DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

19

Ahmed ya fada yana picking call din
“Ango… how far..”Ahmed ya fada Yana saka wayar a speaker, in a very calm and cool voice faiz daya San Ahmed will be together with Amira yace
“Ban ganka ba…ba dai ka tafi ba…”ya fada Kaman he is finding it difficult to talk
“Gani Nan ango….”inji Ahmed
“Ina…ban son rainin hankali fa…”inji faiz, Dariya Ahmed yayi yace
“Gani Nan Zan fita daga hotel zan maida Amira gida…” Ya amsa mashi,
“Masoya manya…Amma ai yau is my day…ya kamata ka ajiye komai gefe kazo…sai Kun rakani kowa ya Shiga tsabgar gaban shi….” Fajz ya fada sounding very relaxed a bayan Mota da yake zaune
“Daman Kai you’re always selfish…kou ma dai meye….ja Bari in ajiye babyna gida kou…in ma kwana ne sai mu tayaka…” Ahmed ya fada mashi
“Ba wani…come now…daga baya sai Kai kaita gida…”faiz ya fada mashi sounding serious
“Haba ango…ka bani just an hour…har lokacin baa raka ba… just wait for…me…”Ahmed ya fada yana,
“Ai shikenan…any ways Bata waya…”faiz da ya Kara hakuri ya fada mashi, Ahmed kallon Amira data kasa kunne ga hiransu yace
“Gashi boss dinki zaiyi maki magana…” Ya fada yana Mika Mata wayar, Amira daure face tayi remembering yanda ya disga dazun da tayi waving dinshi, amsa wayar tayi ta kafa a kunne tare da sallama, idanuwa faiz ya lumshe Wanda inda wani cousin dinshi da suke cikin Mota guda ya maida hankali kanshi da yagan yanda ya lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya
“Hi…” Faiz ya fada Mata
“Sir.. congratulations…” Ta amsa mashi atakaice
“Wai daga Ina kike da bazaki Bari Ahmed yazo ya rakani dakin matata ba…” Ya fada Mata atakaice cikin duniyanci
“Ikon Allah…”Amira ta fada under her breath before tace
“Sir… your reception…” Ta amsa mashi
“Ashe kinzo kenan…har nace in na koma office zanyi fushi dake…” Ya fada Mata sounding very relaxed
“Yes….nazo…” Ta amsa mashi
“Nidai ban ganki ba…” Ya fada Mata
“Ai wacce naje saboda ita ta ganni…”Amira ta amsa mashi cike da takaici
“Who could that be?..”
“Hajiyar ku…” Ta amsa mashi, shuru yayi for a moment before yace
“Nidai yanzun find your square root ki Bari Ahmed yazo…Bai yuwa ranar vikina ki hanashi rakani dakin…” Ya fada Mata kaman one happy groom,
“Ok..” ta amsa mashi
“Yauwa… nagode.. ” ya fada Mata Bai jira abinda zata ce ba ta kashe wayar shi, Amira mikawa Ahmed wayarshi tayi before tace
“Amma wannan mutumin ya Raina min hankali…Wai in ganshi mu hada Ido Amma now he is asking if nazo kou ban zo ba… imagine fa…” Ta fada cike da mamaki
“Haba don’t blame him… maybe Bai ganki ba da gaske…kinsan ba idanuwa ke gani ba hankali ke gani….and yanda ake cikin hidima din. Nan ba lallai ya ganki ba…”Ahmed ya fadamata, taji shi ne kawai but she knows what she saw, she knows he stares at her and she smiled at him sai ya daure ya dauke kanshi, she can swear to Allah he saw her
“Naji… yanzun dai ka ajiyeni…sai kaje inda zaku raka ango dakin matarshi..” ta fadawa Ahmed
“Aa.. don’t mind him…kawai inje in ajiyeki….”Amira Bata yarda ba but he insists. Faiz sake Kira Yayi kawai he doesn’t want him together with Amira, Bai San what their doing ba yanzun, kafin ya Amira ya dawo har Yan daukan amarya sun tafi, daga fajz sai wasu few guys, kana kallon shi kasan he is angry, wani irin kallo ta watsawa Ahmed ya dauke Kai, shi kanshi Ahmed Saida abun ya tsotsa mashi Rai, he gave him a look that shocked the hell out of him, kou magana Bai Yi mashi ba
“Haba ango are you mad at me…”Ahmed ya tambayeshi, banza yayi dashi Bai amsa mashi
“Ango am sorry…ni banga abun fushi ba…. after all Baku tafi ba…”
“Amma masu daukan Amarya sun tafi kou…inda kana Nan ai da an Kara yawa……”faiz ya wayance da wannan,
“Yanzun dai am sorry…are we good…”Ahmed ya tambayeshi
“Yes we’re…Amma sai na Rama…”inji faiz da kou kadan Babu alaman joke a face dinshi, he tries to look ok saboda Kar yace why the unnecessary anger Amma the hotness in his heart won’t let him look ok,. Shi dai kawai gani yake baa taba sad groom kaman shi ba, he is the only groom that is going to meet a very young, beautiful, elegant and classy lady as a wife and he is not happy about it, he is not happy he is going to see bintu naked and do whatever he please with her body, Bai wannan tunanin that he is going to enjoy getting married, he knows he is going to be a sad ango and he prayed Kar ta ganoshi,. She loves him and at least he shouldn’t hurt her feeling, he prays he can perform tonight, anyway you don’t have to preform the first night, you’re going to make it look she’s tired and you don’t have to do anything to hurt her. Murmushi ya saki as he remembers exactly what he should do. Tunawa yayi da drink dinshi, right now Bai Kai kou daya gidan da zasu tare ba, he doesn’t want anything to bring any problem at all.
“Ai Kar ka damu….bazan nemi ku raka ni ba…kaman yanzun mun Dade da Fara holewa…” Ahmed ya amsa mashi.
“Hmmm…”kawai faiz ya fada mashi feeling so angry and praying he doesn’t live to witness such dark day.

A Lagos Kam life is so good for Habib, if zaa ajiye Habib, Ahmed da faiz most people will go for Habib saboda shi ba kyauwun face kawai gareshi ba har Dana jiki, if you see the way he is rocking yarinyar da zai aura you will be shocked, Daman relationship with sex is nothing a wannan wajen, you can screw each other and still get married, uban yarinyar da zai aura have given him almost all the luxury a lagos, he have one of his company under his care, sai Kuma he have a car,a house, not just anyhow house but a modern and huge house, he feels completed, har yanzun Yana Kan karyar shi maraya ne Bai da kowa, son da yarinyar take mashi yasa ubanta ma ta yarda dashi Kan zaayi aurensu kouda kuwa ba kowa nashi, anyi fixing date din wedding dinshi da ita, he so much love her, she spend 4 days out of a week a gidanshi, right now abinda ke damunshi is her dressing attitude, har ga Allah he knows dukda Bai da uba Babu irin tarbiyar da alhaji Muhammad baiyi mashi ba, he gave him the best you can give a child, he knows the right and wrong, Yana da saukar alquran, yasan hadisi he watches her go out with her friends Wayanda he won’t mind banging, duk dare sai ta fita da kawayenta, in ta fita Bata dawowa sai wajen 12 na dare, at times she do come back drunk, Amma uban waye shi da zaiyi kicking against that, she’s like his ticket to good and luxurious life she can’t complain Bai son her life style, Bai ita fada Mata she should stop her dress code, dukda Yana Dan iska he wants the best wife, Yana son mace Mai hankali da nutsuwa Amma fa Amira is not part of them, he used her and he is over her, dukda Yana iya rantsuwar har yau Bai samu irinta cikin matan da yake danawa ba, Bai samu mace that will be in pain and still pretend to be ok ba, the type that duk sanda zai shiga sai yaji kaman sabo baa taba ba, shi dai bai San kou wayanda yake tarayya dasu sunyi da yawa da Babu single firmness a tattare dasu ba,, kou sau Daya Bai ji tausayin ta ba da Ahmed ya fada Mashi abinda ya sameta, he knows she didn’t tell anyone apart from Ahmed don har yau Babu Wanda ya sake fada mashi komai, he knows inda babanta ya sani he won’t take it likely with him, Yana iya sanadiyar lalacewar rayuwar shi, Bai iya zuwa ya fada masu zaiyi sure saboda Kar wata matsala ta taso, Bai son abunda zaisa ta fada masu, it’s better he keeps low, he feels Inda ta mutu lokacin da kilan komai yazo da sauki, he knows Bata mutu ba tunda Ahmed didn’t call him again, Yana zaune falonshi Yana sake sake wata beautiful girl ta sauko daga saman bene sanye da bump Short sai Riga Mai spaghetti hand, gashinta har kusan wajen bombom dinta saidai ta daure saman da Dan Vail Mara nauyi, Kai Habib ya daga ya kalleta ya sakar Mata murmushi yace
“My baby. .” Ya fada Yana Mika Mata hannu, ahankali ta tako tazo gareshi ta zauna Kan legs dinshi da jikinta dake daukan Ido kaman madubi, kunsan matan chan bangaren Basu dauki gyara jiki da Wasa ba, zakaji kudin cream din mace yafi albashin maaikaci, most of the ladies knows how to care for themselves especially masu naira, hannunta Habib ya kalla yaga da akwai keys which shows she’s going out again
“Baby…I want to meet the wedding planner…I have more details for her…” Ta fada mashi cikin wani irin calm voice da turanci dake nuna she’s very wise, inshort wiser than him
“Oh…” Was abinda ya fada Yana kallon Laps dinta dake daukan Ido,
“Yes…will you like to join me…” Ta fada mashi tana shafa bayanshi yayinda take zaune Kan kafar shi
“Nope… it’s weekend I want to rest…kema ki zauna pls mu kasance tare da juna yau Mana…”ya fada Mata calmly cikin turanci
“Ks San it’s almost time fa…Dole in maida hankali inyi duk abinda ya kamata… especially da kudin ke fita ta side guda.. kasan inda kaima kana Dan contributing da abun bazai min yawa ba…but I have to do all things myself…”ta fada mashi like she normally says always in har yayi complaining tacika fita, murmushi kawai ya saki Bai ce komai ba, he knows gori take mashi Amma shi hakan Bai Bata mashi Rai kou kadan as he knows suna kashe a lot of money and shi ba shi gareshi ba, salary dinshi is 200k Kuma Yana cikin account Dinshi, it is a chicken Change wajen su, asalima his salary yafi hakan Amma babanta made it look that tunda he is his in-law Bai bukatar wasu kudi that Wanda akr biyanshi is nothing but for him to buy the necessary things he needs shikenan.
“Kar ki Dade yau…” Ya fada mata
“Haba…ban dadewa…Dana Gama Zan dawo…”ta fada mahsi
“Amma Baki Dan sauya kayanki…” Ya sake fada Mata sounding very calm and romantic
“What about my dress…” Ta fada tana sauka daga Kan kafarshi Tana Kallon kanta
“Nothing…I am just jealous…ban son Ana kallon hot body dinki…” Ya fada Mata Yana Kallon ta
” Baby I choose you…kou sun kalleni ba komai… you’re my boo…so Kar ka damu…”ta fada mashi cikin Harshen turanci, Dariya yayi Amma deep down he is boiling, shi dai gani yake ba lallai ya Zama happy a wannan marriage din ba don she does what ever makes her happy, sake daga Idanuwa yayi ya kalleta imagining her holding his baby kou pregnancy da irin wannan shigan, it’s just so annoying, da Sauri ta juya Tana cewa
“Kaci abinci a waje…”ta fada mashi without waiting for his reply ta fice daga dakin.
“Dan arewa fa…” Ya fada Yana Mikewa, he can swear tunda suke Bata taba girki ba, he thinks Bata iya ba, they always eat out kou kuma in zata zo daga gjdansu ta kawo abinci ta saka cikin fridge suna microwaving suci. Amma Bata Shiga kitchen da sunan girki kou wani Abun.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button