DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

About slimming pills Dr tace zaayi Bonanza soon because zaa kawo sabon Kaya so if you know you’re are interested get ready.

Not edited

Bata Yi wasting time ba ta shiryar cikin elegant dress ta saka high heels, kallonta Hindu tayi tace
“Wallahi kina wannan shiryawa Haka mummy tana iya karto mu….” Ta fada Mata tana gefe tana kallon yanda bintu take wanke kanta da perfumes kala kala,
“Aikam na ma manta….” Ta fada tana ajiye heels dake kafarta, simple Vinci shoes data Saya daga pretty collection ta saka sannan ta dauko very long hijab ta saka  ta goge lipstick data shafa a bakinta ba don komai ba sai don Kar mum dinta ta zargeta like Hindu said Amma sai Jan bakij yaki fita duka, bintu is a very beautiful girl, she’s elegant and she’s unique, gani take babu Wanda ta dace daota sai faiz, duk ajinta she feels faiz ya fita aji, hakan yasa duk yanda Bai damu da relationship dinsu sosai like she does ba hakan Bai damunta, she knows she’s lucky to be his chosen one, she can count about 8 Ladies a family dinsu that are not talking to her right now because she’s his chosen one, wasu haushin ta kawai suke ji as they feel they deserve him and shi Kuma Bai zabesu ba sai ita. Dakin mum dinta suka koma sukayi Mata sallama tabi su day kallo kawai without saying anything.

Faiz Kam Yana office Sai tata rashin mutunci kawai yake ba don komai ba sai don malam bamaiyi ya fada mashi he should learn to give people second chance when they do something that hurts him,
“Ya kamata ka sani it’s better mutum ya fadi alkhairinka da a Fadi sharrinka…” Malam bamaiyi Bai karasa ba faiz ya daga kafa Yana rike da wata pen da yake juyawa ahankali, cikin isa da iko yace
“Suje suyi…ai baka San abinda dad ya fadamin ba…so do your work before you join them…kowa yayi aikinshi…yours is to account for the company’s account…ni kuka is to boss all of those working under this company…so kowa yayi aikinshi… don’t carry my own on your head pls…” Ya fada ahankali Yana juyawa Kan kujeran da yake zaune with a very angry look on his face,
“Naji Allah ya huci zuciyar ka…kawai…” Hannu faiz ya daga mashi before yace
“Wai pls enough…I respect you because I know ka Kai 10 years Nan office din….kawai Haka Nan ka baro naka office din kazo Nan….did you know if Amana aka bani office din and you’re here Saying anything you want…nidai pls free me….did you know yanzun anything can happen da ka bar duty Post dinka kazo nawa?…did you know Ana Iya Shiga computer dinka ayi…”Bai karasa magana ba aka bude kofa, bintu ce sai Hindu biye daita, Kai faiz ya daga ta Watsa Mata wani irin kallo Yana cewa
“Why baki jin magana….” Shi sai malam bamaiyi mikewa yayi ya fita ,bintu turo Baki tayi tana kallon lips dinshi dake motsawa, she’s no more a baby and yanda take imagining dinsu tare in a very naughty way shows she knows what she wants, komai nashi Yana burgeta, duk abinda yayi sai ta dinga binshi da kallo,
“Ina wuni…”Hindu ta gaidashi banza yayi daita ya cigaba dacewa
“I have been telling you that in Kika zo make sure secretary ya shaida min  before you come in… this is an office not home…”ya fada kaman serious worker, if he is talking you will think he is a workerholic main while ba Haka bane Sam, Baki bintu ta dinga turowa tana kallon yanda yake magana,
“An wuni lafiya…”ya fada Yana kallon Hindu kaman sai yanzun ta gaidashi,
“Always ask secretary before you come in…” Ya sake adding Yana kallon bintu dake turo Baki kaman zatayi kuka with a smile a Kan face dinshi
“Ai…babu kowa wajen…” Ta amsa mashi, sai lokacin ya tuna da cewa shi fa Bai da secretary yanzun sai ya samu wani kuma
“Oh na manta I fired him today…take a sit baby..”ya fada Mata yana mikewa, zagayawa yayi zuwa kusa daita ya Kama Mata Baki Yana cewa
“Stop that you’re not a child…” Ya fada Yana jawo Mata seat baya, shoulder dinta biyu ya dan dafa ya zaunar daita Kan kujera, bintu is a very Healthy lady because yanda faiz yazo kusa daita Haka Yana tada Mata wani Abu cikin jikinta, kou waya suke she easily feels she wants him, shi Kam hardly ya fada Mata dirty stuff kou act like he wants something from her, Bata San Daman some of  mashayi suna da wannan halin ba, wasu suna hada Shan gjya da Neman Mata Amma most lokacin da ya kamata ya zauna Yana tunanin Mata shi Kuma lokacin yake Sha ya bugu ta dinga bacci, she feels inda itace ke namiji cikin wnanan relationship din da tuni sunyi aure or do some silly stuff, some times tana zuwa gidansu weekend Amma daga bakin karfe takwas in ya Shiga ciki Kuma sai gobe, Bai cewa tunda tana gidan ya zauna daita su Sha hira kou if it’s late ya Danyi Mata kiss kou touch some places a jikinta and made her feel like a lady, she’s so much on love with this guy that kou zai ce ta tube mashi zindir she will do it, she knows tana da saurin shaawa as kou romantic movie take kallo she feels it, family Dr dinsu said it’s because she’s matured enough.
Gabanta ya zauna Kan desk dinshi looking straight into her eyes yace
“Your majesty….me Zan sa a kawo maku…” Ya fada with a killer smile
“Ba komai…Bayan ka Gama min fada kou…” Ta fada cikin shagwaba,
“Am sorry na Dena…” ya fada ya kallo Hindu that is left out of the discussion yace
“Orewa pls tell her sorry…”ya fada kaman bashi bane wanna harsh dude din,
“Yace kiyi hakuri…” Hindu ta fadawa Bintu,
“Yanzun dai tell me me zaa kawo maku…”ta sake fada Mata,
“Mu bamu Shan komai…kawai I have been calling baka dauka wayanta…kou nayi laifi ne…” Ta fada tana kallon shi, da sauri faiz yabdan taba jikinshi sai ta tuna yau Bai fito da waya ba
“Oh am sorry queen…ban fito da wayata ba…ni dadina dake Baki taba understanding mutum, you should know that even if we’re fighting ban kin daukan wayarki… it’s childishness ai….” Ya fada Mata. Suna tare dashi har lokacin lunch, they talked alot before daga Nan ya fita dasu zuwa close but restaurant ya Saya massu abinci inda Hindu bata ci Amma bintu da duk yau Bata ci abunci ba ta zaune ta ci ta koshi sanann ya koma office shi Kuma ya koma gida.

Ahmed have never been disturbed a rayuwar shi like yau, yanda ya gan Amira ya mugun tada mashi hankali, he feels kou kadan they did treat her right at all, she’s so Changed, he cares for her so much that dukda she had a child Bai damu ba, kou kadan having a child shouldn’t make him reject her,. Yasan it’s not her fault, he knows Amira is too gentle to walk to a man by herself, shidai yasan ba laifin ta bane, yasan it’s not her fault at all, she’s so decent and gentle and still he sees that in her, he wants to give her a second chance, Yana son ya Bata dama ta biyu, he hears and see lot of people da suke auren zawarawa da Yara biyar bakwai, nata is just a mistake, he still see how gentle she is don tunda take Bata taba kallon idanuwanshi ba and today ma Bata kalli idanuwanshi ba, that shows what happened is really a mistake, yasan in har zaa kula daita she will be unique again, She can even be more beautiful than before, he knows child birth is not the end  of the world, it’s not the end at all, she rejected his love years back Amma yasan she won’t reject him now so some how it’s to his advantage, ahankali ya bude kofsr Mota ya fito looking very dull, maida kofar yayi ya rufe ya saka hannunshi biyu cikin aljihunshi ya nufi wata part cikin gidansu, Ahmed is good looking, (nasan people will says komai nata good looking , yes kou someone is ugly to me is good looking, who am I da Zan dinga cewa ai wance Bata da kyau wani bashi da Kyau, wait can I creat fingers on their hand?, Then why will I say the creator that creats them Doesn’t know how to create?, In har ka kalli halittar mutum kace Bai da kyau ba shi ka zaga ba, it’s just as if kince Wanda yayi abun Bai iya ba, learn not to insult hallitar mutane it’s non of your business, you da aka hallita tsaleliya doguwa Fara tas gashi har gadon baya nawa Kika biya akayi Maki hakan balle kiyi tunanin kilan ita wancan Bata da kudi da zata bada ayi Mata hakan, those da kike ganin Basu da kyau wallahi they might be very unique in their own way Allah kadai ya barwa kanshi sani, sau nawa zakiga mutum Yana da Mata biyu daya tsaleliya Mai kyau da komai a zahirance Amma wata Kuma sai a slow Amma at the end sai kiga Miji ya likewa wacce ku kuke ganin Bata Kai ba, shi yasan irin baiwar da Allah yayi Mata, sau nawa zakuga a class ga masu kyau result dinsu sai ahankali Amma sai kuga wacce aka Raina da good results, for those that use to insult ku rage zagi if not hmmm zaku hadu da Wanda yayi hallitar and you won’t like abinda zai iya biyo baya.)
Ahmed Bai tsaya koina ba sai falon mahaifiyar shi, falonta Babu kowa sai wata yarinya dake zaune ta kurawa TV Ido, kallon Ahmed tayi before saying
“Yaya sannu da zuwa…” Ta fada mashi
“Yauwa auta…Ina mama?…” Ya tambayeta
“Tana cikin daki?…”ta amsa mashi, ahankali ya wuce bedroom din mum dinshi, bakin kofarta ya tsaya yayi sallama aka amsa mashi, ahankali ya bude kofsr ya shigo ya gaida mum dinshi, amsawa tayi tana kallon face dinshi don ba Haka yake dazun dayazo ya fada Mata zai fita ba, he looks ok but now he looks so disturbed,
“Baba… what’s wrong with you…daga Ina kake…” Ta tambayeshi Kai tsaye
“Mama…daga gidan kawu Muhammad nake…” Ya amsa Mata kanshi kasa Yana Wasa da yatsun hannunshi,
“Then why are you Moody…menene..” ta tambayeshi,
“Hmmm mama babu komai….mama…did you know about…Amira ..”ya tambayeta don jin abinda zata ce game daita, Zama ta gyara tace
“Ban Gane ba….what did you mean kou maganar cikin shegen datayi kake magana a kai…ashe baka ji ba kou…” Ta dakushe maganar dake zuciyar shi tun Bai kaiga furta Mata abinda yake son fada Mata ba
“Ai mun sani…who will ever think that Amira Yar iska ce…Allah dai ya sauwake…” Ta fada mashi, kasa magana kawai yayi, he was so not happy with her statement Amma who is he to tell her she shouldn’t call her Yar iska,
“Inda…Zan samu…amincewarki…da sai inyi abinda Zan samu lada…” Yafada kamshi kasa, Kura mashi Ido tayi for a moment before saying
“Bangane statement dinka ba…”
“Wai irin in aureta…”Bai karasa ba tace
“Kul!!!!…Kar in kuskura in Kara jin Wannan kalaman a bakinka….Kar in sake in ji.. wallahi sai in tsine maka…in Kuma Kai kiyi cikin sai inji…”ta fada cikin matsanacin fushi.
“Haba mama…”
“Just shush….shush Dan ubanka….Wai aikin lada…ka biyawa mutane Hajj Mana… kou Kuma better still kama Fara auren ba tare da tunanin auren yarinyar data saka innocent face ta yaudare kowa Ana ganinta ustaziyya taje ta Watsa kanta ba….did you know kou sau nawa tanayi sai daga Baya Allah ya kamata?…Kar in sake ji…tashi ka bani waje…” Ta fada mashi cikin bacin Rai. Kou uffan Bai sake cewa ba ya Mike ya bar wajen. If you see him kasan he is totally disturbed, Bai tabayiwa mum dinshi gardama ba saidai Dan abinda bazaa rasa ba and tunda ta nuna she doesn’t want it then so be it, aure ba abun Wasa bane da zaiyi Kan ta karfi da yaji, ba Wai mahaukaciin sonta yake ba Amma kawai ta bashi tausayi and he felt he can just take her out if the pain and distress, tunda har mum dinshi ta nuna Bata so Bai sake maganar aurenta Amma dole zai nemi yanda zaiyi ta taimakawa Amira, he wants he back to life because she looks so dead to him, tunda ya shigo kasar Bai zuwa koina kou Neman mutane he have been at home enjoying himself with good mother’s meal. Tunawa yayi da abokinshi Wanda sun hadu kou a chan abroad saidai shi ya rigasu dawowa gjda, bangaren shi ya koma ya dauki wayarshi Yana neman number abokanshi Wanda yayi saving da omo yoruba,. Yayi Dailing, Ringing number ya dingayi Amma Sam baa dauka ba, sau biyu ya Kira yaji baa dauka sai ya ajiye wayar ya kwanta thinking of yanda zaiyi ya taimakawa rayuwar Amira, duk tunanin shi stops at nothing but later yayi deciding ya dinga zuwa ganinta as often as he can and help her financially tunda he sees she needs it.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button