DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/21/21, 1:15 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
9
Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃ðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾ðŸ’ƒðŸ¾
Bangaren faiz Kam he have had lots of thinking about Saturday for no good reason, kou kadan Vai son tunanin ranar asabr and can’t just stop thinking about how it’s going to be, Yana da kokari wajen shielding feeling dinshi Amma bayah ta daoe daga aiki ranar Friday he keeps thinking of abinda zai Faru, actually he feels there’s nothing to think about Amma Kuma his heart won’t stop thinking about tomorrow, gani yake ganinsu tare might make him feel so lonely Wanda hakan yasan ya Kira bintu a waya, bayab tayi picking yace
“My queen…” Ya kirata cikin very calm voice as he is having a very difficult time,
“My king…” Ta amsa mashi cikin Jin Dadi ya kirata because ba always yake kiranta ba, she’s the one that does most of the calling, and if ya gan dama at time ta dauka wani lokacin Kuma ya ki daukan Kiran.
“How was your day my queen…” Ya fada sounding very calm,
“Lafiya Lau my King…I can’t wait to see you tomorrow…” Ta fada mashi
“Ban iya zuwa…but ke kizo… daman abokina zaizo da babe dinshi…Kinga sai mu hadu musha fun…” Ya fada Mata,
“Ok Tam…” Ta amsa amshi cikin farin ciki da jin dadi because he have never introduced her to anyone in all their time together,. Ahmed is the only one she knew of all his friends, shi ma she met him only once, hearing abinda yace yasa ta dinga murna sosai, she is the type that won’t let go even baka so, she knows Bai sonta sosai kaman yanda ita take haukan sonshi, so duk sanda yayi Dan abinda zai faranta Mata Rai tana appreciating sosai
“And I want you to do me a favor…” Ya fada Mata
“What my king..ka wuce favor wajena sai dai command my king…”ta fada mashi,
“Thanks queen…so nake kiyi delicious food dinki ki kawo…if that won’t be asking for too much…” Bai karasa ba tace
“Wallahi king baka da damuwa…I will cook different Kaya in kawo…so ka kwantar da hankalin ka…” Ta fada mashi,
“Ok… nagode… love you… good night…” Ya fada Mata atakaice tare da kashe wayarshi. A jiyan ya fadawa mum dinshi that ba sai ta damu da abinda su Ahmed zasu ci ba that bintu zata kawo abinci
“Oh.. you asked her to cook for them?…” Hajiyar shi ta tambayeshi tana mashi funny look, Dariya kawai yayi tare da girgiza Kai ya fice not saying anythingÂ
“Sai Ayo… Ayo my love…” Ta fada tana zolayarshi yayinda yake ficewa Yana dariya, she surely knows he is inlove with her, the glitter in his eyes when ever he talks about her is something else, kawai he is trying to deny it because of friendship Amma Allah na gani she doesn’t want her son to suffer, his change of attitude is something to think about, to know that faiz is doing something because of a secretary makes it known to her that the secretary is not an ordinary girl, she’s so happy and she’s getting more closer to him than before don takaicin halinshi Bai barinta ta sake dashi Amma now that he is trying tana sakewa dashi, she can’t believe he told bintu tayi masu abinci, her selfish faiz is becoming selfless. She only pray it ends well.
Tun da asuba faiz ya tashi yayi wanka ya tafi masjid, bayan ta dawo ya zauna bangaren dad dinshi suka gaisa, Nan dad dinshi yake fada mashi ya shirya zaayi meeting na CEO gabaki daya na branches din company Kuma he should come with his PA, alhaji na cewa yazo da pa Dinshi sai yaja Dan guntun tsoki tare dacewa
“That useless one…” Faiz ya fada referring to his assistant,Dariya alhaji yayi yace
“Is he useless?..kou Kaine baka bashi abun Yi ba…”
“Ai daddy he totally worthless.. kudi kawai yakeci… Bai da wata single drop of use…he is the next person am going to fire…”faiz ya fada mashi
“Aa ban son iskanci…meye na firing dinshi….I see you take so much joy in hurting others…” Alhaji ya fada mashi
“Ai daddy wallahi it’s better ace ban da assistant da in zauna dashi….he never suggest anything…he is always quite…duk abinda zaka ce yayi shh zaiyi…in Kuma zaka shekara baka Yi asking Dinshi yayi wani Abu he won’t do any….at times I forget Ina da pa…” Fiaz ya fada mashi, alhaji kallon yanda yake magana yayi, indeed he is sounding like a real CEO,
“Anyway ka zo dashi…we want the way forward…yanda zamuyi company dinmu ya Kara habbaka…”alhaji ya fada mashi,
“Ok…” Ya amsa mashi kawai Amma deep down babu inda zaije dashi, he will rather go alone da yaje dashi
“Yaushe zamuyi meeting din…”
“Thursday…” Alhaji ya amsa Mashi. Fita yayi ya shjga bangaren mum dinshi ya gaidata, Zama yayi Kan daya daga cikin kujerun bedroom dinta, he is so quiet not saying anything,
“Kasan I was thinking…” Mum dinshi ta fada, ahankali ya kalleta with a very dull look yace
‘”menene…ya fada kaman Bai son magana
“Ina ganin Zan fadawa your secretary ta kawo Mana ankon biki…I want about 3 different types…da akwai nawa da sisters Dina…da akwai na yab gida…sai Kuma na family dinku…wato bangaren dad dinka ..so I will tell her ta kawo Mana…” Nan take face dinshi yayi brightening ya saki murmushi Wanda Vai San sanda ya kufce mashi yace
“Wow…iyami… you want to make her grow kou… gaskiya kin kyauta..Nima I will try in dinga sayan kayan bintu daga wajenta…saidai kudin a account din Ahmed Zaki dinga turawa.. ” ya fada Yana dariyar da Bai Kai ciki ba, itama Dan Dariya tayi
“Gaskiya that girl is rare…wato a account din saurayinta ake tura kudin business dinta…well bamu San Kan abun ba…” Ta fada Tana kallon yanda ya daure face kaman bashi bane ya saki murmushi yanzun Nan
“Gaskiya she’s a good girl…” Mum dinshi tayi adding
“Hmmm…aikam…”ya amsa Mata atakaice,.
“Gaskiya suna da understanding din junansu… it’s really nice…” Ta fada cikin sanyimurya Tana kallon yanda ya lumshe idanuwa
“Yes…mummy we should stop talking about them ..last time Ahmed Yana Mani masgna indirectly kaman I fucking care about his babe…Wai if misali Ina son wata I might ruin her happiness da old boyfriend dinta ..and he use madam Secretary as an example…Wai all the girls are taken. Don Haka in fuskanci bintu kawai…can you imagine that?…” Faiz ya fada sounding very angry, hajiya kallon yanda yake magana da fushi tayi tace
” Ayo why are you angry… it’s not as if you care about his babe…”
“Yes I don’t…”ya amsa Mata atakaice
*Then Kar ka damu da what ever Ahmed said…am sure he is not saying it to annoy…kawai Yana vada example ne… ” Ta fada mashi
“Amma why zai dinga wannan example din pls….nifa if this will bring anger and lack of rest of mind wallahi sai inyi firing dinta…”bai karasa ba mum dinshi tace
“Kul…don’t you dare…Kar ka kuskura…in Babu Rami me ya kawo maganar Ravi…if you don’t care about her ya zaayi small talk about her zaj dameka… wallahi ka shiga hankalinka….” Ta daka mashi tsawa
“Yo mummy Haka Nan sai a dinga zargina…”
“Orioda….tell me meakayi na zargi….shey u said you have nothing for her…then why you dey vex…” Ta fada tana kallon yayi gum kaman ya hadiye frog, lokaci guda ya Mike ya Kama hanyar waje mum Dinshi tana kiranshi Bai kou juya ba ya zo fita yaci Karo da kaninshi dake shigowa
“Yaya… good morning…” Ya fada mashi Amma kou kallon Bai isheshi ba Balle ya amsa mashi, ficewa yayi looking so angry and inda zaa tsaidashi a tambayeshi why he is angry he won’t have anything to say at all. Shidai gashi Nan,vau taba Wasa da baccin safiyar shi ba Amma yau Kam baiyi ba, Yana ta rolling Kan gado, kallon files dayazo dasu gjda yayi ya Mike ya Fara budewa sai abun yayi mashi banbarakwai, ya rasa what ti check, he couldn’t do anything. Karfe goma ya kunna wayarshi ya Kira bintu asking in a very calm why how are her night,
“Alhamdullilah my king…ya akayi najika kaman baka da lafiya…” Ta tambayeshi Jin yanda yake magana kaman an dasa mashi wani abun a makoshi
“Ba komai…am alright…” Ya amsa Mata
“Have you finish the cooking?…”ya tambayeta
“Yes baby har nayi wanka…Dana gama dressing Zan zo…”ta amsa mashi.
“That’s my baby… yanzun dai dress to kill me…dress elegant as usual…I love you…sai kinzo…” Yana kaiwa Nan Bai jira response dinta ba ya kashe wayar tare da furzar da iska sannan ya Mike ya shjga bathroom yayi wanka, Yana fitowa ya samu 3 quarter black Mai kyau da combat ya saka sannan ya samu t-shirt pure white wanda bai da komai jiki ta sai Dan salki da yake, perfume ya fesa ya dauki wayarshi ya fita falon shi ya tsaya, tunani yayi zasu shigo Nan,he knows Ahmed zai shigo but will she enter here, kawai sai yayi adjusting throw pillows dinshi yayi dusting wajen,fita yayi ta zagaya inda suke relaxing Wanda yake da kujeru da Kuma table, wajsn tayi kura sosai as most of the time ba Zama suke ba sai, komawa yayi compound kaman zai Shiga bangaren mum dinshi sai ta tuna da yanda sukayi parting dazun sai ya nufi bangaren hajiya Fatima, Yana Shiga ya tarda Mai aikinta Yana ta faman Kai kawo
“Ke..kizo…” Ya fada Mata Yana ficewa, da sauri yarinyar ta bishi, hanyar wajen yayi Yana zuwa ya nuna Mata yace
“Ina son ingan kin gyara wajsen Nan…ya dinga daukan Ido kaman gold ..hope kin gane.. ” ya fada Mata
“Eh …” Ta amsa mashi, barin wajsn yayi yaje ya zauna compound, kou minti biyar baayi ba ya koma ciki ya kwnata.