DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344

.. alhamdullilah
1/19/21, 4:04 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

7

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

If you see yanda shi kadai yake turo vaki Yana zagin kanshi sai kayi Dariya, he is behaving very funny, Abun mamaki is yanda take business Bai sani ba, hakan ya mugun burgeshi, he won’t mind bintu too ta dinga business irin na online din Nan Amma already she made it clear Bata son yin aiki or business, she wants to be a full house wife, in ya matsa Mata yayi yanzun zai Zama Kaman he can’t take care of her Amma he so much love women in business,. It’s funny the way she introduces her business to him, it will be nice in har ta fadawa mazan company she does such business yasan mutane da yawa will partronise her tunda kayanta are cheap dukda he thinks kilan ba quality daya bane da wayanda aka kawo. Mikewa yayi ya kwace wayanda ta ajiye mashi gefe ya Kai ya ajiye su wani waje daban before ya bude kofar Amira da har tayi searching dinshi Kan WhatsApp ta rubuta mashi Salam sannan ta Fara tura amshi kayan da aywa yawa da yawa kaman hauka, daga Kai tayi taga Yana fadawa wayanda suka kawo Kaya su shigo ciki ya koma without looking at her side, sadda kanta kasa tayi ta cigaba da tura mashi don she didn’t like the idea of her selecting for his wife, it will look some how to her, hakan yasa sai da ta gama tura mashi sannan ta rubuta
“Sir show her let her select wayanda take so…I am not good at selecting…” Ta tura mashi sannan ta kahse wayar ta ta ajiye ta shiga duba computer dake gabanta. Bayan kaman minti goma masu kayan Nan suka fita dasu. Faiz dake zaune ya Dan dafe goshinshi for moment, mum dinshi ya Kira Haka Nan because he feels like talking to her, tana picking ya gaidata with a smile sounding a bit happy,
“Ayo…how far…” Ta fada without answering greetings dinshi as she knows Bai Dade da barin gida ba kuma sun gaisa before ya fita
“Lafiya Lau iyami…how are you doing…” Ya fada Mata Yana relaxing Kan kujera kaman ya Dade Bai ganta ba
“Am doing great… what’s up…najika so lively…” Ta fada mashi cike da mamakin why he is talking so happy
“Nothing much?…kawai dai…an kawo kayan glamorous…”ya fada Mata calmly
“Oh.. you’re happy don ka sayawa bintu Kaya kenan?…” Ta tambayeshi
“Iyami ya akayi Kika San am happy ne…nidai I know am the same jiya da yau and now…”Bai karasa ba tace
“Yanzun in Banda abunka ban San if you’re happy ba…I know when you’re excited…kou da kuwa ban ganin ka…I know when you sounds happy..so tell me more Ayo…kayan ne suka burgeka har lake Happy Haka ?”. Ta fada mashi, shuru yayi shi kanshi Yana tunanin why is he happy, like for real why is he excited, why?
“Y…e…s..” ya amsa Mata daban daban dai kaman he is thinking of something
“Oh…so tell me ya kayan…sunyi kyau sosai?..how do they cost…” Ta tambayeshi
“Well it’s a bit expensive…Allah ya taimakeni na Kira madam Secretary ta taimaka min wajsn dubawa…”Bai Karasa maganar shi ba hajiya ta katse shi da cewa.
“Wait a minute… she’s back?!..” ta tambayeshi sounding a bit excited herself
“Yes.. sorry na manta ban fada maki ba…”ya fada kaman it’s not the real reason he called her,
“Oh…now I know… better…” Ta amsa mashi tana dariya,
“Mummy you know what?…”.
“Why you’re happy…” Ta fada mashi da sauri yace
“Lahhh..iyami…ni ban..sanki da haka ba…pls ki daina yimin Haka…Kar kisa mu samu matsala da Ahmed… wannan Yarinyar fa budurwar Ahmed ce…why will I be happy because of her…” Yafada sounding so serious, trying so hard to prove her wrong
“Oh my Ayo…am sorry I misjudged you… yanzun dai give me more… yaushe ta dawo…” Ta fada Tana barin wnanan zancen tunda ta lura Yana Rainawa kanshi hankali don ba ita yake rainawa hankali ba
“Yau…har na Fara kokarin neman new secretary…don ma I have been busy da tuni da sake wani…yau kawai sai gata…and I couldn’t send her away… because of Ahmed…”
“I understand that perfectly..” mum dinshi ta amsa mashi cikin voice din zolaya, shuru yayi Yana making point out of the way she’s responding kafin tayi magana sai yace
“Ka kyau ta wallahi Ayo da baka koreta ba… that would have been barbaric… considering her boyfriend is your besty and her condition…” Ya sake amsa mashi cikin voice din zolaya, if you hear yanda take magana sai am rantse wata Yar yarinya ce ke magana da female friend dinta not mother and son don she’s so free with him, still shuru yayi Bai ce komai ba ,
“Hope she’s alright now…” Hajiya ta fada sounding Normal now
“Yes…Amma iyami ta rame sosai fa…” Ya fada kaman an fixgi maganar daga bakinshi,
“Oh ka kare Mata kallo kenan…ayya hope ramar baiyi yawa ba…” Ta fada in two different voices, Idanuwa faiz yayi rolling yace
‘iyami sai anjuma tunda baki son inyi Hira dake…” Ya fada kaman he is not enjoying every bit of the conversation
“Oh Ayo am sorry me nayi Kuma…”ta fada
“Ai kece Ina son in baki labari Kuma you’re kind of mocking me…”ya fada Mata cikin tsantsan shagwaba,
“Oh am sorry…nasan kou ma me zaka fada min is important so Ina jinka.. ” ta fada mashi from her side she’s so sure something is wrong with him dukda Yana denying, she knows him sosai and kafin ya dinga Kira Haka something important most be happening, yanda yake magana shows something is within him, now he is calling in which is among something he doesn’t do at all not while he is at the office.
“Kinsan kayan glamorous is to cost…so Allah ya taimaka na kirata ta tayani selecting not because of anything but because ban Saba da kayan Mata ba…” Bai karasa ba mum dinshi tayi interrupting da
“I understand that perfectly…” Ta fada tana Dan dariyar kasan makoshi,.
“iyami!!!” Ya fada cikin Dan ihu Yana buga legs dinshi biyu kasa
“What did I do again.. shikenan continue I won’t interrupt again…” Ta fada tana darya
“Promise?..” ya tambayeta
“Yes promise…” Ta amsa mashi, ajiyan zuciya ya saki before ya cigaba da Cewa
“Yauwa…so when I called her ta Fara ganin kayan Naga wani irin kallo Kan face dinta so I asked her what the problem is sai take fadamin Wai Kayan Are really expensive…I asked why sai take fadamin otama she’s into that business…can you believe that?…” Ya fada cikin matsanacin farin ciki that is coming out without him knowing it’s coming out, shuru taji yace
“Hello?..” ya fada as yaji Shurun yayi yawa
“Yes…”
“Iyami naji Shuru… are you there.. ” yafada as he was waiting for her exclamation remarks
“Remember you made me promise not to say anything?..” ta amsa mashi
“Sorry you can say something…”
“That’s wow…so she’s not only a secretary but also a business lady??.. that’s so wow…” Ta fada cikin so much excitement.
“Wallahi iyami kinga kayan dake cikin wayar ta… she’s really into serious business Kuma kayanta are really affordable…so Naga kayan kala kala so I told her ta kawo min…I decided to buy from her…”ya karasa maganar shi.
“Ai wallahi ka kyauta… Nima I will buy from her…”ta fada mashi
” Ok…”ya fada
“So yaushe zaka kawomin ita my gaisa tunda har nace ka kaini hospital in ganta kaki…”
“Zan Kira Ahmed…if zai iya kawo ta…or in fada mashi ya Bata address din guda…sai tazo da kanta…Amma ni ban daukan ta…”ya fada Mata
“Oh ni… it’s alright…but pls let me have her by the weekend…kaga yau Thursday…” Ta fada mashi
“Ok Bari In Kira Ahmed…duk yanda mukayi dashi will let you know…” Ya fada Mata,
“Ok Will be waiting..” ta amsa mashi,, sallama Sukayi ya kashe wayar Kai tsaye ya Kira Ahmed, Ahmed na picking suka gaisa cikin mutunta juna, faiz ne ya Fara cewa
“Naga babe dinkata dawo…da har nayi tunanin kilan she won’t come back…”ya fada mashi
“Yes…I asked her to come back…at least before ta koma school…tunda zaman banza Bai da amfani” Ya amsa mashi cikin iko da Isa..
“That’s great… gaskiya ka kyauta..” fajz ya fada Yana mustering courage ya fada mashi mum dinshi tace ya kawo ta she wants to meet her, how will that sounds to him, Bai son ya Zama ya gane they do Lots of talk about her to his mother, Bai son abinda zai Karo kowa single drop of zargi a tsakanin su, kou kadan faiz Vai da tsoro Amma Ahmed dodonshi, da akwai in Kuna tare kou da kuwa ka girmeshi zaka dinga shakkan Bata mashi Rai kou yin abinda zai sakashi wasuwasi,Haka Ahmed yake to faiz, da akwai respect da kuma mutunta juna especially now that be is the only one that knows what he is going through Kuma yana kokarin taimaka mashi to be ok again, he is the last person he wants to hurt by words or action, how will he even tell him mum dinshi na neman ganinta, what for,he knows yanda Ahmed ke son yarinyar Nan, yasan he cares for her so much and the last thing he will is to misbehave har yayi tunanin wani Abu dukda he can swear with Allah cewa shi Babu wani Abu kou feeling cikin zuciyar shi game daita. He just pray Bata fada mashi he touches her hand ba don he won’t have perfect explanation for that, he even regretted that.
“Zaka Shigo anjuma..”fajz ya Tambayi Ahmed as the silence is much, .
“Yes maybe…kou Kuma kilan Mai delivery ya kawo Mata abinci tunda these days da Bata da lafiya aikij ya Zama shirirta…” Ahmed ya amsa mashi
“Ok…but I think inda zaka daina kawi Mata abinci da yayi tunda kaga bintu Tana kawomin lunch always…and ban iya cinyewa…da Ka daina kashe Wannan kudin na dinga Bata daga cikin wanda ake kawowa…” Inji faiz, shuru Ahmed yayi thinking of what he said, he knows abun is not easy, zai Saya Mata lunch din 500 sai Kuna ya biya Mai delivery 500 a Kai Mata sometime Kuma ta shi ya kawo Kuma duk ranar da zai kawo Mata sai ya makara dawowa kou Kuma shi yayi loosing nashi chance don lunch, he is spending a lot Amma Kuma yafi mashi da ace sai faiz ya kirata ta zuba abinci suna Zama very close da sauransu,
“Ai abun sai yayi yawa…ka Bata salary Kuma ka hada Mata da lunch…no I will pass…” Ahmed ya amsa mashi,
“It’s nothing… it’s you and I can do it for you…” Faiz that have been waiting for his reply ya amsa mashi
“Nasan halij Amira…she won’t be comfortable eating from you..so don’t worry… it’s ok… thanks for the offer…” Ahmed ya fada mashi,
“Ok… if you say so… it’s alright…but any time kaji maybe you can come or you can’t send anyone kana iya fada min…sai in sa a kawo Mata kou in Bata cikin nawa… remember she’s your sister and your…lover….and she’s my secretary…and the girl friend of my besty so we can both help…”ya fada mashi
“I know … nagode sosai… anytime I can’t I will let you know…” Ya amsa mashi. Nan suka kashe wayar faiz ya dafe goshinshi thinking of what to tell his mama, he feels kawai he should tell her to forget about her coming, infact in tazo me za tayi Mata, kawai he felt it’s not necessary in ba wani reason gareta babba ba, wayar shi ya dauka ya Fara kiranta again. Saida tayi picking yace
“My love…how far…”yafada Yana Dariya alaman what she asked him to do is not a success
“Fine…ya dai…” Ta tambayeshi
“My love…Wai is it necessary tazo?…I think you should…” Bai karasa ba tace
“It’s very necessary fa…have I ever said Ina son ganin secretary Dinka?…”
” Nope…”ya amsa Mata
“Then since Ina son ganin wannan Yarinyar you won’t deny access to her…”
“Mummyna it’s not as if am denying you access to her mummyna….Kinga Ahmed…”Bai karasa ba mum dinshi tace
“Wai faiz yaushe ka koma matsoraci Haka…komai Ahmed…”
“Mum ba tsoro bane Sam…kawai I don’t want trouble…nidai mummyna…ki Kira Ahmed da kanki ki fada Mata kina son ya kawo maki ita. ” Ya fada Mata
“It’s alright matsoraci…bani number shi… right now…” Ta fada tana kashe wayar ta Kai tsaye, Dariya yayi Yana cewa
“Kou ke fa…Haka Nan kisa a Raina min hankali… chabdin…” Ya fada Yana editing number Ahmed don ya tura mata, tura Mata yayi ya koma yayi zamanshi, he prays Ahmed doesn’t ask him about it.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button