DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

“AL-AROUS” sabulun tsarki wanda akayi da natural herbs da kuma Al-musk. Da ruwa mai dumi ake tsalkin, ana iya amfani dashi duk lokacin da aka shiga bathroom. Yana matsi sosai, yana maganin infection, yana maganin zafin da HQ keyi bayan sex musamman ga amare.Yana sauko da ni’ima sosai ya ciko da HQ. Koda yaushe HQ cikin kamshi. Za’a iya amfani dashi lokacin da ake period. Da ruwa mai dumi sosai amma ba mai zafi ba.In kinyi amfani ke kanki zaki ji bambanci .
Sunana Falmata DMG ina da zama a Yobe State. 08165053901, 07010269214

Alhamdullilah
1/28/21, 9:49 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

15

Fajz was doing nothing but looks at his father da ta dage da clapping hannu waynda saniyar hakan yasa sauran mutanen dake wajen Suka Fara taba Mata, alhaji Yana da wani Abu guda daya, he won’t bring you down until you bring yourself down and if yaga kana da niyyar raising he will help you raise too, so he is clapping for her so that she do more next time, he wants to encourage this girl for yanda ta tsaya tayi magana ma deserve some recognitions, danshi bai tava bada simple advise kou taimako Kan company din ba…all meeting zasuyi fada dashi and at the end of the day he won’t say anything, yasan kou basuyi fada ba he won’t do it, he knows ba lallai nashi yaran matan su iya hakan ba, so Dole ya tafa Mata, not because her presentation yafi na sauran, asalima nasauran sun fi nata tafiya Kan daidai Amma Nata ya fi point. Faiz kifa dad Dinshi yayi da Ido cikin ranshi yana mai tunanin inda shi zaiyi wannan maganar he won’t even acknowledge it balle ya nuna yayi daidai,Dan juyawa yayi ya kalli Amira da kanta ke kasa Amma fa smile Kan bakinta ya Fara tunanin who is this girl that wants to take everyone in his family, first she made his heart beat faster, then her touch feels like a touch by naked wire, and his mother loves her too, now his very hard to please father is clapping for her, dauke Kai yayi ya sadda shi kasa, Amira Kam kasa daga Kai tayi as she knows kilan Babu baban boss cikin masu clapping Amma sai taji Yana cewa
“Bravo… small child with huge sense of humor…” Ya fada Mata, ahankali Amira ta daga Kai ta ganshi zaune with a very wonderful smile Kan face dinshi, wato Haka take with people that hardly laughs she was so excited and surprised to see him smile at her,
“Sit dear…” Alhaji ya fada Mata, ahankali ta koma ta zauna feeling so happy, Dan Satan kallon faiz tayi taga face dinshi kaman Bai taba Dariya ba saboda yanda ya hade Rai, magana alhaji ya cigaba da Yi Yana Cewa
“Abinda nake son ku sani if we have young intelligent people among us then zamu samu improvement… that’s the main reason I gave this incompetent my company in the first place…”alhaji ya fada Yana kallon faiz,.
“Now… kowanne company should employ two girls each… Young vibrant girls… those that will bring more ideas…” Alhaji ya fada mashi, kallon Amira yayi yace
“See me after that meeting…” Ya fada sannan Suka cigaba daga inda aka tsaya. meeting din last for two good hours… several analysis was base on the rebranding da Kuma advertisement, sun goyi bayan ayi repacking shima inda alhaji ya fada masu kowanne ya samo shape da design din container da suke ganin ta dace da new packaging dinshi and alhaji ya Kara da bazaa Kara girma ba Amma Kuma zaa saka Bonanza buy 12 get 1 free, . Wajen karfe daya aka fita faiz ya dice kaman walkiya deep down yana tunanin shikenan zata Raina shi tunda dad dinshi ya Gama zubda shi gabanta,. Bai San Daman duk sun san bai son aiki ba so nothing is new to them but to her now she knows he needs help sosai and she will do all in he effort to help him, Saida kowa ya fita sannan itama ta fita, she wants to see alhaji like he demanded, sanda ta fito har sunyi alwallah zasu tada sallah, cikin hall din ta koma ta zauna waiting a Ida. Saida ta tabbatar sun idar da sallah ta fito ta Tambayi wani inda office din alhaji yake, tana cikin Magana da mutumin faiz da face dinshi yayi ja sabida anger ta nufota,
“Let’s go…”was abinda ya fada Mata atakaice
“..yace…I should see him…” Ta amsa mashi, kura Mata Ido yayi da hannunshi biyu cikin aljihunshi, she raise her eyes and look at him for just two seconds sannan ta dauke kanta
“Muje in rakaki…” Ya fada Mata Yana juyawa, bayanshi tabi suka nufi wani waje, the place is very huge, suna zuwa wani kofa ya nuna Mata ta bude tana Shiga yayi Saurin Shiga taga Babu kowa, kujeru kawai ta gani wajen Amma Babu kowa, maida kofar yayi ya rufe ta kalleshi ta kalli environment dinta ta sake kallonshi
“Who do you work for…”ya tambayeta Kai tsaye Yana Zama Kan daya daga cikin kujerun wajsn tare da Dora kafa daya Kan daya looking at her
“You…”Amira ta fada mashi Kai tsaye Tana tsaye kusa da bakin kofar feeling no single fear as ita ba Yar yarinya bace that will.namiji ya rufe kofar ta zabura kou ta tsorata, she knows Babu abinda zai iya Mata,
“Ok…then who are you supposed to report to…”ya sake asking dinta, shuru tayi Bata amsa mashi ba
“Magana da nake…”ya fada Mata
“You…” Ta sake amsa mashi
“Who told you kije kiyi research Kan yanda zaa samu cigaba a company…”ya sake asking dinta
“Kai…” Ta fada mashi already tasan point dinshi and she knows the right answer to give him
“So kinsan I asked you to do the research and you decided to no give me the results instead kinfi son ki fada da kanki kenan…”ya fada Mata
“Sir ba Haka bane..nazo da niyyar fada maka komai….I wanted to tell what I did my research on and have a discussion about it then you were late…Kuma sai kazo Angry…”
“Orioda…” Ya fada Mata before adding
“You’re not serious… what’s your business with my mood…me hadin ki da mood Dina da bazaki Bani results din aikij da na sakaki ba…”
“But what I did is for you…” Bata karasa ba yace
“Pls shut up….na ban bukatar taimakon ki….Daman I see you as someone that will want my position…kije a Baki CEO…ni Kuma in Zama yaronki…are you ok with that…” Ya fada mata, kallon shi tayi feeling very bad, Bata San she will ever feel bad Kan wani Abu daban da halin da take ciki ba but the what he said really gets to her, wato he thinks she’s trying to sabotage his position or something, she couldn’t say anything as right now she’s speechless,
“Ok…” Ta fada kawai sai ta juya cikin serious anger da sauri faiz that doesn’t meant anything he said but was looking for a way to have a conversation with her ya Saurin kaman hannunta yace
“Ina Zaki…magana fa nake maki…” Ya fada Yana sakin hannunta, she wants to talk Amma she have nothing to tell him, wannan abun ya mugun Bata Mata Rai
“Am talking to you….tell me…why don’t you report to me…I should be the one to give you orders to do what I want….now… apologize…” Ya fada Yana tsaye kusa daita, shuru Amira tayi not saying anything, kawai she wants to resign Amma resign and do what?, Go back to where, stay at home?, Go back to school?, What will she do exactly if she quit the job, kou kadan Bata son abinda zai sa ta dinga Zama gida, is this really the way to success?, Dole sai ta Kara hakuri, but his alligations are so annoying
“Bani hakuri…” Ya fada Mata Kai tsaye
“Sorry…” Ta fada mashi
“Banji ba ..” ya fada Mata sounding very calm Kaman bashi bane ke Mata fada dazun
“Sorry…”ta fada mashi a bit louder,
“Good…”ya fada Mata,zagayawa yayi ya bude Mata kifsr Yana cewa
“Let me escort you dukda nasan that man won’t let me in…”ya fada Mata, Nan Suka nufi office din alhaji tare dashi, deep down tana tunanin inda sanda take amirarta ne da wasu abubuwan bazasu faru ba, she won’t take somethings but now she’s not that classy and elegant da zatayi fushi da kowa, suna Shiga office faiz na gaba Amira tana biye dashi, she have decided something to do that will proof him wrong,. Something that will leave his mouth open, zata nuna mashi Bata da wani niyyar sabotaging office dinshi kou Kuma wata manufa cikin ranshi. Kofsr inda alhaji yake fajz ya bude Kai tsaye alhaji dake magana da wani na ganin shi kafin yayi magana Amira ma ta shigo
“Kai bani waje…”alhaji ya fadawa faiz Yana Nuna mashi hanyar waje
“Daddy…. she’s my secretary…shr works for me… you are not going to see her in my absence…”faiz ya fada Yana Shiga office din
“What if is say she doesn’t work for you anymore…” Alhaji ya fada mashi, idanuwa faiz ya zaro tare dacewa
“Haba daddy…haba pls…” Ya fada Yana samun wajen ta zauna yayinda itama Amira ta zauna gefen guda don ya Gama magana da wanda Suke magana, tsoki alhaji yaja ya sallami Wanda suke Magana sannan ya kalli Amira yace
“Come forward…” Ya umarceta, Amira na mikewa shima faiz ya mike,
“Nace ka fita kou… wallahi ranka zai mugun baci yanzun Nan…” Alhaji ya fadawa faiz dake takowa zuwa wajen kujerun dake gaban shi, cikin shagwaba faiz yace
“Daddy… she’s my secretary fa…see us together or mu tafi tare…”ya fada Yana Zama, kafin alhaji yayi magana sai Amira tace
“Sir..the presentation…is from…him…shi yace…inyi….tunda mun makara and you will be mad at him…” Amira ta fada mashi kmata kasa
“Dear you don’t have to cover for him…he is my son…” Alhaji ya fadawa Amira, idanuwa Amira ta daga tace
“Wallahi sir…shi yace in fada…shi yayi research dinshi…”ta fada har da rantsuwar ta kaman da gaske, Baki faiz ya bdue Yana kallonta da yanda take magana, she so much shocked him, sai yaji Sam Babu Dadi as he knows maganar da yayi dazun yasa ta Fadi Hakan
“Daddy… she’s lying…she made all the research…she just wants to cover for me..ranar da kazo office tace naje ganin client ma…she covered for me… those are the reason I said she’s my secretary…” Ya fadawa alhaji Yana kallonta with a smile despite Amira felt disappointed daya karyatata, she feels he should have been quiet, alhaji kallon yanda faiz ya kurawa wannan Yarinyar yayi, ahankali faiz ya Mike tare dacewa
“Ina waje…in kun Gama…met me at the parking lot…”ya fada cikin sanyimurya leaving alhaji staring don shi ba yaro bane da Bai San so in ya gani ba, Saida faiz ya fita alhaji ya kalli Amira ya tambayeta about herself, kanta kasa ta fada mashi little about herself and the part where she drop out of school surprised alhaji don ya lura she came from a huge home tunda sunan mahaifin ta sounds familiar, yanda tace situation made her drop out of school yasa he wants to ask which situation, Amira Kam she pray he doesn’t ask more especially about her knowledge don bazata San abinda zata fada mashi ba, shuru ne ya biyo bayan ta gama introducing kanta for a moment before alhaji yace
“That’s wonderful… intelligence doesn’t come with kwalin degree… kwalin degree is just a formality to some…but I hope you will further your education Nan gaba…” Ya fada Mata
“Yes sir…”ta amsa mashi
“That’s great…I want to tell you I personally love your points…and we’re going to put it into usage as soon as possible…but like the advertisement…who do you think will do it for us…” Alhaji ya fada Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa alaman tana tunani, before she talks sai yace
“Wannan Kar ki damu….it will take about 2 months new containers dinmu su shigo.. by then sai ki samo mana who will do the advertisement…and I will pay the person the some of 200k for the advertisement…sai ki fara nema Mana who will do it…”alhaji ya fada Mata sounding very calm, Amira was listening to him and she heard the huge amount of money he just mentioned,
“Ok sir…” Ta amsa mashi calmly thinking of yanda yake magana cikin natsuwa kaman bashi bane wannan fire fire man din,
“Kuma Inason duk sanda kika samu more ideas Kan cigaban company din Nan don’t hesitate to tell me directly…my office is always open to you…duk sanda boss dinki yayi maki ba daidai ba kindly come and work here with me…”ya fada Mata sounding very friendly, murmushi Amira ta saki before tace
“Ok sir…” Ta fada cikin matsanacin farin ciki, bayan few minutes of talks ya sallameta ta fita zuwa inda motar faiz ke tsaye, Yana cikin Motar Yana jiranta, tana shigowa ya kalleta kai tsaye yace
“Am sorry about dazun…”ya fada Mata, kallonshi
“It’s nothing…”ta amsa mashi, motar ta tada deep down yana wishing Ahmed is not in Middle of this, tunda yake cikin Mota wayarta data Bari cikin Mota ke ta Ringing, duk it’s Ahmed da duk hankalin shi ya kasa kwanciya, duk sanda ya gan Kiran sai yayi rejecting cikin kishi da haushin shi daga karshe ma sai ya kashe wayar gabaki daya ya ajiye gefe guda praying she doesn’t pay attention to the phone when she gets in, shi dai kawai Ahmed ya Gama dashi, daga company Bai tsaya koina ba sai wani restaurant, Amira made it clear ba sai ya Saya Mata abinci ba that she will climb tricycle ta tafi office tunda Ahmed zai kawo Mata abinci,
“See Nima my babe zata kawo min abunci so let’s just eat out today and feel normal like Babu kowa cikin rayuwar mu…”ya fada mata Yana fita daga cikin motaz she didn’t think otherwise ta fito ta bi bayanshi walking into the most elagant restaurant in town,. He ordered a simple but expensive meal and ask the waiter to give her the same thing. One thing da tayi noticing was duk sanda zata daga Idanuwa sai sun hada Ido sai ya daure face ya kau da Kanshi, they eat in silence, very low romantic music ke tashi a restaurant din and he feels it would have been better if they’re on the same page right now. Daga restaurant ya wuce da ita gida straight, he wants to get Ahmed angry today, Saida tazo shiga gida ta duaki wayar ta and tana Shiga gida ta duba taga it’s off, tana kunnawa kou Gama booting baiyi ba sai ga Kiran Ahmed, he was so furious but she begged for his forgiveness, karya tayi mashi cewa Basu taso da wuri ba and suna tasowa ta wuce gida kawai, he asked how did she get home ba don komai ba sai don yasan how and who brought her back, cikin dabara tace
“A daidaita na hau…Yaya… yanzun Nan ba shigo gida….Bari in samu inci abinci don yunwa nakeji…” Ta fada mashi denying the fact that she’s so full don Bata son abinda zai Bata mashi Rai kou kadan, she feels Babu ladder da zzata Kai a rayuwa da zata iya Bata mash Rai as he is the source of her little happiness now. She’s so much into him and he is the only person that knows her but still loves her without complaining. Yau Saida Amira ta bawa mum dinta labarin meeting din da sukayi da yanda alhaji ya nuna jin dadin shi Kan presentation dinta inda ta ce
“Wai mummy ni zan nemo advertiser din…Kuma zaa biyata 200k…for the job…” Ta fada cikin excitement, da sauri nazifa dake ciki. Dakin tace
“Ni zanyi… wallahi inason inyi…”ta fada da sauri har jikinta na rawa Jin kudin da Amira ta ambata, hajiya sai was looking at Amira deep down tana farin cikin ganinta Haka not so low as they think she will be, Basu San tana business ba so Basu San many doors is open for this innocent girl that was decieved ba.
“Masha Allah…ai sai ki fadawa daddy dinki…In ya yarda ba sai kiyi ba…” Hajiya ta fada but directing her discussion to Amira, idanuwa Amira ta zaro tace
“Mummy ga nazifa tace zatayi?…she should be the face of the company…” Amira ta fadawa mum dinta, ahankali hajiya ta girgiza Kai tace
“I think you should be the face of your company… kinsan soon zaa saka bikin nazifa…her suitors might not like it…”, Hajiya ta fada Mata, ahankali Amira ta sadda Kai kasa knowing what she’s trying to say is that she’s the exposed one so she should do it not because she loves her more than nazifa. Ahankali ta Mike ta koma dakinta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button