DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

D
Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH’S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌ðŸ¼also if you don’t want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don’t have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that ygou won’t regret it, EID is around the corner so rock it with US💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
Alhamdullilah
1/31/21, 9:33 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
17
Idanuwa Amira kusa fitowa sukayi sabida yanda ta zaro su jin abinda yace, it’s like she’s dreaming this is coming out of his mouth, tana zaune tana kallon seat dinshi ta zaro idanuwa yayinda shi Kuma faiz Yana tsaye tsakiyar office dinshi Yana kallonta wishing she will just run into his arms and have that feeling of holding someone you love and care about, he wants to feel it, he wish zata taho da guda ta fada jikinshi, he feels he won’t be able to handle it without going insane, hannunta kawai yake rikewa ya rikice what will happen if she hugs him, Amira Kam was so surprised,
“You said .. anything…”faiz ya fada Yana ware mata hannuwanshi,Amira kasa juyowa gareshi balle ta kalleshi, she’s so stupid to say ya Tambayi duk abinda yake so, sai yanzun taga kalaman ta ba daidai bane, it’s all her fault, Amma Kuma she never thought he will say something like this, she was thinking he is joking
“Waiting…” Faiz ya sake fada Mata sounding very serious, cikin karfin Hali Amira ta juya ga faiz daya ware hannuwa yaga tsantsan disappointment Kam face dinta, Kaman Bata da single bones a jikinta, she can’t just say anything, this really came as a huge surprise, wato shi namiji baa trusting dinshi, step biyu ta dauka walking Kaman Ana turata, faiz ya ware hannuwa Yana kallon ta as she walks slowly towards him, kawai sai ya Fara tunanin he is far more better than this, he is bigger than this, he won’t let his feelings ruin his relationship da Ahmed, she might lose the respect she have for him and kou Mata zai aura Bai son abinda zai sa ta Raina shi, Kuma above all he thinks she May tell Ahmed, Bai son abinda zai taba kimarshi, Amira took five slow steps towards him sai ta Fara Dariya Wanda yafi kuka ciwo
“Wato you will give me anything I asked for…well am joking…” Ya dada Yana Mika Mata hannu, ahankali ta Dora hannunta Kan nashi sai yace
“Congratulations…Allah ya tayaki riko…” Ya fada sounding so real and strong, murmushi ta saki tare da samun wani irin huge relief and respect for this guy, she was ready to hug him because she asked him to choose Amma action dinshi ta mugun burgeta, she was free with him a yau for the first time, she smiled and even laughed, he told her daga yau ta tabbatar tana saka suit because she’s no more a secretary but an assistant, she just laughed about it, tana fita faiz ya dafe Kai feeling so depressed, it’s good to be able to manage situations,he have never wanted anything like her hug, he wants it like hell, he can pay anything to have it, to her on his body Amma tunawa cewa the joy and pleasure will Last for few minutes Amma zai iya rasa dignity dinshi da Kuma friendship dinshi Kan Hakan ya bawa kanshi hakuri and he didn’t regret that, that is self control. He loves it, he see the respect in her eyes, that’s ok for him ahankali ya Mike daga Kan kujeran shi ya Dan bude kofsr office dinshi ya tsaya a jikin bangon with all his ears on her don yaji who she will call. Haka Nan he feels like spying on her.
Amira na fita ta Fara Kiran Ahmed cikin ihu ta fada mashi about her promotion, Ahmed was so surprised about it and how it comes, Zama assistant in such a short time is something that has never happened, shi Bai taba jin hakan ba,
“Baby…Haka Nan…a Baki Wannan such huge post?..” ya tambayeta cike da mamaki, asalima surprised din yafi farin cikinshi yawa,
“Wallahi yayana… it’s so unbelievable…Sam ban kawo hakan a Raina ba…Yaya…kasan nawa ne albashin dake jikin takardan?…”ta tambayeshi cikin over joy
“Aa…tell me baby…”
“250k every month Yaya…can you believe that?…” Ta fada cikin farin ciki, idanuwa Ahmed ya lumshe, he knows it’s so sudden Amma Kuma he is happy, Amira is becoming who he wants her to be, with 250k as salary every month she can be someone, she can be classy that maza bazasu wulakanta ta ba,
“Baby…am so happy…”inshort yau zamuyi celebration…” Ahmed ya fada Mata
“Yaya….how can I pay you… loving you is not enough payment yayana….ka wanke Mani bakin cikina… you have made me human again yayana…” Tafada kaman zatayi kuka, faiz dake jin abinda take cewa lumshe idanuwa yayi tare da sakin jikinshi a jikin bango feeling so breathless as he hears what she says to Ahmed,
“Baby…I love you….Kar ki damu… it’s nothing…” Ahmed ya fada Mata
“Yayana…I love you too…I love you… without you there’s no me…. there’s no Amira Yayana….” Amira ta fada voice dinta na cracking, faiz ji yayi heart dinshi na neman fita daga Cikin jikinshi saboda kishi, it’s the worst punishment ever,. It’s the most painful thing to love someone that loves another, inda the another is someone else he might fight for it Amma he is his reliable friend, if he loves her and she doesn’t love him it’s another thing maybe he can Snick in to her life Amma in this Case the both are inlove, serious love that she won’t call her parents to tell them of her promotion sai shi, she heard the words she’s giving him, ahankali faiz ya taka ya koma Kan kujera ya zuans tars da Dora Kai Kan desk dinshi. If she’s in amiras shoes and someone like Ahmed came to his rescue he will do more than she’s doing right now, shi kanshi Ahmed have helped him in fighting his problem so he won’t do anything to hurt him, wani irin azaba kawai yake ji cikin damuwar da yake ciki, he wants to cry right now, idanuwanshi kaman garwashi saboda yanda suka sauya, he wants to cry Amma he can’t, ranshi in yayi dubu duk a bace suke, he hates himself right now, he hates his heart da ya kaishi ga son secretary dinshi, a Ido da swag Bata Kai bintu ba but still ita yakr so.
“Life is not balance…” Ya furta a kasan makoshinshi yayinda kanshi ke Kan desk.
“I love you more…” Ahmed ya amsa Mata cikin farin ciki
“Yayana…bari in Kira su mummy… you’re the first I told… because you’re special…”ta fada mashi, wani irin dadi ahmed yaji yace
“Ok babe…”ya amsa Mata before ya kashe wayarshi shi. Jiki na rawa Amira ta Kira Ismail ta fada mashi, ismail is Among the most important person in her life, not because they share the same blood but because he have been there for her, he stood by her, duk abinda Ahmed zaiyi Mata Bai Kama kafar abinda Ismail yayi Mata ba, kou sau Daya Bai Yi Mata fadan abinda ya faru ba, all he said was
“Haka Allah yaso Allah yasa kici jarabawanki…” He pays almost all her bills for good 3 and half years,he is very special and she pray someday she pays him back with kindness, tana fada mashi he was so surprised,
“Amira…da gaske kike…are you for real?…” Ya fada Mata Yana zaune a nashi wajen aiki
“Yes Yaya…Kuma zaa dinga bani 250k harda wasu allowances…” Ta amsa mashi cikin murna
,”Allahu Akbar…wato we shouldn’t judge…we should look down on people because of situation… alhamdullilah sister…am very happy….” Ya fada Mata
“Yaya.. you didn’t judge me…I love you…” Ta fada mashi
“Love you more little sis…” Ya fada Mata
“Bari in Kira daddy..”ta fada mashi, Nan Sukayi sallama ta Kira alhaji ta fada mashi, Jin abinda ta fada mashi made him speechless, he was so silent for a moment before ya ce
“Alhamdullilah daughter…am happy…in kin zo gida munyi magana…” Ya fada Mata Yana kashe wayarshi, sai daga Nan ta Kira mum dinta, when she told her she’s the assistant manager her mother was speechless and motionless,
“How comes…ban gane ba…are you sure Babu wata matsala…Babu mistake kuwa…ba mistake akayi aka saka sunanki ba?…”hajiya ta fada voice dinta na rawa sounding so unbelievable
“Aa… it’s real mummy…” Ta amsa Mata
“Alhamdullilah…”hajiya ta fada tana murmushi but with tears full her eyes, she’s regretting the way she treated her,the way she man handle her, tasan inda wuya da Kuma duka na kisa da Amira ta Dade da mutuwa, she kicked her stomach several times Amma dayake it’s meant to be Babu abinda ya samu cikin, now she knows little thing can’t stop you from who you’re meant to be, destined can never be denied but can be delay, her Amira was destined for greatness,. Ajiyan zuciya hajiya ta saki before tace
“Alhamdullilah…am happy for you…” Ta fada, Amira datayi shuru tana jirsn abinda mum dinta zata ce tace.
“Thank you mummy…” Ta fada tare da ajiye wayarta. Relaxing tayi Kan kujeran ta tana lumshe idanuwa, she’s so over joy, wato she’s an assistant.
All she knows is Allah knows best, tasna many people are doing perfectly More than her, Amma dayake Allah is great and plan his way sai ya Bata such huge opportunity, tunawa tayi da Habib,
“Am going to handle you….” Ta fada calmly,