DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira ta Shiga mamakin why he is coming here, Bai taba zuwa gidan ba, she wonders what is happening, she just pray it’s not something bad don faiz is a man with many behavior, she remembers behavior dinshi at the restaurant last time, kou sau Daya Bata maida hankalo tayi tunanin abun ba tunda bashine gabanta ba, she didn’t think twice about how he keeps touching her, like seriously she thought it’s for her secretary, she thought she’s dating her boss which is something bad, taso ta Bata advise sai ta Fara tunanin it’s non of her business tunda ba girman ta tayi ba asalima she’s even educated than Amira kawai matsayi Allah ya bawa amira, taga yanda faiz ya dage Yana kallonta Yana saksr Mata murmushi ita Kuma sakarar was smiling back Bata San it’s a set-up ba, a maganar gaskiya ba yarinya bace tunda kou ta dressing dinta kasan she’s from a elagant home so she won’t tell her what to do, kou kadan Amira Bata bossing dinta around, she always ask her to do what’s necessary, wasu aikinta ma da kanta takeyi.
She was so restless waiting to hear what he is coming to do, she just can’t wait yazo taji, she hopes it’s not about her job, Bata Wasa da wnanan aikin, she knows tana da kafa a company din tunda alhaji yace in da akwai wata matsala she should report to him directly that his door is always open for her Amma she just pray it’s not a problem, she have never received male visitors in her whole life, her only visitor is Habib, shima ba visitor bane, he is always with her tunda gjda daya kawai suke bacci kou Kuma unguwa ke rabasu, sai Kuma ahmed, shima Basu taba tsayawa waje sukayi Hira ba, most of their discussion is on phone kou chat or video call, sai yanzun wannan da ya taho, Wannan da Bata San mission Dinshi ba, she’s having a good day Amma yanzun she’s somehow weak, kaman ta Kira ahmed ta fada mashi ga faiz nan zuwa sai kuam ta Fara tunanin for what reason, she shouldn’t do that, she knows he is not going to come, he hardly comes, dakin mum dinta ta koma looking dull compared to dazun,
“Mummy…Wai boss Dina ya kirani…yace gashj Nan zuwa…” Ta fada calmly with damuwa all over her
“Toufa…what happened…kou kinyi wata laifi ne…” Hajiya ta tambayeta tana kallon yanda jikinta yayi sanyi
“Wallahi mummy Babu abinda nayi mashi… at least not to my knowledge…nidai nasan banyi mashi komai ba…” Ta fada kanta kasa
“Alright…then feel free…In yazo munji ai…” Mum dinta ta amsa mashi,
“Wai sister wannan Dan dizgin ne zai zo Nan?…” Inji nazifa, Dariya Amira tayi tace
“Eh Shine…he is not bad fa…kawai shi kaman hawainiya yake….Yana sauya launi at all times ..at times nice at times Kuma hard…”Amira ta fadawa nazifa that already caption him as someone with huge ego, mum dinta was just looking at her tana sauraron how she talks about her boss,
“Lallai Kam..Amma wannan da ganj zai fi jijji da kanshi…mutum kaman mace…”inji nazifa, Dariya duk sukayi, Amira fita tayi ta je wajen Mai gadi ta fada mashi zatayi bako Kuma Bai San gjdan ba zaizo wajsn hospital dake Kan second Street ya taimaka in yazo ya rakoshi gidan Nan, Nan Mai gadi yace ba damuwa, komawa ciki tayi ta zauna falo waiting for him to come, asiya da nasir Suka dawo daga Islamiya Nasir yayi hugging mum dinshi itama ta daukeshi ta rungumeshi,
“Habibi na…”ta fada tana Kallon wannan idanuwan that won’t stop hunting her, murmushi ya sakar Mata Yana rungume daita,
“Yanzun ka Shiga ciki…anty tayi maka wanka kaci abinci sai in kawo chocolate…”ta fada mashi, da ganin fave dinshi Bai son barinta sai da tace
“In baka tafi ba ban baka Chocolate sannan ya shjga ciki, wannan hijab data saka lokacin da ya kirata video call shine jikinta har yanzun, Bata wani sake dressing kou wani Abun ba she’s just waiting for him to come and go so that she will continue with her happiness, sallah magrub aka Kira kawai ya Shiga ciki tayi, Bata Dade da idarwa ba ya kirata a waya, tana ganin shine gabanta ya dinga faduwa
Sosai, picking tayi Kai tsaye yace
“Nazo…”ya fada Mata, faiz was mustering serious courage don yaga in har Bai tashi tsaye ba yana iya mutuwa, wannan Yarinyar tana jya Zama ajalinshi, he thinks da gatanshi da komai Amma gashi kwanciyar hankali na neman gagaranshi, he have to make a little move, nor matter how tiny the move may be,
“Uban da yace ka kawomin beautiful sexy girl office Dina…”faiz dayayi relaxing yaja jiran Mai gadi yazo daukanshi ya fada referring to Ahmed.

Amira Kam sai da ta fita tafadawa maigadi yazo Kuma ta fada mashi ya bude mashi gate ya Shigo sannan ta koma dakin mum dinta ta fada Mata yazo, ita sai hajiya Tana ganin damuwa da Kuma tsoro Kan face din amira
“Amira…”ta kirata
“Naam mummy…”
“In har kin San bakiyi komai ba ki saki ranki Mana…Naga kaman kin damu…” Inji mum dinta, murmushi Amira ta saki tace
“Ok…ni kawai am wondering why he coming ne…”
“Kika kwantar da hankalin ki Nan da minti talatin kin gane dalilin zuwanshi…” Hajiya ta fada Mata, shuru dai Amira tayi Bata ce komai ba
“Wai anty Haka Zaki je bazaki Dan saka kayan gayu ba…wannan boss dinki da ke da gayu in Kika ci kwalliya Yana iya kyasawa fa…” Nazifa ta fada tana Dariya, daure face Amira tayi don Bata son irin wannan wasan dukda tasan bataga irin kwaliyar da zatayi that will attract such guy to her ba, and if she’s lucky he became attracted to her he will surely run away when he hears she have a child out of wedlock, har ga Allah Amira thinks da wuya wata mace ta burgeshi a waje as she thinks his wife is classy and elegant, right now she thinks suna chan suna Moran rayuwar aurensu, she feels rayuwar su is something of Joy, Bata San abinda zuciya keso daban ba, kallon yanda Amira ta hade face nazifa tayi tace
“Sister Naga Kaman ranki ya baci…” Bata Karasa ba sai ga sallamar Mai gadi a bakin falo da karfi, da sauri Amira ta mike tana cewa
” Ina jin ya kawo shi” ta fada tana takawa da sauri zuwa falo, Nan ta hangi Mai gadi a bakin kofar dakin yace
“Hajiya gashi yazo…” Ya fada Mata
“Ok… nagode…gani…nan zuwa…” Ta amsa mashi tana komawa ciki,
“Mummy Bari inje in dawo…yazo…” Ta fada Mata sannan ta juya Tana saka slippers dinta, tana fita ta hangi faiz cikin Motar shi da always Yana daukan Ido kaman baa Hawa.

Heenerh special turaren n humra,we have halut,gabgab,sandal flix,kajiji,hawi,kuskus,farin humra ,humra na zuwa turaka baki,n brown humra,zaki shafa yayi kwana da kwanaki a kayanki,kd nake da zama ina aikawa duk garin da kikeso,a tuntubeni ta nan 080 36987344

Alhamdullilah
2/7/21, 4:57 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

25

Fajz dake zaune cikin Mota na hangota ya saki Ajiyan zuciya tare dacewa
“You can do this…yes you can..Kaine fa faiz…the stubborn faiz…” Ya fada yana kallon Amira dake nufo inda motar shi, even the way she walks he likes, inshort Bai taba ganin inda zaa ce kana kallon mutum komai nashi na dauke maka hankali kamam Amira ba, he so much loves everything about her,
“My worst nightmare…” Ya sake furtawa, Yana kallon ta, it’s as if she talks for ever to walk to him, now he is thinking of what will happen if har akace Ahmed yazo yanzun, what will he tell him, in ma Ahmed Bai zo ba what will be his explanation to him Kan why yazo gjdansu because he feels zata fada mashi duk abinda ya faru, right now he doesn’t care, he doesn’t care anymore, at Least she should know he is suffering, ya Bata kou hint ne kadan ya Bata, he is tired, he keeps looking at her shadow that har ta iso wajen shi Bai sani ba,
“Sir…” Amira da can’t wait to get this over with ta fada as she walks towards his door, taga he is totally lost, he is so absent minded, tana Kiran sir yayi Saurin daga Ido, it was as if Tana spot daya yana  kallon ta, Sam Bai lura da ta karaso ba,
“Zagayo…”ya fada Mata, Amira dai Bata ce komai ba ta zagaya ta bude motar ta Shiga Amma Bata rufe kofar motan ba, ahankali faiz ya juya gareta ya kalleta ya sauke idanuwanshi, gaidashi Amira tayi ya amsa voice dinshi na rawa, he is so nervous, if you see how he is shivering from inside sai kace ba namiji ba,
“Sir gani…”Amira that is shivering from inside too ta fada mashi waiting to hear why he is here to tell her, faiz na maza yayi yace
“How much did dad pay you to do that…. advertisement…” Ya fada Yana kallon ta, Amira Dan Satan kallonshi tayi tace
“Bai …Bani kudi ba…sai dazun…” Ta fada gabanta na faduwa as being in the same car with this hot guy gives her some kind of awkward feeling
“Ni..ba abunda…na Tambayeki…bane….nawa aka Baki…kou kyauta Kikayi mashi…” Ya sake asking dinta sounding so calm,
“500k…” Ta amsa mashi atakaice ta daina dragging maganar
“I will give you 1m…” Bai Karasa ba ta zaro idanuwa waiting to hear what the end of his  statement will be
“Don ki fada mashi Kar a yada wannan videos da kuma picture…in yaso sai ki maida mashi 500k dinshi a samu wata a Bata ke Kuma kin ci ribar 500k…” Ya fda Mata sounding so bossy as usual, it’s like he have a royal blood, yanda yake magana baka cewa da akwai wata feeling cikin zuciyar shi, he is straight forward and talk cikin iko, kallon shi Amira tayi cike da surprise of why he will say this,
.”clear?” Ya tambayeta Yana juyawa ya kalleta, Nan Amira data gwalo idanuwa tayi Saurin saukesu tare dacewa
“Why sir…” Ta tambayeshi with confidence,
“Why sir?…” Fajz ya fada sannan yayi adding dacewa
“You work for me….ya kamata ace duk abinda zakiyi ya Zama with my permission… you shouldn’t do things on your own goddammit…” Ya fada Yana Dan dukan staring din motar shi, saliva Amira ta hadiye before tace
“Sir… sorry…da ban fada maka…ba…” Bata karasa ba yace
“No problem…”
“Amma…ni…bazan… iya fada…”Bata karasa ba  yace
“2m…I will give you…” Shima Bai karasa ba tace
“Sir… stop it pls..” itama Bata karasa ba yace
“Stop it too…ki bar kirana da sir… since you don’t have respect for me… you work for me… you should do what ever I want you to do…ya zaayi Ana airing dinki a duniya kowa na ganinki….Baki ganin hakan will affect people like us that care about you?…” Ya fada sounding so serious, Amira Shuru tayi Tana Jin shi,
“Why will you show the world your beauty…baa kishi kanki…masu sonki won’t feel anything if they see you shining your tooth Ana kallon ki..” ta sake fada Mata, still Bata dauki abinda yake fada serious ba, as in Bata San he is talking about himself but making it seem otherwise ba,
“I beg you…ki fadawa daddy magana Kar ayi airing…I will pay you anything pls…” Ya fada begging her, at a moment she thinks maybe he is doing it for Ahmed, don ita gani take it’s impossible Mai irin Mata bintu ya sota,
“Sir.”ta fara fada da sauri yace
“I forbid you to call me sir…call me faiz…or ayomide… anyone…” Ya fada Mata calmly, ajiyan zuciya Amira ta saki before tace
“Ok..” sannan tayi adding
“Family Dina sun bada consent dinsu… Yaya ahmed ma ya yarda…” Wani irin tsoki faiz yaja yace
“They’re the only important people in your life kou…” Ya tambayeta Kai tsaye feeling so Angry
“Yes s…” Sai ta tuna ya hanata kiranshi da sir,
“Naji…what about wayanda ke is important to…Baki ganin da akwia wyanda kike da muhimmanci a wajensu kou da kuwa ke Baki damu dasu ba?…nidai name your price…Amma make sure Baki yarda aka saki video da pictures dinki ba… simple…” Ya fada Yana relaxing a jikin
Seat din kujera with his two eyes closed,
“With due respect…ni ban don kudi nayi ba…kawaii Because I want to do it…Ina son cigaban company…” Bata Karasa ba yace
“Ni Kuma ban son cigaban company ai… it’s alright…”.
“No ba Haka bane…Amma Dan Allah kayi hakuri…ban iya fadawa alhaji na fasa…it will be as if na Raina mashi hankali…pls…” Ta fada in a pleading tune, idanuwa ya bude ya kalleta Yana wani abun daban, just imagining when she plead he make it easy for her in bed,da sauri ya Dan girgiza Kai yace
“Nima pls…pls all you need to do…is ki fada mashi iyayenki Basu yarda ba… that’s all…Dan Allah Amira…” Ya karasa maganar cikin wani irin muryar that made her look at him again,
“Nidai ban iyawa…” Ta fada Tana Dan turo Baki
“Dan Allah fa nace…ban son Nan kallonki…” Yanda ta daga Kai ta kalleshi yasa yace
“Yes i mean it… you’re very beautiful and I think I may be jealous if the whole world keeps looking at you…” Ya fada Mata thanking Allah he said it, Amira was just staring at him trying to make point out of what he is saying, tasan she’s beautiful and before now many people have said it, sun fada Mata yanda take da kyau da sauransu, Amma coming from him sai taji abun wani iri,
“Nidai ban iyawa…” Ta sake fada mashi, Bata Ankara ba ya Kama hannunta Yana cewa
“Dan Allah Mana… just say duk abunda kikeso… wallahi zanyi maki…pls…” Ya fada rike da hannunta, Amira kallon two hands Dinshi dake rike da nata tayi Sai ta daga Kai ta kalleshi, he was looking deeply into her eyes, she stares at him for a short time before tace
“Ok…Amma…pls tell him… your self…what ever agreement kukayi reaching is ok for me…” Ta fada mashi calmly, faiz was still staring at her, he just can’t hide it right now, bakinshi na Dan rawa yace
“I… love you…” Ya fada Mata, if you see yanda Amira ta zaro idanuwa, da sauri ta zare hannunta ta Dora Kan bakinta data bude, it’s as if she’s dreaming, why will he say this right now, murmushi faiz ya saki yace
“Am… joking…” Ya fada Mata dayaga how surprised  and shocked she is, he just wondered why she’s this shocked just because ya fda Mata I love you, yasan many girls will be dying to hear him say this Amma ita wani irin tsoro ne ya gani a face dinta that made him take back his statement,. Amira was just looking at faiz with her eyes wide open tana jin second statement dinshi kawai sai ta saki wani irin Ajiyan zuciya tare da dafa chest dinta tana lumshe idanuwa with a little bit of smile Kan face dinta as a sign of relief,
“No it’s not a joke… it’s real…am dying for you….” Ya sake fada Mata Yana kallon face dinta,
“Pls… it’s not funny…”Amira ta fada voice dinta na rawa sosai,
“Am not a comedian balle in fada don kiyi Dariya…I mean it…do I look as if am joking?…am I not good enough for you?…”ya tfada Yana kallon yanda take bin face dinshi da Idanuwa,
“Dan Allah…ka…daina…pls ..” ta sake fada mashi bayab ta sauke Idanuwanta
“Ok… it’s a joke… alright…”ya fada Amma Babu Wasa face dinshi, yanda take cewa ya Bari is as if kou kadan shi Bai Kai standard dinta ba kou Kuma she can never be with someone like him, dukda yace it’s a joke Amira Bata daina kallon yanda face dinshi ya sauya ba, it’s definitely going to be a joke ta fada cikin ranta, maybe Ahmed sent him here to joke with her or something, ita dai tasan Babu yanda zaayi yace he is inlove with her,
“Now back to business…ki fadawa dad…” Bai Karasa ba Amira da jikinta ke Mata wani iri tace
“No… you tell him . Duk decision da kuka dauka is ok…” Ta fada mashi, faiz yasa he can’t just go meet his dad with this issue ubanshi zaici, Allah na gani he can’t just let it happen, Bai iya zuba Idanuwa while they spread this astonishing beauty to the world,
“Wannan abun is for people that are celebrities, …in aka Fara ganin ki mutane zasu dinga damunki…kowa zai dinga cewa ga yarinyar datayi wannan advertisement din Nan…wasu will be seeing you as something else tunda har kin fiddo kanki…pls don’t do it…kiyi mashi magana da kanki…”faiz ya sake adding
“Ni…ban Kara cewa komai ba…duk yanda kuka yanke is ok by me…” Ta fada mashi cikin sanyimurya,
“Wato bazaki fada mashi da kanki ba…Dole don ni ke banson kiyi shine zakice inyi mashi magnaar?… it’s alright…I will talk to him…if har Bai yarda ba yayi airing ki sani I won’t be happy with you…I won’t tell you anything about this again…” Ya fada Mata cikin sanyimurya, shuru Amira tayi tana tunanin why is he talking like this, all she knows is even if he means his love for her it’s all going to end pretty fast, then she remembers ahmed, then his wife, now she knows it’s something that can never happened,
“Why are you talking like this…” Amira ta fada cikin irin damuwa, she feels wani irin sounds cikin voice dinta,
“Why am I saying what?…kawai dai shikenan.. you turn me down…I will never forget this…I won’t forget the first day I came to your house and you turn me down… you took everything I said as a joke…ba matsala…Bari In tafi…”ya fada calmly, at this moment ya mance da wani Wai Ahmed, saying what’s he is saying now is going to give him huge peace, in har Tana da hankali she will think, at least she will think of him a bit, kou da kuwa ba sosai ba she will think of him,
“Yanzun kou ruwa Baki bani ba… shikenan Zan tafi…I will go straight to family house…dukda dare ya farayi Zan tafi don Kar dad ya mikawa television station advertisement din…let me just go…sauka daga motata…” Ya fada Mata Yana hade Rai, da sauri ta janye jiki zata sauka sai Kuma ya rike Mata hannu yace
“Nazo gidanku Baki bani ruwa ba…wato ni ban Isa ki karraMani ba kou…ranar da Zaki zo Gidan mu sabida ke nasa Bintu  ya hada Mana abinci…all to show you…” Sai Kuma yayi Saurin yi shuru tare da sakin hannunta yace
“Get out…” Ya fada kaman he is going Insane, da sauri Amira data rude thinking if this man doesn’t need a doctor ta fita jikinta narawa, tana fita faiz ya saki murmushi tare da relaxing cikin Mota, he is so happy today, if har anfada mashi zai iya fada masu such words sai yace it’s a lie,not because he is afraid of her but because he is afraid of loosing his friend, yanzun Kam Bai damu ba, Bai damu da abinda zai Faru ba, she’s a beautiful girl and he wants her, yasan she will surely have a sleepless night today, motarshi ya tada ya bar gidan with a smile Kan face dinshi, Amira na Shiga duk tayi suku suku kaman ba ita ba, indeed faiz yayi Mata maganar da zai sa ta dinga tunanin different abubuwa, tana mugun mamakin abubuwan daya fada Mata yau, she wanted to go to her room don Babu abinda take so yanzun kaman ta ganta ita kadai, she wants to have a lone Time to think, dakin mum dinta ta nufa inda both nazifa da hajiya sai asiya datayiwa Nasir wanka tana goge mashi jiki, kowa binta kawai yake da kallo Amma Bata wani damu ba as she’s so absent minded
“Hope all is well…”hajiya ta tambayeta tana kallon yanda yanayin ta ya sauya sosai, kallon Hajiya Amira tayi tace
“Eh mum…” Ta amsa mata
“Zaki Fara boye boyen kenan..ai shikenan…” Hajiya ta fada atakaice, da Sauri Amira tace
“Mummy… wallahi ni kawai maganar ne da yawa…na daya…yace…Wai nawa alhaji ya bani nayi advertisement na fada mashi kawai sai yace zai bani double Wai Kar a Watsa ni a duniya… that…Yana… kishi…” Ya fada Mata maganar a dunkule
“Toufa… kishi kuma meye dangantakar ki dashi…” Inji hajiya
“Wallahi Nima mummy ban sani ba…Wai he loves me…Amma Kuma yace he is joking but I know he is joking don he is a very close friend Ahmed fa…Kuma Kinga matarshi Yar gayu da aji da komai…ai ke kin San matar shi…” Amira ta karasa magana directing her last statement to nazifa, Baki nazifa ta tabe tace
“Kinsan Allah sister some things are set up…it maybe possible Baki suka hada da ahmed yayi maki Hakan…kawai don a gan loyalty dinki…Haka wani abokin aliyu ya dameni…Wai Yana sona…” Nazifa ta fada Mata, hajiya Kam shuru tayi Kan abinda Amira ta fada, she just feel anyone out ahmed is a waste of time don tasan Babu matashin da zai aureta bayan abinda ya faru, sai dai kaman ahmed dayaji ya ganj,
“Hmmm…Allah dai ya sauwake…” Inji Amira,
“Wasu Kuma da gaske suke…Amma Abun haushin is ka rasa wacce zaka so cikin yanmatan garin sai budurwar abokinka…I think it’s unfair ai…” Nazifa ta sake adding. Amira na jinsu kawai Amma Kuma hankalin ta Bai wajen, mikewa tayi Bayan kaman minti goma ta koma dakinta, sai lokacin taga miss calls din Ahmed, bayan ta tura mashi pictures Bai kirata ba sai yanzun, kiranshi tayi cikin murna yake Mata congratulations, dukda he sounds happy da akwai wani sanyi a muryar shi Kaman Yana cikin damuwa, she wanted to talk to him about what happened dazun Amma ya zata fada mashi, she can’t even bring herself to think of abinda ya fada Mata dazun, kawai shuru tayi not telling him, she ask what’s wrong with him
“Nothing…” Ya amsa Mata not knowing how to tell her what he is going through yanzun, he haven’t share with anyone and it’s definitely not going to be her
“Yanzun dai baby good night…yau na gaji bacci zanyi…” Ya fada Mata, Nan Sukayi sallama ya kashe waya. Amira kwanciya tayi tana bin picture din da kallo taga aibun abun.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button