DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Har wajsn karfe shida na yamma faiz na gidan, hajiya kadijatu still sees his car a compound din Gidan and she wonders what he is still doing here leaving his wife all alone a gida, she knows he is going through Alot yanzun Amma Bai kamata ta zuba mashi Ido ya shiga hakkin matarshi ta sunna ba, kou alhaji daya dawo daga office Sai da ya tambayi what motar faiz is doing a Gidan Nan tace mashi yazk daukan wani Abu ne Kuma Bai Dade da zuwa ba, she just covered for him don Kar ya dinga fada, fita tayi ta nufi bangaren shi, tana zuwa balcony din Gidan ta Kama handle din kofar tajj shi rufe, she knows he is inside tunda da akwai Motar shi, Dan bugawa tayi amma ba da karfi ba yanda Kar kowa yaji, she spent two minutes tana knocking baa bude ba, she’s so scared Kar ace yayi wani Abu, she sees yanda yake dazun and she fears kar yayi hurting kanshi, zagayawa tayi ta bude window Dinshi taga Babu kowa falonshi, da sauri ta zagaya ta Baya ta bude window dakin kwanan shi nan ta ganshi kwance daga shi sai doguwar wandon shaddan jikinshi da singlet,
“Faiz..” ta fada mashi, kou motsawa baiyi, sake Kiranshi tayi this time da Dan karfi sai yayi motsi kadan, she called him several times sannan ya tashi zaune with a very dull look,
“Kai what’s wrong with you…” Ta fada cikin fada tana Dan juyawa to make sure Babu kowa bayan gjdan Yana kallonta don she’s a very protective mother, Bata son tana yada laifin yaranra unlike wasu daga cikin iyayen yanzun da bakinsu suke fadawa wasu laifin yaranta. Wasu kou uban yaro Basu cika Kai mashi Kara ba sai in ya Zama dole just like my mother. Hmmm Allah ya jikan iyayen mu da suka rigamu gidan gaskiya, mu Kuma da iyayenmu ke raye rabbi ya bamu ikon sakasu Dariya da Kuma farin ciki.
“Dalla ka tashi ka bude kofsr…did you know your daddy is back?…he have been asking what you’re doing at home…now tashi ka bude min kofar…” Ta fada mashi ta window, faiz da yake jin baccin Bai isheshi ba ya daga Idanuwa ya kalleta yace
‘iyami.. just go…later…Zan…koma.. gida…I need more sleep…I haven’t been sleeping well….” Ya fada yana lumshe idanuwa sannan with the way he is talking kasan something is wrong with him,
“In baka son ranka ya baci tashi ka bude min kofar… right now
..” ta daka mashi tsawa sannan ta juya tayi dube dube again don Kar kowa ya jita, ahankali faiz dake jan kafa ya fita, Yana San dafa bango ya je ya bude Mata kofar, komawa gefe yayi ya jingina da bango, hajiya zagayowa tayi ta dinga mashi fada yayinda faiz ke tsaye kusa da bango ya sakarwa bangon nauyin jikinshi feeling kaman ya koma ya kwanta, Saida ta Gama fada yace
“Nifa…baccin Bai… isheni ba…” Faiz ya fada cikin tsantsan maye, kallon mamaki hajiya tayi mashi tare da zaro idanuwa sannan Dan Kai hancinta saitin bakinshi taji the funny smell coming out of his breath,,
“Faiz…are you drinking?..” ta fada mashi, Dan bude idanuwa yayi ya kalleta ya maida idanuwan ya lumshe yace
“Yes… for a..very long time…very very… long…time….na Dade…Ina Sha…”if you see yanda yake magana kasan it’s the alcohol not time, hajiya kadijatu da hankalin ta ya mugun tashi da gudu ta shjga dakinshi taga kwalban daya sha kasa, yau Bai tuna ya boye ba it’s on the floor, da gudu ta sake dawowa waje rike da kwalban tana cewa
“Faiz!…is this real?…kou am dreaming…” Ta fada idanuwanta cike taf da kwalla,
“Iya..mi… it’s fucking real…” Bai Karasa ba ta katsameshi da wani irin Marin da yasa ya zaro idanuwa lokaci guda.

Alhamdullilah
2/5/21, 3:18 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

23

“Iyami!!!…”ya fada Yana shafa cheek dinshi da ta Mara yayinda yake sake lumshe Ido but the pain is on bearable, inda ya samu enough rest da abun zai sakeshi, Amma yau Yasha da yawa and baccin Bai isheshi ba, he tries as hard as he can to stay awake Amma, Ina, ahankali ya Zama ya zauna kasa with his head down still saying
“Iyami…it hurts…. badly…”ya fada sounding real drunk, hajiya Dora hannu bisa Kai tayi ta Fara kuka taba magana da yarenta tana cewa na Shiga uku my enemies have succeed, she was like going crazy ta maida kofar ta rufe tana Kiran
“Faiz…faiz ..why..” ta fada cikin matsanacin tashin hankali da Kuma kuka, she have never witnessed anything like this her whole life, har Marin kanta take tana cewa
“Some one should wake me up from this bad dream…this can’t be real…” Take ta fada Tana kuka tana kallon faiz dake zaune kasa dafe da cheek dinshi kanshi kasa Yana son komawa bacci
“Faiz!…” Ta fada da karfi sai Kuma ta rufe bakinta gudun Kar aji abinda take cewa har a kaiga asking dinta what is happening, faiz daga dull eyes yayi ya kalleta ya saukesu, da gani kasan he is far away from sanity, she was so helpless watching her drunk son, she’s just imagining what will happen on har alhaji yaji wannan Maganar, he will just disowned him without a second thought and she knows Babu abinda zaa Fadi duniyar Nan da zaisa ya maidashi cikin yaran shi, she wants to strangle him to death saboda bakin ciki Amma what good will that do to her, she knows it won’t help matters at all, kokawa cikin bathroom dinshi tayi behaving like a mad person, tana Shiga ta wuce bedroom dinshi Nan ta tarda inda old bottles dinshi suke cike da fridge, she was so motionless, she remembers when she caught him da safe da smelly mouth ya boye Mata, she knows this is not about Amirs because it has been going on for a while but she wonders when, now she knows why in ya kwanta sai ya Dade Bai tashi ba, she still can’t believe her son is a drunkard, ruwa ta deba Mai Dan yawa cikin toilet Dustin ta fito dashi zuwa inda yake zaune going back to sleep har yana kokarin kwantawa kasa ta malala mashi ruwan a firgice ya Mike don Bai kaunar ruwan sanyi at all, face dinshi ya Fara gogewa Yana kallon mum dinshi dake Kuka, ahankali ya Mike tsaye ya nufeta still looking terrible, now he is a bit Normal than before,
“Iya… what’s wrong…” Ya tambayeta Yana kallon jikinshi da kuma dan rawan sanyi,
“Fajz why…me yayi zafi Haka ..why should you choose Such an evil way of life…”ta fada mashi still crying, faiz sauke gaze dinshi yayi don yasan asirinshi ya Gama tonuwa, inda zaa kasheshi Bai San lokacin data bude Mata kofar ba, he wouldn’t have done that at all, sai murza idanuwa kawai yake, what will he tell her, how will he explain this to her z she looks so heart broken, she’s so disappointed in him, da akwai look of anger da Kuma tsana a idonta, tears keep flowing, what is he going to tell her, nothing will really matter, bakin shi na rawa yace
“Am… sorry…iyami… sharrin shaidan ne ..I tried controlling…it…Amma it’s uncontrotable….” Ya fada Kanshi still trying hard to keep his eyes open,
“For how long…” Ta tambayeshi cikin hawaye tana Zama Kan daya daga cikin kujerun dakin,
“Tun …a Chan…sau Daya kawai…Nasha…I wanted tasting what people take as a normal drink…kowa na chan…Yana Sha…ban San it’s something dangerous ba… something I will be addicted to…. wallahi I hate it but… can’t stop it…am sorry.. for the disappointment….” Fajz ya fada Yana bude idanuwanshi ta karfi da yaji, hajiya feels so messed up, she feels tunda Amira tazo office din faiz as his secretary his life is good, Bata San da akwai bigger problem ba, she knows what is addiction, she knows how difficult it is to stop, Babu abinda zaiyi Mata maganin wnanan matsalar sai adua da Kuma bashi taimakon da yake bukata, cursing, shouting or bad words won’t help this, this is way out of her hands,
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun … international education baiyi min Rana ba…” Hajiya ta fada cikij hawaye, faiz dake zaune Kan kujera yana lumshe idanuwa cewa yayi
“Am sorry…” Ya fada kanshi kasa, she was crying Like a baby, faiz komawa yayi gabanta ya zauna ya Dora Kai Kan kafarta hawaysnta sai faman zuba a kanshi kawai yake, he couldn’t stop her, she spent good 30 minutes cur tana kuka before tace
“Tashi kaje kayi wanka…ka tafi gidanka…Amma promise me daga yau bazaka Kara ba…pls I beg you…” Ta fada mashi cikin kuka, ahankali ya girgiza Mata Kai before yace
“Wallahi mummyna…ban iyawa… ahmed help me Amma Still na kasa dainawa at all…If I don’t drink I can’t sleep… it’s like the only thing that make me sleep…” Ya fada mata Kai tsaye,,
“Then try harder…I beg you to try harder…kasan abinda hakan zai jawo kuwa… drinking away your life is the worst thing to do to yourself… you’re still in a small stage Amma in har baka daina ba wallahi wata Rana zaka dinga yawo kana Sha ne… lokacin bazaji kunyar kowa ba… you won’t care who is watching you…is that the kind of son you want to be?.
Is that the kind of father you want to be to your children?…” Fajz sai girgiza Mata Kai kawai yake alaman Bai son ya Zama irin wnanan uban kou Dan, she’s so confused, hajiya rasa inda zata saka kanta tayi, har rokanshi kawia take ya daina, she knows force kou zaro idanuwa won’t help solve this huge problem, she have to look for a way to help him out of this Amma Dole ta hada da advising Dinshi, Mikewa faiz yayi ya shjga wanka ya sakarwa kanshi cold water yanda zaiyi Saurin dawowa hayyacinshi, she stood under shower for over 30 minutes ita kuma hajiya ta goge idanuwa ta koma bangaren ta ba don komai ba sai don tayi sallah, kafin ta dawo sai ta Tarda faiz ya shriya looking so ok and normal, cikin ranta tana tunanin a Haka yake yaudarsnsu, he will drink to stupor then later come out looking ok and normal alhalin Yana da matsala, tana San tana da babban aiki a gaban ta but who is going to help her in bringing her son to Normal, yanzun dai ba lokacin nuna iko Kan Dan bane, yanzun lokacin nema mashi lafiya ne,
“Mummy am sorry…” Ya fada Mata kanshi kasa, zata bude Baki tayi magana sai ga alhaji ya bude kofar, she closed the door but forget to lock it, she just prayed Bai San abinda ke faruwa ba,
“Kai me kake gidan Nan da tun dazun kazo Kuma baka tafi ga…” Alhaji daya dawo daga masallaci ya Tambayi faiz
“Daddy…ba komai…wasu abubuwan nake son parking ne…” Ya fada mashi, alhaji kallon Hajiya yayi yaga her eyes are swollen
“Wani avu ya faru ne?..” ya tambayeta,
“Aa… nothing…” Ta fada Yana Mikewa kawai sai ta fita before she Burst into another tears.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button