DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Bintu Kam fajz Bai Dade da fita ba ta gama abinci tayi arranging dinning wanna ta sake  wanka tare da sake wasu sexy dress waiting for her husband Amma Kuma Bai dawo ba, she wanted to call him Amma sai ya Zama Kar ya kasance ta matsa mashi tund Bata San abinda ya rikeshi ba, Haka ta zauna zuwa karfe hudu tana jiranshi, still ta danne Bata Kira shi ba Saida yaga biyar ta Kira Amma Kuma Bai daga ba, she was disturbed Because she called for several times baa dauka ba, bada abincin data dafa tayi ga masu gadi ta sake shiga kitchen ta Fara hada wani, she was weak thinking of her husband. Fajz Bai Shigo gidan ba sai wajen karfe takwas da rabi, he saw her miss calls bayan ya dawo daidai Amma what will he say, Yana dawo tayi Saurjn mikewa tayi tare da Saurin tarbeshi with a happy look saidsi data ga ba Kayan daya fita dasu bane don she’s the one that gives him what to wear sai damuwa ya dan bayyana a face dinta for a second sai kuma ta dawo da smile
“Baby…am so sorry… office din ahmed naje…sai na manta wayata chan…sai naje gida nace Bari in jirashi sai bacci ya daukeni…kinsan Bai Dade da kawo min wayar ba…kawai sai na sake wanka na sauya Kaya …am sorry my queen.. ” ya fada Yana hugging dinta, she’s to good da zanyi misbehaving daita, inda anyhow girl ce ita da tuni ya dinga nuna Mata she’s not his problem Amma bintu have shown him pure love, she deserves nothing less at all, hurting her is not in his agenda, not intentionally. She loves him so she believes everything he told her,
“I was sick and worried fa…” Fada mashi
“Am sorry…” Ya fada mata, juyawa tayi ya kalleta yace
“Baby…hope you won’t cry for me tonight…” Ya fada  sounding naughty All because ya faranta Mata not because he is in need of anything at all. Murmushi kawai ta saki without saying anything,
“Baby kin cin abinci nayi…am so farmished…” Yayi adding, Nan dai tayi feeding dinshi like she use to, tunda sukayi aure Bata gan yaci abinci kaman hakan ba, he almost eat all food meant for two of them, karya tayi mashi tace taci so he feels free and eat, tea kawai ta Sha ta kwanta, he tries as hard as he can to mate with her today again, she still cries Wai Yana Mata zafi, deep down Kam yace
“Sai indai ke Kika nema but as for me na Gama neman wani Abu wajenki…”ya fada cikin zuciyar shi Amma sai petting dinta kawai yake

Yau ne aka Shirya advertisement Wanda Amira ce zatayi, cikin wani hotel samu kitchen dinsu Mai Dan banzan kyau, Ana iya using kitchen din su hajiya kadijatu alhaji yace a tafi inda ke da better atmosphere, an samu Mai video coverage from a big company da suke da good camera, sai an samu huge make-up artist, an samu Yan ingredients da zatayi using dukda it’s not going to take long Time, ta nunawa alhaji abubuwan da ya kamata ta fada lokacin advertisement din and kou single gyara baiyi Mata ba,asalima Bai wajen saidsi kawai he provides anything they’re going to need, already an dauki some videos ba product dinsu Wanda yake cikin new packaging, and an dauki some few parts of yanda suke producing and environment, Saida akayi Mata make up Mai Dan banzan daukan hankali,when she looks at herself she couldn’t believe she’s the one saboda yanda face dinta ya koma, she’s so alluring and she loves it herself, sanye take cikin doguwar rigar Wanda anyi mashi dinki Mai kyau, sai aka Dora Mata apron da sunan company da Kuma hoton oil din, first was the photo shoot, an dauketa pictures da rike da oil da hannu daya sai kuma dayan tayi alaman ok dashi as directed by the director, sai daga Nan aka Shiga kitchen, she was a bit nervous as it shows on her face, Saida akayi cutting like several times, she have never been on camera before, not like this, tsakanin ta da camera sai pictures Amma doing video is a little bit hard, it takes so much time Amma daga baya akayi and it was perfect, her voice was coming out loud and clear in harshen hausa, it was in two parts, hausa da kuma turanci, she did both perfectly telling them how using red their red oil will help boost their eye health and wasu abubuwan, she showed in the advertisement yanda man ke ja sosai a cikin abinci, she did it like she’s meant to do it, as she was acting it she remembers Habib, she prays he sees this, she wants him to know he didn’t ruin her completely, she wants him to know she bounce back and doing great, she looks so happy, she give it her best and it came out perfect, it is like she’s born to do this, sanda Wanda ya dauka ta tafi office din alhaji ya nuna mashi the video dukda baiyi editing ba alhaji was like
“Bravo bravo bravo!!!…”ya fada cikin matsanacin farin ciki, it came out perfect, tun kafin Wanda ya dauka ya tafi Amira ta bukaci ya tura Mata kou pictures din yace Kar ta damu zai dawo ya tura Mata Amma sai anyi editing that Basu turawa basuyi editing ba. She’s so eager to recieve thsm, alhaji personally called and thank her and she was honored. Fajz Kam Bai San abinda is faruwa ba, sabuwar damuwa ya shiga as he loves goes higher by the day, yanzun saidai ya wuni Yana rubutu dayaga bintu zata zo Sai ya boye, ga mum dinshi calling several times asking if he is ok, ga bintu da he won’t mind staying away from for a very long time as all he desire is to be alone, he wants to stay in loneliness sai yanzun ya gane why mutum zaiyi aure yayi saki da wuri, ya tabbatar inda bintu is a stubborn wife da tuni ya saketa, kou kwana uku bazatayi cikin gidan ba sabida, yanda yake jin knashi, nothing makes him happy at all, he prays and ask Allah to remove her from his heart ammam tamkar he is asking for additional love. Ahmed ya daina kiranshi like he use to shima Kuma Bai sake kiranshi tun wannan ranar ba, he is so depressed that bintu ta fara Gane cewa something is really wrong with him, sai ta tambayeshi abinda ke damunshi sai yace he is alright, duk sanda zata tashi cikin dare zata ganshi zaune with his two eyes open, she have never seen him sleeping sai da Rana, it makes her think of the secret she told her, sai ta Fara tunanin kilan rashin baccin ne matsalar da yake dashi, she remembers sanda in suna waya sai yace he wants to sleep early, in ad much as Bai nuna Mata komai she’s feeling bad, she feels something is going on and Bai fada Mata, if she insists on asking what’s wrong sai ranshi ya bace ya nuna Mata ta daina damunshi, yau Kam daya tashi sai ya raba bedroom daita, when she came inda ya Shiga sai yace ta koma he wants to be alone, kuka bintu ta farayi tana asking if laifi tayi he should tell her,
“If it’s about me pls tell me…if am not a good wife tell me wallahi Zan sauya…. if da akwai abinda nake Yi baka so tell me Zan daina…” Ta fada tana tsaye bakin gadon da faiz ka zaune tana kuka,
“Pls…if don Ina kuka ne… during sex… wallahi na daina…” Ta fada still crying, faiz was feeling bad and this her tears makes it worst, hannu ya Mika Mata ta Kama hannunshi ya jawota jiki Yana cewa
“Baby… it’s not about you at all… it’s about my heart…Ina cikin matsala da damuwa ne…and the only thing I need is a little space…and pls don’t ask me what the problem is…when I solve it everything will be alright again,. Ya fada Mata Yana shafa Mata Baya, bintu dake hawaye Kallon shi ta dingayi, gashi she can’t even ask tunda yace she shouldn’t ask. Ahankali ta Mike ta bar dakin, faiz kasa sukuni yayi ya Mike ya bi ta sai ya tardata zaune tana kuka a dakinta, shi ga yayi ya Fara Bata hakuri yace ya fasa barin dakin, Nan Suka kwanta
Tarae Yana ganin tayi bacci ya bar dakin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button