DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Wajsn 12 sauran Ahmed ya Shigo gidan, Amira that have been so mute on their way here daga Idanuwa tayi ta kalli gate din da Ahmed ke horn ta kalleshi tace
“Yaya…Nan ne?…har munzo?…” Ta fada mashi, Dan murmushi ya saki gami da girgiza Kai yace
“Wannan tafiyar da mukayi shine har…Baki ganin we spent almost an hour Kan hanya?…any way naga you’re absent minded…pls don’t act that way har mu bar gidan Nan ..ki ajiye damuwar ki gefe…Kar ki dunawa duniya you’re in pain… pls let it be between us…” Ya fada mata yayinda ake bude mashi gate,
“Am sorry Yaya…I wish it’s easy for me a..a wallahi it’s not…na kasa manta zafin….I can’t stay ten minutes without remembering my pains….”ta fada mashi kanta kasa
“I understand dear ..Amma learn to hide it…don’t zoom off while you’re with people…” Ahmed ya fda Yana shjga gidan, Amira Dan kallon gidan tayi taga it’s really huge, Ahmed na Shiga ya hangi budurwar dake tsaye ta bude booth din motarta tana faman fiddo basket din abinci kusan kala hudu, sai da kusa zuwa wajen ya gane it’s bintu, ita Kuma Amira was busy looking at the house not thinking much,. It’s like Yan gidan Nan sun Gama neman duniyar su Basu bukatar wani Abu Kuma as duk sanin gidan masu kudin ta Bata taba zuwa gidan dake da girman hakan ba, it’s too huge she doesn’t know if it’s because she’s coming here for the first time yasa take ganin girman gidan but it’s really huge to her. Bintu daga Kai tayi taga motar dake shigowa, Bata kou damu ba ta dauki basket daya ta Kama hanyar Bangaren faiz dashi, Ahmed parking ya bude kofa ya fito Yana kallon bintu dake Shiga bangaren faiz cikin ranshi Yana mamakin why faiz Bai ganin kyauwun wannan Yarinyar sai Kuma ya tuna it’s not about beauty but about heart desires, shi Kam gani yake kou da kuwa Bai sonta aka bashi he can peacefully stay with her for the rest of his life, she’s so elegant and beautiful, Yana fitowa daga cikin Mota yaci Karo da kamshin turaren ta dukda ta Riga ta Shiga bangaren faiz, zagaya yayi ya budewa Amira that is busy looking at the huge and very quiet compound, fitowa tayi still looking tana jujjuya kanta.
Bintu na Shiga faloj faiz ta ganshi zaune ya kurawa TV Ido kaman he is watching the film Amma Sam he isn’t,. Harta shigo Bai sani ba har Saida tace
“My king…” Sannan yayi Saurin juyowa gareta with a smile,
“My queen har kinzo..” ya fadamata Yana Kare Mata kallo daga inda yake zaune,
“Yes …Bari in dauko sauran basket din…” Ta fada tana Saurin juyawa, kou mikewa baiyi ba Yana zaune yabi bayanta da kallo ya saki murmushi Yana Dan girgiza Kai taking away the
The dirty thought that just flash his heart, bintu na sake fitowa daidai lokacin Ahmed da Amira sun fito daga cikin Mota suna tsaye as Ahmed was just thinking he should help her carry the rest of the basket sai gata ta fito, tana ganinshi ta ganeshi tace
“Lah…Ina wuni…” Ta fada not looking at Amira yayinda Amira Kuma ta kalleta ta gane ta sosai,
“Alhamdullilah..Ashe zamu Kara haduwa…ya fada, murmushi bintu dake kokarin daukan another basket tayi Ahmed yace
“Aa…let me help you…”ya fada Yana Saurin daukan basket biyu leaving only one, sai lokacin Amira da bintu Suka hada Ido, .
“sannu…” Amira ta fada Mata as bintu tana Mata kallon so it’s you
“Yauwa sannu…” Bintu ta amsa Mata atakaice tare da juyawa ta dauki the remaining basket yayinda Ahmed ya nufi bangaren faiz da basket din bintu ta bi bayanshi it’s Kuma Amira tabi Bayan bintu duk Suka nufi bangaren faiz. Sallamar Ahmed ne yasa Bintu yayi Saurin mikewa gami da amsa sallamar Ahmed with a kind of unpredictable look Kan face Dinshi, ita Kam Amira sake biye da bintu wonders wane irin perfume take using da koina ke kamshi Haka, kusan duk breath din da zata shaka is full with the scent of her perfume.
“Ya alhaj…” Faiz ya Fara fadawa Ahmed dake shigowa da two basket
“Gaka Nan katon alhaj ka hakimce ka zuba Mata idanuwa ta dauki dukan basket din…” Ahmed ya fada Yana ajiyesu, da sauri faiz ya nufi bintu Yana Dariya kafin ya Ida kaiwa gareta ya hangi Amira dake bayanta kaman set up tana daga Idanuwa Suka hada Ido na second guda tal ta dauke Idanuwa Yana amsar basket dake hannunta tare dacewa
“Queen Baki fadamin da akwai sauran basket ba…ai…” Yafada kaman totally insane person, she knows she told him clearly that zata kwaso sauran basket Amma sai tayi Shuru tana murmushi,
“Karyar banza….ai kana zaune ta taho daukan sauena ..” Ahmed ya amsa mashi Yana Dariya,
“Baby tell him…did I know…” Fajz da ya rasa inda zai saka Kanshi ya fada with a very broad smile Yana kallon bintu but mind dinshi na Kan Amira dake tsaye monitoring what she’s doing ta wutsiyar Ido, she’s standing deep down tana tunanin wato Yana Nan gidan iyayenshi, duk ranta she was thinking Nan bangaren mum dinshi ne, ahankali ta taka ta samu wajen ta zauna Bayan itama bintu ta zauna, Vail dinta is half way a kanta so kusan Rabin kanta na waje Sam hakan Bai wani dameta ba, tsakiyar kanta tsage so you can see her very white scalp. Ta nada Vail Kan chest dinta, kanta kasa, she’s thinking of yanda mum dinshi will treat her, she never think of abinda yasa take son ganinta, although Ahmed ya fada mata she wants to see her ne because Bata samu Daman zuwa ganinta a hospital ba, but she is thinking maybe she will talk to her about something else, while suna ta hayaniya Ahmed da faiz suna ta magana ita Kuma tana ta tunanin wasu abubuwan, Sam tayi wani wajen daban, dukda suna Ahmad was checking on her don ya lura she’s gone again, he just pray she heal very fast don ya San she’s so broken that some Abu sai tayi zooming off, kou in zai maidota gida always said yayi Mata magana yaji Shuru, at times sai ta taba Mata hannu ta dawo hayyancinta, yanzun ma yaga hakan ne
“Kasan bintu ta hada maka better…” Faiz ya fada Yana Dariya sosai looking so excited,
“Oh really…sister kin hada Mana kayan dadi?…” Ahmed ya fada looking at bintu da Bata iya few seconds Bata kalli faiz ba shi Kuma he is talking very loud and laughing at things he is not suppose to laugh at,
“Yes…” Bintu ta amsa mashi kanta kasa Tana murmushi, .
“Kam kice yau da akwai shagali…har take away zanyi…Bari mu gajda mummy mu dawo…” Ahmed ya fada cikin so much excitement, Dariya bintu tayi cikin matsanacin jin dadi sabida yanda yake magana.
“I don’t know if your future husband have ever told you you’re the best cook ever…” Ahmed ya fadawa Bintu that is feeling so excited as she’s the center of the meeting,, yanda ake magana game daita yasa tana jin kamta on top of the moon,
“Queen kin dai ji da kunnenki kou…. you’re the best cook…”faiz ya fada Yana kallon Amira da ta kurawa waje daya Ido, shima Ahmed kallonta yayi ya taka zuwa kusa daita ya Kama hannunta, da sauri ta kalleshi ta saki murmushi looking so fragile,
“Muje wajsn mummy ki gaidata… remember she’s the reason we’re here…” Ya fada Mata, da sauri ta Mike ta kama hanyar waje, shima Ahmed binta yayi Yana cewa
“Bari mu dawo yanzun Nan…”ya fada Yana bin bayan Amira da take fita kaman tasan inda zasu. Saida suka fita faiz da ya bisu da kallo ya kalli bintu yace
“Kin gaida mummy Daman?..” ya tambayeta Kai tsaye
“Aa…”
“Then stand up ki bisu…or better still muje tare..”..ya fada Mata face dinshi kaman bashi bane ke Dariya yanzun Nan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button