DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bayan sati guda.
Alhaji ne ya Kira Amira har head office, Bayan sun gaisa yake tambayarta ta ya aiki ta amsa mashi da alhamdullilah, with a smile on his face yace
“Yanzun dai our containers have arrived ..komai is in order…the only thing that muke jira yanzun daga gareki is someone to do the advertisement..so tell me kin samo Mana face of our company…” Ya tambayeta, Amira dake sanye da suit sai doguwar skirt Baki da Vail datayi rolling kanta shuru tayi thinking about it, tunda mum dinta tacs tayi Bata sake yiwa kowa magnar ba, now she’s the assistant, Bata sani ba kou she can still do it,but she really wants to do it, batasan kou he will let her do it ba,in Baa yarda ba sai ta Basu nazifa dukda it seem mum dinta Bata so,
“Sir…”ta Kira shi calmly
“Yes…”ya amsa mata Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa,
“What makes me like you is your confidence…so I want that confidence now…” Alhaji ya fada Mata as he sees yanda ta sadda Kai kasa, ahankali Amira ta daga Kai tare da gyara Zamanta tace
“I want to do it…I you will permit me to…”ta fada sounding firm tunda he says he loves confidence
“Yes you can…ai Daman we want someone that have the company at heart…Mai son cigaban company will give us the best we want…so you can… yanzun ki shriya…zuba gobe of jibi zaayi…and make your presentation and send it to me…in da akwai gyara sai ayi maki…”alhaji ya fada Mata
“Ok sir…” Ta amsa mashi kanta kasa but face dinta dauke da smile.
Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344
Alhamdullilah
2/3/21, 8:31 AM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
21
Bata sake wasting time ba ta fita driver ya maidata nata office din, she called Ahmed to tell itace zatayi advertisement din and he is ok with it.
Inda kulawa na saka namiji ya manta da duk wata damuwar shi da faiz ya mance da duk matsalar da yake ciki, daya manta da wata Amira because bintu is a good woman who knows how to treat her man well, tariga tayi ensuring kanta cewa zata jawo hankalin shi gareta tunda Bai sonta kou Kuma tunda son da take mashi yafi Wanda shi yake Mata, inda Babu wata a rayuwar shi da tayi winning but already wata ta Shiga, Bata San he has fallen for another ba, inda Babu kowa da ta Gama mallakeshi da kissa ta, she’s so good in making him happy,. He only thinks of Bata kusa kou in tayi bacci shi Kuma Bai samu yayi bacci ba, kou kamshin ta daban ne, tun daga ranar da sukayi sex Bai sake nema ba Amma Babu irin kulawa da Bai Bata likewise itama tana bashi, har fixing ruwan wanka take mashi sannan tayi selecting kayan da zai saka ta ta fesa mashi perfume ta Ajiye mashi, har dan kiba yayi, tunda sukayi aure baiyi baccin dare ba saboda Bai Shan giya Kuma Bai damuwa da hakan tunda Bai zuwa koina so he get to sleep in day time,. Tunda akayi aure sau Daya ya Fita Shima family house dinsu ta je, he knows he is supposed to stay at home for his honey har tsawan wata uku Amma bazai taba yuwa ba, he really wants to go back to office not because he cares about the job but don ya ganta, kou kiranshi ta bashi report Kam aiki Batayi, kullum sai ta dinga tunanin she have taken over his position, he knows in ya kwana biyu Bai zo office ba his former useless Yana kiranshi ya fada mahsi nayi kaza anyi kaza Amma ita dep, she won’t report anything to him, she wants him to ask and he is not going to ask or call her if har bazata bashi report kan office dinshi ba then so be it, he is so disturb just because of her, bintu knows he loves her cooking so tun tana kwana biyu gjdan ta Fara girki da kanta, an kawo Mata masu aiki guda biyu Amma Bata yarda su zo kusa da kayan abincin mijinta, yanda ta dauki faiz kou sarki albarka, she gives him total love and respect, while she’s in the kitchen cooking faiz zai dauki journal da Kuma pen ya dinga rubutu telling the journal what his feels, it’s the only place he can pour his hearts feeling, he will write different things, Bai San he can even write for Long ba sai yanzun, sai ya zashe minti ashirin Yana rubutu.
 Fajz na zaune falo yana latsa wayar shi checking WhatsApp Yana kallon status din Amira, it’s what he do so often now, bintu ce ta fito da salad bowl sanye da wando Jean sai Riga wanda duk bayanta na waje, gashinta gyare sai daukan Ido yake, tana zuwa tace
“Baby…ga fruits…ka dinga ci kafin abincin Ida…” Ta fada mashi tana jawo small table kusa dashi, kallonta ya dingayi with a smile Kan face Dinshi.
“Am not hungry pls…Kar kisa in kumbura…” Ya fada she drop the mouth watering fruit salad gabanshi, kou Bai son cin abinci he can’t refuse her food, shi yasa yake da kyau mace ta iya girki, kou ba komai he knows you have something important,
“Nidai baby kasha….Nan da minti talatin abincin will be ready…” Ta fada mashi not minding abinda ya ce
“Kin maidani wani Karamin yaro…” Ya fada Yana turo baki kaman karamin yaro
“You’re my baby…I want everyone to see visible results…” Ta fada mashi, Baki ya Dan murguda Mata yace
“Ai kou baa gani ba ni har na gani… yanzun dai baby…zansha fruits…Amma in na Gama Sha Zan dan fita in dawo…”ya fada Mata, marairace mashi tayi tace
“Wayyo baby…Ina zaka…Ina zuwa…”ta fada kaman she will cry
“Ban dadewa…kafin ki gama Zan dawo…” Ya fada Mata, she doesn’t really like arguing with him so Bata sake cewa komai ba ta juya Tana fada mashi ya dawo lafiya sannan tana gada waist dinta, kallonta ya dingayi har ta bace mashi ya dauki bowl din ya Dan Sha kadan ya shjga ciki ya sake Kaya ya dauki car keys Dinshi yafito ya Kai Mata bowl din kitchen tare dayi kiss a cheek dinta Sannan ya fita, Bai tsaya koina ba sai a office din Ahmed, he prays Bai fita ba as he knows kusan always Yana zuwa wajen Amira, Yana zuwa ya nemeshi aka kirawoshi, Yana ganin faiz ya dinga zolayarshi Yana kiranshi da ango kasha kamshi,
“Ashe…” Faiz ya fada Yana kallon shi and yanda yake cikin annashuwa kawai sai ta Kama tunanin kilan Amira have made him happy,
“Ai Kai muke jira…” Inji faiz, Dariya Ahmed ya saki Yana tafe yayinda faiz ke biye dashi zuwa wajen ajiye visitors dinsu, Zama sukayi Suka hau labari yayinda shi dai Ahmed ya dage da zolayarshi, wajsn karfe 12 faiz yazo don Haka baa Dade ba lunch break Dinshi ya iso,
“Kasan ango tunda you’re here . Bari in Kira baby ba sai naje ba yau…sai ta tarda mu a restaurant kawai…” Ya fada Yana fiddo wayar shi
“Gaskiya I don’t eat out…Zan dai raka ka restaurant din…”ya fada mashi sounding very serious
“I support that…ai kana da irin bintu Bai kamata kou ruwan waje kasha ba…”Ahmed ya fada Yana dailing number Amira, he is very happy zai ganta,he prays she comes
“Baby…” Ahmed ya fada Bayan Amira tayi picking
“Naam…”Amira ta amsa mashi
“Pls kizo muyi lunch… nayi babban bako I won’t be able to pick you up…” Ahmed ya fada Mata
“Why not mu hakura da lunch din yau kawai…”Bata karasa ba yace
“You’re not going to skip lunch… meet me at the usual place…Ina jiran ki.. “Ahmed ya fada ,
“Alright…but I will be coming with my secretary… hope ba matsala…”
“Babu…” Ya ams Mata tare da kashe wayarshi,fajz ya kasa kunne Yana sauraron su, wani irin kishi kawia yake ji Amma Kuma Bai iya kou nuna alaman yana ji, yanda yake kiranta da baby is so annoying, tunawa yayi shima Yana Kiran bintu da baby before marriage so it’s nothing, barin wajsn aikin Ahmed sukayi Suka tafi restaurant inda Ana cikin serving ahmed Amira da secretary dinta suka shigo, dressing dinta is something that killed faiz, suit nayi Mata Kyau sosai, har da wani glasses face dinta, shidai yasan at first she’s not like this he wondered why she’s becoming more elegant by the day, Dan Satan kallon Ahmed yayi daya tabbatar Bai ganinshi sai ya saki low ajiyan zuciya Yana gyaran zamanshi, Amira na ganin boss dinta tayi Saurin sauke glasses dinta Tana cewa
“Sir… good afternoon…” Ta gaidashi daidai lokacin da itama secretary dinta ta gaida faiz, fajz kallon secretary dinta yayi ya amsa Mata with a very pleasant smile and look,
“Good afternoon sir…”Amira ta gaidashi again don ta lura he didn’t answer her,
“Lafiya…” Ya amsa Mata atakaice Yana sipping ruwa da aka kawo Mashi which is the only thing he asked for shima don Kar ya Zama Kaman suna cin abinci shi ban da shi
“Ya… sister bintu…” Amira ta fada Tana Zama opposite to him
“Tana lafiya…” Ya amsa Mata atakaice. Zama Amira tayi tare da order abinda zataci ta sa secretary dinta itama tayi order,
“Baby Kinga yanda boss dinki is not eating out kema don’t let me eat out ooo…” Ahmed ya fada Mata, murmushi Amira tayi without saying anything, cikin silence wayanda aka kawowa abinci suka Fara ci, Mika legs faiz yayi sai ya taba leg din daya daga Cikin su, yanda Amira ta Danyi motsi yasa ya gane it’s her leg, sake Mika legs yayi sai ya sake taba Mata leg, sai ka rantse bashi bane don kou kadan face dinshi Bai nuna hakan ba, Ahmed dake zuans kusa da faiz ta kalla ta sakar mashi murmushi thinking he is the one, shima daga Kai yayi ya kashe Mata Ido daya ya sakar Mata murmushi not knowing what is happening, faiz is not looking at them Amma yasan sunawa junansu signal da murmushi, Baki ya Dan tabe ya sake taba Mata legs, Amira sake kallon ahmed tayi taga Bai kalleta ba, Dan ja baya tayi da seat dinta ta Dan leka, da sauri faiz ya gyara zamanshi Wanda yasa Amira Kallon shi shima ya kalleta sai ya daga Mata gira Saya alaman what, sauke idanuwanta tayi wondering what’s happening, why is he touching her legs, Zama ta gyara ta dauki cup din ruwa zata Kai bakinta faiz ya sake taba Mata kafa kawai sai ta saki cup din as his bare legs touch hers again sending waves all over her body,
“Meye…” Ahmed ya fada da sauri Cikin damuwa yNa kallon yanda ta zabura, shi Kam faiz kauda Kai yayi ta saki murmushi deep down sai yake cewa
“E shock you too kenan…” Ya fada with a smile,. Amira kallon shi tayi na second guda ta kalli Ahmad sannan ta kalli jikinta data zubawa ruwa tace
“Ba komai…” Ta fada tana Mikewa sabida ruwan dake jikinta ta zuba batare daya Ida soaking kayanta ba,
“Ba komai Kuma…why Zaki ce ba komai or Baki iya rike cup bane…” Ahmed ya fada Yana kallon yanda take karkada skirt dinta,
“Kilan slipping yayi…” Faiz ya fada Yana sake Sipping ruwa Yana kallonta, kallonshi tayi sai ya kashe Mata Ido daya, Bai San what is coming over him ba, Baiyi planning behaving Haka ba but how long will he suffer silently without saying anything, he knows friendship is involved Amma he is human and da akwai limitations to what man can take, Amira became so unease for his behavior, she know it’s a mistake, she takes it as a mistake and nothing personal, she wants to change her sit Amma Ina zata koma, it’s just table for four and it’s all occupied, tissue ta tasa ta goge jikinta da kyau ta koma ta zauna, she intention remove her shoe and stretch her legs forward don ganin what this guy is upto, relaxing faiZ yayi ya sake Mika leg dinshi, Dan taba leg dinta ya sake sai shi yayi Saurin dauke leg dinshi Amma ita she behaves kaman nothing happened, kallonta yayi yaga ta kalleshi ta wutsiyar Ido sake maida leg yayi enjoying the moment, her leg face directly to his, clinging leg dinshi yayi da nata this time so close and sticked, ahankali ta daga Kai ta kalleshi shima ya kalleta, kowa ya maida hankali Yana cin abinci Amma Banda Amira da faiz ya Hana sukuni, kallon secretary dinta yayi Suka hada Ido daita sai ya sakar Mata murmushi yayinda yake rubbing toe dinshi cikin tsakiyar leg dinta, she wants to see what he is up to, the funny thing is he not looking at her for long kaman yanda yake kafe secretary dinta da Ido, he knows what he is doing, his legs feel so warm and so is hers, sai sakarwa juna murmushi suke da secretary din Amira, she was totally confused,
“Baki…cin abincin ki Wai…”Ahmed ya fada Mata, da sauri ta dawo hayyancinta dauke leg dinta tayi tace
“Na koshi…Daman nace a koshe nake…I came don Kar inyi maka gardama…” Ta fada mashi tana maida shoe dinta kafarta tare da Mikewa, da sauri secretary dinta ta Mika itama
“Ki Gama cinye abincin ki Mana…sai ki tafi…” Faiz ya fadawa her secretary Yana kallonta sending the girl fake message just to look innocent to Amira,
“No sir…am ok…” Yarinyar da zasuyi age mate daya da Amira ta amsawa faiz, now Amira Is thinking, is he touching her secretary and mistakenly touch her?, Tama rasa abinda zata ce gashi ba abun ta tambayi secretary dinta if they’re having an affair ba tunda it’s personal,
“Amma ai kin jira mu fita tare kou…” Ahmed ya fadawa Amira da har ta Mike tsaye, Babu musu ta koma ta zauna, wayarta ta fiddo as text ya shigo, to her surprise sai taga it’s from.the same boss saying
“What?, Why are you running… it’s not intentional…” Ta gani, yanda yanayin face dinta ya sauya yasa Ahmed yace
“What?..” ya tambayeta Yana kallon wayar hannunta,
“Nothing…kawai it’s a message from a customer…”ta amsa mashi, faiz da wayar shi ke kasa Amma can type without even looking at the screen ya sake tura Mata
“That’s nice…” Sake kallon shi tayi wondering who so texting her don ita Bata lura da wayar dake hannunshi ba, reply tayi mashi tana cewa
“Am not running…I have lot to know at the office… it’s nothing I have seen it’s not intentional..” ta tura mashi, Saida karar message ya Shiga wayarshi ta tabbatar he is the one sending her message. Yana ganj ya ce
“Ok workerholic…boss…” Ya tura Mata, Saida ta saki murmushi na second guda, shi dai Ahmed Yana cin abinci amma hankali Yana Kan Amira, he saw yanda take sauya yanayin face dinta time to time, Dan Satan kallon faiz yayi yaga shima abun baa magana, he saw him pressing his phone a Kan cinyar shi with a smile Kan face dinshi, Haka Nan sai ya zama very disturbed da Kuma jealous, he saw yanda ya sake tura mata message Yana Cewa
“Why are you smiling… what’s funny…” Yaga yanda ta sake sakin murmushi tare da dafa goshinta, he was looking at them Amma Bai Bari Suka Ganshi ba Amira dai, ba ta ajiye wayar ta, lokaci guda ahmed ya Mike ya tsaye Yana cewa
“I think we should be going before muyi late…” Ya fada Yana mikewa, dukkansu mikewa sukayi sai ahmed ya zagaya wajsn Amira unexpectedly sai yayi hugging dinta, idanuwa Amira ta zaro as it’s unexpected, if you see yanda faiz ya daure face ya juya ya nufi hanyar fita da hannunshi biyu cikin aljihunshi, Baki Ahmed ya kai saitin kunnenta yace
“What is your boss Telling you…” Ya fada rungume daita, Amira da hankalin ta ya tashi jin Ahmed a Jikinta kasa magana tayi, faiz tsayawa bakin kofsr yayi ya juyo garesu sai suka hada Ido da ahmed, hannu yayi waving dinshi atakaice ya juya nufi wajen motarshi Shiga yayi ya tada ta bar su Nan wajen feeling so jealous ya bugi kujeran motar shi ya Kai sau a irga,
“Wallahi in nace…Zan maidaka opponent you can’t stand me… If I turn it into a game believe me you won’t win…in na maidashi gasa wallahi billahi you won’t win…” Ya fada da karfi cikin anger.