DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Wajsn 11 akayi organising meeting faiz that looks sick ya fada masu she’s his new assistant that the old assistant have been transferred to head office, duk clapping aka farayi Mata, Ana gama meeting faiz ya nuna Mata office dinta,shiga tayi shi Kuma ta wuce nashi office din, Yan zuwa ya tsaya a office dinta Yana Kallon inda take zaune, ajiyan zuciya ya saki yace
“I will still get a new secretary…a female secretary… just May be…I will be lucky to forget about you…” Ya fada Yana shigewa office Dinshi.

Amira Shiga office dinta tayi ta skai wani irin ajiyan zuciya tana kallon secretary office dinta sannan ta Shiga main office dinta, it’s almost everything Dana faiz saidsi nashi ya fi nata da wasu abubuwan as the CEO, she really wants to greet his dad, she wants to thank him for this, or better still she will go to his office ba don komai ba sai don ta ta gaidashi for this great opportunity, Zama tayi Kan kujeran ta Fara rolling tana
“Alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah” cikin ihu sosai..
“I can’t believe this is my office…I can’t believe this is me…” Ta fada kaman zatayi kuka, at this moment neman hawaye tayi ta rasa, she have cried a lot and now that she wants some tears she’s not getting it, it’s so unbelievable, she can’t just stop saying alhamdullilah.

Ahmed Kam Yana office yayi order abubuwa da Daman to celebrate the promotion, he ordered for drinks, for stick meat, abubuwa kala kala yasa a Kai office dinta, sanda zai zo har ankawo. Amira was surprised sanda aka Fara kawo so many drinks and kayan dadi office dinta, it’s from a food company, Daman da sun zo zasu tambayi office din new assistant manager sai a nuna masu. Sai daga baya Ahmed yazo, she yau Kam har hugging dinshi tayi sabida farin ciki, shima he hugged her back, shi kadai ya Shiga office din faiz ya tardashi ya hada Kai da desk, he asked what’s wrong yace he is feeling headache, Nan dai Ahmed yace yadanyi organising small something ya zo office din Amira kou Kuma a kawo office dinshi ayi,
“Pls do it without me…am not feeling ok..” faiz ya amsa mashi atakaice Yana sake hade Kai da desk,
“Ok… sorry Allah ya baka lafiya…”Ahmed ya fada Yana fita.

Reception day

It’s been one and half months da Amira ta Zama assistant din faiz and he left the office in her care completely, kou ya zo Bai aikin komai, duk abinda aka kawo Mashi ya duba sai yace a Kai Mata, he knows she will put everything in order tunda she’s smart and well doing, kawia Yana zuwa aiki ne don Kar a ace Bai zuwa Amma the pain in his heart grow as the day goes by, he is totally in love with Amira Amma Kuma he can’t even show it, abinda yasa cieon ke Kara yawa kenan, being in love is another thing and unable to show or talk about it is another thing entirely, his drinking Habit gets worst as in Bai Sha ba Lou in ya Sha kadan Bai samun bacci at all, abinda yake ji yafi giya toxic that he can’t go to sleep with little alcohol, Bai sake shiga tashin hankali ba sai da yaga she’s Changing, her dress and scent takes but breath away, he drinks to stupor out if pain, yanzun sai ya zauna falon shi da Rana ya Sha yayi tatul ya kwanta Nan bayan ya kulle kofarshi. Har an Fara events din wedding and Babu Wanda ke bukatar presence dinshi sai daurin auren da akayi dazun, gjdansu is so full da mutane that ya Zama Dole ya bar gidan ya koma another house, Bai wani gayyaci mutane ba sosai as he is into the marriage, guys da suka zo a mostly his cousins sai Kuma close friends irinsu Ahmed that kou da Babu gayyata sun San da akwai wedding, anyi daurin aure by 2 and the reception is by 4pm, gidan da su faiz suke cike yake da gayu sai kamshin turare kala kala kawai kakeji, duk wnada zaka gani wajen kasan ya isa, kowa ya saka pure white shadda, faiz na kwance Kan daya daga cikin kujerun falon da suke yayinda samarin na zaune wasu na latsa waya wasu Kuma suna Hira tsakanin su,
“Wannan biki kaman gidan mutuwa…” Inji wani farin Saurayi Mai kyau, faiz da idanuwanshi ke lumshe na jinsu Amma Bai ce komai ba, he won’t mind duk su tafi su barshi Nan, Wanda ke kula da dressing dinshi ne ya Shigo dauke da katuwar bag, Nan faiz ya mike ya Shiga ciki tare da Wanda zai gyara mashi face kaman wani mace, sati daya kenan Bai je office ba and he prays tazo wajen reception din, it’s the only reason he seem interested in the reception, just to see her, wani irin Royal blue shadda aka kawo Mashi da wasu shoes masu daukan Ido, Babu wasting of time ya Fara shiryawa.

Amira Kam have changed kaman Ba ita ba, tunda ta Zama assistant manager life style dinta ya sauya, she use some expensive stuff fiye da before, she uses so elegant perfume now and ta sayi wasu abayas masu Kyau da tsada sosai, company car key daukan ta ya maidota gida kullum, suppliment da take Sha yasa tayi adding weight, skin care products da take using yasa kullum glowing take, she do stand in front of her mirror ta dinga kallon kanta tana cewa
“Habib come and see me now…” Take fada duk sanda ta kalli kanta, she wonders why she changed on such a small Time, Bata San how she will look like in a year time ba,. Boss dinta left everything in her hands and she’s ready for it, ta samu new secretary Amma mace with a degree, yanzun Kam sai ta saka atampa kou lace ta Dora Vail dinta. As time goes by so kaunar Ahmed na Kara yawa a zuciyar ta, she so much love him, duk Rana zata sa a kaita restaurant da suke lunch tare, har yau she still save money in his account, shidai yayi insisting dole sai ta bude nata tace she will go to bank in ta samu space, data Zama assistant manager she spent her first salary a gida as she bought expensive shadda for her dad and Ismail sai ta sayawa mum dinta lace babba guda daya ta sayawa su nazifa lace Yan 15k each, har Mai gadin su Bata Bari a baya ba, she knows her boss wedding was around the corner so she was looking for something to buy for present the she came across wata sawwamaty gift package inda tayi communicating daita ta fada Mata she wants a wedding gift package, she give 50k ayi samo Mata good package, jiya aka kawo Bata San abinda ke ciki ba Amma she loves it don yanda aka saka suna faiz da bintu a jiki looks so beautiful, da yamma ta fita ta amso dinkinta da aka Aiko Mata daga lagos, it’s for reception, she’s going to dress well, ta wnake kanta tayi Kyau, su nazifa suka ce zasu bita zuwa wajen, Ahmed yace in ya taso daga daurin auren zai zo daukanta Amma taace ya barshi ismail yace zai kawota. The reception is by 4pm Amma by 3:30 sun Gama shiryawa, makeup artist da ta Kira tazo har gida tayi Mata kwalliya sannan tayiwa nazifa ta biya,. Nazifa is now obidient to her don at times sai tace
“Anty Baki da wanki da zaayi maki…Ina son wanke kala biyu…”Amira Kam knows she’s trying to make it up to her. Her pass is gradually staying at her past Amma Kuma still in ta tuna abinda Habib yayi Mata dui yanda take in a very good mood sai ta ta daure idanuwanta su kada suyi jajir. Tana Gama shirinta ta Shiga dakin mum dinta da daurin da akayi Mata Wanda ya haskaka beautiful face dinta, hajiya kallonta tayi from head to toe tace
“Masha Allah…a dawo lafiya…”ta fadamata, murmushi Amira ta saki tace
“Allah yasa mummyna…nayi kyau kou…”
“Sosai…ai fadin yanda Kika hadu is a waste of time…”mum dinta ta biye Mata feeling happy about how she’s gradually becoming elegant,
“Nagode…”Baki nazifa ta turo tace
“Mummy nifa…”
“Kema kin hadu…pls ku dawo da wuri…”
“Ok mummy…” Suka fita zuwa Waje Nan suka Shiga motar Ismail ya bar gidan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button