DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Zafin zuciyar ta ya Fara raguwa on like before, she’s feeling better ba laifi, Ahmed Bai barinta hutawa, suyi video call su Sha labari, he have dominated her dark world, Yana enlightening life dinta da so da Kuma kauna, Yana nuna Mata duk duniya Babu mace kaman ita, she never knew someone will love her with a child like Ahmed is doing, Yana Bata kulawa sosai, mum dinta ta dauke Nasir daga gareta as kou bacci ya dainayi dakinta. She misses him but won’t say a word as rashin yawan ganinshi Yana rage Mata wani abun, duk sanda ya zuba mata Ido Habib take gani, it’s like Habib is staring at her, she wonders why duk gidan Basu sani ba sai Ahmed daya gan resemblance dinsu, she’s gradually forgetting her pain Amma fa Bata kwana uku batayi kuka tayi imagining Ina Habib yake yanzun and what he is doing at the moment ba,. Maganr da Ahmed ya fada Mata game dashi Habib really help her don Sai ta dinga cewa in da ya aureta da ya dinga neman wasu waje har kilan ya nuna Bata da daraja wajenshi. Ahmed Yana amshe position din Habib a zuciyar ta, one thing is that kou sau Daya Bata taba saka faiz a lamarinta ba, she never think about him for a second, she only remember him when she’s coming to the office Amma daga wannan nothing more, Bata damu that he always talk to her this days ba,. Bata damu da kwana Nan he will Rush back from masjid while she’s still praying ba, she never thinks twice about him, the only person she remembers sometime is his mother, bayah meeting din sunyi magana inda hajiya ta nuna Mata godiyarta karara, Sannan she’s happy kayan da aka sayo masu was ok and they all love it don ranar da aka kawo na faiz office yasa driver dinshi ya kawo, he called her to help him unwrapped the items, his excitement was so out,she have never seen him so happy and laughing sai sanda aka kawo kayan, he was like
“Yanzun kayan Nan kou million Bai Kai ba… wonderful…” Yake ta maimaitawa.
Ahmed Kuma is very happy da yanda yake daukewa Amira hankali, he feels he have nothing to worry about tunda she loves him too now, adua Daya kawai yake which is Allah yasa mum dinshi ta amince, he prays she agrees in ba Haka ba ba San what will become of him ba as he loves Amira dearly. Yana son ya Bata irin rayuwar da she never expects, rayuwar da even Habib will be jealous of, he wants her to be the mother of his children…
Bintu Kuma ba karamin gyara take ba, she’s so much in excitement that gyaran da take yayi yawa, komai.nata na kayan Mata, from her food to her drink duk da magani ciki, kullum cikin dilka da halawa take, an samo Mata Kaya masu inganci, ita da kanta Kuma ta sayi wasu a boye Wanda mum dinta Bata San dasu ba tana using, she’s so happy, Babu irin kayan da baa Saya Mata ba, these days faiz bai wani kulata but she doesn’t worry,. Already tasan kaman auren Dole zaayi mashi yanda Bai wani damu da komai ba ,she loves him and won’t complain about it, ita Tana sonshi so she will make sure he loves her too, so she thinks, she thinks it’s that easy,.
Amira na zuwa office ta tarda har boss dinta ya zo, shiga ciki tayi ta gaidashi ya amsa Mata not looking at her, har zata fita ya kirata tazo, dawowa tayi ta zauna waiting to hear what he will tell her, kaman bai so ya dauki takardan da dad Dinshi ya bashi ya Mika Mata, Amira tsaya kallonshi tayi as she thinks maybe he is firing her, gabanta na dukan uku uku as she have come to love her job,
“Me…nayi…” Was abinda ta fada mashi voice dinta na rawa, kura Mata Ido yayi Yana kallon ta without blinking, itama she was staring at him waiting for answers, ita dai bata San abinda tayi mashi ba Kuma she knows most bad news come in paper form, kou kadan Bata Yi tunanin wani Karin matsayi bane tunda kou degree Bata dashi, she was thinking he still wants to fire her for what happened Last meeting,
“Me…aka..ce ..maki kinyi…” Was his reply to her as she stares at him without even blinking, tamkar Ana competition na kallo haka Suka koma
“Take…” Ya sake fada Mata, Baki ta Dan turo ta saki ajiyan zuciya ta Mika hannunta, mikewa faiz yayi ya Dora takardan hannunta sai Kuma ya Kama da hannunta,
“Me…kike ganin…Yana…cikin .. takardan…” Ya fada yana kallon how broken she seems to be,
” I… don’t… know…” Ta fada jikinta na rawa, fajz dake rike da hannunta that never stop shocking him
“Then why…are … you scared…” Shima ya fada nashi muryar na rawa sosai har fiye Da nata, shuru tayi not saying anything as Bata iya ganin abinda ke cikin takardan, ya Dora Mata takardan Kuma ya Dora hannunshi Kan takardan ya Kama Mata hannu, Nan take takardan data Kama da hannunta ya wani irin squeeze,
“Have faith…” Was abinda faiZ ya fada Mata calmly Yana sakin hannunta, Jin abinda yace made her understand it’s not something good don if it’s good he won’t tell her to have faith, Nan take tayi deciding to just go back to school and keep on doing her business. She will forget she ever worked and go face her studies, then the thought of her friends talking about her ya dawo Mata sai Kuma ta tuna ai Babu mates dinta a school yanzun so she will even use nikaf to avoid insult, tun Kan ta duba abinda aka rubuta Mata take ta sake sake, faiz yaga yanda tayi sanyi lokaci guda, he wondered why, Bata kou duba paper ba ta Mike
“Ina Zaki Kuma…an Baki Abu Baki duba ba and you want to go…”ya fada Mata, ahankali ta koma ta zauna ta duba paper, faiz watched how the dull look on her face changed gradually, ahankali ta fara zaro Idanuwanta tare da bude bakinta, da Sauri ta daga idanuwa ta kalli faiz daya maidata kaman madubi Yana kallon ta sake cigaba da karatun ta, sake zaro idanuwa tayi Saurin shi Kuma wondering yanda take da manyan eyes balls
“Wayyo Allah…” Was her first word after seeing what’s in the paper,
“Ya Allah…”ta sake Fadi tana kallonshi with he face that have become so bright, Bai taba ganin ta so bright ba
“Is…this… really… for…me…” Ta fada cikin serious excitement, faiz dai kallonta yake Bai cewa komai, inda tunanin shi yake daban, kawai he feels she should just run and give him a very tight hug tana cikin wnanan state din, he hate to see bintu come very close to him but gashi Nan Yana hungry for someone that he can’t dare talk something like that to,
“I cant believe this…”ta sake fada kaman zatayi ihu,saidai data kalleshi eyes dinshi spot daya and he is not blinking which is her eyes, she so much looks so happy Amma sai ta rage farin cikinta ta ta Fara folding paper hannunta thinking kallon anger yake Mata, for someone like him to stare at your face without blinking is something else, faiz was so lost instantly,
“Nagode…” Ta fada mashi with a smile, ahankali yayi blinking idanuwa yace
“You say?..” ya tambayeta Yana dawowa hayyacinshi
“Nagode…sosai…Allah ya biya bukata duniya da lahira…I think I don’t deserve it…” Ta fada cikin excitement
“Then… reject it…”ya fada Mata atakaice not even laughing, idanuwa ta zaro sai kawia ta makala mashi shoulder alaman aa, she looks so adorable when she
“Me…hakan ke nufi…” Ya fada Yana Mata illustration da nashi shoulder din
“I mean….aa…I won’t reject it…” Ta fada kanta kasa tana murmushi
“Then come and spoil us to a treat…as the new assistant of this great company ya kamata kiyi Mana party…” Ya fada Yana kallonta, Amira da kanta ke kasa Dan Dariya tayi without saying anything
“Did you know something…” Ya tambayeta, ahankali ta girgiza Mata kai,
“Did you know you’re taking steps towards becoming a millionaire?…”da sauri ta daga Kai ta kalleshi tana Dariya tace
“Ni?…”ta fada sounding surprised kan abinda yace sannan duk maganar da yake Babu alaman Dariya kou murmushi Kan face dinshi alaman he is very serious about it
“You…how old are you?…” Ya tambayeta sounding so bossy
“23…” Ta amsa mashi, gira daya ya daga before yace
“Wonderful…at 23… you’re assistant manager…and a business lady….what do you think will happen in the next few years…” Ya tambayeta, murmushi kawia ta saki Bata ce komai ba,
“Well… congratulations…and don’t forget my treat….” Ya fadamata Yana kallonta sannan Yana magana kaman it’s very difficult for him to talk,
“Nagode sir…” Ta amsa mashi.
“How about my treat…” Ya sake fada Mata, rasa abinda zata ce mashi tayi, he is not talking dirty or naughty, he sounds like the boss, that’s how he is, he is really good at pretending, bakinshi zai dinga magana abinda Kuma is zuciyar shi daban,he can smile and cry inside, that’s how he manage to drink for years baa sani ba dukda mum dinshi nada sa Ido sosai,
“Tunda… bikinka ya kusa….I will give you present…”Amira da farin ciki yayi Mata yawa sosai ta fada, right now she can’t just wait to leave this room, first she’s going to call Ahmed ta Fara fada mashj about her promotion to assistant manager then she will tell her dad and Yaya ismail sai her mother, she have been thinking of advertisement tunda mum da ahmed suka Bata goyan baya, now bigger Joy is here, fajz dake kallonta Cewa yayi
“”Ai as my assistant zanyi aure…ya Zama Dole ki bani gift… wnanan is assured… yanzun am talking about na yanzun….” Ya sake fada Mata, Amira dai rasa abinda zata fada mashi tayi, she knows he is not a tiny person that talks anyhow so kou kadan vata dauki Maganar shi zuwa another dimension ba,
“I will give you one shadda of your choice from my collection…” Ta fada mashi, killer smile ya saki ta girgiza Kai yace
“I have shadda da ban saka for over 2 years ba…so no banso…” Ya fada sounding very calm and happy he is having a discussion with her,Bai San life could change that someone’s statement or words will sweet you like honey ba, in dai a gaban Amira nr he can talk for hours and he won’t mind listening to her talk for hours,
“Then you choose..say anything you want…Zan baka…”ta fada mashi Kai tsaye without thinking twice, she knows dai ba Dan iska bane don she gave him that, she knows he won’t say anything stupid,
“Really…I can ask of anything?…” Ya fada Yana kallonta ta wutsiyar Ido,
“Yes…” Ta fada sounding very calm and plain,
“How stupid…” Faiz ya fada Cikin ranshi
“Did you know am I guy and you’re a girl… giving me choice to ask for anything might not end up well…” Ya fada counting words, Amira da excitement ta amshe Mata zuciya tace
“Just ask…bazai fi karfina ba…” Ta fada with a laughter, faiz kallonta ya dingayi yanacewa
“Confidence…I love confidence…”ya fada Yana mikewa tsaye tare da komawa tsakiyar office dinshi ya tsaya yace
“I want a hug….and a kiss…”ya fada Mata not even smiling balle tayi tunanin he is joking