DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira is very sensitive balle mutum irinta that knows she’s not like every girl out there, she knows when something is wrong and she knows something is wrong about Ahmed, yanda ya sauya lokaci guda datayi maganar zataje ganin mum Dinshi still hunt her, face dinshi ta dinga hangowa tana kwance dakinta Bayan sallah ishai, she sees total fear, she wonder what it might be. She will definitely go and see his mother don ganin what the fear is all about, she feels he is hiding something from her, she wants to go there, gobe Sunday sai taje gidan, she wants to visit her and see what he is hiding.tana wnanan tunanin gabsnta na faduwa, inda she’s a normal lady she won’t think of anything, Amman sanin condition dinta yasa she pays attention to single details.

Bintu Sha nasiha daga wajsn iyayenta,. Saida akayi sallah ishai aka kaita gidanta. Wayanda suka rakata cikin kawayen mum dinta da Kuma nata ba kananan mutane Amma Kuma sun yava da Gidan bintu, dare ne amman tamkar Rana Haka wajsn yake. Gidan is very large that zaa iya ajiye Mata hudu Basu takurawa juna ba, Babu wasting of time aka kaita daya daga cikin bedroom dinta suka jira angos don siyan Baki like yanda akeyi a alada, wasu basuyi wasu Kuma still stick to the traditions. They did all that it’s possible aka watse leaving fajz da matar shi, babban Rigar shi ya cire ya ajiye gefen gadon da take zaune, kallonta yayi yaga ta sadda Kai kasa kaman ba Bintu ba
“Mrs faiz…” Ya kirata in a very low tune, ahankali ta daga idanuwa ta kalleshi with a smile, hannu ya Mika Mata
“Come…” Ya fada Mata, Babu musu Amira dake cikin wasu irin expensive lace ta matso kusa dashi, jawota yayi jikinshi ya Dora kanta jikinshi Yana cewa
“You’re so welcome into my life…Allah yasa in Zama Miji na gari gareki…I hope I shouldn’t disappoint you…” Ya fada Mata Yana shafa kanta
“You won’t baby…” Ta fada mashi with her two eyes closed,
“Allah yasa…and remember you promised to keep my secret…” Ya sake fada Mata, this thought alone Yana mugun tada Mara hankali, duk sands ta tuna that he told her not to tell anyone his secret sai gabanta yafara faduwa tana tunanin what it could be
“Yes…” Ta sake amsa mashi, kiss yayi a goshi Yana shakan kamshin turaren ta, tunawa yayi da abinda Ahmed yasa ya Saya yace
“Baby…Bari in dauko maki wani Abu kici…ki kwnata ki huta…I know you’re so exhausted…” Ya fada Mata Yana Mikewa daga gareta without waiting to hear what she will say, bintu binhsi ta dingayi da kallo as she heard what he said,wato taci tayi bacci, that’s not what she heard about marriage,kusan all her friends da sukayi aure suna fada Mata baa barinsu kwana lafiya and now he is telling her taci ta kwanta, then she remembers about keeping his secret sai ta Fara tunanin kilan he is impotent,
“Allah ya sauwake…” Ta fada cikin ranta as she hears his movement. Katuwar Leda ya shigo daita ya ware abinda ke ciki ya ajiye a gabanta Yana cewa
“Baby…kici…” Ya fada Mata
“Aa…na koshi…” Ta amsa mashi,
“Really?…kici kadan pls…” Ya fada not adding too much stress
“Nasha Madara…daga gida…” Ta amsa mashi, Bai sake cewa komai ba, abun kaman Wasa sai ya cire shoes din kafarshi ya kwanta ya ware Mata hannuwa ya kwantar daita jikinshi,. Kou Dan irin shafa jikin Nan baiyi ba, Daman gajiye take around 12 bacci ya dauketa Amma shi Kam faiz Vai samu bacci ba, Yana ganin tayi nisan bacci ya Dan kwantar daita ya Mike ya Dita daga dakin in search of the box he saw with her, Yana son yaga abinda ta saka cikin wnanan box din, the house is very large Amma disturbed faiz kasa bacci yayi yaja bin wurare Yana dubawa Sam Bai gan kayan gift ba, daga karshe dai ta koma dakin ya kwanta kusa daita, tunawa yayi da wani costumized jewelry daya Saya Mata daga bozjewery, fita yayi ya koma cikin Motar shi ya dauki box din jewelry din ya kawo karkashin gadonta ya ajiye, he knows it’s ok to give a woman gift after first night, he have promised himself to do everything in his power to make her happy, saidsi Wanda ya fi karfin shi.bai samu bacci ba sai bayan yayi sallah asuba ya tadata tayi suka koma bacci.

Wajen karfe 2 na Rana Amira ta fadawa mum dinta zata gidan walima Wanda it’s purely a lie, mum dinta Kam Bata da niyyar hanata fita yanzun because like her father said she have learned her lesson the hard way in ta gan dama ta Kara misbehaving which she knows she won’t dare,sanye take cikin lace Mai kyau Wanda ya dace da jikinta, Vail ta yafa ta fita daga gidan Bayan tayi sallama da Yan gidan, Basu Dade da Gama waya da Ahmed ba but she wants to surprise him, it’s a good thing nasir na zuwa islamiya yanzun har weekend, yanzun Bata Ganin shi sai dare, she have freedom ta fita batare dayayi kukan binta ba, tana fita taci saa wani Mai adaidaita ya ajiye wata, Nan ta fada mashi unguwa da zai Kaita. Babu wasting of time Suka Kama hanyar unguwar.. bakin gate din gidan aka tsayar daita ta biya ta buga gate aka bude Mata gate ta Shiga da sallama, Haka Nan she feels faduwar gaban da Bata San dalili ba, motar Ahmed na cikin jerin cars dake cikin gidan so she knows he is around but she prefers not to call him until har zat tafi, bangaren mum dinshi ta nufa ta shiga falon da sallama, Babu kowa falon ta tsaya tana kwalla sallama sannan mum dinshi taji ta fito da Sauri, she have a normal look on her face Amma tana ganin Amira ta daddaure face tare dacewa
“Ahaf…Ashe kece…”ta fada Mata, Amira Bata kalleta ba Balle taga ya face dinta yayi, all she knows is tana jin voice dinta ta durkusa kasa ta gaidata amsawa tayi tare dacewa
“Ya kowa da kowa…”ta tambayi Amira tana Zama
“Suna lafiya…” Amira ta amsa Mata
“Ya yaronki Kuma…Yana Nan gidan ku?” Tayi adding Kai tsaye

Xheeyah_organics(skincare therapist)we have skincare products which are very effective and 100% organic such as diamond glow soap, citrus scrub,exfoliating body scrub,vitamin C serum, lush whitening soap,glow oil,face mask,knuckle cleanser,pink lips scrub and body butter.
Our diamond glow soap is an organic soap which is gentle on the skin,leaving your skin so lush,soft,smooth,clear and younger.It contains organic ingredients which have anti inflammatory and antiseptic qualities that will aid your skin.It also contains collagen which promotes skin elasticity which slow down and reverse aging process through elimination of stress line,wrinkles,dryness and loose skin.It clears acne,pimples,and blackspots .It contains different carrier oils and essential oils,herbs,spices and more ingredients that are very good for enhancing the skin and brightening it,it clears sunburn,any skin damages and also reduce the visiblity of stretch marks.It makes you have a clear,radiant,beautiful and glowing skin.
CITRUS SRUB;It exfoliates,removes dead cell and skin fat,tighten pores and even tone.It makes your face and body smooth and silky like that of a baby,it also brightens the skin and give you a radiant glow from day 1 of usage because it contains many ingredients that will help your skin.
GLOW OIL;our glow oil is good for lightening the skin tone and have a glowing skins.It removes blackheads and open clogged pores.It also exfoliates your skin by helping blood circulation and make you have a soft,smooth skin.
Vitamin C serum;We all know that vitamin C is good for the skin and it has a lots of impact on your skin,whether you add it to your diet you still need the serum for your skin too.It makes your skin smooth,clears dark spots and black eye circles,hyperpigmentation,sunburns,it also protects the skin from sun damages and provide a glowing skin.It also prevents aging (anti-aging)wrinkles and more. It lightens and repair your skin making your skin spotless and beautiful.
LUSH WHITENING SOAP;It whitens your skin,make you have a beautiful skin color unlike bleaching soaps that will give you patches on your skin,it smoothen,clear acne and pimples and provide a flawless light glowing skin.That lush skin is the goal.
BODY BUTTER;Using our body butter will repair your skin,smoothens,soften,brightens and make you have a radiant silky glowing skin.It is very ideal for your skin.
KNUCKLE CLEANSER;get rid of dark knuckles and make you have a uniform skin.
FACE MASK;removes blackheads,acne and glows the skin.Face mask is really necessary to be added in your skincare routine to aid achieve a flawless skin.
We have more exciting skincare products that awaits you,say bye to dull skin and hello to beautiful flawless skin with our organic products @Xheeyah_organics.Active results within just 2wks.
For more enquires whatsapp/call;08104543858
Thank you.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button