DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/23/21, 8:49 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

11

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,

Wannan novel din na kudine and har yanzun you’re still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.

Daga Kai tayi ta kalleshi ta sauke Kai , one thing for her is that Bata iya dadewa tana kallonshi, although ba shj kadai bane, har Ahmed Bata iya kallo sosai, shi ahmed da akwai reason daya sa Bata iya kallon shi, he loved her, she neglected his feelings, only for him to come back and see her with a bastard, da akwai kunya bayab she’s the gentle and soft one Among them, the ustaziyya among them, Mai kunyar cikinsu, so Dole ta dinga Jin kunyar Ahmed ta kasa hada Ido dashi Bayan abun kunya data aikata Amma in case din faiz it’s quiet different, he is someone dake da high level of kwarjini, kou bintu tana shakkan shi balle ita da Basu da wani familiarity tsakanin su,
“Hala you’re now deaf…” Ya fada Yana tsaye ya ki tafiya, he wants to walk out tare daita don ya tambayeta what his mom told her, he can wait till Monday Amma it’s kind of so far away for him, ai gani yake daga yau zuwa Monday is like daga yanzun zuwa next year, admitting he is into her is something that is very difficult for him to do dukda it’s already all over him, Taya zaice he is into her Bayan she’s the heartbeat of his best friend, while she’s his secretary, Bai gan reason that will make him admit to what he is feeling for her ba, kawai he takes it as nothing, dukda he is someone da kou magana na damunshi and he is someone that doesn’t really care about anyone, Bai damuwa da abinda kake ciki sai if it’s have something to do with him Amma in the case of Amira he wants to know all, seeing her laugh makes him happy but why should her happiness make him happy,
“Zaka fara kou…kace Ana kiranta…taji she’s coming…” Iyami ta fada mashi, kaman bazai tafi ba kawai sai yayi deciding ya tafi, Amira Kamu can’t stop smiling ba don komai ba sai the thought of him sleeping in the bathroom dake dawo Mata, ba Wai she really care he is the one or she’s laughing because it’s him ba but kawai it’s funny to her, sai da ya kai bakin kofa ya sake juyowa yaga kanta kasa but she’s still smiling, he just wondered what, kallon mum dinshi yayi ya murguda Baki kaman mace ya fita, kofar ya maida ya rufe but he couldn’t leave there, jingina yayi ga bangon kusa da bakin kofar ya lumshe idanuwa tare dacewa
“It’s totally a lie and illusion…yes…it is…Kuma duk laifin mum da Ahmed… they push me into having stupid illusion…” Ya fada cikin ranshi with his two eyes closed, shidai yasan yanda ake saka mashi Ido dayi mashi magana indirectly ne yasa heart dinshi ke misbehaving if not it’s nothing real, kaman ya tafi sai kuma ya tsaya praying she comes out alone.

“Wai kaman Yaya ake kwanciya cikin bathroom…” Amira ta sake dawowa Kan matter din don she can’t stop thinking about it, hajiya dake tayata Dariya cewa tayi
“At times cikin bathtub Zaki ganshi ya kwanta da kayan bacci… wani lokacin Kuma ya zauna kasan tiles ya jingina da bango ya cigaba da bacci…kin dai ji…” Amira was still laughing it’s so unbelievable, inda hajiya will know what she have done for this girl da tayi mamaki, tunda Habib yayi ruining life dinta ya tafi Bata sake Dariya ba, she hardly talks balle tayi dariya,. In tayi magana then maganr ya Zama na Dole ne, but hearing the whole boss don gani take a cikin duniyan masu company masu iron attitude din faiz are few, the person that doesn’t even look at you don tunda suke Bata taba ganin he looks at her ba, Bata San he looks at her back almost anytime zata bar office dinshi ba, he is someone with so much class don ita in ba halinshi na rashin mutunci data tsana ba she knows he is elegant and classy, like wise she sees his wife as classy, hearing cewa don tsabagin baccinshi Yana kwanciya a bathroom is so amusing, dariyar ta ke saka hajiya Dariya don she feels so attached to this young girl, inda Babu Ahmed a picture da Rana daya zata sa ya auri both of them, she seem very simple that kou Bata son shi she may make her marry her son dukda ita Bata gan abun kushewa a jikin danta ba,
“Kinga he is a very lazy type don Haka Kar kiji tsoron shi… you have me…” Hajiya ta sake fada Mata,
“Chabdin…” Ta fada cikin ranta,
“Yanzun dai we will still have alot of discussion Amma kije Ana jiranki…” Hajiya ta fada Mata, Babu musu Amira ta Mike with smile Kan face dinta, cup data Sha drink dashi ta dauka tare da sauran drink din ta ajiye lemon cikin fridge sannan tace
“Ina …Zan wanke wannan…” Ta fada referring to the cup
“Aa..pls Kar ki damu…kawai ki ajiye shi Nan ..zaa wanke shi…” Hajiya ta fada Mata, Nan dai ta ajiye inda ta dauke shi ta Kama hanyar fita Tana gyara Vail din kanta as it’s almost off her head, tana bude kofa ta fita taga faiz tsaye, before ya bude Baki yayi magana sai ga hajiya data tuna Bata gaisa da Ahmed ba ta biyo bayanta, ita kanta Amira Bata San hajiya ta biyo bayanta ba, faiz da ke kokarin magana Yana ganin mum dinshi yayi Saurin yi gaba, Amira Wonders why he is still here bayan ya bar dakin over 5 minutes ago, kawai sai tayi tunanin kilan tunda dakunan wajen nada yawa he is doing something cikin one of the rooms and he just came out, kou kadna she didn’t pay attention to his behavior as she knows he doesn’t behave any how Kuma kou maganar kirki Bai hadasu, she’s just free healing from her wound. Hajiya na ganin faiz dake faman sauri a ganansu ta saki murmushi gami da girgiza Kai tcw
“Agbaya…ode…werey. ” Ta jera mashi zagi cikin ranta, she’s so happy this girl is in the company and he cares about her, she won’t say he is in love with her Amma for sure he is into her,ta samu weapon babban against her stubborn son. Bintu da Ahmed suna falo suna Dan taba Hira time to time faiz ya fito Amira da hajiya suka biyo baya,
“Queen dauko plates muci abinci…” Faiz ya fadawa Bintu, Babu wasting of time bintu ta Mike ta nufi kitchen din hajiya ta tarda Mai girki hajiya taba aiki, plates ta dauko kaman guda 12 ta fito dashi, Ahmed gajda hajiya yayi ta amsa sannan ta kalli bintu dake tahowa tace
“Ki Bari in sa a Kai maku Mana…” Hajiya ta fada Mata,
“Aa iyami…let me carry them…” Bintu ta fada Mata, Ahmed kallon bintu da face dinta ke dauke da murmushi yayi tare dayi Mata alama da Ido ta tayata daukan plate din,
“Sister kawo in tayaki.. ” Amira ta fada heading to wajen bintu, faiz was looking at her again, this moment sai ya kasance Yana mancewa da he is not the only one in the room, .
“Aa don’t worry…Kina iya dauko cups da drink…” bintu Ta amsa Mata,
“Zo in nunw maki inda cups suke…” Hajiya ta fada tana shiga kitchen kawia she wants this girl to he free and she wants her to visit duk weekend, bataki ta zauna Nan daita ba, hmmm not all that glitter is gold, Basu San the real story behind her ba, but maybe the love and affection will continue after knowing of her bitter past, ita kanta she feels Bata da wani dark secret da she would have been more free with this beautiful elegant woman, Amira bin bayab hajya dake Shiga kitchen tayi taga abun duniya kaman bazaa mutu ba, the kind of food warmers data gani a jere koy amarya albarka, inda cups suke hajiya ta nuna Mata tare da fridge ta fada Mata ta dauki Wanda take so ta Kai masu. Hajiya na kaiwa Nan ta fita ta bar Amira da Mai girki,
“This woman is very free…” Amira ta fada cikin ranta. Nan dai Amira ta dauki tray tare a cups uku sai Kuma drink Wanda vata San ya yake ba don Bata taba ganinsu ba, daukowa tayi ta fito taga duk sun bar falon sun fita, bayansu tabi tana fita tana boss dinta da ahmed dauke da two basket each sai bintu rike da plates sunyi hanyar wani waje, binsu tayi da abubuwan da suka dauko, Ana zagayawa taga another huge place like heaven a bayan gjdan, abunci Suka Ajiye Kan table ita ta karaso ta ajiye nata, duk Zama sukayi faiz yace
“Baby..serve us…” Bai karasa ba Ahmed yace
“Gaskiya baka da kirki..ya zaayi tayi girki ta kawo Mana tayi komai Kuma still tayi serving… remember mufa bakinka ne ba nata ba ..” Ahmed ya fadawa faiZ
“Bakin mummy dai…ni na kiraka?…”
Faiz ya amsa mashi
“Oho dai.. you serve us…” Ahmed ya fada mashi,Baki faiz ya turo ya kalli bintu yace..
“Queen..kin yarda mijinki yayi serving dinsu?..” ya fada Yana tale Baki tare da squeezing face kaman zaiyi kuka.
“Aa…don’t…” Bintu ta fada Tana Dariya, ahankali Amira ta daga Kai ta kalli faiz taga yanda yayi da face sai ta sadda Kai kasa ta saki murmushi remembering what his mom told her,
“Amira serve us…” Ahmed ya fada Mata catching her unaware
“Ai Kar ka damu…I will serve the dish…Kai Kuma zaka zubawa kiwa drink da Kuma ruwa…let the ladies rest.. ” faiz ya fada Yana mikewa
“Deal…” Ahmed ya amsa mashi, Nan faiz ya dauki plates da bintu ta kawo ya ajiya one one gaban kowa
“Wai wait a minute…ban San what you brought ba fa.. ” faiz ya fada,komawa yayi ya bude all the food warmers da suke sauke daga cikin basket, Banda kanshi Babu abinda ke tashi, Ahmed was rubbing his tummy making funny statement that made all of them laugh with exception of Amira,
“Babu ruwa wajen Nan far…Kuma I saw cups uku.. ” faiz ya fada.
“Kilan Babu naka ne…” Ahmed ya fada mashi with laughter,
“Lalai ka rainamin hankali…” Inji faiz,
“Amira ki taimaka mana da ruwa da Kuma cups biyar…Kinga four for drinks and four for water.. If possible ki hado da saucers yanda zamu iya rufewa…” Inji Ahmed da all he is waiting for is to start digging in, mikewa Amira tayi ta Fara nufan inda ta ajiye tray dake dauke da cups ta ajiyasu Kan table din sannan kama hanyar komawa ciki taba rike da tray din Tana tafiya cikin nutsuwa, Bata Ganin zata iya Zama gaban su taci abinci dukda she will love to taste the food that have such great aroma she can’t just feel at home and eat with them like she have a normal life like them her life is not as good as theirs, she just pray Ahmed Kar yayi forcing dinta tace because she might end up disobeying him., She so much love walking in this compound, duk girman gidan Babu kowa gidan sai Mai gadi dake zaune nesa sosai da radio a hannunshi sai chewing stick a bakin shi. The compound is so large and da akwai lot’s of beautiful flowers around. She walks freely to inda part din maman faiz.
shi Kuma faiz ya Fara da zuba fried rice daya Sha kayan lambu kala kala cikin each plates, two spoon ya zuba each plates sannan ya ajiye warmer din ya dauko Wanda Babu komai sai kaza daya Sha kayan hadi da pepper a jiki sosai ya dauki Dora a each plate sai da yazo Kan na Amira ya Kara extra Yana cewa
“Itace patient a Kara Mata Mai yawa ta cinye tayi Saurin maido jikinta…”
“Nima Kara min kazar Nan…” Inji ahmed, sauran faiz ya ajiye gabanshi Yana cewa
“Am not your house boy do it yourself self ..” ya dire mashi warmer din dake dauke da more chicken,
“Na you Sabi…” Ahmed ya fada Yana daukan warmer din, .
“Soro soke…ode…” Faiz ya fada Yana Dariya
“In zagi ne mun zaba…bayeraben banza…” Ahmed ya amsa mashi, dariya sukayi har da bintu that anything faiz does burgeta kawia yake, she have never for second get tired of his attitude, she never gets fed up with him, dyk sanda zai daga Ido sai sun hada Ido daita sai ya sakar Mata murmushi ya kashe Mata Ido daya, yasan daga mum dinshi da dad dinshi Babu Mai sonshi kaman bintu, he knows she loves him to the core but how can he love her back equally or more, gashi it doesn’t work that way, inda it works that way da shikenan. Inda ta zuba coslow ya dauka ya zubawa kowa this time na Amira ya fi na kowa yawa again, another wuri ya bude ya zubawa kowa wani irin sauce Mai pepper,
“Dan Allah enough…I want to eat…”Ahmed ya fada Yana gyara Zama, har cikin ranshi he can’t wait to start eating this,
“Tou zalumudini…” Inji faiz,
“Kai Babu spoon…” Ahmed that is ready to talk ya fada
“Baby kin manta Baki dauko spoons ba…” Inji faiz to bintu,
“Bari in dauko…” Ta fada tana Mikewa. Before ta bar wajen sai Amira ta taho Vail dinta ya Fadi ya koma shoulder dinta gashi she’s holding things Bata iya gyarawa, Haka dai ta karaso wajsn, shi Kam faiz gani yake if Yana da way dinshi she won’t Walk with Vail don her naked hair suit her badly, kallonta yayi as he keeps adding more items to each plate, sauke Kai yayi tare da cigaba da abinda yake, Ahmed na ganinta yace
“Ai da Baki zo da Vail din ba gabaki daya…” Ya fada cikin kishi,
“Da tafi kyau…” Faiz ta amsa mashi Amma fa a cikin zuciyar shi,
“Yaya… my hands are occupied…” Ta amsa mashi Tana ajiye cups din tare da ruwa, Bata sake Bata lokaci ba ta maida Vail dinta kanta, zata zauna taga uban abinci lode a gabanta, har faduwar gaba taji don kou on Normal basis Bata cin Such huge food balle Kuma Nan cikin mutane and gaban maza har da boss dinta, duba gaban kowa tayi taga nata yafi na kowa, ahankali ta daga idanuwa ta kalli faiz bayan shi ahmed da jikinshi ke rawa kaman Bai taba ganin such delicacy ba, Kan faiz kasa Yana aiki Amma Kuma eye balls dinshi na Kan Amira, hada Ido sukayi Bai San sanda ya kashe Mata Ido daya ba sau yayi saurjn saukesu tare da kallon Ahmed luckily Ahmed Bai San yanayi ba, haka Nan sai ta daure face da Kanshi, Amira kallon Ahmed tayi tana tsaye gaban abincin Bata zauna
“Yaya…ni…fa…ba koshi…” Ta fada mashi looking at Ahmed
“Baki Isa ba…” Ahmed ya amsa Mata atakaice,
“Da gaske…na koshi…” Ta sake fada Mata not sitting down in front of lodin abincin dake gabanta
“See in baki son mu Bata da ke…in bakison in fita Harkan ki…sit down and eat quitely… let’s have fun…” Ahmed ya amsa Mata Yana zuba drinks tare da ajiye ruwa a gaban kowa,
“Ai in Bata ci ba don muyi Mata dure ba wani Abu bane …” Jnji faiz da kou kallonsu baiyi,
“Yauwa…so eat…” Ahmed yayi adding, Bata da choice ta zauna, spoons bintu ta kawo aka Fara cin abinci Amma fa Amira rike take da spoon tana juyawa kawai
“Allah yayi maki albarka sister…if you marry kawai punish him with your food…” Ahmed dake Santi ya fada.
“Ai in ta hanani sai inzo gidanku invi…” Faiz ya fada Yana Dan Satan kallon Amira time to time yaga kou kadan Bataci ba Kuma Ahmed is taken away with the delicacy, kou kallon inda Amira take baiyi, shi Kam he is paying so much attention to her direction than he is paying to himself, he wants Ahmed to say something Kar shi yayi magana ya Zama Kaman Yana saka Mata Ido ne, ita Kuma Amira kanta kasa holding the spoon data tuna what hajiya told her sai ta saki murmushi, fajz ta lura da smile Kan face dinta dake kasa, he wondered why she’s smiling and he feels it has something to do with his mother,he just pray she didn’t lick any of his lazy secret to her don da ta Gama dashi. Ahmed na daga Kai yaga abincin Amira lode Bata kou ci ba,
“Kai…Amira…wato kin raini kenan…bazaki ci ba…” Ahmed ya fada, amira da kanta ke kasa smiling ta daga kanta tayi Saurin diban abincin ta Fara ci,
“Ai da ka barta Dadi ta wuceta .. kilan she doesn’t want to know that my queen is a good cook…”faiz ya fada, itadai bintu ta lura kunya Amira take ji, ita Kam she’s use to this, eating a gidan biki kou dinner na kawaye, she have attended lots of friends wedding that she knows it’s nothing,
“Sister kou dai Zaki tafi dashi ciki…” Bintu ta fada Mata
“Aa…taci Nan…” Fajz yayi interrupting dinta,
“Zanci Nan..” Amira ta amsa Mata, Tana kallon faiz suka hada Ido again sai ta Fara Dariya in a very low voice. Daure face yayi this time Ahmed ya ganta Tana Dariya and he knows it’s been a while since she laughed
“Ya dai?..”ya tambayeta, daga Kai tayi ta kalleshi Tana Dan taunar abinda ke bakinta tace
“Me nayi…” Ta fada
“Naga kina Dariya ai…” Faiz Shuru yayi Yana kallonta waiting to hear her excuse for laughter it’s really annoying looking at her stare at him and laugh,
“Yaya…” Ta fada Tana Dan Dariya Tana rufe bakinta as da akwai abinci bakinta,
“Naam am all ears…” Ahmed ya amsa Mata,
“Wani Abu na tuna…ya bani Dariya…” Ta fada still laughing,
“Tou ikon Allah…wato what ever this is it must be very amusing tunda har ta sakaki Dariya…” Ahmed ya fada with a smile ya feeling happy as he sees her smile
“Sai ki fada Mana muma muyi Dariya…” Faiz yayi adding.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button