DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira tayi research iya research before the day of the meeting, yanda ta maida hankali Kan abun kou masu company basuyi hakan ba, she believes the repacking da Kuma advertisement Yana kawo kasuwa sosai, that’s the two things she’s going to talk to him about, she have perfect explanation for it and how it works tasan with it zasu samu new beginning in their business, suna Kan hanya ta fadawa Ahmed ya saurayi bayaninta, kwantar da hankali yayi tayi mashi bayanin research dinta Kan abinda ke kawo cigaba a organization, Saida ta gama ji yace
“Bravo my princess… you’re so intelligent…Allah ya bamu kudi mu bude namu company inda Zaki samu shugaba in Zama assistant dinki…” ya fada Yana Dariya, itama dariya tayi sanye da daya daga cikin kayan da mum dinta dinko Mata, she’s so inlove with the lace as the color dark blue is her favorite color,
“Wai ya akayi kikayi wnanan research din kou wani Abu zakiyi ne…kou boss dinki ya sakaki aiki ne….” Ya tambayeta wondering ta haddace such long Abu,
“Yayana… meeting zaayi yau…da babansu da manyan company dinsu…Kuma har Dani zaaje ..yace in nemi abubuwan dakr kawo cigaba a kasuwanci….” Ta amsa mashi, shuru Ahmed yayi for a moment before yace
“Hmmm faiz kenan…it seem ya mance you’re just his secretary and not his assistant…ya zaayi ya Baki wahalal yin research kaman wata babban maaikaciya…” Ya fada sounding angry and so jealous
“Ai Yaya…I love it…Yana karamin knowledge Dina… it’s for my benefits ba nashi ba…nidai I love it. .Yana taimaka min wajen manta wasu abubuwan.. ” ta fada mashi kanta kasa, shidai Ahmed Bai so hakan ba and Bai gan abinda zata fada that will made him understand ba, all he knows is faiz is getting close to her ne kawai if not Ina ruwan secretary da zuwa manyan meeting, hade Rai yayi kaman Bai taba Dariya ba feeling sad,
“Wato you love it… You love going out with him kenan…” Ya fada sounding angry
“Aa… wallahi Yaya ba Haka bane…. it’s not about going out with him ..kawai akin na taimaka min ne Yaya….banson loneliness…I want something that I will do for hours… kou Kai if you have anything I can help you..” ta fada mashi sounding so scared of his anger, Bata son abinda zai sa Ahmed yayi fushi daita, in Banda abunshi me boss dinta zaiyi da mace irinta, he have a very classy babe or wife to be, he loves and adores her, tunda take Bata taba ganin mace dake kamshi Mai tashin hankali kaman matar boss dinta ba,ranar da tazo office she left her perfume behind for hours like wise ranar asabar da suka hadu, inda itace Ahmed she won’t even bother because kou ya samu interest kanta daya samu full details about her komai zai watse, balle tasan nothing like that will ever happened,
“Amma sai komai ya dinga zuwa dake…ya je dake gidan gona…yaje dake meeting…ya sakaki accounting…how much is he paying da zai dinga Baki wahala Haka Nan…I will talk to him…” Ahmed ya sauya statement dinshi from jealous to pity, alaman aikin da yake sakata is much
“Aa Yaya…pls Kar kace hakan…don’t talk to him pls…duk ranar da naji na gaji Zan fada Mana.. I will leave the job…kasan daddy ma yace I can go back to school if I want to….so pls Yaya kaji…” Ta fada Mashi in a pleading tune, side dinta ya kalla ya Kura Mata Ido for seconds ya dauke Yana tunanin yanzun this is the Amira Mai Dan banzan share mutum, murmushi ya sakar Mata kawai without saying a word, Yana zuwa gate ya direta tare da Yi Mata sallama, Shiga as usual, it’s her first time of coming here with such out fit, she looks so beautiful in it, ta mance rules dinshi na kou ta zo da jallabiya kou tazo da suit Amma not traditional attires.
Har karfe Tara Bai zo ba, wayarta ne ya Fara Ringing sai taga number mamanshi, she was surprised she’s calling her, da sauri tayi picking tare da sallama, amsawa hajiya kadijatu tayi a voice that sounds so friendly, gaidata Amira tayi ta amsa before hajiya tace
“Naji…yau Kuna da meeting…kou ha Haka bane…” Ta fada Mata
“Yes ma…muna da meeting…” Amira ta amsa Mata, hajiya kadijatu da tana ta lekan compound taga faiz Bai fita ba ta damu tace
“Kuma har yanzun boss dinki Bai zo ba…”ta fada Mata
“Eh…Bai karaso ba tukun…” Ta amsa Mata ,
“Well Bai bar gidan vama…and the meeting is in hour time…” Ta fada cikin damuwa don tasan nisan dake tsakanin two companies din…she wonders yaushe zai bar gida ya tardasu and alhaji will not take it likely on him in har he is late, she’s so disturbed right now
“Pls will you do me a favor…of calling him?…pls…”hajiya ta fada Mata, shuru Amira tayi,
“Pls… remember you promised me..” Hajiya ta sake adding
“Ok..Amma me Zan fada…mashi…” Ta fada sounding very confused,
“Kawai tell him Kuna da meeting that zaku iya makara…pls do that for me…” Hajiya tafada Mata cikin damuwa
“Ok ma’am…Bari in kirashi…” Ta fada cikin natsuwa wondering why did she sounds so disturbed tunda in shine har 12 Yana kaiwa Bai zo ba, these days ne yake Dan zuwa da wuri Amma ai abun baa magana,
“God bless you my daughter…I will call you back inji yanda kukayi dashi…” Hajiya ta fada Mata tare da kashe wayarta. Ahankali Amira ta nemi number boss dinta ta kirashi, wayarshi na Ringing. Lokaci faiz ya fito daga wanka dsure da towel yaji wayarshi na Ringing, ahankali ya karasa ganin madam Secretary ke Kira yasa yayi Saurin daukan wayar Amma vaiyi picking ba, he wonders why she’s calling him, murza idanuwa yayi don ya tabbatar she’s really the one, ganin wyar zai tsinke yasa yayi picking tare da kafata a kunne Yana goge kanshi da towel, sallama tayi mashi sai cewa yayi
“Who is this…” Yafada cikin iko da Isa as usual, shuru Amira tayi for a moment thinking if Bai da number ta, she’s been a way to long that Bata San in baku da number juna Baku ganin status din juna, Bata wani San Kan WhatsApp ba sosai don sands aka amshe Mata waya WhatsApp is not too popular like Facebook,
“Sir…nice…” Bata karasa ba faiz da jikinshi ke rawa yace
“Is your name nice?…Ina asking who is this you’re saying nice.. ” yafada sounding so hard dudka his Heart is as soft as cotton because of her
“Amira…your secretary…” Ta fada mashi cikin ranta tana cewa in ba don darajan mum dinshi ba Bata gan abinda zai sa ta kirashi ba in this life don tasan he can do worst, she knows more of his rashin mutunci than his mutunci, har yau she will discribe him as an arrogant person, idanuwa faiz ya lumshe before yace
“Why are you calling?…” Ya tambayeta Kai tsaye,
“Naga… we have meeting yau…Kuma baka zo ba…we may run late…” Ta fada mashi voice dinta na cracking, kawai sai yaja tsoki ya kashe wayar,
“That’s the spirit…” Ya fadawa kanshi Yana Saudi sosai, kou minti biyar Bai Kara ciki ba ya fito sai sauri yake, yasan da akwai long distance tafiya and if he runs late ba karamin tozarta dad dinshi zaiyi mashi ba, his pain made him drink alot jiya dukda it’s not as yanda ya Saba sha Amma dai ya Sha fiye da yanda ya Saba these days, hakan yasa Bai tashi da wuri ba Amma when she calls him kaman an zubawa wuta Petrol Haka yayi sauri ya bar gidan, he is so angry that she’s someone’s baby, that she’s someone’s princess don yanajin Ahmed na kiranta da names, he sees no reason to be soft or Gente with her balle.hajiya na ganin ya fita da sauri Bai Shigo part dinta ba ta Kira Amira again,
“Wai cewa yayi gashi Nan zuwa…”Amira tayiwa hajiya karya don she feels this woman that doesn’t know much about her have given her hope it will be unfair of her to ruin the hope
“Ai har ya bar gidan…nagode sosai daughter…Allah ya bar zumunci…hope kinyi recieving alert din kayan…” Hajiya data sayi 12 laces ta Tambayi Amira
“Yes ma… insha Allah Nan da jibi naki kayan zasu iso…” Ta amsa Mata. Nan dai sukayi sallama tana ta wondering why he ignores her and left home so soon don it’s like 7 minutes later
“Maybe he was already coming out…”Amira ta fadawa kanta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button