DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz na zuwa gidansu ya wuce bangaren mum dinshi looking so disturbed
“Ayo… lafiya…” Ta fada lokacin data ganshi Alone sanin da akwai nisa tsakanin gidajensu, durkusawa fajz yayi yace
“Mumy…kiyi min Rai…ki fadawa dad Kar yayi using Amira as his model…I beg you…” Ya fada Yana durkusawa kasa,Jin abinda yace yasa hajiya sakin tsoki before tace
“You’re insane…saboda Wannan ne yasa ka zo Nan cikin Daren Nan…”
“Yes mummyna… wallahi kishinta nake…I feel if har aka saki video din Nan mutane zasu dinga damunta…let me show you how she looks…” Ya fada Yana Saurin fiddo wayarshi, Nan ya kunna Mata video din, Bata amsa ba ta ce
” I have seen it on her status…pls if baka da abun kirki da zaka fadamin I think ka tashi ka bani waje…ka dai San am mad at you… ” Ta fada mashi
” Mummyna…I promise kou me kikeso zanyi…I will stop drinking…kou mutuwa zanyi I won’t drink if har u help me talk to Dad…pls…” Ya fada kaman zaiyi Mata kuka
“Wallahi in baka tashi ka bani waje ba ranka zaiyi mugun baci…dalla bani waje…” Ta daka mashi tsawa, Nan fJz ya Mike ya fita ya nufi bangaren dad dinshi thinking of what to tell him then he think of something. Yana shjga bangaren shi ya Ganshi zaune Yana waya, sai gaban shi da akwai fruits kala kala, hajiya Fatima na zaune gefen shi, Yana shigowa alhaji ya kalleshi ya dauke Kai ya cigaba da waya abunshi, gajda Hajiya Fatima faiz yayi ya zauna kasa waiting for him to finish his call.
‘”nama manta…kasan wannan Karin ni zanyiwa Mubarak aure…” Alhaji ya fada Yana waya, ban San abinda aka fada mashi daga daya side din ba sai ya saki Dariya yace
“Wata yarinya ce Mai hankali… Tana aiki a company na…na yarda da tarbiyar yarinyar Nan and she’s very smart…in zaa bani dama zanyi magana da mahaifin yarinyar ya bani ita in bawa Mubarak…tunda shima Yana da hankali…bani da babban yaro yanzun…” Alhaji ya fada, faiz dake zaune kumbura yayi fam ya daga Ido ya watsawa dad dinshi harara knowing too well he is talking about Amira.

Xheeyah_organics(skincare therapist)we have skincare products which are very effective and 100% organic such as diamond glow soap, citrus scrub,exfoliating body scrub,vitamin C serum, lush whitening soap,glow oil,face mask,knuckle cleanser,pink lips scrub and body butter.
Our diamond glow soap is an organic soap which is gentle on the skin,leaving your skin so lush,soft,smooth,clear and younger.It contains organic ingredients which have anti inflammatory and antiseptic qualities that will aid your skin.It also contains collagen which promotes skin elasticity which slow down and reverse aging process through elimination of stress line,wrinkles,dryness and loose skin.It clears acne,pimples,and blackspots .It contains different carrier oils and essential oils,herbs,spices and more ingredients that are very good for enhancing the skin and brightening it,it clears sunburn,any skin damages and also reduce the visiblity of stretch marks.It makes you have a clear,radiant,beautiful and glowing skin.
CITRUS SRUB;It exfoliates,removes dead cell and skin fat,tighten pores and even tone.It makes your face and body smooth and silky like that of a baby,it also brightens the skin and give you a radiant glow from day 1 of usage because it contains many ingredients that will help your skin.
GLOW OIL;our glow oil is good for lightening the skin tone and have a glowing skins.It removes blackheads and open clogged pores.It also exfoliates your skin by helping blood circulation and make you have a soft,smooth skin.
Vitamin C serum;We all know that vitamin C is good for the skin and it has a lots of impact on your skin,whether you add it to your diet you still need the serum for your skin too.It makes your skin smooth,clears dark spots and black eye circles,hyperpigmentation,sunburns,it also protects the skin from sun damages and provide a glowing skin.It also prevents aging (anti-aging)wrinkles and more. It lightens and repair your skin making your skin spotless and beautiful.
LUSH WHITENING SOAP;It whitens your skin,make you have a beautiful skin color unlike bleaching soaps that will give you patches on your skin,it smoothen,clear acne and pimples and provide a flawless light glowing skin.That lush skin is the goal.
BODY BUTTER;Using our body butter will repair your skin,smoothens,soften,brightens and make you have a radiant silky glowing skin.It is very ideal for your skin.
KNUCKLE CLEANSER;get rid of dark knuckles and make you have a uniform skin.
FACE MASK;removes blackheads,acne and glows the skin.Face mask is really necessary to be added in your skincare routine to aid achieve a flawless skin.
We have more exciting skincare products that awaits you,say bye to dull skin and hello to beautiful flawless skin with our organic products @Xheeyah_organics.Active results within just 2wks.
For more enquires whatsapp/call;08104543858
Thank you.

Alhamdullilah
2/7/21, 4:57 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Did you muna da set din maganin sanyi a Kan farashi Mai rahusa wato 4500 kacal? In Baki gwada ba ki gwada,

26

Alhaji ya lura da irin kallon da yake mashi Amma sai yayi kaman Bai San da zamanshi wajen ba, hajiya kadijatu ta fada mashi komai game da son da yakewa Amira Kuma he knows about the controversy Amma sai yayi kaman Bai sani ba
“Ai kasan faiz yayi aure….Kuma kou ba wannan irin hankalin shi Dana yarinyar Nan ba daya bane…she works in his office but still do better than him as a lady…so ba daya suke ba…”alhaji ya cigaba da fada a Kan waya, fajz was just feeling very hot from inside as he knows Karamin aikin dad dinshi ne ya je ya nemawa Amira wani mijin kou da kuwa yasan he is inlove with her,
“She’s a real definition of  smartness, she’s so adorable…ka San Kan wannan Yarinyar na gano ban kyauta da ban saka yarana a company sukayi aiki ba?…ai yanzun duj sauran Basu aure sai in suna aiki… Sannan duk mijin da zai auresu in har bazai yarda su cigaba da aikinsu ba ba dole…”alhaji ya fada having so much fun Yana Dan kallon faiz da ya kumbura kaman zai fashe ta wutsiyar Ido, hajiya Fatima Kam Dadi kawia take ji jin abinda alhaji ke cewa, she’s so  happy, it’s as if he is really changing for good, she’s glad now he knows ba Dole sai da namiji zai gaji company ba, she really wants to meet this girl too, Dan daga Kai faiz yayi ya kalli hajiya Fatima sai yaga she’s wearing a smile, wani irin haushi ne ya kama shi,
“Anyway in mun hadu zamuyi magana…but then talk to Mubarak if Bai da kowa…sai in hadasu… tell him he is going to love her…tunda yasan ni bazan zaba mashi abinda ba daidai ba…..” Alhaji ya fada mashi, waya alhaji ya cigaba dayi cikin Jin Dadi and he is happy faiz came in at the right time, Banda fadin how lazy fajz is Babu abinda yake, Daman hajiya told him they can use this same girl to get the best out of him, now he knows it’s true, yaga yanda yanayin face dinshi ya sauya, ai yasan yarinyar abun so ce don if he is in his youth he won’t hesitate to get her as a wife, kou a yanzun it’s not late Amma he is not a man with budurwar zuciya, he can’t marry age mate din Yaranshi ya kkawo tana rainawa matanshi hankali, sai da ya gama waya ya ajiye ya kalli faiz da in ka ganshi sai kace kumurci ne ke neman fashewa sabida yanda ya kumbura,
“Why are you here… Ina Bintu…” Alhaji ya fada Kai tsaye,
“Ina wuni…” Faiz ya gaidashi
“Just answer my question…” Alhaji ya fada mashi atakaice, ahankali faiz ya daga Kai ya kalli hajiya Fatima yace
“Mummy…inason… sirri da daddy…” Ya fada Mata don he can’t just say anything a gabanta…not after the smile he sees on her face, he saw a smile of jin Dadi da annashuwa while his father talk about his children gender, yasan kilan Bata San he saw her ba,
“In tashi kenan?..”hajiya Fatima ta fada cike da mamaki,
“Eh…”ya amsa Mata,
“Ai dayake bani na haifeka ba…dole kace hakan…” Ta fada tana mikewa
“Mummy ba Haka bane…kou iyami ce Nan I can still tell her to excuse us…ban sirri da ubana…” Ya fada kaman zai taso Mata
“Kai ban son rashin kunya da ranshi wayau…be careful…” alhaji ya daka mashi tsawa don yaga yanda yake Mata magana Babu kunya kou girmamawa at all
“Ai in yayi yasan Wacce yayiwa ba ni ba…” Ta fada tana barin wajen, sai da ya tabbatar ta fita ya kalli dad dinshi yace
“Daddy… alfarma..nazo nema…I beg you in the name of Allah…ka taimaka min …Kar ka Bari ayi airing advertisement din amira…Zan nemo wata… Sannan…I pay you back all you spent Kuma  Zan biya wacce zatayi da komai…” Ya fada praying he gets him with his calm voice,
“Amma ka Raina min hankali..wato alfarma kake nema…so you know what neman alfarma is… tell me… alfarma nawa na nema wajenka Kuma you refused me…”alhaji ya fada mashi, da sauri faiz ya daga Kai yace
“Daddy me?…ni baka taba neman Komai wajena na hanaka ba …” Ya fada Yana turo Baki
“Ok…let List them,na baka company ka kular min dashi…did you?… nope…I left my millions of naira in your care….ka kula dasu aa…kasha ka Kori mutane in rokeka ka maidasu sai ka nuna min you’re the boss…na nemi alfarma ka dinga zuwa aiki da wuri kaki…and don rashin kunya zaka zo Nan neman alfarma?… you’re not normal…” Alhaji ya fada mashi sounding so serious and angry,
“Wayyo daddy…ai na gyara…Kuma j promise to do more…nayi maka alkawarin I will be a good boy…. inshort gobe Zan koma office…ban Kara Wasa da aikina…pls don’t just air it I beg you…” Bai karasa ba alhaji yace
“Ai ba airing ba…I will uplift it…zanyi airing har a international television station…” Da sauri faiz ya durkusa yana cewa
“Ni no…” Bai karasa ba alhaji yace
“Ni yes…”
“Daddy…itafa tace… iyayenta…sunce…kartayi..kawai she’s shy she can’t tell you…shine taxe inzo in fada maka…” Faiz ya fada Yana murza idanuwa kaman zaiyi kuka,,
“So you have suddenly become her massenger…how wonderful… that’s nice… yanzun ka bani waje…go back to your wife and stay away yarinyar wasu…” Kallon alhaji faiz yayi da Sauri alhaji dake Neman Dariya ya daure
“Daddy…Ina sonta fa…” Ya fada kanshi kasa
“Sai me…Nima Ina sonta…” Alhaji ya amsa mashi, idanuwa faiz ya zaro sosai Yana kallon mahaifin shi,
“Daddy…what are you talking about… you’re in love…”Bai Karasa ba alhaji yace
“Dalla rufemin Baki… yanzun tashi ka bani waje…”
“Ni Babu inda zani…Nan gidan Zan kwana…Kuma in bar yarku kadai Chan gidan… wallahi ban tafiya sai kace you won’t air it…” Ya fada kaman zaiyi kuka
“Oh Haka zaka ce…ok…I won’t only air it…Zan aurar daita ga Mubarak…and before then Zan turata abroad course…” Da Sauri faiz ya Mike Yana cewa
“Aa pls…da Wasa nake…Zan tafi… Daddy you’re making this hard on me…”
“You’re making it hard on yourself…” Alhaji ya amsa mashi,
“Nidai daddy kayi min Rai… wallahi she’s the only woman I love…itama bintu don Kar in Bata maka Rai yasa na aureta.. now ple make me happy too..”fajz ya fada mashi
“Well make me happy…make me a proud dad…if har I become proud maybe I will see you worthy of marrying her…Amma maganar advertisement sai nayi airing… yanzun bani waje…” Alhaji ya fada mashj,cikin shirirta faiz yace
“Daddy what If I force her to tell you Kar ka dora…”sai da ya gama Fadi ya tuna he used the word forced
“Forced kou… bring it on…now bani waje…” Alhaji ya fada mashi
“Am sorry Daddy…bazaka Gane yanda zuciyata ke min ba…”.
“Ai Kai kadai kasan yanda soyayya take so I won’t understand…”
“Ba Haka nake nufi ba pls…Dan Allah…”
“Nidai tafi…now..one more word I will get her out of your company to mine…” Ai Kam Yana kaiwa Nan faiz ya bar wajen without saying any more words, sai da ta fita alhaji yace
“Shege…zaka ci ubanka…” Ya fada with a smile, wayarshi ya dauka ya Shiga message ya rubuta message kaman Haka yace
“Pls friend don’t tell Mubarak anything… it’s all a joke to pull someone’s leg…” Alhaji ya turawa Wanda suke wayar dazun.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button