DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Goma saura fajz ya iso office, he wanted to just go straight to the head office yasa driver ya kawota Amma Kuma he feels duk zagin da zaayi mashi won’t hurt if he have a drive with her, yau he is not going to use a driver, he is going to drive by himself, da sauri yayi office Dinshi Amira na ganinshi ta Mike tsaye, wani irin kallo ya Watsa Mata before yace
“Why did you have to call me…kou kin mance I told you about the meeting so am so aware of it…” Ya fada sounding very mad at her, Amira dake tsaye sadda Kai kasa tayi without saying anything, kura Mata Ido yayi Suka a sake sakin tsoki ya Shiga office dinshi ya ajiye laptop dinshi ya fito Yana cewa mu tafi. Da sauri Amira ta Mike, he didn’t even ask her about her research, she feels so disappointed and she feels she have wasted her time, tana biye dashi da sauri as he is walking fast too only for him to turn back intentionally and again she fell on him, wani irin tureta yayi Yana cewa
“Are you mad…” Yafada kaman Bai San she’s right behind him when he turned ba,
“Me nake gani Haka…” Ya sake fada looking at her from head to toe.
“Hala your love Bai fada maki dressing code na company din Nan ba ..” ya fada sounding very very very angry.

“AL-AROUS” sabulun tsarki wanda akayi da natural herbs da kuma Al-musk. Da ruwa mai dumi ake tsalkin, ana iya amfani dashi duk lokacin da aka shiga bathroom. Yana matsi sosai, yana maganin infection, yana maganin zafin da HQ keyi bayan sex musamman ga amare.Yana sauko da ni’ima sosai ya ciko da HQ. Koda yaushe HQ cikin kamshi. Za’a iya amfani dashi lokacin da ake period. Da ruwa mai dumi sosai amma ba mai zafi ba.In kinyi amfani ke kanki zaki ji bambanci .
Sunana Falmata DMG ina da zama a Yobe State. 08165053901, 07010269214

Alhamdullilah
1/26/21, 8:04 PM – Ummi Tandama: Dawn of a new beginning

14

Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Amira was so shock and traumatized that kou magana Bata iyayi sai dai ta Dan juya ta kalli side to side making sure no one is watching this humiliation sannan ta kalleshi na second daya fajz yaji yarrr all the way from from his head to his toe
“Ki bar kallona…I said Bai fada maki ba…Nan gidan biki ne that you will dress any how you wish…” Ya fada deep down so broken but on the outside looking very strong and firm,
“Ya…fada min…” Amira ta fada sounding weak, the good thing is no one is watching, kawai kowa na wajsn da aka ajiyeshi, Babu Mai yawo anyhow if har faiz is around, so she’s ok, kou kadan Bata wani ji haushin shi ba because she’s strong, right now no amount of words zai Bata Mata Rai, she is ride an iron, she’s a very strong lady
” Then ya fada maki shine kikeyi irin wanann dressing din?…” Ya sake asking forgetting he is already late for the meeting and a kalla he will spend about 40 more minutes kafin ya Kai inda dad dinshi yake, Amma have a conversation with her is ok kou da kuwa it comes in an annoying way,
“Kina ganin ban da babban Riga da Zan dinga sakawa zuwa Nan nake saka suit kou English wears…” Faiz dake kallon thick eyebrows dinta da kou leveling batayi yafada Mata
“Sorry…” Ya fada kanta kasa
“For yourself ba…or for your boyfriend…” Ya fada Yana juyawa da Sauri kafij ya dauki another step sai ya sake juyowa yace
“Watch where you’re going Kar ki Kara bumping into me…”ya fada ya juya kawai sai ta saki murmushi Yana tafiya, Lou kadan Amira Bata wani dau haske ba, she sees everything as her fault entirely, she’s so naive that kou tunanin why yake tsayawa if Yana tafiya a gaban ta and tsayawa na unexpectedly, ita dai she sees it as her fault so Bata ji haushi kou Bakin ciki ba, wajsn Motar shi Suka isa ya bude ya Shiga gaba, tunda yayi Mata fadar Kar ta zauna kusa dashi Bata sake ba, duk ranar da ya zauna kusa da driver sai ta zauna baya duk ranar da kuma ya zauna baya sai ta zauna kusa da driver Amma yau gashi a driver sit, hannunta na rawa ta Kama kofar baya zata bude don she knows Bai son Ana Zama kusa dashi, faiz that monitors each and every movement she makes juyowa yayi yace
“Sannu director…ki zauna Nan…driver dinki ya jaki…” Ya fda Mata cikin isa,. Da sauri ta saki na bayab ta dawo na gaba ta bude ta Shiga kusa dashi ta zauna ta rufe motar, deep down Kam she’s thinking he is very difficult to please, she’s so happy to have Ahmed dukda it seem shima he is nice to his own fiancee,. So maybe it’s because wajen aikinshi ne shi yasa yake da jajircewa, itama she support this don if she have her working place bazata Bari a dingayi anyhow ba, tana ganin yanda kowa ke shiga hankalinshj in sun ganshi, the moment Suka ji he is coming zakaji kou Ina tsit, that’s totally respect. Faiz Kam wish they can have a normal conversation, like at least friends Amma the fear of Ahmed is the beginning of wisdom, Bai son abinda zai ja mashi matsala, har yau kalaman Ahmed Basu daina mashi yawo a kunne ba, wato people like him dake son love always end up ruining some else’s relationship which is something he is not going to do, Amira Kam tana son ta fada mashi about her research but she won’t dear, baya 20 whole minutes of silence ya saka wakar mahir Zain Yana Dan bi time to time, in total silence Suka isa head office dinsu, kallon agogon faiz yayi yaga lokaci ya tafi sosai, dad dinshi is a pure African man but doesn’t take African time, baj Wasa da lokaci as he always says time is money, manyan cars ne wajen, he knows an Fara meeting din tuntuni and for sure he is going to insult the hell out of him he just pray he doesn’t do it in public today, Yana da branch a many states na kasar Wanda kowanne shugaban branch yazo da mataimakin shi, da sauri yayi parking ya fito itama Amira ta fito ta bi bayanshi, hall da yasan zai samesu ya nufa sai sauri yake Yana aduar mercy from Allah. About 24 people ne a conference Hall din inda ke da kujeru na alfarma, sanda suka shigo wani mutum ke magana Wanda da shigowan faiz yayi Shuru Yana kallon shi, alhaji dake zaune a head Chair wani irin tsoko yaja Yana cewa.
“What are you doing here…get out…” Ya daka mashi tsawa har hall din na amsawa, shuru faiz yayi ya sadda Kai kasa it’s Kuma Amira ta tsinci kanta da mugun fargaba as the way he talks is very very hard and firm more more more than the way faiz talks, at this moment she feels kou nawa wnanan mutumin zai biyata she can never walk under him, da akwai two seat cikin jerin na inda mutane ke zaune wato it’s for him and his assistant,
“Nace get out…tunda baka da hankali baka San ya kamata ba just take a leave mu cigaba da maganar arziki da muke … nonsense…” Alhaji haruna ya sake daka mashi tsawa, instead ya fita sai ya nufi Empty seat, ita kma Amira she feels like running far far away from here, wani ne yace
“Patience…” Ya fadawa alhaji cikin natsuwa
“Ba wani patience…am seek and tired of his stupidity…ya zaayi ni dake tsoho that should retire and rest na San amfanin lokacin Amma wannan wawan Bai sani ba….why should he make me look tiny a gaban workers Dina…what rules will I set if my own son will break them first.. ” alhaji ya fada sounding very much angry,
, Fajz dai Bai ce komai ba., Takawa yayi ya zauna Kan kujera, Amira dake ji kaman zata saki fitsari a jiki tayi Saurin binshi ta zauna too, she just feel so surprised and her boss is seriously been nag at, wato gaba da gabanshi, baba ma da babanshi, kanshi kasa Amma fa face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, he is very any chance that dad dinshi won’t even let him be because of the lady da suke tare,
“Wallahi sai nayi maganin ka…Kai banza baka Isa ka dinga sakani magana kullum ba…if care is not taken wallahi I will take that company from you in bawa wani Kuma I will make sure you work under him… Wawa kawai…” Alhaji ya fada Yana kallon faiz, Amira duk ta tsure kaman ba ita ba, she just feel it’s too much don Bai kamata ya dingayi mashi fada a gaban mutane ba, instead taji Dadi sosai sai Kuma taji Babu Dadi, Bata San in da sabo ya ringa ya Saba da irin wnanan ba nothing is new to him,
“I will make you a cleaner in that company in har baka dauki aikinka da muhimmanci ba,…this will be the very last time I talk to you about this…in kana gani I can’t continue…” Ya fada mashi, Mikewa faiz yayi a fusace ya Kama hanyar zai fita, Nan aka fara kirashi,
“Let him go… nonsense.. ” alhaji ya fada mashi,da sauri wani babban mutum da kadan alhaji zai girmeshi yace
“Kai…come back here.. ” shima ya daka mashi tsawa, fajz da ya kumbura waiting to burst yaki tsayawa
“Wallahi kana fita daga wajen Nan you’re out of my children…” Alhaji ya fada sounding Loud and clear,.
“Fine…Daman you never love me anyway.. “faiz ya amsa mashi sounding very Angry, da sauri wani ya taka da gudu ta rike mashi hannu Yana cewa
“Don’t be naive…”ya fadawa faiz dake kokarin kwacewa yace
“Leave me alone…” Ya fada da karfi kaman zaiyi kuka voice dinshi na cracking sosai, dukkansu Nan sun saba da wannan drama, they know faiz is not serious and alhaji can’t control his anger, Amira kam she prays she’s dreaming don it’s too much for her to take, tasna dad dinta da Yaya Ismail suna samun misunderstanding har yace zaisa a kamashi a zaneshj Amma Bata taba ganin irin wannan ba, alhaji was just looking at yanda aka jawo faiz aka maida shi Kan kujeran da ya tashi, nan kowa yayi tsit kaman ba hamm da ake ta faman ihu dazun bane, alhaji kallon Wanda ke magana before faiz su shigo yayi yace
“Dan Allah cigaba da maganar da kake before this idiot came in…” Ya fada mashi, Nan mutumin ya Mike, Daman alhaji have made it clear kowa zai kawo hanyar cigaban company,he wants new ideas, things that will move them forward instead of stagnant position, daman suna wannan meeting din time to time, mutumin mikewa yayi ya cigaba da maganar shi fajz Kam har lokacin Bai daina fushi ba fave dinshi kaman ka taba jini ya fito saboda yanda yayi ha sabida fushi, he looks totally angry and mad that his dad will always nag at him in front of others, now it’s in front of his madam Secretary, tunda yake mashi Bai san Wanda ya Kai wnanan ciwo ba, he is so angry kaman zai fashe, Amira Kuma tana tunanin bazata taba iya kallon wanna mutumin ba daga yau, she’s so ashamed of what happened and she somehow pity him, now she knows why his mother wants her to be involved in his affairs, ta gane it’s because of his father, Bata son a dingayi mashi fada kilan and shi Kuma he won’t do the right thing, she feels the father yayi daidai tunda ai yasan zaayi meeting din yaje yayi kwanciyar shi Bai zo da wuri ba Kuma sanda ta kirashi ma wulakanci yayi mata, then she remembers Allah ne ya saka mata tunda itama dazun da yake yanka Mata magana Bai raga Mata ba,
“Wai sorry for yourself or your boyfriend…” Ta fada cikin ranta, tana jin yanda wand and tsaye ke Magana cikin Harshen turanci he talks about a Kara rage kudi zai jawo more mutane,. Saida ya Gama alhaji yace
“Yanzun in Banda abunka…rage expenses mukayi da zamu rage kudin products dinmu?…asalima kudin karuwa yayi… laborers are asking for more…wasu wawayen ma are at lost…bamu samu kou sisi daga garesu ba sai dai namu ya Shiga ciki.. what a misfortune…” Alhaji ya fada mashi, Nan wani ya Mike Yana magana, duk Amira ta kafa kunne, she just pray Kar a tambayesu don batasan abinda zai biyo baya ba, kusan kowa na hall din yayi magana insa alhaji Yana kushe most of their opinions, tana tunanin faiz is hard to please Amma dad dinshi yafi shi,he is just like his father, duk abubuwan da mutanen Nan ke fada some of them are ok Amma sai yace ba Haka bane, she just pray Kar azo kansu, fajz shi Kam kou a a jikinshi,Bai damu da abinda ke faruwa around him ba Balle ya daga hankalin shi, asalima he is mad at his dad, gaban kowanne mutane da akwai robar ruwa da cup rufe kanshi sai Kuma paper da pen, kowanne Yana rubuta abinda sukeyi Amma Banda ita da faiz, Bayan kaman good hour of endless talking alhaji ya kalli faiz
“It’s your turn…”alhaji ya fada Yana kallon faiz, faiz knows he is talking to him Amma kou daga Kai baiyi ba Balle ya amsa don yasan kou ya daga Kai Bai da abinda zai fada mashi sai sake daure fuska kawai yake,
“Kai Dan ubanka am talking to you…”alhaji ya daka mashi tsawa
“Ban sani ba…I am a fool…an idiot… stupid…how can someone with such character bring an idea na cigaban company…” Fajz ya fada atakaice, Amira da hannunta ke rawa daukan pen dake gabanta tayi ta rubuta
“Rebranding da Kuma lot’s of advertisement…” In bold ta tura gabanshi,
“That’s what you are ai… proof me wrong….” Alhaji ya fada mashi, kou kadan fajz Bai daga Kai ba Balle yaga abinda Amira ta tura mashi a gaban shi, she can’t talk to him,she Can’t say anything rather sai ta dauki hannunta ta Dan taba hannunshi, if you see yanda faiz ya zabura ya zaro idanuwa Yana shafa hannunshi, wasu sub gan reaction Dinshi especially his dad, hannunshi da ta Dan taba ya tsaya kallo sannan ya kalleta,Ido tayi mashi alama dashi ya kalli gabanshi, ahankali ya sauke Idanuwa ya kalli abinda ta rubuta har lokacin Bai bar murza inda ta taba shi ba don tamkar Yan Dan dauki naked wire dake jone da electric an dasa mashi ne a hannunshi, idanuwa ya daga ya kalli dad dinshi dake kallonshi ya sake murtuke fuska yace
“Rebranding…da Kuma lot’s of advertisement…” Ya fada atakaice Yana shafa hannunshi,
“Explain…” Alhaji ya fada mashi,
“Dad what’s there to explain… rebranding and advertising product doesn’t need more explanation…kowa yasan what it means…”fajz ya fada face Dinshi kaman Bai taba Dariya ba
“Kai ban son rainin hankali…I said give us details… just like the way everyone is doing…” Alhaji ya fada mashi, ahankali ya kallo Amira da gaban ta ke dukan uku uku yace
“Sai ki tashi kiyi bayani..” ya fada Mata atakaice Yana dauke kanshi rike da hannu, this is among the most difficult time of her life,. Standing in front of about 23 men tayi bayani, something she have never done in her entire life, but she needs to save her stupid, foolish, idiot boss ass. It’s a very difficult something to muster courage to talk in front of those people Amma Kuma what can she do,inda ta sani da shuru tayi kawai a ci ubanshi tunda shima ba kirki gareshi ba,
“She should explain…” Ya fada Yana nuna Amira hankalin shi kwance,kallonta yayi ya watsa Mata harara Yana murza hannunshi har lokacin Because he Still feels the sting sosai, Amira da tayu karfin halin mikewa alhaji ya kurawa Ido Yana tunawa da sanda ya je office din faiz and how smart she attended to him lokacin, duk wajen tsit sukayi suna kallonta waiting to hear abinda tazo masu dashi
“Hmm…uhmmm… rebranding…and…. advertisement….Yana da kyau….”take magana kaman she’s so afraid to talk or something
“Excuse me….”alhaji ya dakatar daita before yace
“Feel free and talk the way we will understand…mu turanci ba damunmu yayi ba so kiyi cikin Harshen da kikeso…and remember dukkanmu Nan Babu Mai Kai biyu… we’re all human… we’re not here to judge anyone or anything…. we’re here to make corrections.. yanzun in ba baki shugaban company Haka Zaki dinga presenting kanki kina magana Kuna stammering…bring it on…” Ya fada Mata atakaice, ajiyan zuciya Amira ta saki gami da hadiye saliva ta lumshe idanuwa, she really needs the courage to talk in their presents, now deep down sai ta maidasu kaman Mata yan uwanta, ta sauke Idanuwa not looking ta them,
“A company da ya Dade kaman Wannan yana bukatar rebranding…when I say rebranding shine kaman sauya wasu abubuwan like container Making it look more beautiful and attractive to suit the people of this era…yanda zaayi packaging product din ma is very important…wani packaging zaisa ya sayi abunka…wani container ya burgeshi…like munsan company na peak da da yanzun ba daye suke ba…ba Wai because sun sauya abinda ke cikin tin din ba but sun sauya tin din… wannan zai Karo more people…then above all is advertisement… lokacin Ina yarinya da akwai wani sabulu da nake yawan gani advertisement dinshi…wato Delta soap..I heard and seen lot about Delta that Saida na saka dad Dina ya Saya min…do in kana advertising product dinka Babu inda ba zaije ba…like karkara da Basu da tv advertisement should reach both visual and audio form…sunan company din da Kuma abinda suke producing should be everywhere yanda in dan kauye ya shigo cikin gari in har zai sayi oil sunan naka zai Kira because he wants to taste it and see how it is…hmmm” Amira da tunda ta Fara magana ta sadda Kai kasa Bata Kara daga Kai ba Balle ta kallesu Taji Bata iyawa, she have made a presentation in classes before and she knows looking at people faces might distract you, faiz kasa kunne yayi Yana jin abinda take fada wondering where this is coming from don it seem ta rubuta ta shanye cikin brain dinta, alhaji was just staring at her, he knows girls are very intelligent and right now he regrets pushing his to get married instead of staying in the business, before sunyi advertisement din but suna samun suna shikenan suka daina, he felt there’s no need to waste more money Kam advertisement tunda sunyi suna, sannan tunda suka Fara Wannan packaging da sukeyi shine Basu taba sauyawa ba, he is just staring at her,
“Beautiful container… waynda shape Dinsu ya fita daban da wnanan will do… Sannan samun face of the advertiser wacce zatayi amfani da oil din duniya su gan how pure it is…”Amira that is thinking of what to add ta fada masu don gani take Bai gamsu ba da akayi Shuru,
“Kuma…Ana iya Yi masu Dan Bonanza na extra a each bottle… telling them it’s bigger and better…” Amira tayi adding, faiz dai shuru yayi but kunnenshi kaf kanta, he just wants look at her and see how she’s talking don it’s the longest statement he have ever heard from her,
“And…” Amira ta fada looking for something else to say but nothing, she knows she read alot before now but it’s all she can say,
“And…” Ta sake fada before ta rufe bakinta sai taji clap, she was surprised someone is clapping for her even though abinda ta Fada doesn’t really make sense to her, fajz duba Mai clapping yayi sai ya Sha mamaki it’s his hard to please dad…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button