DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
,
2/1/21, 3:30 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

20

Amira jin wani irin faduwar gaba tayi taji magnaar banbarakwai,  kasa magana tayi, kanta kasa as she sit nesa daita, she feels Inda da mutane wajen she will still say what she just said,.
“Yana Ina…” Hajiya ta sake asking dinta pure and clear
“Gida…mu…” Amira ta amsa Mata
“Allah sarki…baiwar Allah…rabbi ya raba mu da mummunar kaddara… ” Hajiya ta fada Kai tsaye, Amira kasa magana tayi don yanda maganr ke fita kasan da akwai wata a kasa, 
“Ya su Hajiya…how are they coping…” Bata Karasa ba Ahmed ya Shigo da three quater sai singlet da akwai wata food warmer a hannun shi, Yana ganin Amira zaune yaji gabanshi ya yanke ya Fadi saboda fargaba
“Mummy…”ya fada Yana karasowa cikin falon, tsoro ne kwance Kan face din Ahmed saboda tsoron Kar mum Dinshi ta fadawa Amira wata magnaar dazai Bata tsakanin su, he doesn’t want anything to hurt their relationship, especially yanzun da take cikin damuwa, he knows she’s still hurt Inside and Yana kokarin sosai wajen taimaka mata,
“Naam… har ka Gama breakfast?…”hajiya ta fada mashi, ahankali Amira da duk jikin yayi sanyi ta Dan daga Kai ta kalleshi daidai lokacin da shima ya kalleta
“Amira…kece gidan Nan… you’re so highly welcome…” ya fada cikin duniyanci,sadda Kai kasa tayi
“Aikam ga Amira…na Dade ban ganta ba…tunda ta samu wannan kaddaran Bata sake fita ba…duk bikon da ake bamu ganinta…” Inji mum dinshi,
“Bari in ajiye warmer din Nan a kitchen…” Ahmed ya fada Yana shigewa ciki da sauri, Yana Shiga ya saki ihu Yana cewa
“Wayyo…mummy….wa ya   bar gas…a kunne….” Ya Fada cikin ihu sosai sounding so real, da gudu hajiya ta mike tana cewa
“Gas Kuma!… subhanallah…” Ta fada cikin matsanacin tashin hankali tana nufan hanyar kitchen din da gudu,
“Taho da Sauri ban iya kashewa…pls…” Ahmed ya fada Yana tsaye bakin kofar, hajiya Kam hankalin ta ya mugun  tashi ta Shiga da sauri Ahmed dake tsaye Bayan kofar ya datse kofar Yana Cewa
” mummy…i.beg you in the name of Allah…Kar ki Fadi abinda zai vatawa yarinyar Nan Rai… you don’t want me to be with her…and I promise not to…” Ya fada Yana kneeling gabanta,
“Ikon Allah…so saboda ita ka tadamin hankali?..” hajiya tafada tana dafa chest dinta
“Mummy am sorry…Amma if you tell her anything funny zai Zama Kaman you’re mocking her Kan kaddaran daya fada Mata…then she will tell her mother…mum dinta zata fadawa dafdynta….then he will tell Daddy…kin ga an kawo matsala Kenan…pls don’t tell her anything…I beg you…I honored your request Honor mine…” Ya fada Yana durkushe a gaban ta..
“Naji…” Ta amsa mashi atakaice, mikewa yayi ya bude Mata kofa, Amira Kam tana falo kaman ruwa ya shanyeta, she’s so silent and thinking if the woman that talk like this will welcome her as a daughter in-law, bawai ta zageta ba Amma yanda tayi Mata magana gatsai makes her feel some how, Ahmed ne ya Fara fita da smile yana cewa
“Did you know an bar gas a kunne…gashi ni ban iya kashewa ba… it’s a good thing na Shiga kitchen din yanzun da van San abinda zai faru ba…” Ya fada Mata Yana Zama opposite to her, ita dai Bata ce komai ba and hakan ya tada mashi hankali as he thinks kilan mum Dinshi have already said something harsh to her,
“Yaushe kika zo.. ” ya tambayeta
“Ban Dade da shigowa ba… “Ta amsa mashi, Hira dai sama sama sukayi kou da kuwa hajiya ta dawo Bata wani saki face ba Amma Kuma she didn’t say anything again, mazan family din suna da hadin Kai daidai gwargwado so bazata so ta Fadi abinda zai sa a dinga yawo da ita a family ba, the thing is kou sau Daya hajiya batace a baiwa Amira ruea kou wani Abu ba, she really wants to talk to Ahmed, Bata son ya yaudareta, she wants to know in bazata yarda ba or if zata yarda, she don’t need more heart break, before ta tafi hajiya ta aiki Ahmed kasuwa, kudin ya amsa ya fita sai yayi texting dinta da
“Ki fito inyi dropping dinki a gida…but don’t come out immediately don Kar ta gane…” Ya tura Mata, she sat for another 15 minutes before ta tafi. Tana shiga motar Ahmed tace
“She won’t accept kou?..” ta fada tana kokarin fashewa da kuka, kallon mamaki yayi Mata kaman Bai San inda ta dosa ba yace
“Who?…and what are you talking about?…” Ya tambayeta,
“Your mom…Ina jin Bata Sona…” Bata karasa ba Ahmed yace
“Don’t even think about that…kou kadan Kar kiyi wannan tunanin…kinsan Haka hajiya take ..so relax…” Ya fada Yana tuki
“Yaya…if you decieved me…Zan iya mutuwa…so it’s better ..in sani tun yanzun…so that I will embrace my future with the thought of not going to get married in future…Zan San yanda zanyi rayuwata….I will not put hope in being called Mrs some day…”
“Haba stop it mana…wani Abu hajiya ta fada Maki ne…tell me what did she tell you to warrant all these talks…”Ahmed ya fada Mata cikin karfin Hali da Kuma hope of one day zaa yarda ya aureta, Bai gan dalilin da zai sa ya fada Mata be won’t marry her ba, he loves her and he is going to try his best to see ya aureta,
“Bata ce komai ba…Amma…”
“Tunda Bata xe maki komai ba then no Amma….now relax…in kaiki gida…” Ya fada Mata Yana Kara gudun Motar shi.

A gidan faiz Kuma har 12 faiz da Bai samu bacci ba Yana bacci, bintu data tashi around karfe goma ta shiga wanka ta sauya kayan ta zuwa wasu masu Kyau ta zuba kwalliya tare da zuba perfume Jikinta, abinci aka kawo masu daga gidansu da Kuma gidan su faiz ta amsa ta kawo bedroom din Zama tayi Kan daya daga cikin kujerun dakin tana jiran ya tashi, she saw how he sleeps so peaceful, he is indeed a sleeping beauty, Bata Dade da Zama ba ya bude ido, Kura Mata Ido yayi daga inda take zaune,
“Baby…” Ya fada Yana hamma tare da rufe Bakin shi,
“Naam..” ta amsa mashi kanta kasa,
“You…look so beautiful…so ravishing….” Ya fada Yana mikewa zaune tare da sauke legs Dinshi Kan carpet dake gaban gadonta. Murmushi kawai bintu ta saki, that’s how it is when you’re in love, you hardly complain, Sannan kou me zaa fada masu Yana saka su farin ciki, yanda yace tayi Kyau din Nan ya sakata mugun farin ciki, hannu ta Mika Mata Yana Cewa
“Baby…taho…” Ya fada sounding so dull, ahankali ta Mike ta taka zuwa gareshi walking Kaman she’s modeling, hannunta ya Kama ya zaunar daita Kan cinyar shi, kura Mata Ido yayi Yana tunanin how it’s going to be, indeed ya Zama Dole yau ya amshi sadakinshi in full, she’s so alluring and kou Mai hauka yasan Abu Mai kyau saidai when it comes to attachment shine daban, hannunta ya Kama ya lumshe idanuwa remembering yanda hannun madam Secretary ke shocking dinshi kaman ya taba electric da wet hands, saitin bakinshi ya Kai hannunta yayi Mata kiss,
“Baby…I can’t wait… just can’t wait for.. tonight…” Ya fada mata Yana sake kissing hannunta dake wajen bakin shi, murmushi bintu ta saki tare da sadda Kai kasa, she’s so fragile compare to before,
“Bari inyi wanka…” Ya fada Yana kokarin mikewa, ahankali ta sauka daga legs Dinshi,
“Zo ki rakani…” Yafada Yana Kama hannunta, she didn’t really expect him to very nice to her as she knows how he behaves, Babu musu ta bishi, suna zuwa bathroom ta hada mashi ruwan wanka, rigarshi ya cire ya cire wando kafin ya cire shorts dinshi yace
“Pls…je ki zabamin kayan da Zan saka…” Ya fada mata, Nan bintu data tsaya gefe waiting to have a peak juya ta fita,
“Weird couples…” Faiz ya fada Yana cire short dinshi,
“No weird ango…” Ya fada Yana Dariya. Bayan ya Gama wanka ya fito daure da towel yaga bintu ta jera mashi wasu Kaya masu kyau ta fesa mashi turare, kou shafa Mai baiyi ba ya saka kayan tare da saka Mata albarka. Daga Nan sukaci abincin da aka kawo ya tattara plates ya kai kitchen sanna ya dawo ya jawota jiki suka kwanta Yana shafa kanta at the same time Yana Dan janta da Hira, Bayan sunyi sallah zuhr yace
“Gaskiya Baby…an kawo Mana gift da yawa…” Ya fada trying to talk about the main reason of the discussion
“Yes…ba laifi Kam…” Ta fada mashi
“Ina aka ajiye su tou…kou su Baki bukatar mu bude muga abinda ke ciki…” ya fada rubbing her head,
“Gaskiya ban San inda aka kaisu ba…or maybe suna Chan gida…baa kaiga kawosu ba…”ta fada mashi lafe a chest dinshi.
“Oh… that’s ok…”ya amsa mata Yana shafa bayanta
“But Baby…a kawo Mana su let’s see what people have in those packages. I love opening presents…”ya fada sounding so calm,
“Bari in Kira Hindu… she’s in charge of those items jiya…” Ta fada Tana barin jikinshi, wayar ta ta dauko ta Kira Hindu tana tambayar ta Ina Kayan present da aka basu,Nan Hindu ta fada Mata Yana Cikin store din Gidan ta,, saida Hindu ta Gama Mata description din inda Suka ajiyesu sannan sukayi sallama, jin faiz yace he loves opening presents yasa ta Mike shima yabi bayanta, store din daya daga cikin kitchen dinta suka Shiga sai ga kayan cike da daki,
“Yanzun mu bude su duka?..kou muyi selecting few da zamu Fara dubawa…”faiz daya Riga ya gan abinda Amira ta kawo masu ya fada Mata
“Duk yanda kakeso…” Bintu ta amsa mashi calmly
“Ok… Yanzun let’s select only five…” Ya fada Mata Yana Fara daukan wani, na Amira is the last one he took,. Kitchen Suka koma faiz yace
“Baby… look at this package…I love it…Yana da kyau sosai…” Ya Fada Yana kallon na Amira
“Yes… it’s so unique…” Ta amsa mashi
“Duba who brought it…” Faiz ya umarceta kaman Bai sani ba, Haka mazan Nan suke raina Mana hankali at times, they will be acting so nice even though abinda ake cikin ranshi daban, right now he wants to be left alone Amma Kuma he won’t show her that, now he is going to make her open the present of his love, dyk wayyon mace she can’t outsmart namiji, very few are smart to know when they’re upto something Amma wasu don’t know.
“Conjugal bliss boss…” Bintu ta karanta mashi abinda ke jiki,
“I think it’s one of your workers…”bintu ta fada mashi,
“Oh…waye daga cikinsu…I didn’t see any of them…kinsan mutane sunyi yawa…”ya fada Mata Yana bude daya daga cikin present din, bintu duba jikin kwalin tayi taga Babu suna
“Ai kam sun zo…I even saw your then secretary and now assistant…har liki tayi min…” Inji bintu
“Ok…Allah Bai bani Ikon ganin ta ba…” Inji faiz dake jiran bintu ta bude yagan what she have for them,
“I saw her…. she’s nice…” Ta fada
“Yanzun dai bude mugan abinda ke cikin wanna beautiful box…ni kwalin ne ya burgeni.. ” inji faiz, Nan bintu ta Fara budewa ahankali, tana cire first kwalin na sama ta ci Karo da Quran,
“Wow…” Ta fada Yana daga Qur’an din, faiz dai komai yayi ya tsaya Yana kallon alquran dake hannunta, kasan Quran din Kuma da akwai praying mat Mai kyau sosai, amsar alquran din faiz yayi yayinda bintu tayi Saurin warware carpet din taga it’s costumized,
“Wayyo baby…I love it…” Inji bintu,
“Gaskiya it’s beautiful…” Faiz ya amsa Mata cikin sanyimurya as he thinks of what’ she’s doing at this moment,, ajiye carpet din tayi ta bude other side sai ga cups guda biyu shima customized Wanda aka saka
“Half of his Deen…” A jikin daya sai Kuma dayan an rubuta
“Half of her Deen…”aka rubuta a jikin daya, fadin kyauwun mug din is a waste of time,
“Gaskiya baby I love this gift…take a look at these mugs …” Bintu ta fada rike da mugs fin biyu tana kallonsu,
“Wato half of his Deen…”faiz ta fada cikin ranshi cike da haushi Amma Kuma sam face dinshi Bai nuna hakan Ba, daga gefe Kuma da akwai wani irin pen Wanda take da ink dinshi daban, pen din is so beautiful, sai Kuma journal shima Mai kyau da tsada don faiz yasan irin Wannan journal din is very expensive, journal din ya dauka tare da pen din cikin ranshi Yana cewa
“Let me write about you… since I can’t tell you…” Ya fada Yana daukan pen din, first page ya bude a gaban bintu sai ya rubuta
“I love you… just can’t say it.. ” ya rubuta sai ya nuna Mata, murmushi ta saki thinking it’s for her
“I can say it..”bintu ta fada mashi
“I love you..” tayi adding dinshi, wajenta ya koma yayi hugging dinta so tight Yana shafa bayanta, he is feeling so angry that at this age he is inlove but can’t say it because of some reasons,
“Baby..hope kin yarda in dauki journal da Kuma pen din…” Ya fada Mata rungume daita
“Yes…” Ta amsa mashi, he is feeling angry and he wants something to subsidies what he is feeling, shi da yace Yana son bude present Sam Vai Kara bin ta Kam present din ba yace
“Baby…koma…ciki…inyi maki massage…” Ya fada yana daukan ta, Nan suka koma ciki ya kwantar daita ya rabta da komai na jikinta ya Fara Wasa da ita in a romantic way but with his two eyes closed, imagining Amira yayi sai ya bawa bintu, kawai he felt she’s the one he is having fun with, he won’t mind having fun with her kou da out of wedlock ne, he won’t mind touching her kou a office Dinshi, maza na bude Ido while they’re with woman don ganin what she really has Amma nashi ya rufe Idanuwa Yana tabata all over kawai imagining he is touching amira, his erection was hard and kawai he wants to do it, ba wani bata time ba ya Fara kokarin penetrating Making some little noise na jin dadi, kukan bintu me ya sa ya bude ido taga idanuwanshi kaman ba nashi ba,
“Pls… sorry…” Ya fada mata Yana shafa jikin ta, bintu data jita a wata duniyar wahala Bata daina kuka ba, she thinks it’s easy Amma she’s wrong , ganin kukanta ya ki tsayawa yasa yace
“Kou in daina…” Ya fada sounding a bit angry and Yana Nishi kaman yayi marathon, Kai ta girgiza mashi while still crying, kiss yayi Mata yace
“Tou am sorry…kiyi shuru kinji….” Ya fada Yana shafa face dinta, Nan sai aka samu aka Gama bintu ta ji jiki hannunshi, tasan yes namiji ne, Mikewa yayi ya Shiga wanka few minutes later ya fito bayab ta hada Mata nata ruwan wanka, he is happy compared to Before as she’s full of serious honey, dadin data shayar dashi ta Dan kwashe mashi some of his pains. Tana shiga wanka ya sauya Kaya tare da bedsheets sannan ya dauko bozjewery daya saya Mata ya ajiye Kan gado, it cost him about 800k to have a costumized ring dake dauke da sunanta da nashi, it’s a 18k diamond it’s pure white Sai daukan Ido yake, tana fitowa ya Bata Kaya ta saka ta kwanta sai shesheska kawai take, he remembers yanda Abu kadan idanuwanta sai suyi ja, he didn’t expect to see her cry during sex, kneeling yayi a gaban gado ya Kama hannunta, Nan bintu ta bude tired eyes dinta, zobe ta gani hannunshi yana walkiya,
“Thank you… for Making…me a happy man…” Ya fada yana zira Mata zoben, she was so excited, tana Dan biting lips ta sauka daga Kan gado tayi hugging dinshi cikin ranta tana cewa
“Gashi abinda Hindu ta kusa sakani rabuwa dashi Wai Bai Sona…” Ta fada cikin ranta feeling so happy, she loves this diamond ring, it’s so beautiful, data kalli fingers dinta sai ta sake hugging dinshi, faiz Kam Yana durkushe gaban gadon sai Kallon ta ake
“Rabbi don’t attache my heart to what is not mine.. .let me love this girl just the way she loves me…” Yake adua cikin ranshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button