DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Fajz Kam relaxing yayi ya dinga binsu da kallo har ya suka bace mashi, idanuwa ya lumshe cikin damuwa, wato komai da limitations dinshi, in Such situation where you want to ask what’s happening but can’t ask to avoid being misquoted, where you’re afraid of what will happen if you asked, what reply will you get, it’s so annoying, shi dai one thing he knows for sure is something very huge is wrong with her, her reaction says it all, ahankali ya bude ido yayi tagumi na second guda Sam ta manta da akwai bintu Nan kusa dashi, itama bintu ta shjga damuwa sosai Kan abinda ya faru, she wonders what it could be that will make her break down in public like this,ji tayi ta tausaya Mata gami da danji tsoron ta don she feels in aka barka da lunatic irinsu they can kill you in a second and pretend to be innocent. Yanda fajz ya shjga damuwa is something to think about, she watched him closely and he so depressed, she can’t even talk, yanda ya fixge kanshi daga gareta dazun still stick to her brain. Ahmed na dawowa ya Basu hakuri Kam behavior din Amira sannan ya fada masu he wants to take her home, faiz sai binshi kawia yake da Ido not saying anything.
“Ok…” Kawai faiz ya fada yayinda Ahmed ya dauki robar ruwa daya ya bar wajen, Yana komawa cikin Mota ya mikawa Amira ta wanke face dinta sosai ta saka Vail dinta ta goge face dinta thoroughly sannan ta Shiga bangaren mum dinshi tayi mashi sallama, she asked her what happened to her don taga alaman kuka tatare daita Amma sai ta wayance tace something fell into her eyes, hajiya fada Mata to stay sai tayi Mata karyar mum dinta zata unguwa and she asked her to come back kafin su fita. Nan Hajiya ta hada Mata kayan ciye ciyen kala kala Sukayi exchanging numbers din juna.

Ranar Monday.

Fajz have never wetness any longest weekend kaman wannan all his life, it’s a weekend he counts minutes to Monday, normally he is the type that doesn’t want weekend to end don Babu takura Babu hanzarin zuwa koina, he have the freedom to sleep till 12 or 2pm and no body will disturb him Amma wannan weekend din sai yayi mashi tsawo ba don komai ba sai don Amira, halin da ya ganta ya dameshi sosai and he didn’t speak about it to anyone, mum dinshi taga damuwa sosai a tattare dashi and when she asked him what’s wrong sai yace Mata nothing, tun ranar bintu ta Shiga damuwa don da suka rabu tana iya kiranshi sau goma sai taci saa ya dauka , he is really trying to be a good person Amma inda zata sani da Sam Bata dameshi ba don it’s like adding salt to injury, depression was all over him. Wani Abun mamaki was ranar da ta bar gidan kou good hours biyu baayi ba yaga tayi updating status dinta. He didn’t talk or say anything, all he does was view her beautiful products and think of the condition she might be in at that moment. Yau he left home as early as possible don sanda yaje yiwa mum dinshi sallama sai da ta tambayeshi if da akwai abunda zaiyi office because it was too early and he replied with he is seeing a client, kou karfe bakwai baiyi ba ya bar gidan. He didn’t drive. He just prayed ta zo, sai Kuma yake tunanin if tazo what will he say, is he going to ask her what happened ranar, or what, abun ya mugun daure mashi Kai, shidai he feels it’s non of his business Amma Kuma the urge to ask her is stronger than zuciyar dake fada mashi it’s non of his business, kaman wani Mara hankali Haka ya shigo company. Sanda yazo Bata kaiga isowa ba sai Bayan 15 minutes da shigowan shi tazo, he have been checking to see if tazo and when he checked about the 10th time sai ta ganta zaune, ai Yana lekawa ya ganta yaji Saurin maida kanshi ciki ta jingina da bango ya saki ajiyan zuciya tare da lumshe idanuwa yace
“Ya rabbi…ya hayyu ya qayyum….have mercy on me… she’s my bestys girlfriend…”

Alhamdullilah
1/26/21, 8:04 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

13

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Ya fada dafe da  chest Dinshi breathing very hard, his door doesn’t make noise so Amira Bata San ya leko ba but she feels Ana kallonta ta daga Kai ta kalli Wajen taga Babu kowa, she looks so ok, you won’t say she’s having any problems, kalaman Ahmed sunyi tasiri sosai a rayuwar ta, she just feel so ok now dukda Bata San if she can ever fall In love again ba,  kawai she wants someone to care about her on the other side Kuma she feels she doesn’t even need a man in her life, she’s gradually going in sane as kou kadan Bata single thinking,one moment she feels she wants a relationship in another second she feels she doesn’t need any, she’s so traumatized and she really need to see a therapist, someone that will help her over come her pain, yanda zatayi ta manta wannan pain din,  in ba samun saukin azaban zuciyarta tayi ba she will be normal for a second and be sad in another second, aikin Daya Bata tayi arranging tana sake duba results dinta praying she’s perfect in her works, ta gan motar shi as she  comes in so tasan Yana ciki, maganganun mum dinshi ta tuna sai ta saki murmushi tare da Kuma samun kwarin gwiwa as she will do the right thing to help him, tasan it’s an honor for her to be given such previllage  da har mum dinshi ta yaba aikinta.

Ahankali faiz ya koma Kan sit dinshi,. He have been longing for Monday to come, now the Monday is here now what,
“Yes what?..”fada sounding so tired and restless, svu dai ya kasa Gane abinda ke damunshi kou kadan yaki yayi admitting he is into her, so deeply into her, he can’t bring himself to think of himself Inlove with his friends girlfriend,. Zai Zama total disaster, zai kasan in pain because Bai gan ranar da  zai bude bakinshi ya fada Mata he is inlove with her ba, inshort Bai gan ranar da zai fadawa kanshi cewa Yana sonta ba Balle ta furtawa wani abinda ke ranshi, shidai Bai yarda Yana son ta ba, kofsr office dinshi aka bude ya daga Kai sai ga Amira dake rike da file ta shigo, da sauri ya kauda kanshi
“My worst nightmare…” Ya fada tare da sadda Kai kasa with even looking at her, sallama Amira tayi tana shigowa ya amsa Mata not looking at her at all, karasowa tayi kusa da desk dinshi ta Fara cewa.
“Ina kwana…” Ta fada mashi,
“Lafiya…” Ya fada atakaice not still looking at her
“Sir gashi…na Gama…” Ta fada tana dire Mashi file din Kan desk dinshi, sai lokacin ya tuna da ya raba file ya Bata rabi ya dauki rabi, Sam Bai tuna ba sai yanzun, ahankali ta daga kanshi not looking at her, fike din ya kalla ya kurawa file din Ido kaman bai taba ganinsu ba,
“Ok…” Yafada sounding very calm and cool, juyawa tayi not saying anything and she is happy he didn’t asked her about Last Saturday, she was thinking he will talk about her display a gidansu, tana juyawa faiz ya daga Idanuwa ya kalleta, bayanta ya bi da kallo as she walks gently, it’s not as if she have a huge ass that he loves watching but kawai shi kallon bayanta Yana bashi Jin Dadi, har ta Kai Bakin kofar fita yace
“Excuse me…”ya fada Mata calmly, Amira zaro idanuwa tayi tare da sakin ajiyan zuciya, it takes her about good 30 seconds to turn to him, she wish she can ask him if he’s sick don yanda yake magana  sounds weird to her as duk maganar shi da karfi da iko ya sabayi unlike yau da ba hakan yake ba, Amira dake tunanin why is he calling again tsayawa tayi inda yake faiz da kanshi ke kasa but can see her ya nuna Mata kujera, she walks to the Chair he pointed to and sat on it, ya rasa why  he called her in the first place, ahankali ya daga Idanuwa ya kalleta yaga kanta kasa,
“Wai yaushe kayana zasu zo ..”ya fada this time not to calm Like the first time
“Now you’re talking…” Ta fada cikin ranta, before ta daga Kai tace
“Wasu suna Malaysia… Sai an kawosu zaa hada maka…” Ta fada mashi
“Ok…” Ya amsa
“Yauwa…now I remember…ki fadamin why you’re laughing in kin kalleni ranar Saturday…what did my mother tell you about me…” Ya tambayeta Yana relaxing, shuru Amira tayi Bata amsa mashi ba don it’s her fear he asked of it, she might not know how to reply him, Bata San yanda zata tsara labari da zai yarda ba, there’s no way she’s telling him what his mother told her.
“Ina jinki…” Ya fada Mata Yana kallon ta
“Ba komai…” Ta amsa mashi
“Ba wani ba komai…if you want to leave this office tell me what it was all about…” Ya fada Mata. It takes her ten good minutes wajen Nan before ta fada mashi kaninta ya Bata funny story da in ta tuna Yana sakata Dariya. He insists ta fada mashi, he enjoys her sitting right in front of him,  Bai yarda da abinda tafada ba, kawai dai he tells her to tell the truth don what she told him wasn’t funny so she should say the truth, she have to swear before ya amince, kaman ya tambayeta what happened a ranar ta dinga kuka sai yaga it’s non of his business, hakan yasa yace
“Yauwa ki shirya…muna da meeting dasu daddy ramsr Wednesday…so tare zamu… think of anything da Kika San zai iya kawo more cigaba a company… anything at all…so now your assignment is if kinje gida…do some research and get back to me…” Ya fada Mata, .
“ok..” ta amsa mashi tana Nan zaune a gabanshi,
“You can go…” Ya fada Mata. Nan ta Mike ta fice daga office din, Daman before now she’s very inquisitive, she’s use to research, it’s what she loves doing and she’s glad she’s going to do more. The thing is she’s happy he ordered her to do it. Right now Babu abinda take kauna kaman abinda will take her heart off her pain, she really wants to do something that will make her forget all she’s been through, now her laptop is back don mum dinta ta maida Mata laptop dinta so she’s going to use it in doing more research.
Fajz Kam was disturbed but looks ok, meeting sukayi as usual kaman yanda suka Fara Yi duk ranar Monday Bai good mintu guda Bai kalleta ba, it’s Kuma Banda daukan minute Babu abinda take,he looks so restless. Yau da ahmed yazo Saida ya tambayeshi what’s wrong with him sai faiz yayi mashi karyar Bai da lafiya ne
“Ina ke maka ciwo Naga kayi suku suku Haka…” Was tambayar da Ahmed yayi mashi,
“Nima dai gani Nan…kawai am feeling somehow ne. ” Ya amsa mashi Yana Wasa da abincin dake gabanshi, Ahmed da yayi serving kanshi cewa yayi
“Toufa…Haka Nan kace baka San abinda ke damunka ba?..kawai dai kace you don’t want to talk about it…Amma Babu Wanda zai Shiga damuwa yace Bai San abinda ke damunshi ba…”Ahmed ya dafa mashi Yana cin abinci
“Wallahi believe me ..I can’t say ga abinda ke damuna…nidai kawai gani Nan…”faiz ya amsa mashi sounding very calm
“Ok…Allah ya sauwake…kilan fever ka kusa aure ne…ka kusa Shiga gidan Dadi…dole kayi fever…”Ahmed ya fada sounding naughty Yana Dariya,tsoki faiz yaja ya Mike tare da ajiye spoon din Hannunshi yaja tissue guda ya bar wajen Yana cewa
“Kai ka jiyo…”ya amsa mashi atakaice. Bayan Ahmed ya gama ya shjga bathroom yayi alwallah like yanda fajz yayj suja fito, Amira daga Idanuwa tayi daga kallon system dake gabanta, Ahmed ne gaba so ya Fara cewa
“Baby… gaskiya I will get you glasses Kar system din Nan ya jamin asara…” Ahmed ya fada Mata with a smile, murmushin Jin Dadi Amira ta saki tace
“Yayana…lafiya lau…my eyes are strong…” Ta amsa mashi, fajz dake wuce su but kunnenshi wajen sakin guntun tsoki yayi ya fice kaman walkiya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button