DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/21/21, 1:15 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

10

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Dan kallon shi ta tsaya Yi wondering the way he just talked kaman ba shi bane, yanda fave dinshi ya sauya lokaci guda is something to think about,
“Wai Baki binsu?…kou kin gaida mummy…” Ya tambayeta Yana magana kasa kasa don Kar Ahmed da Bai Gama fita ba yajishi
“Aa…” Bintu ta fada tana mikewa ahankali jikinta ba kwari,
“Ok…muje tare…” Ya fada Mata Yana kallonta, Saida ta Mike tayi gaba yayi Saurin hugging dinta ta baya tare da matse breast dinta na few seconds yayi Mata kiss ta bayan wuya before ya Dan turata gaba Yana cewa
“Baby let’s go…” Ya fada Mata, Dan juyowa tayi ta kalleshi ya sakar Mata murmushi itama ta mayar Mashi da martani , Tana juyawa yayi rolling idanuwa wondering why he even did that in the first place. Shidai yasan he is going Insane but insane for what, why is he becoming so restless, why the sudden Change in him, abangaren Ahmed Kam da sauri ya karasa inda Amira ke tafiya yace
“Wai Ashe kin San wajen da zamu..” ya fada Mata sai lokacin Amira ta tuna cewa Bata San koina ba ,
“Oh Yaya na mance…” Ta amsa mashi cikin calmness
“Warning Dina doesn’t work kenan kou…”
“Aa Yaya ba Haka ba…” Ta amsa mashi tana tsayawa,
“Haka ne Mana…I see you zoom off dazun muna cikin daki…pls behave yourself…ok…” Ya rada Mata as he turns to see bintu and faiz coming,. Shidai faiz ya lura suna magana and he wondered what they’re talking about, Baki ya tabe ya kauda kanshi gefe Yana tunanin dayake ba office bane kou gaidashi batayi ba, kallon yanda Ahmed ka Kai Baki kusa da kunnenta Yana Mata magana yake, gaka Nan sai ya zagaya hannunshi a wuyan bintu not minding who will be watching, he wants to feel better, Yana kallon yanda Ahmed ya saka hannu Yana gyara Mata Vail dinta
“Dan rainin hankali.. dole sai ya nuna halinshi…” Ya fada cikin ranshi Yana kallonsu, ita Kuma bintu feels happy he is getting more close to her, kou ba komai she thinks Babu Wanda zai San halin da relationship dinsu ke ciki don ta lura na Ahmed da secretary din faiz us special, she sees it yanda yake pampering dinta, before she sees her less of a young lady but now she knows better, she sees her as a special person in someone’s life, dukda she knows she’s beautiful and elegant ta kyauwun ta, yanda silky hair dinta ke waje would have make her so jealous Amma she feels she have nothing to fear since tare suke da nata saurayin. Dan juyawa Ahmed yayi yaga faiz ya zagaya hannu a shoulder din bintu ya saki murmushi Yana cewa
“Ango da amarya…”Ahmed ya fada Wanda yasa Amira juyowa sai taga ashe suna biye dasu, har zata juya faiz Bai San lokacin da yace
“Yau kuma tunda ga office muke ba baa gaidani…” Ya fada sounding a bit out of control,.
“Lahh…ahse Baki gaida boss dinki ba…” Ahmed ya fada Mata, sake juyawa tayi gareshi tace
“Ina wuni.. ” ta fada not looking into his eyes dukda ya kafeta da idanuwa but being very careful in a way that Babu Mai ganin he is staring at her
“Aa ban amsawa… it’s a bit late…” Ya fada atakaice holding bintu more tight to himself,
“Kai gaskiya baka da mutunci…kasa ta gaidaka Kuma kaki amsa Mata.. it’s unfair…kou ba Haka ba sister bintu…” Ahmed ya fada
“Gaskiya my king ka amsa.. inda kasan baka so Bai kamata ka tambaya ba ai…” Bintu ta fada cikin very calm voice yayinda su hudu suka jera suka nufi bangaren mum dinshi,
“Because of my queen…Zan amsa . ” Ya fada sai ya kalleta yace
“Lafiya Lau…” Yayi adding Yana dauke kanshi, Amira dai gata wani damu da lamarinshi ba ba don komai ba sai don he is so different, kou a office ba kullum yake amsa gaisuwar ba sai ta gan dama, seeing him laughing out loud and talking much doesn’t even suit him, faiz ne ya Fara Shiga, Babu kowa falon wanda hakan yasa Bintu tayi Saurin Kama hanyar bedroom din hajiya shi Kuma faiz ya juyo garesu, still her Hair is out again, one thing about this girl is she looks so fragile, so tender and gentle, Bata da kwaramniyya at all, he wants to talk but he can’t just stop staring at her Wanda hakan yasa Ahmed dake neman wajen Zama yace
“Amira zo ki zauna…” Ya fada Mata as he sees faiz looking at her, da
“Wai meke damunta ne…hope dai ba forcing dinta kayi ba …” Faiz ya wayance mashi don Kar yayi mashi wani tunanin daban
“Aa…ba hakan…kawai Haka take ai…” Ahmed ya amsa mashi
“Ok…feel free pls…” Faiz ya fadawa Amira sannan ya kalli Ahmed yace
“Let me get mummy…”
“Aa…kou dai ta bika…ai ba ita ta kamata ta fito su gaisa ba …ita ya kamata taje ta gaidata…” Inji ahmed,
“Kije ki gajda mummy…” Ahmed ya fada mata Babu musu Amira da har ta zauna ta Mike
“Shi yasa ake cewa kana da hankali…nikam kawia I would have called her fa…” Inji faiz, Dariya Ahmed yayi not saying anything, gaba ya Shiga Amira tabi bayanshi, Dan juyawa tayi ta kalli Ahmed yayi Mata alaman smile da hannunshi wajen bakin shi, Nan ta dauke kanta tabi Bayan faiz dake sauri itama ta Fara Sauri as inda ya shiga is a bit huge, with many doors, faiZ Dan juyawa yayi yaga she’s walking with her head down, Amira was walking to catch up with him kawai sai ya tsaya and she bump into him before she noticed ta kusa fadawa bayanshi, kou juyawa baiyi ba Balle taga reaction dinshi Amma she’s was afraid he will be nagging at her and might disgrace her, shi Kam faiz Bai San sanda ya lumshe idanuwa ba as she fell into him and he did that intentionally, it’s like an Dan Dora maka Abu Mai Dan banzan lausshi a jiki Kuma ayi Saurin daukewa, he heard her gasp for air Amma shi kam kaman nothing happened. He wish he can just have a single word with her now Amma Kuma what will he say,sake takawa yake Yana tafiya this time ahankali,he wants to know if she will still bump into him then he will know something is really wrong with her, Amira da Bata daga Kai ba tana tafiya kanta kasa, she’s just ok he didn’t say anything about her behavior, kou kadan Bata kawo shine Mai laifi ba, still for the second time taji ta sake kusa fada mashi, kafin ta daga ta tsaya daidai har ya juyo standing very close to her, lokacin suna bakin kofar mum dinshi, shoulder dinta biyu ya Kama tayi Saurin daga Idanuwa taga ya daure face
“What’s wrong with you…meye damuwar ki…why do you seem so Lost?…”ya jera Mata questions cikin whisper but totally in control, she’s just so adorable, ahankali Amira ta sake sadda Kan kasa yayinda faiz ya rike shoulder waiting for her reply, Bai damu su tsaya a Haka for eternity ba,
“No… thing…” Amira that is feeling totally uncomfortable ta fada kanta kasa voice dinta na rawa sosai, Shuru yayi Yana da Kara rikonshi Kan shoulder dinta yace
“Then ..behave yourself…”ya fada before ya saki shoulder dinta ya juya sai ya saki murmushi gami da lumshe idanuwa, he just pray mum dinshi Kar tayi abinda zai sa wani Abu ya biyo baya, she might still insist there’s something between both of them alhalin Babu,
“There’s nothing…” Yayi assuring kanshi Yana bude kofsr .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button