DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

“Matarshi ta hadu…”nazifa ta fada Yana kallon bintu da face dinta ke walkiya,maganar ta ya maido Amira sense dinta ta sake kallonsu tace
“She’s so alluring…ba karamin matching juna sukayi ba…” Tana cikin magnaar fauz ta daga kanshi suka hada Ido, this time she’s in her senses, murmushi ta saki ta Dan daga hannu tayi waving dinshi irin see my boss on the high table, faiz was just looking at her, yaga yanda take sakar mashi murmushi, sake daure face yayi ya dauke kanshi not looking friendly at all,
“Boss dinki ya gwaliceki…” Nazifa ta fada Mata tana Dariya kasa kasa, Baki Amira ta tabe Tana cewa
“Mugun Dan ji da Kai ne…ai Ana Fara amsar gift na bada nawa fecewa Zanyi daga Nan…” Ta fada irin she’s Angry din Nan. Reception yayi reception anyi duk abinda ya kamata inda friend din bintu wato Hindu ta bada brief history na amarya yayinda wani ya tashi ya bada na fajz, fadin background din bintu da Kuma quality of education dinta makes Amira jealous, itama dai she have to go back to school before wata classy lady irin bintu tayi Mata wuf da Ahmed, she feels she should go for part time tunda she’s not leaving her job for any reason at all, dui abinda ake fajz Bai sani ba, saka Waka akayi aka bukaci Amarya da ango su taka rawa, Nan dai ta Mike looking normal but weak yayi tsaye Yana juyawa ahankali, if you see ruwan kudi, Babu Wanda ke like less than 1k, dad dinshi daya Sha manyan Kaya ya tashi inda abokan shi suka Mara mashi Bata sunawa amarya da ango liki, shima Ahmed mikewa yayi ya zuba masu 20k ya nufi hanyar waje, Nan ya hango Amira ya karasa wajsn ta
“Kinzo late ki zauna a baya…ke da bikin boss dinki…” Ya fadamata cikin zolaya, Dariya kawai ta saki,
“Taso kije kiyi liki…”ya fada Yana saka hannu cikin aljihunshi,
“Yaya…aa…na Saya masu wnanan gift din …” Bata karasa ba yace
“Aa…tashi kije kiyi…” Ya fada Yana debo 1k samuwa fill kaman guda goma Yana Mika mata, kidi kawai ke tashi so baa jin maganar kowa, the only thing that you hear is the sound of elagant music, duk kudin da ake zubawa Babu Mai kwashewa, Yana Nan kasa sun hau kai, kasan wajen yayi Fari tas saboda hasken kudi, kaman Bata so ta amsa ta kalli cikin filin taga mutanen cike da wajen Ana zuba masu kudi,
“Yaya…Nima ka bani…” Nazifa ta fadawa Ahmed, hannu ya sake sakawa yayi counting biyar ya Bata, da sauri ya koma kujeran yayinda Amira ta Mike
“Muje…” Ta fadawa nazifa
“Ina… wallahi ban zuwa in watsawa masu kudin Nan kudi…ai Basu sanin Kayi…ke dai da kike maaikaciyar shi kije…” Ta fada tana saka kudinta cikin bag dinta,Dariya Amira ta saki ta nufi inda ake likij rike da kudin da Ahmed ya Bata, Nan Hajiya kadijatu ta ganta itama ta hangeta, da sauri Amira ta karasa wajenta with a smile yayinda hajiya kadijatu was staring at her with a smile, tana karasowa ta Danyi bending ta gaidata,
“Shine baki zo yinin biki ba kou…”hajiya ta fada Mata bayan sun gaisa,
“Am sorry…”Amira ta Fada, duk mutanen dake wajen Bai Hana fauz ganin Amira dake magana da mum Dinshi ba, she’s totally different that he easily notice her, bayab sun Gama gaisawa da hajiya Amira ta nufi side da bintu ka tsaye Ana Mata liki tana Dan rawa ta lika Mata Yan kudin hannunta, bintu kallonta tayi ta sakar Mata murmushi itama Amira ta maida matarni tare dacewa
” congratulations” ta fada Mata
“Thank you…”bintu tayi replying,. Kou inda faiz yake Bata kalla ba ta juya ta koma ta zauna.
Sai da aka Gama all event aka zo gift presentation, duk masu gifts bin layi Sukayi suna mikawa Hindu tana amsa sai ta Mika masu wani irin katon bag dake dauke da hoton faiz da bintu Wanda daka amsa zaka San da akwai wani Abu ciki saboda yanda yayi nauyi, faiz yaga abinda ta dauko and he marked it don he wants to see what she have inside, tana mikawa aka Bata bag din, hajiya kadijatu tasa aka kirata inda Amira tazo ta durkusa gabanta hajiya tace
“Don’t go without seeing me…”ta fada Mata, she smiled and say ok. Abincin wajen is serve your self, duk abinda kakeson ci shi zaka ci,. If you like ya cika plate dinka fam da abinci Babu Mai kallon ka, drinks Kam har da color da Bata taba gani ba, kowa ya samu yaci ya koshi Amira taki tafiya sabida maganar hajiya kadijatu. She waited har wajsn karfe 6:30 before taga tayi hanyar waje tabisu, Nan Hajiya tasa aka bude booth din motar ta dauko another package of gift guda uku ta Bata tace
“Ki bawa mum dinki and send my regards to her…” Ta fada Mata, godiya tayi sannan ta nufi motar ahmed don already nazifa and ismail sun tafi, kayan ta Kara shigowa dashi ya tambayeta who gave her and she told him it’s maman faiz, Shuru yayi for a moment yace
“Nice…”ya fada
“Yaya….kasan na Dade can gan mummy ba…pls muje in gaidata…”inj Amira, Nan ahmed yaji gabanshi ya mugun fadi, he couldn’t control his feelings at the moment don Bai sai abinda zai fada Mata that she will understand ba
“Da …yamma…Nan…” Ya fada Mata sounding very calm but confused
“Ai…Yaya…in ba weekend ba…ban da lokaci…na Dade ban je gidanku ba…” Ta fada mashi tana kallon yanda ya susuce lokaci guda,
“Yaya…da akwai matsala ne?…”ta tambayeshi sabida yanda yake mazurai
“Matsala Kuma?…me… akayi?..” ya fada Yana tada Motar shi
“Naga…kaman baka so nace ka kaini wajen mummy in gaidata ba…” Ta fada mashi Kai tsaye
“Haba…Babu matsala at all…kawai I feel maybe it will be late kafin mu isa gidanmu… sannan kafin ka zauna kadan in maida ki gida dare zaiyi…don’t you think mummy zatayi fada?..” ya fada Mata, shuru tayi for a moment remembering what her mother told her about staying late out,
“Ok… gaskiya dare zaiyi….Amma fa… Zanje da kaina…I want to greet her…”ta fada mashi
“Ok baby…”
“Maybe ranar Monday in na bar office da wuri in tafi Chan…”ta fada mashi sounding so serious, wani irin saliva ahmed ya hadiye sannan yace
“Ok..” he knows for sure in har taje then their relationship is over because yasan mum Dinshi won’t take it likely on her,he wish he can just come out open to tell her she should go but what will be his reason for that, she have not finished crying and healing and Allah na gani Bai kaunar abinda zai sa ta Kara kuka
“Allah yasa Kar boss dinki yayi fushi Dani ban rakashi dakin Amarya ba…”Ahmed ya fada Changing the topic Bai karasa ba wayar shi ya Fara Ringing yana fiddo wayarshi yace
“Talk of the devil…”
C
Are you looking for what to wear in order to look UNIQUE and CLASSY ? Well if YES then MEEDAH’S COUTURE got u covered we deal in different kinds and types of campalas (adire) i. e material campala, atampa campala u just name it and our products are very AFFORDABLE 👌ðŸ¼also if you don’t want STRESS we also sell SEWN campalas with very UNIQUE designs so you don’t have to go through the process of buying shadda and start looking for what design or style to sew and the most AMAZING thing is we are just a call away so u can CONTACT us on 09013851300 or 08109572036 and we deal both in WHOLESALE and RETAIL and delivery is nationwide put a call through and i PROMISE that you won’t regret it, EID is around the corner so rock it with US💃ðŸ¼ðŸ’ƒðŸ¼
Alhamdullilah
2/1/21, 3:30 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.