DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
1/23/21, 8:49 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning
12
Sisters wayanda Basu taba siyan Kayanmu ba Kuna missing, we have the best kayan Mata at a very affordable price, for wayanda Bamu da contact din juna Kuna iya duba new Instagram account dinmu Mai suna spicy.sexlif Wanda mun bude ne kawai for kayan mu da Kuma reviews din costumers dinmu,
Wannan novel din na kudine and har yanzun you’re still on free pages, kina iya tura kudinki at 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot dinki ta 08106102727 via WhatsApp. Pls support our writing by buying our novels.
Amira Dan kallon shi tayi ta sauke Idanuwa with a smile,
“Haba baby… she’s eating fa…”inji bintu,
“Gaskiya kam… Ana cin abinci Kuma zaayi labari?…”Ahmed yayi adding
“Ai ta San she’s eating take tunawa da abun amusement..so let’s share it…” Faiz yayk adding cike da haushin why this girl will stare at him for a second and smile, he wants to see if she will have the guts to talk about him,
“Mudai ka Bari mu Gama cin abinci…in abun Dariya ne duk muka Fara Dariya har muka kware fa…ai kaga anyi baayi ba kenan…”bintu tayi adding, Amira Kam shuru tayi Yana jinsu praying he shouldn’t insist don Bata San abinda zata Fadi ba, shuru faiz yayi Bai Kara cewa komai ba duk kowa yaci ya koshi, Ahmed Kam sai da ya cika cikinshi don sai da ya Kara Bayan Wanda faiz ya zuwa mashi, idanuwa ya lumshe Yana shafa tummy dinshi yayinda shi Kuma faiz ya cinye nashi duka ya Sha ruwa don duk wani exotic drinks Bai burgeshi sai abinda ya Saba sha, Amira Bata kou ci Rabin abinda ya zuba Mata ba,ita Kuma bintu taci daidai gwargwadon abinda zata iya ci. Faiz yasa aka kawo masu toothpick masu bukata Suka dauka. Shuru kake ji Babu Mai cewa kala, if you look at yanda Ahmed yayi relaxing Kan kujera sak kayi dariya, ita Kam Amira she knows she’s not normal like them, right now she admires bintu, she’s a normal lady with a normal life unlike that have a huge secret, gani take no man will love her yanda faiz ke son bintu, Lou da kuwa an ganta Ana so the child in her life won’t let her have this, she knows inda sunsan who she really is da kilan she won’t be here with them, tasna maman faiz won’t say a kawota, kilan shi faiz won’t work with her in the first place, eventually if she get into a relationship she will have to explain why she have a child, Dan kallon bintu tayi na second guda ta saukar da kanta wishing she will have this normal life, right now Babu Wanda ya San how she’s feeling sai Allah, ta San ba lalai ta samu irin wnanan rayuwar ba, she might end up growing old a gjdan ubanta, ganj take a rayuwa bazata iya taba yafewa Habib ba in as much as she will never have an never ending happiness, dazun she’s smiling now she’s gone, in ta fada tunankn rayuwarta saj ta Manta da inda take, mantawa take da abubuwan dake surrounding dinta, she goes off completely with any thoughts, ita kawai tasna she can’t be a normal lady like everyone else, the thought of irin abubuwan da faiz ya sayawa bintu rush to her, no body will ever spend that much on her because she’s will not qualify for it, she’s a total mess, she’s a lady with a child from a Muslim home and in a northern Nigeria, so Babu Wanda will accept her for who she is, the only affection she will have is the kind of the one Ahmed is giving her, that’s all she’s getting,
“Allah yaisa…” Ta fada under her breath, fajz da despite is not talking but looks at her almost every minute see her mouth move Amma Babu any words out,
“Ka cuceni…” Ta sake fada under her breath sounding very bitter as sign din face dinta dake kasa shows she’s angry all of a sudden
“Sai na Zama ajilinka… you won’t enjoy while you ruined me…” Ta sake fada this time few words suna fita Amma ba kowa ke ji ba, kou kaji it doesn’t make sense as some comes out and some are not, ahmed dayaji kaman tana magana ne ya kalleta as faiz was staring As her face change and her mouth keep moving, already he knows something is wrong with her Amma what will he say, is he the only one here?, Why should he be the one to notice the change in her. Ahmed gyara zama yayi Yana kallon yanda ta tsuke Baki looking very angry, he knows what’s wrong,
“Amira…” Ya kirata calmly, Dan razana tayi a bit coming back to her senses before tayi saurjn daga Idanuwa ta kalli environment dinta, fajz was so surprised by the change in her eye balls, yanda White eyes dinta suka sauya kaman Basu ba,
“Toufa.. ” faiz ta fada under his breath yayinda ita Kuma bintu ta tsorata because Bata San why someone’s eyes will change all of a sudden ba,. She thinks maybe she’s insane or something don yanayin idanuwanta scares the shit out of her. Ahmed sakar Mata murmushi yayi before yace
“Kin manta Baki fada Mana why you were laughing dazun ba…”ahmed ya fada Mata Making her come back to her environment, kura mashi Ido tayi sosai, bakinta na Dan rawa tace
“Yaya…I…want.. to go home….”ta fada tana kokarin mikewa, da sauri Ahmed ya mike wondering what happened, baisan ganin faiz da bintu really touched her ba, seeing essential something she can never have pains like hell, it’s not a car, it’s not a house or accessories, it’s about her whole life, her future, it’s about being loved again, being married to someone, being in a relationship without being questioned, abinda take ji she can’t hide it, before in zafin ya zo she controls it Amma na yau ya fita daban, anger bakin ciki kawai takeji, hannu fajz ya harde Kan chest dinshi ta daure Yana kallon sudden Change in her
“Why…” Ahmed ya fada Yana Mikewa shima, Amira da already ta Mike tsaye jikinta na rawa cewa tayi
“Gjda…zani…” Ta fada tana gyara Vail dinta at the same time tana taking steps not looking at side din faiz da bintu, she wants to pour out some tears and she can’t do it here freely, inda zata samu wuri tayi kuka like she does everyday maybe she will feel so much better, da sauri Ahmed ya Kama Mata hannu Yana cewa
“Why pls…” Fizgewa tayi bintu tayi Saurin rike faiz dake kallonsu Wondering what is really happening,
“Am scared…” Bintu ta fada cikin whisper, if you see yanda faiz ya fixge hannunshi daga gareta sai kace it’s a fight, kou blinking baiyi Kuma Bai kalli bintu dake kallon yanda yake kallonsu, he pays all his attention on them watching closely thinking of what is really wrong with his secretary, right now he feels if it’s monitary problem he will solve it for her without any sting attached, if it’s about health he will give anything fkr her eyes not to turn red Ever again. He will anything in his power for her to be alright, kawai he wants her to be alright,
“For my friend…” Ya fada cikin ranshi
“Wait Mana…”Ahmed ya fada yayinda Amira ta Fara tafiya da sauri, kamata yayi tare da riketa Gam she tries to move again but he stopped her,
“Kina hauka ne..me akayi maki…” Ya fada cikin damuwa sosai,
“Yaya…he…” Da Sauri Ahmed ya dafe Mata Baki, kuka ta farayi while hannun Ahmed na Kan bakinta, she bend a bit and cried sosai Ahmed na rike daita, ita dai bintu was so shocked to stupor, wato you will see someone with two colors, people that will look ok in a minute and turn into something else in another minute, Bata taba ganin such abu ba all her life, if you see yanda Idanuwan fajz ya sauya sai kace they’re in this together, yanayin shi ya sauya sosai looking so disturbed, Ahmed sakin bakinta yayi ya jawota jikinshi Yana shafa Mata Baya, she was crying so loud tana cewa
“Yaya…an cuceni…ya Gama da…” Sake dafa Mata baki yayi Yana cewa
“Pls shut up…” Ya fada sounding angry at her Yana rungume daita
“Barni inyi kuka tou…I have to cry…”ta fada mashi cikin matsanacin kuka
“Cry…” Ya fada Mata, shidai faiz Kura masu Ido yayi ya ji kaman he should tell Ahmed to let her be,kaman ya fada mashi ya barta tayi kuka to her satisfaction, he wish he can ask what is happening and get the real answer, yanda Ahmed ya riketa he feels it’s not right,gani yake in shine he can do better. Ahankali ahmed ya juya garesu ya kalli faiz dake kallonsu da Kuma Bintu, yanda suka kafesu da Idanuwa not saying anything feels awkward
“Kinga Ana kallonki fa…” Ahmed ya rada Mata cikin kunne, cikin matsanacin kuka Amira tace
“I don’t care…”ta fada cikij ihu going insane,
“Ok…” Ahmed ya fada Mata rike daita
“Muje cikin Mota…ki zauna sai kiyi Mai isanki…” Ya fada Mata cikin whisper, Babu musu suna rike da juna sukayi hanyar barin inda suke, yanda Amira ke tafiya kaman an rike Mai zuwa labor room, she’s so crying Walking kaman Bata son tafiya, kou duk duniya zasu taru a kanta bazai hanata Kuka ba, she have nothing to fear, her tears is her heart sanitizer, it washes away her pain and agony, Yana rage Mata azaban zuciyarta, tunda Habib yazo ya barta broken Babu ranar da bazatayi Kuka ba, Babu aku sanin tayi kuka don sai ta Shiga bathroom tayi Mai isaeta sannan ta fito. Data Fara zuwa office abun ta ragu sai dare takeyi, yau Kuma the pain is unbearable, luckily yau Babu yaran dake Wasa wajsn balle su gansu, suna da wani biki don Haka iyayensu Basu kawo su ba, it’s just them a compound din, sai Mai gadi dake kallon ikon Allah, Mota ya bude ta Shiga ta hade Kai da gaban Mota ta dinga kuka,
“Yaya ya cuceni…Yaya I can never find happiness…who will love me…who will be with me…I know I can never love again Amma who will love me ..” tafada cikin matsanacin kuka, Ahmed dake zaune kusa daita feeling kaman ya tayata kuka cewa yayi
“Me…” Ya fada Mata calmly, ahankali Amira ta daga kanta ta kalleshi da wet eyes dinta
“Yes…me…Amira I have loved you…tun Baki San meye so ba…I cared for you…and no circumstances in life will change that…” Ya fada Mata, Amira da ta koma wani iri kaman wata Yar karamar yarinya kallon shi ta dingayi trying to see if he is telling her the truth,
“In Kinga ban aureki ba then Allah Bai kaddara ba…” Ya adding, Kai Amira ta fara girgizawa tana cewa
“Aa…van yarda ba…Haka Habib ya dingayi min karya…cewa yayi in har Bai aureni ba saidsi in mutuwa yayi.. amma now he is getting married to another…” Ta fada cikin hawaye
“Aa…ki bar hadani da Habib.. we’re not the same …now ki sani…ni ahmed I love you… don’t feel less because of your situation…I don’t see you less so you shouldn’t see your self less…ki bar kuka saboda Habib… you have me…pls….” Ya fada Mata,
“You love me…. because you pity me.. because kasan…in ba Kai ba… nobody will ever love me kou…” Ta fada cikin hawaye,
“Oh my goodness….Amira so kin mance how I loved you?…yanda Kika dinga banzatar Dani a gidanku…yanda kou gaidani bakiyi…have you forgotten so soon…I don’t love you because of pity pls…did you even know what I told daddy da mumy har suka yarda kina zuwa aiki?…” Ya tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai, Nan ya fada Mata exactly what he told her parents, he is going to hell for what he is doing right now but he tired of seeing her like this, ya gaji da ganinta in pain and agony, he should give her hope, he should be a shoulder she can cry on
“Da gaske ka fada masu hakan?…” Ta tambayeshi tana goge face dinta
“Yes Mana…” Ya fada Mata
“Kana ganin gida zaa yarda… will they let you marry a girl like me…”ta tambayeshi, shuru Ahmed yayi not knowing what to say, all he wants right now is to give her hope and stop the tears
“Why not….ai Baki San wani Abu ba…Ina son ki Kai level din da Babu Wanda ya isa ya kalleki anyhow because of your pass because of your achievement…yanda you will be a very huge jewel that no one can reject…so magana zaa yarda kou baza yarda ba Bai taso ba…we will make it work insha Allah…” Ya fada Mata, relaxing tayi ta lumshe idanuwa new tears na rolling
“Duk.maganr da ka fadamin Bai hanani samun sauki cikin zuciya ta ba…Bai sa na ji daidai ba…it still feels so hard believing what Habib did to me…Yaya….inda ban haihu ba budurcina kawai ya dauka zaifi min sauki…but he left me with someone that Zan dinga gani Yana reminding Dina of my pain…” Ta fada tana fashewa da kuka again
“The pain will go away…but it takes time…it’s just two weeks since it happened…Dan allah kukanki ya Isa Haka Nan…I beg of you…” Ya fada Mata. Kai ta daga mashi.
“Now Bari inyi magana da fajz saj mu tafi gida kou…Kuma ya kamata kiyiwa mum dinshi sallama.. ” yafada Mata
“Yaya..in na wanke face dinta bazata Gane nayi kuka ba…” ta amsa mashi sounding so sure of that as she’s very sure of that don she have done that Sosai. She will cry in mun dinta ta shigo ganjn how she is zata wanko face dinta daga bathroom ta ta goge looking ok
“Ok…ki jirani…” Ya fda Mata Yana fita daga cikin Mota.