DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Kou hour days baayi ba aka kawo Mashj form din bank, he called her to his office, Babu musu ta zauna tayi filling, he told the guy to go ya dawo ya amsa gobe in an kawo passport da Kuma some other essentials when it comes to opening bank, Nan Wanda ya kawo form ya tafi, he watch her write her next if kin, he was hoping to see ahmed tunda sub Zama better halves din junansu, sai yaga ta rubuta Nasir, he watch her closely har sai da ta gama ta mika mashi as he told her to, amsar file din yayi Yana kallon abubuwan, sai yanzun yasan she’s Also Fatima but Ana kiranta Amira kawai, kallon file din yayi gaba da baya sannan yace
“Who is Nasir?..” ya tambayeta, if you see yanda heart din Amira yayi skipping sai kasha mamaki, she was like how come he is asking her about Nasir, ya akayi ya San da nasir, wani irin kallon tsoro tayi mashi as he asked who is Nasir, Sam ta manta she writes it, it’s so scared hearing someone ask of your darkest secret,
“Baki fadamin kenan…it seem Ina takuraki kou… it’s alright… you can go…” Ya fada Mata don Kar abun ya Zama Kaman wasan Yara, he knows what he is going through, he knows his pain Amma talking stupid about it won’t solve any matters, jiki Babu kwari Amira ta Mike ta bar office dinshi, he hold the file looking at the name Nasir and the kind of fear and pain he sees in her eyes just by asking who is Nasir, baj wani maida hankali Kan abun ba ya shiga wani harkokin.

Bayan sati daya

Anyi airing advertisement din da Amira tayi and that have given her huge recognition, she have become a big super star as kou waynada suke aiki tare daita will take selfie daita sabida su nunawa mutane they know her, har fever faiz yayi saboda bakin ciki da haushi, it’s as if an Kara editing video Kan Wanda yake ciki wayar shi as she looks more clear and beautiful Kan TV, the manyan banners dake cikin gari is another acid to his heart, da akwia wata katuwar banner a gaban company dinshi, it’s as if anyi kawai don a Kona mashi rai, her loud and clear voice gets into his guts, he have never been restless all his life kaman yanzun, watch her turning into some else hurts like a bitch, inda shi ne ahmed da kilan ya mutu don this days in suna tare like a restaurant sai a dinga nunata Ana magana, wasu sai su dinga zuwa inda take suna cewa kaman kece a cikin tallah kou sai ta amsa fa eh with a smile, yau Kam da suka fita har wani saurayi Mai kyau Yana zaune cikin Motar shi yayinda ita da ahmed suna cikin Mota guda sun dawo daga lunch, saurayin na daga Ido Yana kallon daya daga cikin makeken banner dake sama ya kalli Amira dake zaune gefen Ahmed, he some how looked at her and look at the banner for several times, before yayi magana aka Basu hannu, he followed them from wnanan wajen har company, he was following gently that Saida ahmed ya ajiyeta ta shjga cikin company din ya biyota, he entered har ciki asking for the girl on the banner, Nan aka rakashi office dinta, daidai lokacin da faiz ya shigo shima, Yana ganin wannan hit guy din ya tambayeshi who he is looking for out of jealousy, Nan ya fada mashi he is looking for wannan advertiser din, kaman ya koreshi sai Kuma ya nuna masshi office dinta, the advertisement have taken the company to the next level as it have given it more recognitions, alhaji Bai taba samun kasuwa irin na yanzun ba, he spent alot don har motar government ya biya kudi akayi drawing same picture din Amira a jiki, it’s a like a huge project that takes alot but was giving him a lot of money in return, ya rasa yanda zai godewa Allah da Kuma Amira, she’s indeed a blessing to his company, the good thing is it’s not about advertisement alone, kaman yanda Amira ta fada duk Wanda ya sayi oil don yayi amfani dashi will surely come back, the buy 12 get 1 for free gets lot of people, mutane na neman Yi masu yawa as the demand yayi yawa, advertisement of original product is really good, don’t waste your time advertising what is not good don kou am Saya ba zaa dawo ba Amma muddin what you’re selling is good duk Wanda zaiyi testing will surely stick to it, alhaji was happier than ever and he plan to do something huge for her.
Amira na dawowa ta shjga bathroom don tayi sallah, tana fitowa taga wani zaune Yana jiranta, faiz Kam da takaici da bakin ciki ya isheshi wayarshi ya dauka ya Kira ahmed da kwana biyu basuyi magana ba as a result of Maganr da sukayi last, he wants to show him he is right about what he said, Ahmed na picking yace
“Oga ya akayi ne…ka ajiye better half dinka Kuma wani ya biyota…kou baka gani ba…” Ya fada cikin zafin Rai
“What are you talking about..”
“Ai yanzun wani hotty yazo Yana neman office din advertiser….why don’t you come and see for yourself…if you see this guy you will pee in your trousers…” Faiz ya fada mashi don yayi ruining day dinshi Kuma intentionally.

Alhamdullilah
2/9/21, 9:02 AM – Ummi Tandama: 28

“Wai what are you talking about…” Ahmed dake Kan hanyar komawa office dinshi ya Tambayi faiz da shi Kanshi ke cikin Bakin ciki da kishin wani ya zo wajen amira, he can’t just go in and ask why he wants to see her but he will surely make ahmed do it,
“Ka Fara ciwon kunne kenan…nace kazo ka gani…wani extra hot guy yazo wajen better half dinka…if you think am joking come and see for yourself….” Faiz ya sake fada Mashi, ahmed da tsakanin shi da faiz Allah kadai yasan wani kishi sai cewa yayi
“If it’s a joke stop it… it’s not funny at all…”ahmed ta fada mashi, da sauri faiz yaja tsoki before yace
“Who is joking with you…Kar kazo ka zauna Nan ayi maka corner da better half… nonsense…” Ya fada Yana kashe wayarshi, wani irin Ajiyan zuciya ya saki Yana kallon banner dake company that is so huge tamkar kayi Mata magana ta amsa, Bai samun sukuni always as he sees her billboard cikin gari, duk sanda zai wuce sai ya kalli billboard din sosai ba kaman if yazo hold up a wajen,  sai yaga tamkar she’s looking at him, ya mugun Shiga damuwa sabida baza Amira dad dinshi yayi,  he feels his so pain, office Dinshi ya koma ya kasa Zama knowing someone is with Amira, waje ya dawo ya tsaya. Yanda yake cikin damuwa Haka ahmed ya shjga damuwa,  ai suna Gama waya da faiz, ya juyo kan motar shi ya nufo  company Daman ba nisa yayi ba

Amira gyara Vail dinta tayi ta kalli Wanda ke zaune, gaisawa Sukayi da amiea
“Sorry na biyoki” saurayin ya fada Mata yayinda take Zama Kan kujeran ta don jin abinda ke tafe dashi,
“Ba komai…how may I help you pls…”tafada mashi with a smile,
“Pls kece Kikayi wannan advertisement din?…” Saurayin da kana ganinshi kasan Dan Hutu ne ya Tambayi Amira,
“Yes… nice…” Ta fada with smile,
“Wow…wow…wow…did you know I have to go to the television station website ba dauki wannan advertisement din…ban San ke Yar garin Nan bace….kuma your beauty is more a kasa…” Mutumin ya fada mata, Amira have got this kwanan Nan, she always smile and lie to the about her status,
“Amma nagode da kauna…” Ta fada mashj with a smile
“Madallah…Kuma another good thing is what you advertised is really good don ban taba amfani da Mai Mai kyau irin wanna ba…kilan dai don itama advertiser din is unique…” Saurayin ya fadawa Amira Yana kallon ta,
“Awwn…am so honored…keep buying from us…” Ta fada mashi
“I will… it’s assured….na Saya da yawa Zan turawa sisters Dina dake Dubai… that’s to tell you how I have fallen for the product enterly…” Saurayin ya fada Mata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button