DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz na tsaye waje ya hango Ahmed ya taho
“Shege Mai Kan kwakwa… you never see anything… idiot…”faiz ya fada cikin ranshi Yana kallon ahmed that is coming, Ahmed na zuwa wajenshi sai yayi mashi alaman ya Shiga office din Amira da, Dan harara fajz yayi Ahmed ya Kama hanyar office din Amira shi Kuma faiz that is totally going Gaga ya bi bayanshi,
“Wow… really?..” Amira that can’t wait ya tafi tayi sallah ta fada mashi
“Yes… it’s the fact…” Ya amsa Mata, kofsr office dinshi aka bude ahmed ya Fara Shiga sai ga shima faiz ya shiga, ji yayi kaman ya shako Wanda ke zaune tsayawa yayi
“Baby…ka ..dawo…”amira ta fada looking at Ahmed then peep at faiz dake tsaye bayanshi, she couldn’t look at faiz much because these his behavior is something else, he will call her to office ya Bata abu Wai ta karanta mashi he can’t read, jiya sai da ta Kai kusan 6 office sabida aikin Daya sakata, Bata thinking twice in doing what ever he asked her to, he never talks about the advertisement again Amma face dinshi Bai kalluwa, kou da tadanyi Satan kallon shi she saw the kind of angry look he gave her yanzun it’s so unbearable,
“Yes…” Ahmed ya amsa Mata, kallon wannan saurayin dake kallon ahmed and Jin abinda ta kirashi dashi yace
“Well Zan tafi…but can I have your digits…we will talk some other time…” Kafin Amira ta bude Baki tayi magana sai ahmed yacs
“She’s married…kou number matar aure zaka.amsa…” ya fada mashj, saurayin Kallon ahmed ya sakeyi yace
“Really?…I doubt that…” Ya fada Yana kallon Amira,
“She’s not… she’s single and searching…” Fajz yayi adding cikin matsanacin haushin rashin bin advice dinshi da basuyi ba, he knows inda sunbi abinda ya fada masu da hakna Bai faru ba, yasan duk Mai hankali in har zai gan amira sai yaji tayi mashi, juyawa Ahmed yayi ya kalleshi sai fauz ya daga mashi shoulder biyu alaman sai me, saurayin Bai sake Cewa komai ba ya Mike
“You haven’t taken her number… anyway muje in baka…” Faiz ya fada Yana ficewa, saurayin binshi yayi thinking maganar gaskiya yake, Ahmed was so silent Yana kallon haukan faiz, he wondered what’s wrong with her, his totally acting weird and abnormal,
“Yanzun maza kike tarawa Nan kou…” Ahmed ya fadawa Amira Bayan fajz da wannan bakon sun fita,
“Tarawa Kuma Baby…ni na kirashi?…he came in himself…” Ta fada mashi trying to explain herself
“I know…Amma all you should have tell him is you’re taken…why will you even sit with him for long…” Ahmed ya fada sounding jealous
“Yaya am sorry…Amma he is not saying anything bad..kawai he is admiring my advertisement and oil… that’s all…”ta fada mashi
“Daga yau…in wnak ya sake maki magana don’t waste much time with them….har murmushi na tarda kina mashi…Kar in Kara ganin Haka…” Ya fada cikin anger,
“Am I clear?…” Ya tambayeta
“Yes…am sorry…” Ta fada mashi, Bai Kara cewa komai ba ya Mike ya bar office.
Saurayin na bin bayan faiz har ya nufi kofar office dinshi, juyowa Faiz yayi yaga Yana binshi sai yace
“What…”kaman bashi yace yazo su tafi ya bashi number ba
“You asked me to follow you ka bani number ta…”Bai karasa ba yace
“Agbaya…Amma gaskiya girman ka Baiyi ba…in banda abunka kana ganin such babe bata da kowa a rayuwar ta?…Haka Nan you want to come and add to what we’re facing here…kaga that idiot talking inside won’t do anything like I will handle anyone that badges into my company…I will be your worst nightmare in har ka sake dawowa Nan wajen…,now tafi…” Faiz ya fada mashi atakaice Yana barin shi nan tsaye, guy din couldn’t talk, sam ya kasa Gane what is happening here, da akwai wata a kasa, she’s calling someone baby and this one is saying something else,
“Lunatics…” Saurayin ya fada mashi,
“Whatever…” Faiz ya fada Yana Shiga office din secretary dinshi, they new secretary who is an Igbo girl kallonshi tayi wondering why he is walking Kaman zai tashi sama, sai binshi kawai take da kallo, Yana  kaiwa bakin kofar shi ya juyo gareta yace
“If you ever look at me like that again you’re fired…” Ya fada Mata atakaice ya bude kofsr office dinshi, kou minti biyar vaiyi da Shiga ba sai ga ahmed ya shigo cikin fushi Yana cewa
“What’s the meaning of that non sense behavior…meye Haka faiz… what’s happening…” Ahmed ya fada mashi cikin anger
“Pls don’t come and shout in my office…so you don’t know what’s happening?…well let me break it down for your senseless brain… you see such guys will keep coming..they will keep admiring her until you become nothing…ni Zan baka shawara kaki dauka ai kou… you will see…na bashi number dinta… congratulations you have a new rival…”fajz ya fada face Dinshi daure
“Lallai fajz…Ashe haukan naka ya Kai Haka…hope you haven’t taken one of your alcohol this afternoon…” Wannan maganar ya mugun batawa faiz Rai, his eyes suddenly turned red,
“So this is it kou…” Faiz ya fada voice dinshi na rawa
“Yes…this is it…in ga hauka ba kou in ba buguwa Kayi ba why will you do that ..why will you share her contact da wani Kato chan…” Ahmed da shima ranshi ya mugun baci ya fada thinking da gaske ya bada numberts,
“Wato that’s why you’re using my darkest secret to insult me?…” Fauz ya fada cikin sanyimurya feeling sad
“In ba shawuwa kayi ba why zaka dinga fada mashi she’s not married and stuff… what’s your business in this whole issue…what are you hiding.. what’s wrong…! ” Ahmed ya fada cikin anger,
“Get out of my office!…” Fajz yafada mashi idanuwanshi kaman garwashi wuta
“Me… you’re walking me out of my office?…”Ahmed ya fada cike da mamaki
“Get out!!!…” Ya fada da karfi yana Mikewa tsaye
,”Alright… shikenan…she goes too…she quit…”ahmed ya fada Yana juyawa cikin fushi.
“And so fucking what…sai me…she ruined my life…she should fucking go…” Faiz ya fada Cikin ihu going Insane and out of control, Ahmad daya Isa bakin kofar juyowa yayi gareshi yace
“How did she ruin your life…” Bai karasa ba  faiz yace
“Get out before I send the securities on you…na baku minti biyar ku bar min company…get out!…” Ya fada cikin ihu sosai kaman zai tada company din, Ahmed have never seen him like this, it really hurts ka yarda da mutum ya fadawa mutum sirrin ka Kuma ya zageka dashi, you may not take it so serious but shi wanda kayiwa won’t take it likely, that’s how it is with faiZ, the statement hurts him badly, Ahmed ficewa yayi cikin fushi yayinda faiz ya cigaba da Cewa
“Ku tafi…in samu sukuni…time heals and I will be ok…” Ya fada still looking angry,. Waje ya samu ya zauna ya hada Kai da desk still saying
“Ku tafi… just take her away…ku tafi…” Ya fada while trying so hard not to break down.
Ahmed na komawa office din Amira ya tardata tana sallah, Zama yayi Yana jiran ta idar, tana idarwa yace
“Let’s go home… you’re no more working here…” Ya fada Mata atakaice, Amira ji tayi wani Abu ya toshe Mata hanyar iska, it’s like she’s dreaming,
“Yaya…what happened…” Ta fada jikinta na rawa don it’s like anyi breaking something she’s trying to build, it’s like anyi chattering dreams dinta, abun ya mugun tada Mata hankali
“Are you going or not…” Ahmed that looks so angry ya fada yana kallon Amira da duk tayi suku suku
“Am coming…Amma Yaya…can you please tell me what’s the problem…” Ta fada jikinta na rawa
“Amira I don’t have time…if Baki zuwa fine…ki zubamin kasa a Ido… alright?..” ya fada Yana kokarin juyawa da sauri Amira tace
“Yaya… wait for me…I can’t break your rules or do otherwise…Kai ka kawo ni Nan and it’s bad of me to ask why you want me to go…” Ta fada taking a step towards inda bag dinta yake, if you see how she’s walking sai ka rantse Bata da single bones a jikinta, she walks ahankali ta dauki bag dinta wondering what happened,what causes this, kawia she just prayed ba irin behavior da faiz me nuna Mata ya nunawa Ahmed ba don yasan ba lallai ya dauki hakan ba, tana daukan bag dinta Ahmed ya fita tabi bayanshi kanta kasa, she can’t just say a word, ahmed Bai sake wasting Time ba ya fita. Binshi tayi suka tafi, they drove in silence, Saida suka kusa Isa gjda tace
“Yaya…what am I telling my parents…in sun tambayeni…” Ta tambayeshi calmly
“Tell them you quit…” Ya amsa Mata atakaice, before Amira ta sake wata magana sai ahmed yace
“Tell me abinda kikeyi that you ruined his life…” Ahmed ya tambayeta
“Who…” Ta tambayeshi cikin sanyimurya
“Faiz…” Ya amsa Mata atakaice Yana tuki
“Ni… wallahi nothing Yaya…did he said I ruined his life…” Bata karasa ba ahmed yace
“See if Kuna da any relationship just tell me…ki fadamin if there’s something going on between you two… remember I give you and Habib space I can give you and him space… banason rainin hankali…if Kuna son junansu I will gladly give you people space…all I want is for you to be happy…” Bai karasa ba Amira da jikinta ke rawa tace
“Subhanallah…Yaya…wane irin magana kake Haka… wallahi yaya Babu komai tsakanin mu…. believe me Yaya…” Ta fada mashi Tana kokarin kuka
“Hmmm… it’s alright…” Ya fada atakaice.
“Yaya…what will be my reason for quiting…” Ta sake asking ahmed
“Banza yayi daita kawai because ya lura Bata son barin aikin shi Kuma won’t let her go back ba don komai ba sai don statement din faiz..one thing is so clear to him is faiz is attracted to Amira, he sees the jealousy, asalima he feels his more jealous Kan Amira fiye dashi, tun ranar a restaurant ya gano hakan but pretend nothing is happening,then ranar da ya kirashi telling him not to let her do the advertisement,sai Kuma yau, he can swear he is In love with her, inda yana da hali da Kuma Dama this is the right time ya auri Amira before she’s taken away, Amma kou kadan Bai da guts to even talk about it.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button