DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Shi Kam faiz was so stunned as da yamma alhaji ya bawa matanshi labarin meeting din da Kuma Amira,he made it clear that he regretted not putting his daughters in the company but will correct that da sauran Yaranshi
“Wallahi duk Wanda zai auresu in har Bai yarda zasuyi aiki ba then ya tafi…yau that girl stood straight and make me proud dukda am not her father…I felt kaman bani da Yaya Mata…I was here waiting to have a male child to take care of my company while the female child can even do better…” Yake fada masu, shine faiz barin wajen yayi.
“She have taken all…me…my mother…my father….my whole family…” Ya fada Yana shjga bangaren shi, sai Kuma yayi Saurin cewa
“Everyone except for me…” Ya fada decieving himself,.
Bayan sati guda. Fajz ne sanye da jallabiya ya bude bangaren dad dinshi ,gari Bai Ida wayewa ba da alaman daga masjid yake, Yana Shiga ya gaidashi alhaji ya amsa mashi, baya. Kaman minti biyar ya Mike ya fada mashi zai je ya shirya ya tafi office,
“Ok…kafin ka tafi kazo…” Alhaji ya fada mashi, Nan faiz ya tafi Yana gama shiryawa wajen 8 yazo wajsn alhaji, Nan alhaji ya Mike ta Shiga ciki few minutes ya dawo rike da envelope, mikewa faiz before yace
“Give it to your secretary…” Ya fada mashi, da sauri faiz ya amsa Yana jingina envelope din don jin abinda ke ciki, kaman ya tambayeshi what’s inside sai Kuma yayi Shuru ya bar wajen ya Shiga cikin Motar shi, Yana Shiga ya bude envelope din kaman shi aka bawa, Yana ganin abinda ke ciki ya zaro Idanuwa gami dacewa
“Fuck!…” Da karfi.
Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH’S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌ðŸ¼also if you don’t want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don’t have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that you won’t regret it, EID is around the corner so rock it with US💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
Alhamdullilah
1/28/21, 9:50 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
Did you muna da set din maganin sanyi a Kan farashi Mai rahusa wato 4500 kacal? In Baki gwada ba ki gwada,
16
“Fuck!!!.” Ya sake maimaitawa Yana ihu sosai kaman wani mahaukaci, he wondered why his father will do this on his own without even consulting him, why will he do this?, Da sauri ya fita daga cikin Mota ya nufi bangaren dad dinshi, alhaji na ganin paper dake hannunshi yace
“How dare you….why zaka bude abinda na baka…”alhaji ya fada mashi sounding angry
“Daddy…haba…data ganin sarkin power sai Miya yayi Zaki…” Faiz ya fada
“Shut up…” alhaji Ya fada mashi,shidai ba Wai Yana da ja kou Bakin ciki Kan abinda ya gani ba but he feels she might be far away from him a bit, being his assistant means she will have her own office, her own secretary, her own bathroom, she won’t use his bathroom again, he loves her essence a bathroom dinshi,she won’t have to enter his office like before…she won’t have to. Him to tell him he have a visitor, it’s part of the joy, her voice on the phone is so magical, he loves when she says
“Sir.. you have a visitor…” He hardly reply but he won’t mind hearing that every seconds of his Life
“What’s your problem…kana bakin cikin ta samu mataimakin ka ne or what?…” Alhaji ya tambayeshi don all he knows he should be happy, he sees something in his eyes last Time and he knows what it is ,
“Bahaka bane…kawai you won’t understand…” Faiz ya fada Yana juyawa a fusace
“Daman how will I understand..” alhaji ya amsa mashi, ficewa faiz yayi ya nufi bangaren mum dinshi, he didn’t drink yesterday despite it’s weekend,kawai he wants to be in the office early don ya ganta, not seeing her Saturday and Sunday yasa yaji kaman yayi wata da watanni Bai ganta ba, Amma now they want to take her away from his office, now he won’t have reason to see her always, if he goes into her office frequently that will make her think otherwise, Kuma he won’t be able to call her sai in Yana da dalilin hakan, he is so Angry,. Bedroom din mum dinshi ta wuce direct,. Yana Shiga da sallama hajiya da kwance har ta Fara baccin safiya ta bude ido,
“Mummy what’s this pls…why zakuyi hakan…I know you know about this…”ya fada Yana Zama Kan daya daga cikin kujerun dakin, ahankali hajiya ta mike zaune ta shafa face dinta tace
“What are you ranting about…” Ta fada mashi,mikewa faiz yayi ya Dora Mata takardan Kam kafarta, she knows what it is so kou kallon abun Batayi ba tace
“You should be happy ai…. wnanan ai abun farin ciki ne bana bakin ciki ba…why are you so upset…” Ta tambayeshi
“Why won’t I be upset… shikenan you are making her go far away from me….my office…” Ya fada don gyara statement dinshi,. Dariya hajiya tayi tace
“It’s close ai…ba wani distance sosai…relax.. she’s a good influence and she will help you in taking the company to another standard…” Hajiya ta fada mashi
“No pls…. wallahi if albashin ne Zan Kara Mata…. wallahi I will give her abinda ke cikin wnanan appointment letter din..” ya fada kaman zaiyi kuka
“It’s not about money ai… it’s about having a great assistant…” Hajiya ta fada mashi, goshi faiz ya dafa before yace
“Mummy you won’t understand…. yanzun fa she can have her own visitors…she can go out with out my permission… it’s unfair…”ya fada Mata
“Kai dai kishi kake…”hajiya ta Fara fada mashi Bai Bari ta Karasa ba yace
“Haba… it’s unfair….ni ba kishin da nake. .. she’s my secretary…and I have right over her affairs in my company…”ya fada still denying he is burning inside, abun takaici now ba sai an kawo Mata abinci ba,… Ahmed can take her out and bring her back
“Kai dai baka taba yarda da gaskiya….ai shikenan… Yanzun dai go and give her this… she’s going to be be very happy…” Hajiya ta fada Tana Mika mashi takardan hannunta,
“Mummyna…iyami….ifemi…aburomi…I beg you….ki fadawa daddy ya janye wannan…he shouldn’t make her my assistant…pls…”ya fada not collecting the paper, kallon shi hajiya ta tsaya yayi for a moment before tace
“Let me tell you a secret… you dad wanted to make her the CEO and you the assistant….so in baka son ya sauya raayi… quitely take this to her….and be happy about it….”hajiya ta fada mashi, idanuwa faiz ya zaro jin abinda mum dinshi ya fada, yasan it’s the truth don dad dinshi ya Dade Yana threatening dinshi Kam he will make some one else the CEO and take the position away from him, mikewa yayi ya amshi takardan Yana Cewa.
“Fine….ba komai…tunda Baku damu da feeling dina ba it’s ok…” Ya fada Yana kokarin barin dakin
“Meye na feeling Kuma Bayan baka da wani feeling dangane da ita…. anyway inda ka fada min exactly what’s in your heart da kilan I can help you with a solution…”ta fada mashi, tsayawa faiz yayi ya Bata baya thinking of abinda ke Kona mashi rai, how will he even start it, he can’t just admit it now or ever, he can’t say he is inlove with his bestys girlfriend, kou ya fada Mata yanzun it won’t change anything, Bai son Ana mashi kallon tausayi or anything, shi dai yasan kou meye damuwar shi da anyi aurensu da bintu zai samu sauki, he is sute she will definitely take away some of his pains if not all,
“Iyami… it’s not necessary…” Ya fada without turning to look at her, takawa hajiya tayi zuwa kusa dashi ta dafa shoulder dinshi ta baya tace
“It is to me…. you are free to tell me what’s going on in your life…am your mother I won’t lead you Astray, bazan baka shawaran banza ba…” Ta fada mashi taba shafa shoulder dinshi, she knows it Amma tana jin haushin wannan denying din da yake, she wants him to open his mouth and say it,
“Iyami…it doesn’t matter… advice won’t change anything…it won’t heal me neither will it give me what is not mine…all I need is time…” Ya fada cikin sanyimurya, shuru hajiya tayi ta lumshe idanuwa, kiss tayi wa bayanshi before yace
“It is well insha Allah….”ta fada mashi sounding very calm
“Allahumma Amin….iyami…pray for me….rabbi should not attach my heart to what is not mine…I don’t want to suffer at all…” ya fada
“You won’t insha Allah… insha Allah what is ours won’t pass us by…” Hajiya ta fda mashi, Nan dai ta fice ya tafi office.