da danka zai aikata in har ka Basu punishment Kar ka Bari abun ya wuce gona da iri,
“Mummy..ban bukatar komai…na gidan ma ya isheni…”ta fada Mata calmly kanta kasa,
“Ok… shikenan…ba damuwa….Amma hope Babu abinda ke damunki kou… wannan raman da kike Yana damuna…”jnji mum dinta, ajiyan zuciya ta saki tace
“Ba komai mummy…”ta fada Mata. She’s even afraid of looking into the mirror don tasan abinda zata gani might frightens her. She knows she’s in a very bad state right now. Da yamma da dad dinta ya dawo ta fadamashi she will resume office tomorrow, shima dai asking dinta yayi in Bata son aiki ta zauna zai sa ta koma makaranta Amma she Still replys with tana son aikinta, Nan yace
“Kar mance a Saya min ice in aka amshi salary…”ya fada Mara with a smile
“Ok daddy” ta amsa mashi kanta kasa, she knows what they’re trying to do, kowa na son ya faranta Mata saboda Kar ta sake maimaita abinda tayi a baya, Basu San Sam Basu damuwarta, Basu San kou sau Daya she never holds anything against them as she knows she deserves more than what she gets as she plays with their family names dragging their name in the mud. Kaman yanda ta Saba Haka ta shirya yau saidai mun dinta told her ta dinga barin Nasir ya dinga samun enough sleep zata sa a dinga Kai shi school don hakan she dressed yayinda shi Kuma yake baccinshi. Fitowa tayi looking dull bayab Ahmed ya kirata ya fada Mata Yana waje, wajen mum dinta ta Shiga tayi Mata sallama ta shjga wajen dad dinta shima tayi mashi sallama, she loves the way they’re treating her now, it’s like what happened ya faru for a purpose because duk sun damu daita yanzun,they will try to have a conversation with her Amma she’s to broken to talk much, inda sun San what she just went through da sun barta without saying a word to her, Ahmed is one in a million don yanda ta damu daita gani take nobody ya damu daita hakan, he will make sure she’s ok and kullum abinda yake fada Mata us Habib doesn’t deserve her tears that she’s far far far more better than him in every aspect of life. Gani take she can never trust any man when it comes to love again don Habib ya koya Mata lesson of a life time,ya nuna Mata fadin kalaman so is nothing, iya sarrafa words is not the real deal, tana shjga Mota ya kalleta with a smile yace
“My beautiful sister…how are you today…”ya fada Yana tada Motar shi
“Alhamdullilah Yaya…”ta amsa mashi,
“Kinga yanda kike Kara kyau kuwa…” Ya fada Dan murmushi, all he is trying to do is make her happy and make her smile, he just wants to see her smile again,
“Hmmm..” ta amsa mashi atakaice kanta kasa tana Wasa da yatsun hannunta, .
“haba my baby compliment fa na baki…”ya fada Yana kallonta don ganin reaction dinta as he calls her with baby, Dan daga Idanuwa tayi ta kalleshi tace
“Thank you Yaya…”ta fada Babu smile Kan face dinta. Yana janta da fira suka Isa ya ajiye ta Yana tanbayar ta abinda zata ci for lunch tace kawai ta barshi Bai Kara cewa komai ba ya ja motar shi ya bar wajen. Tana shjga maigadi ya dinga Mata sannu da zuwa Yana fada Mata sunyi tunanin an koreta ne as they know their boss sosai Bai cika dadewa da workers ba, murmushi kawai tayi bayan sun gaisa da masu aiki as most of them sun Fara zuwa da wuri ba kaman da ba because tunda fajz ya rage Shan giya Mai yawa ya rage nauyin bacci, now he makes sure by 10am Yana office, that’s when he is late Amma yanzun ba laifi Yana zuwa office da wuri sosai sosai fiye da before,. Office dinta ta Shiga ta zauna tare da relaxing, tunawa tayi da ranar daya ganta Tana kuka,he was in the office and Bata sani ba,hakan yasa ta Mike ta Kai Bakin kofar shi ta Murda taga it’s close sannan ta koma ta zauna tana fiddo wayarta.

Faiz Kam yanzun yasan he has no secretary as he thinks she’s not coming back again and kou sau Daya Bai taba tambayar Ahmed if she’s coming back or not ba, kawai all he knows is in ta dawo she’s welcome in Kuma Bata dawo ba he will get another one, Bai Kara zuwa hospital ba Kuma Bai sake asking Ahmed how she is ba dukda suna waya da Ahmed sosai, he have stayed off their case tun ranar da mum Dinshi tace maybe Yana da interest kanta ya tabbatar she’s wrong by not going anywhere near her again, Amma he do think of her and the situation she’s in that’s all, yau he woke up early yayi wanka ya shirya ya bar gidan. Wajsn karfe Tara da rabi ya Shiga company,. Today is Thursday Yana son ya leka gidan gona but he won’t have enough time as sunyk arranging zaa kawo Mashi kayan da zai zaba wanda zaa zuba a lefenshi. Parents dinshi sunyi enough but he is the kind of person that loves Taking responsibility kou Yaya ne, yanason ya sayi wasu abubuwan ya Kara, at least ya fada Mata he bought somethings for her, he is trying very hard to make it work, he thinks of the best things about her, Yana shjga office din secretary Amira dake zaune tayi Saurin daga Kanta, inda zuciyar shi a waje take da tuni ta tona mashi asiri as it skips at the site of her, ahankali Amira ta Mike tsaye gami da gaidashi, faiz dayayi wuri wuri da Idanuwa ya saki murmushi before saying
“Oh…I wasn’t expecting you…ya kike…ya jikin…”ya fada Yana kallon yanda ta rame sosai
“Lafiya Lau…”Amira ta amsa Mashi
“Madallah…” Ya fada sounding weird himself, shi kanshi Yana jin yanda yake magana somehow,
“Pls sit…” Ya fada Mata, ahankali Amira ta koma ta zauna. Tsayawa yayi Kaman zaiyi magana sai Kuma ya wuce kawai with a smile Kan face dinshi, har ya Shiga ssi ta leko before saying
“Pls come in…”ya fada Mata Yana shjga office dinshi, inda zaa kasheshi Bai San why yace ta shigo ba,, he wants to talk to her as a sister Amma how, he is not really good in Talking to much, Bai San abinda zai fada Mata ba Kuma gashi ya kirata, sanna baison abinda zai fada Mata da zata fadawa Ahmed as he feels they don’t hide anything from each other, Amira da take tunanin kilan he will tell her to go back him he is no more interested in her service mikewa tayi ta Shiga office dinshi, she knows yanda Bai bawa mutane second chance and tasan she’s not different from them, tana shjga fajz sake tsaye ya kalleta, bakin desk dinshi ta tsaya. Ajiyan zuciya faiz ya saki ya zagaya zuwa kusa da inda take tsaye, he couldn’t talk because of the unease da yakeji, duk sunyi Shuru gasu Kuma kusa da juna, cikin karfin Hali faiz yace
“Muga hannuwanki…” Ya fada kaman an fixgi maganar daga bakinshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button