DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Already bintu Tana cikin dakin sai labari suke da hajiya bayab ta gaidata, she so much love hajiya kadijatu as Bata da Wannan kawaici na bazaayi Hira da daughter in-law ba, har tambayar ta take ya preparation ita Kuma ta amsa Mata da lafiya Lau,
“Ya su mamanki da sauran mutanen gida…” ta Tambayi bintu
“Lafiya Lau iyami…” Ta amsa Mata as she knows Ana kiranta da iyami, she’s so happy to have such nice mother inlaw, kofar da aka bude yasa dukkansu kallon kofar inda faiz ya shiga blocking Amira da kou ganinta baayi
“Ayo…” Mum dinshi ta fada batta Kara ba ya Dan kauce sai ga Amira dake tafiya kaman an fasa Mata kwai a ciki,. Kallonta hajiya tayi sai Kuma bintu,
“Iyami…ga madam Secretary…” Ya fada Yana Zama kasa kusa da bintu tare da Dora Kai Kan shoulder dinta Dan kaucewa tayi ya matsa kusa daita again Yana Dora Mata Kai, idanuwa mum dinshi ta zaro tana mikewa as Amira ta durkusa kasa Tana gaidata, mum dinshi that looks so excited Kama Amira tayi ta mikar daita tsaye Tana kallon face dinta kaman she’s inspecting something with so much love Kna face dinta, faiz dake jikin bintu Babu wacce yake kallo sai Amira, it’s a good thing she can’t see his face, Bai son abinda zai Yi da zai Bata Mata rai kou kadan, he knows Mata Dana jealousy sosai, juyowa hajiya tayi ga faiz sai yayi Saurin sauke idanuwanshi, murmushi ta saki tace
“So our secretary is a young and beautiful girl…” Hajiya ta fada not minding bintu dake zaune, kou kadan bintu Bata damu ba as he is very close to her and that’s enough,
“My darling… you’re very welcome…” Hajiya ta fadawa Amira, murmushi kawai ta saki with saying a word, hajiya kallon faiz da tunda ta kuda kanshi Bai taba kallon wajensu ba tace
“Waya kawota?…”ta tambayeshi
“Ahmed” ya amsa Mata atakaice
“You’re welcome my dear…” Hajiya ta sake fada Mata tana Zama yayinda itama Amira ta samu waje ta zauna nan dakin. Ahankali faiz ya Dan juya Idanuwa ya kalli Amira da Vail dinta ya kusa sauka Amma Bata maida ba, sake hada Ido yayi da hajiya this time sai yayi Saurin mikewa Yana cewa
“Na bar Ahmed kadai a falo…” Ya fada Yana Saurin barin dakin, itama bintu mikewa tayi tace
“Mummy am coming…” Ta fadawa hajiya
“Ok dear…” Hajiya ta amsa Mata, tana fita hajiya ta mike tana cewa
“Bari in kawo maki something to drink…”da sauri Amira dake tunanin why her boss Bata dauki halin wannan matar ba tayi Saurin cewa
“Aa…ki barshi pls…”ta fada kanta kasa
“Ya zaayi in barshi…” Mikewa Amira tayi tace
“Bari in dauko tou…” Ta fada tana nufan wajen fridge dake dakin, komawa hajiya tayi ta zauna taba kallon wannan Yarinyar, now she wonders why faiz is all over this girl, she have been in the same room with her for just fee minutes Amma she loves her, her calm attitude and her calm voice Dole ya ruda namiji, her face is beautiful beyond words, Babu single kwalliya or jewelry jikinta Amma she’s alluring, Amira bude fridge din tayi taga many drinks sai ta dauki kwali daya da Kuma cups daya daga cikin wayanda ke gefen fridge din ta dawo ta zauna hajiya sai binta take da kallo, zubawa kanta kadan tayi Tasha kadan
“My daughter you’re welcome…pls feel at home…i just feel you’re part of this family.. ” hajiya kadijatu ta fada Mata, yanda take hausar ta yasa Amira ta gane she’s not hausa,. Kai Amira ta daga ta saki killer smile before tace
“Nagode ma’am…” Ta amsa Mata deep down tana tunanin why wnanan boss dinta Bai dauki halin mum dinshi ba yazo ya duaki wani halin daban, Bata zauna da both of his parents sosai ba Amma ta lura the mother is very nice, she’s so free,
“Ya jikin ki…I was told of what happened to you…hope you’re alright now…”hajiya ta fada Mata
“Yes na ji sauki…” Amira ta fada sounding free with her
“Masha Allah…pls never take such decision ever again… dying is not the last option at all… dying is the end…so don’t go to the end while you still have alot to accomplish in the middle…” Hajiya ta fada Mata, idanuwa Amira ta lumshe tace
“Thanks ma…” Ta fada kanta kasa,
“Masha Allah…and thank you for the job Weldon…Ayo ya fadamin you’re the best secretary…pls keep it up…kar ki Bari tsoro kou wani Abu yayi hindering dinki from helping him to move the company forward,…” Hajiya ta fada Mata,Amira Shuru tayi wondering who is Ayo, ta San it’s Yoruba name, is her boss a Yoruba, another thing is yanda he never appreciate anything she have does but tells his mom about her, she’s so happy and she’s glad she have tiny positive effect on the company
“Allah yayi maki albarka ya yaye Maki dukan damuwa…pls Kar ki damu da wani behavior dinshi…sannan jna son duk wani Abu da Kika San zai kawo cigaba pls don’t hesitate to tell him…”wnanan maganar da hajiya take ya mugun saka ta farin ciki, so da akwai mutanen dake son taimakon irinsu, she’s from a wealthy home Amma nasu ya fi karfin Nata, kou wanna dakin da suke gari guda ne dauke da kayan jin dadin rayuwa kala kala, she’s so honored that she’s telling her this, it’s like she’s given more power and strength,
“Duk ranar da Bai zo da wuri ba call him on the phone… you have my ultimate support,…yanda Allah ya kawoki ki taimaka Masa… mu Mata muna da wata kyauta…men hardly resist us… we’re powerful and strong…nasan in har Zaki kawo wani Abu na cigaba kunya bazai barshi ya ki aiwatarwa ba… Pls a matsayina na mahaifiyar shi I don’t want you to see your self as a secretary but a partner…”murmushi Amira ta saki cikin ranta Tana mamakin halin wnanan matar, she wonders what he told his mother about her that is making her talks Like this,that she’s giving her so much power,
“Pls in Kinga ya makara call him…” Ta sake adding,
“Ok…”Amira ta amsa Mata deep down tana tunanin kilan dai Baki San halin danki ba…she can still feel his hard hands on her shoulder, she won’t do something da zai sa ya fada Mata maganar da zai sa ranta ya baci, his mom keeps talking to her giving her advice kala kala, ita kanta she feels so free around this girl, it’s like talking to you own daughter, a duniya Babu abinda ta tsana kaman makiya suyi maka Dariya, she wants this smart girl to use her smartness to help her son, the good thing is the knows Yana son ta, she sees the look on his face, she can control him, now she have a weapon to use bring her son to do the right thing. She’s going to use her to make him a better person, the only thing that hurts her right now is da akwai Ahmed in the middle, kou da kuwa Bai aureta ba she will use her to repair his life,
“Yauwa naji you sell things… insha Allah you have another new costumer…” Hajiya tayi adding, murmushi jin Dadi Amira ta saki, she’s making feel so comfortable and happy, yanda ta take magana ya sa taji wani irin sanyi cikin ranta, for a total stranger to pamper you gives more joy and happiness than in naka suka baka,
“Godiya nake hajiya…”Amira ta fada with a smile data Dade batayi Irinshi ba since Habib chattered her heart, she’s so happy meeting this woman, it’s like two friends talking and not a woman that’s as old as her mother.
“Kinga kefe Zaki fiddo Mana ankon bikinshi….”ta fada mashi, kaman an fusgi maganar daga bakinta sai cewa tayi
“Daman Bai da aure?..” ta fada sai Kuma ta tuna she shouldn’t have said that,
“Yes…Bai da aure…bikinshi sauran wata biyu insha Allah…hope you will be in attendance…”hajiya ta fada Mata showing her there’s nothing in asking don taga yanda tayi reacting bayan ta gama maganar
“Yes…” Amira ta amsa Mata wondering wacece wacce suke tare.
Faiz na falo wondering what they’re discussing da har Suka dade Haka, he just pray she’s not saying anything about him, suna Hira Amma hankalin shi na wajensu, Bai son abinda zai ja mashi raini kou kadan, Bayan kaman minti talatin fauz ya Mike kaman an mintsineshi yace
“Let me call her…muje muci abinci…am famished…” Ya fada
“Ka barsu Mana…kasan kou suna discussing very important?…” Ahmed ya fada Mashi
“Ba wani importance…” Ya fada Yana heading towards inda suke bi in zasu bedroom din mum Dinshi,Yana zuwa sai ya lefe jikin kofar kou zaiji abinda Suke cewa Amma Bai jin komai as it’s sound free, ahankali ya Kama handle din ya murda ya bude kofar lokaci guda ya bude sai ga Amira dake Dariya ta daga Kai, tana juyawa ta ganshi ta sauke kanta, Bai taba ganin dariyar ta ba sai yau, it’s unbelievable she can laugh Like this, Nan Kam Bai San maganar shi ya sakata Dariya ba, hearing that sai an Shiga an tada boss dinta da is as hard as rock daga bacci makes her laugh, hajiya was like
“In Yana bacci da kin taxashk sai ya shjga bathroom ya cigaba da bacci, she’s just imagining how sleeping in the bathroom looks like, dukda ta sadda kanta kasa Bata daina Dariya ba, faiz kallon mum dinshi dake dauke da smile Kan face dinta yayi ya kalli Amira data sadda Kai kasa tana Dariya ya sake kallon mum dinshi, alama yayi Mata da Ido Yana asking what?, Itama alaman what tayi mashi, cikin yoruba da Bai iyaba sosai yace
“Maganata kikayi Mata kou iyami…” Ya fada cikin wani irin yare that is somehow, mum dinshi ta gane abinda yace Amma sai tace
“Soro soke…” Ta tambayeshi meaning
“Speak louder.
“Ba wani soro soke…” Ya fada Amira sadda Kai kasa tayi as she heard him speak another language, Baki ya turo Mata yace
“Tashi muje muci abinci…” Ya fada Mata,
“Am.. not… hungry…” Ta amsa mashi sounding very calm, Bai San sanda ya lumshe idanuwa ba, sauke Ido yayi Suka hada Ido da mum Dinshi sai ta kashe mashi Ido daya, juyawa yayi yace
“Ke Ahmed ke kiranki…” Yafada Mata atakaice.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button